← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 97

Sashe 92

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

SOYAYYA DA IZZA

Story and writing by

Hadizatu
Mrs (KD)

Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 74
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Bayan wata uku, cikin Zuhura harya fara futowa, yamata kyau, haryanzu basu koma London ba saboda Mamy tace yajira Zuhura ta haihu sesu koma, dama itama Zuhuran abunda takeso kenan dan haka ta dinga murna, ba yadda ya iya haka ya hakura, danshi acewarsa su Hajiya na samusu ido, duk da yanzu ba ruwansa da kowa idan yaga dama gaban kowa soyayyar su suke sha, duk da bata biyemai setace tanajin kunya, Ammar kam kullum soyayyar Zuhura kara shiga ransa take, ga cikin nan daya dauki son duniya ya dora akansa, hakan yasa se abunda Zuhura tace akeyi, koda bayasan abu idan tanaso se ya yishi, sudai su Mamy kallonsu kawai sukeyi suna mamakin yaushe Ammar yazama haka, sungama siyayyar komai nasu na baby yayi order daga London, amma du da haka idan yaga wani abun seya siyo, haka suka dinga tara kaya daki guda, kamar wacce zata haifi ya'ya goma, Zuhura tayi kiba kumatunnan ya futo, sedai kibar bata samata muni ba sema kyau datayi mata tunda dama ita bame jiki bace, fatarta kuwa ta subulsubul duk da ba fara bace amma kana ganinta seka kara kalla saboda yadda takara kyau, jikinta yayi glowing ga yar kibar datayi ka dan madaidacin cikinta daya mata kyau, duk yanzu ta dena sa atamfa tayi kwalliya, sedai dogayen riguna na kanti, haka Ammar yaje ya siyomata su kusan kala 20 wai ta dinga sawa saboda bayasan ta dinga saka wasu kayan daze matse masu baby, shiyasa ko futa zasuyi sedai tasa abaya amma batasa normal kaya,
bangaren Ahmad kam yana can damatarsa, yana gudanar da rayuwar sa cikin jin dadi, dan yadda su Mommy sukeson Maryam, haka itama tana masu biyayya tana kulawa Ahmad sosai, sunashan soyayyar su sun mance da komai,
Ilham tazo abuja hutun happy new year da zezo, hakan yasa tace yabarta tazo gida, kana ganinta kaga hankalinta a kwance ba abunda ke damunta tana cikin farinciki, tana da jaririnta tazo da beyi shekara ba dan bata dade da haifarsa ba, kyakkyawa dashi fari, yaci sunan Daddy dinsu ake cemai Imad, lokacin datazo bayan ta sauka gida washe gari ta taje gidan Ahmad dan sunyi waya lokacin tana Paris yacemata yayi aure, bakaramar tarba Maryam tayiwa Ilham ba, haka itama Ilham bakaramun dad'i taji ba, hakan yasa suka koma tamkar dama sunsan juna abunsu,
Bangaren Jawad da Yasmeen kam basu da matsalar komai sunzama iyaye, dan yarsu maliha takai wata hudu, ta girma tayi wayo abunta, ga yar kana ganinta kaga Jawad suna kama, sdai tafishi haske tadauko hasken mahaifiyarta, yarinyar abun sha'awa yar bulbul da ita ga fara'a gata bata kiwa, tunda tasaba dan Yasmeen takoma school to indai zata tafi gida take kaita gurin Amira setayi zamanta, dan Amira yanzu ta kammala secondary anzama babbar budurwa, dan har ankawo kudinta yaya Mahmud ze aureta, ansa biki ba jimawa, dan Mahmud dinne yace kar asa dayawa, ba yadda su Daddy suka iya haka sukasa bikin kwana kusa, dan su kansu sun fahimci irin son da Mahmud kewa Amira hakan yasa suka amince
**********************************
"husby wannan kayanfa yayi yawa kasan munada kaya dayawa a gida" Zuhura tafada tana kallon Ammar "Please wifey kibarshi nasan ze so su kuma bikiga sunyi kyau ba nasan zeso kayan" yakarasahe maganar yana dora hannunsa kan cikinta, sudai ma'aikatan super market din kallonsu kawai sukeyi baki sake, harsuka gama zabar kayansu suka nufo gurin biya, "la namance ban debi chocolate ba nawa yakare" "kinason Mamy ta gani tayi fada kinashan zaki kuma kinsan ta hanaki shan zaki" kukan shagwaba tafaramai tana fadin "to wlh sedai ka nemomun agwalumar danace jiya ka nemomun baka kawomun ba tunda ka hanani shan chocolate din seka nemo mun" "shikenan to naji kula karki illantamun baby kina rigima" yafada yana kallonta, har aka gama kirga masu yazaro ATM yabayar aka cire kudin, suka wuce, aka daukar masu kayan, cikin mota aka samasu, Zuhura na kokarin shiga mota taji ankira sunanta, juyawa tayi tana kallon matar kallon rashin sani, ganin haka Ammar yasa yayi saurin futowa daga motar ya isa gurin Zuhura yana janyota jikinsa, matarcr tafara magana tace "kwantar da hankalinka ba abunda zanyi mata" "me kike bukata idan sadaka kike bukata za mu baki bara nadauko maki kudi a mota" rike hannunsa Zuhura tayi tana kallonsa tace "husby ka tsaya mana ita almajira ce kuma tana neman taimako ban hana kabata ba amma naji takira sunanane bansan ya akai tasanni ba" "Zuhura be kamata ki mance da irin zaluncin danayi maki ba tabbas na zalunce ki na rabaki da mijinki na rabaki da Ahmad akan son zuciyata nayi mashi asiri segashi kalle ni na kare a yawon bara banida galihu tabbas idan zaka gina ramin mugunta ka ginashi daidai misali" "Nafeesa kece haka" Zuhura tafada cike da mamaki, "what Nafeesa kuma Nafeesan Ahmad kuma itace haka" "dan Allah Zuhura kiyafemun kimun afuwa nayi nadamar abunda namaku kibawa Ahmad hakura dan Allah" hannunta Zuhura takama tana fadin "no Nafeesa komai kikaga yafaru nufine daga Allah tayiwu dama can zamana da yaya Ahmad ba alkhairi bane, kawai kedai kinzama sanadin rabuwarmu ne, kuma ni dama sam ban rike ki a rai ba na yafemaki duniya da lahira Allah yatsaremu daga aikata abu makamancin wannan" "nagode Zuhura nagode Allah yasaka da alheri" "bakomai haka Allah yanufa, ga mijina nan yanzu" "Ammar ne mijinki kenan Allah yabaku zaman lafiya yabaku zuri'a dayyiba" "ameen suka amsa" mota Ammar yabude yadauko kudi dayawa yabawa Nafeesa ta karba tana godiya harda kuka, sukuma suka shige mota, shiru Zuhura tayi batace komai ba sedai fuskarta ba annuri, hannunta Ammar ya rike da dayan hannunsa dayan kuma yana tuki yace "wannan bakomai bane haka Allah yake lamarinsa duniya haka take indai ka cuci wani to tabbas Allah seya sekamai, dan Allah baya yafe hakkin wani akan wani, har gara yazamana tsakaninka da Allah kayi masa laifi idan ka tuba seya yafema, amma indai hakkin wani ne to Allah baze taba yafemaba harse wanda mayiwa ya yafema, duniyar haka take bakai bama anyima ballantana kayi, Allah yasa dai mufi karfin zuciyarmu, ki kwantar da hankalinki dan Allah karkisawa kanki damuwa, yazo yayi effecting baby dinmu" kaita girgiza mai alamar to, murmushi yasakar mata wanda yasa itama tasakar mai batai niyya ba,
suna isa gida kai tsaye part dinsu suka wuce, dan ba kowa a falour, lokacin magaruba harta kusa, hakan yasa yashiga rage kayan jikinsa itama ya rage mata nata, suka wuce toilet dansu watsa ruwa, suna futowa yayi maza yashirya yawuce masallaci, itakam ko kaya batasa ba bata shafa lotion ba tafada saman bed saboda baccin datakeji, dan wanna cikin nasata bacci sosai, aikam tuni tayi bacci,
Bayan yadawo daga masallaci kai tsaye bedroom din Mamy yawuce, samunta yayi kan sallaya ta idar da salla, bakin gado ya zauna, yana fadin "Mamy mundawo" "sannunku ya Zuhuran" "Mamy lafiya take" "ok kabata abinci taci bara nasa Jummai tahadamaku" "Mamy kamar kinsan inajin yunwa, amma ba lallai taciba batason cin abinci sedai kayan zakin nan" "nacema kadena biyemata tanashansu ko" "Mamy rigima takemun ne" "kunji dashi tunda dama kai zaka karbi haihuwarta sekuyi nakudar tare" "Allah Mamy dazan iya karba mata labour din wlh da karba mata zanyi" "seka tayata da addu'a shine kawai, yawwa gobe Ilham zatazo nan gidan mu gaisa" "ohhh tadawo daga Paris din" "eh tazo ziyara harda danta ma" "masha Allah bara naje naduba wifey" daga haka yamike yana fucewa, da ido kawai Mamy tabishi tana mamakin son da yakema Zuhura wai yau Ammar ne yake rawar kafa akan wata mace,
yana shige yasameta ta baje tanata bacci, ga towel din ya kwance, baccinta take hankali kwance, kan bed din yahau yana kallonta, yanajin inama ta haihu yau yaga dansa kuma jininsa, wanda abar kaunarsa ta haifa mai, hannunsa yakai kan breast dinta dasuka kara girma, dan da basukai haka ba, yashiga shafawa yana murzawa, cikin bacci tajishi, tasan shine dan haka yakemata kullum idan ya farka da daddare koya tashi ya kama yana tsotsa, ido tabude tana kallonsa, tana ture hannunsa tace "seka luguiguicewa baby abincinsa ko tun kafun yazo" "nashine shi kadai nima nawa ne" yafada yana kara kai hannu, duka takaiwa hannun tana fadin "adalcin da zakayiwa dan naka kenan" dariya yayi yana kamota tana kokarin zillewa itama tana dariyar, rungume ta yayi ajikinsa yakai bakinsa kunnenta yana fadin "inason jin lafiyar baby nafa" gane inda ya dosa yasa tace "ai yana lafiya baseka jiba" "ban yadda ba nafuson naji dakaina" yafada yana fuzge towel din jikinta yana maidata ya kwantar yamata rumfa, yafara kissing dinta tako ina, tuni ta biyemai tana tayashi, suka fara shan soyayyar su, nikuma nayi nagaba
"yaya Ahmad kamata yayi fa muje kaduna tare da Maryam" Ilham tafada tana kallon Ahmad "lallai Ilham inbar matata taje wani gun batare dani ba harta kwana to nikuma dawa zan kwana" dariya Ilham tayi harda Maryam ma dakewa dan gidan Ilham wasa "haba yaya Ahmad sekace wani yaro ka daure kabarta" hannun Maryam Ahmad yajanyo tafado jikinsa ya kalleta yana fadin "baby zaki iya tafiya kibarni" kaita gyadamai alamar ah ah, "lah to bara nayi shiru ashe duk bakinku daya ko" dariya Maryam tayi tana fa
in "kai yaya Ilham kinsanfa mata da miji se a Allah" "ohhh bazan kara magana ba kinji Maryam" "kinga ki kyalemu musha soyayya nida matata" Ahmad yafada yana kisding din kumatunta, "dama ni tashi zanyi kunga seku samu damar yin soyayyar mikomun Imad muwuce" Ilham tafada tana daukan yaronta suka bar falourn, janyo Maryam yayi sosai jinkinsa yana kallonta yace "baby i love You" murmushi tayi tace "love You too" tafada tana murmushi, bakinsu ya hade gu daya yana mata hot kiss, MRS KD ta dena gulma
Chapter 92 · 0% Book details