← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 97

Sashe 50

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina masu bibiyar books dina to ina muku albishir da sabon book dina dana fara rubutawa me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira 300 kacal ba tsauwalawa ina alfahari daku masoyana kune kwarin gwuiwa ta i love you so much my pans ina godiya da addu'o'in ku dayacce kuke yabon book dina duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J page 48 _______________________________________________________________________ _____________________________ ________________Yau kwanan Zuhura uku 3 a gidan Ahmad, kuma har lokacin ba abunda ya shiga tsakaninsu, duk da dai dan ba yadda Ahmad zeyi ne, dan tana kaiwa sati guda tana period, amma duk da haka suna shan soyayyar su, duk da yakoma aiki, yau Ilham tasa akawo mata yan matan da Feenat tace, aikam yau dawuri tasa me aikinta tayi gyara, ta tura ta gidan Mamy , shikam Ammar bata da matsala dashi, dan idan yafuta baya dawowa se karfe 9:00pm, karfe 2:00pm yan matan suka zo, kana ganinsu kasan yan iska ne duba da irin shigarsu, Feenat tabayar da kayan shaye shaye atawo mata dashi, hakan yasa seda tasha tayi mankas kana, tajasu bedroom dinta, tana kitchen tana girki yashigo, ganin be ganta falour ba yanufi kitchen, tana tsaye tanata girka, sanye take da atamfa dinkin riga da skirt, yamata kyau sosai, gashinta yazubo gadon bayan ta, matsawa yayi, kusa da ita, ya rungumeta, razana tayi dan a gaskiya ta tsorata, "haba yaya Ahmad ka tsoratani fa" "ayyah tokiyi hakuri my queen" "shikenan to cikani" "queen hakuri na fa yafara karewa, wai yaushe zaki wanka ne" tagane meya ke nufi hakan yasa tayi saurin fuzgewa daga jikinsa, dariya yayi sosai kana yace "koman dai wayon amarya se an sha manta" harara ta galla mai, yace "ina bazan iya jure hararar nan ba" daga haka yafuce falour yazauna, "Mommy kona kirashi baze dauka ba" "bani wayar taki kiga na tura mai message din da dole seya nemeki" "Mommy wanne kenan" "kedai tsaya kiyi kallo" wayar ta karba tafara rubuta mai message kamar haka hy Ahmad ykk, wato baka daukan wayata ko, dama kasani ka dauka, dan inason muyi magana akan danka, daka ajiyemun a cikina, au na manta ban fara ma albishir ba, ina maka albishir da kasamu magaji, inada ciki , kuma cikinka, yakamata kazo ka ganni dani da danka, inafata zakazo, nagode se kazo, bayan tagama ta tura mai, itadai Nafeesa kallon Mommy din tata kawai take, kana tace "Mommy wai me kika rubuta ne a message din" "nacemai kina da ciki yazo" zaro ido Nafeesa tayi tace "Mommy ciki kuma" "eh mana" "to ai ni bani da ciki" "shasha wannan ne zesa ya aureki ko bayaso ke baki da wayo" yana kwance saman kujera a falour yaji shigowar sako, hakan yasa yadau wayar yabude, seda yagama karantawa, yamike a firgice, yana neman layin Nafeesa, kira sukaga ya shigo, Nafeesa tace "Mommy Ahmad ne fa" "dauka kimai rashin mutunci kice yazo yanzu kuma" dauka tayi, dasauri yace "Nafeesa mekike nufi da sakon da kika turamun yanzu" "au baka fahimta ba kenan to ina da ciki, kuma cikin ka kaine ubansa yazama dole ka dinga kula dani da abunda ke cikina tunda dankane" "baki isaba wlh ba dana bane kinje can kinyi cikinki zakizo kice nine" "au hakama zakace" "kwarai kuwa, kuma kada ki sake dangantani da cikin ki, danni yanzu ina neman a ne daga matata bawai ke karuwa ba" yana kaiwa nan ya kashe wayar, Mommy taji duk abunda yafada dan a hadsfree tasa wayar, wani zagi Mommy din Nafeesa ta kunduma kana tace "lallaima rabu dashi idan yasan wata ai besan wata ba, nasan me zamuyi" "Mommy me zamuyi kenan" "kawo kunnenki kiji" radamata tayi a kunne, aikam Nafeesa ta kurma uban ihu tana rungume mahaifiyar tata "wow Mommy ina sonki dayawa" muryar sa tajiyo kamar yana fada, hakan yasa tafuto daga kitchen tana fadin "yaya Ahmad lafiya kuwa" "lafiya lau queen" "ka tabbata" tafada tana nuna shi da yatsa, "ina lafiya" daga haka takoma kitchen, "bara nakirashi a waya yazo kawai yakaini dan indai yawuce yau gobe bani da lokaci dan jirgin 9:00am nayi booking" aunty Aisha tafada tana daukan wayarta "to Allah yasa yazo, dama driver kikasa yakaiki kawai" "ah ah aunty nafuson Ammar din yakaini" "to seki gwada" yana zaune idanunsa a rufe dan yau ba abunda yayi a hospital din nashi, karar wayarsa ce ta fara ruri, hakan yasa yadauketa, aunty Aisha ke yawo saman screen din, dauka yayi yakara a kunne, daga cikin wayar tace "hello Ammar kana ina ne" "aunty ina office" "inason kazo ka kaini gidan Ilham namata sallama kasan gobe zan wuce" "so aunty kice driver yakaiki mana" "no kai zaka kaini, Jawad ma shi yakaini gidansa, kaima to yanzu kai zaka kaini" "shikenan kijira ni ina zuwa" "to seka zo" daga haka takashe wayar, abinci suke ci, yanata santi yana yaba girkin nata, dariya kawai takemai, wayarsa ce tadau kara, hakan yasa yaduba, Daddy ne, yafada yana daukan wayar, "hello Daddy" "Ahmad kazo yanzu yanzu inason ganinka a gida" daga haka Daddy yakashe wayar, kallonsa tayi tace "yaya Ahmad yadai" "gaskiya banajin lafiya dan naji muryar Daddy kamar yana fushi kuma yace nazo yanzu" yakarashe maganar yana mikewa yana daukan key din mota yanufi kofa, da sauri tamike tana fadin "Allah yasa dai lafiya" dawowa yayi inda take a tsaye yadafa kafadunta yace "ki kwantar da hankalinki kinji yanzu zan dawo" kadamai kai kawai tayi alamar toh kana yafuce, Ilham na kwance saman gado, yan matana nan sun rufa akan ta kowa da aikin dayake, itakam ba abunda take se nishi tana sumbatu tana fadin "washhh....kucini ku kara..wayyo Mommy na" sukam se aikin murzata sukeyi, suna tsotse brest dinta, "kai aunty Aisha kinfiye rigima" yafada yana danna horn yayin dasuka zo bakin gate din "kaikuma kafiye mita ko, nan Jawad ina cemai yazo yakaini beyi musu ba ya garzayo" "to ai nima gashi na dauko ki ko" yafada yayin da yake shigar da motarsa cikin gidan, me gadi ne yamai sannu da zuwa, ya amsa , suka futo suka shiga gidan, bakowa a falourn, "aunty zauna" "ina matar gidan ne" "bara zankirata me bi tana dakinta tana bacci" "tab lallai yar hutu" daga haka ya haye sama, tundaga kafar bene yafara jiyo ihun Ilham da sambatunta tana fadin "wayyo....zamu kasheni...harshenki da dadi..uhmm..washh" karasawa yayi yatura kofar yashiga, mutuwar tsaye yayi ganin Ilham da kartin mata tsirara haihuwar uwarsu, daya na jan breast dinta daya kuma nashan volvo dinta, wani irin jiri yafaraji hakan ne yasa yadafa bango yafuce a daddafe, sukam bama susan yashigo ba sunacan sun lula wata duniyar, aunty Aisha ce tamike ganin sa cikin wani yanayi, ga idanuwansa sun kada sunyi ja, "Ammar lafiya kuwa" nunamata hanyar benen kawai yake, "meyasamu Ilham din" kara nuna mata yayi, yana kokarin yin magana, amma maganar taki futowa, hakan yasa aunty Aisha tanufi saman da gudu, dan ta dauka wani abu ne yasamu Ilham din, dakin tatura tana kiran sunan Ilham, seda takusa faduwa ganin badalar da Ilham suke aikatawa, daya daga cikin yan matan ne ta dago, aikam karaf sukai ido biyu da aunty Aisha, a zabure tamike tana neman abunda zata rufe jikinta, dagowa sukai gaba daya suna kallonta, nunamusu aunty Aisha tayi da take tsaye, dasauri Ilham ta zabura tamike, tana yayumar zani ta daura, takaici ne yacika aunty Aisha ta juya jiki a sanyaye tafuce, itama zama tayi a falourn, gaba dayansu sunkasa cewa komai, hankalin Ilham yatashi sosai, hakan yasa tace, "kuyi maza kusa kayanku ku fuce yanzu ko kunje falour karku sake ku tsaya" amsamata kawai sukai, kana sukasa kayansu, itama tasa, suka wuce gaba tana binsu a baya, suna zuwa falour kuwa suka fuce a guje, ita kuma takaraso tana rabe rabe, ta tsungunna gabansu, tabude baki zatai magana, aunty Aisha ta daga mata hannu tana fadin "karkice komai, munga komai" mikewa Ammar yayi ze fuce, ta mike dasauri tasha gabansa tana fadin "dan Allah kayi hakuri ka yafemun" wani wawan mari yasakar mata kan kuncinta, kana damko wuyan ta yana fadin "kadama ki soma, da wlh zamana dake yakare dan haka ki tattara kitafi gida nasake ki saki uku" kana ya hankadata tafadi kasa, yafuce, itama aunty Aisha binshi tayi, kuka tafara rusuwa tana fadin "wayyo nashiga uku yanzu yazanyi" gida suka wuce, suna shiga Mamy ta gane ba lafiya ba, tafara tambayarsu "ah ah harkun dawo kalau kuwa" "aunty Khadija Ilham tabaku kunya Ilham sam bata dace da Ammar ba" "wai mekike nufi ne me Ilham din tayi" "Ilham lesbian muka tadda tanayi ita da wasu mata acikin gidanta" "what Ilham din" "kwarai kuwa" guri Mamy ta nema ta zauna "kuma kun tabbata itace" "haba aunty Khadija ido cikin ido muka gani" "kai amma Ilham baki kyau ta mun ba me zancewa yaya na" "ki kwantar da hankalinki aunty Khadija baki da laifi, kuma itace ta cuci kanta, dan Ammar ma tun a lokacin yasaketa" "haba A'isha meyasa kika bari yasaketa" "ai wlh koda ca yayi baze saketa ba nida kaina zansa yasaketa" Hajiya ce tafuto daga daki, tana fadin "wai me ke faruwa ne nakejin hayaniya" "Hajiya Ilham ce" "me tayi kuma" aunty Aisha tabata labarin abunda suka gani, salati Hajiya tayi tana neman gurin zama "kai lalacewar zamani tayi yawa" "uhmm ai Hajiya ni kaina abun yabani mamaki ta rasa me zatayi se lesbian" "aikam kukira usman yazo yanzu gara a sanar dashi dawuri" aunty Aisha ce tadau waya takirashi, aikam yace gashinan, Ahmad na isa gidan nasu, yayi parking, yashiga ciki, yana shiga falourn, yacikaro da Nafeesa da wata mata, wacce yana kyau tata zaton mahaifiyar tace, karasawa yayi ya zauna ya sunkuyar da kai, yana mamakin meya kawo Nafeesa gidansu, Daddy ne yakira sunanshi, hakan yasa yadago batare daya kalleshi ba "Ahmad kasan wannan yarinyar" kadamai kai kawai yayi alamar eh, "ok, ke
Chapter 50 · 0% Book details