Sashe 7
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
yakarasa yi yanaso yaje gurin wani abokinshi dayake abuja yamai alkawari idan yazo zeje bayan yagama shiryawa ne yafuce gurin abokinshi yanufa inda sukai zasu hadu bayan yajene sun hadu sungaisa saboda sun jima basu haduba hirar yaushe gamo sukai se kusan karfe 9 yabaro gurinshi bayan yazo tafiyane yaji wata budurwa nakiran sunanshi tana fadin amar yakake ya aiki baka ganeniba ko sunan humaira nice wacce ta taba kawoma ruwa tun muna u s a kana zaune a garden to yakaai yafada yana kallonta dan Allah number kafa bazan bayarba yafada yanashigewa mota yabarta a tsaye , bayan yakoma gidane ya taddasu a falo amma banda Ahmad momy sannu da hutawa yawwa amar sannu yaya sannu da zuwa nadra tafada ilham ma sannun tayimai aciki ciki wai itanan haushi takeji shibemasan tanayiba daki yashige kayan jikinshi ya rage yashiga wanka bayan yafuto yanufi wadrope dinshi t shert fara da wando yasaka wayarshi yadauka yakira dady gaisawa sukai inda yake cemai ai yana abuja shima yace insha Allah gobe yana hanya dahaka sukai sallama ,momy ce tace ilham tashi kikaimai abinci dakinshi tunda be futoba wata kila aciki yake son ci tashi tayi tahada komai ta nufi hanyar dakinshi kwankwasawa tayi yace shigo shigatai da try din abinci a hannunta be kalletaba itace tace ga abincinka momy tace nakawoma to thanks yafada yana danna wayarshi lallai mutumin nan ma au baze kalleniba tafada azuciyarta kallon me kikeyi bakin ajiyeba to jeki yayi maganar fucewa tayi tana kunkuni bayan yaci abincinne yayi brush ya kwanta Kwata kwata inna ta kasa bacci tana tunanin makomarsu dan gobene zasu tashi dan haka kwana tayi batai bacciba kumadai takasa samun mafita. safiya nayi tafara hada kayansu dan batasan yamusu tonon silili zuhurace ta ganta tanata hada kaya tace inna wai ina zaki ne tafiya zamuyi ina duk inda Allah yakaimu tafada bude baki tayi zatai magana inna ta dagamata hannu bansan tambaya hakan yasa tayi shiru su gwaggo larai sun kimtsa zasu tafi gida to habiba zamu wuce Allah yakara hakuri ameen tafada tanacewa mungode gwaggo ah ba komai nace kinga dan kudin motar dana kullo duk yakare kitaimaka kibani wani abu mana gwaggo wlh sisi bana magani kina ganima ta matsugunni nake to ai shikenan ko kindashima ba bani zakiyiba tafada tana futa tana cigaba da sababinta yayar innace tace nima bara nazo nawuce gida tunkafun naje yakoroni itama kimtsawa tayi bayan tagama tayi musu sallama ta tafi yarage daga ina se yayanta gabadaya ta kwashe musu kayansu tafiya kawai zasuyi Se kusan 12 yatashi daga bacci bayan yatashine yayi wanka yashirya saboda ayau yakeson komawa kaduna falo yafuto tarar dasu yayi kan dining gaisawa sukai da momy inda yakecewa da ilham ke seki shirya anjima zamu tafi tom tafada cikin murna Ahmad ne yace to ni dai se nadan samu time zan zo gurin mamy kafadamata ok tashi sukai dukan su yarage daga amar se Ahmad amar ne yace Ahmad na am yafada yana dagowa kagadai yanzu dukanmu muna aiki kuma aiki mafi hatsari dan nasan halinka idan kaga person tayima zaka iya lalatata yakamata ka kula sosai sedai inbanga wacce tayimunba yafada kasakasa mekace Allah yashiryamu nace ammeen amar yafada Mamy ce keta shirye shiryen dawowar abba daga dubai karfe 2:00 jirginsu yayi landing driver tasa yaje ya daukoshi Inna kamar sallama akeyi ko gaban inna ne yafadi jekice yashigo zuhurace tafuta tana fadin waika shigo tom yafada yana kunna kai cikin gidan samunta yayi ta tattara kayansu dakyau yafada to yanzu zanrufe gida zaku iya futowa kayansu suka dauka suka futa waje itadai zuhura gabadaya takasa gane meke faruwane bayan sunfuta ya kulle gidan yayi gaba zuhurace tace inna dan Allah kifadamun meke faruwane zuhura gidannan banamu bane na aro ne yanzu inda zamu zauna nake tunani inalillahi wainnailaihi rajiun abunda zuhura ke fadi kenan kama hanya sukai basusan inda suka nufaba. Driver ne yadauko abba daga airport tafe suke abba yana waya, bakin titi suka samu suka zauna sanadiyar sun gaji halifa ne yake cewa inna kishurwa nakeji zuhura tsallaka titi kisiyo muku ruwa ga ashirin karba tayi tanufu titin itadai tanata tunanin wannan lamari batai auneba se jitai mota ta bigeta inna ce ta rafka salati tana fadin zuhura da gudu tayi titin se lokacin abba yaga abunda yafaru subu hannallahi futowa sukai kwance take alamar suma tayi baiwar Allah daukota kisata amota daukota inna tayi abba yasa driver yadauko su amera da halifa asibiti suka nufa da ita karbanta akai suka bata taimakon gaggawa suka karamata ruwa abbane yaki tafiya duk hankalinshi yatashi karsuje suyi kisan kai , dakyar ta farfado bayan ta farfadone taga inna kusada ita se abba dake can barin azaune inna ta kalla tana fadin inna na gaji da rayuwarnan gwarama na bi baba nahuta inna wai mu mukafi kowa talauci aduniyane itadai inna kuka kawai takeyi tana lallashinta abba ne yace kiyi hakuri yata duk abunda kika gani to yanada karshe jarabawar ubangijice gaskiyane Allah kabamu ikon cinye wannan jarabawar abba ne yace idan bazaku damuba inason jin labarinku , batai musuba inna takwashe komai tafadamai ya tausaya musu sosai daganan yace ze taimakamusu zasu zauna agidansa godiya sukai tayi mai yanacewa bakomai ai, bayan ruwan da aka samata yakare suka shiga mota suka nufi gidan abba Soyayya da izza Story and Writing by hadeexatu