Sashe 28
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
page 28
____________________Gaba daya ranshi ya baci, kullum kokari yake ya farantamata rai, amma ita ko ajikinta, wayarsa yadauko yayi dialing number nafisa, yana kira tadauka, "kina ina"? "ina club
in hotel din danake" "ok ganinan ki koma room" yana karasa fadin haka yakashe wayar, wani tsalle tayi tana fadin "ga Ahmad nan zezo yanzu nizan wuce kawai" Allah ah to kirikeshi kam in yazo" haka za ai" daga haka tadau jakarta tafuce, tashi yayi ya shirya, futa yayi yashiga motarshi yatafi, itakuma wanka ta karayi yafeshi jikinta da turare, yana zuwa beyi knocking ba dayake kofar abude take, tana jin karar kofa tafuto, ganinsa tai a tsaye, nufarshi tayi tana rungume shi, jiki ba kwari shima ya rungumeta, suna shiga yafada kan bed yakwanta, binshi tayi tana kwanciya kan kirjinshi, "kamar baka jin dadi" kai kawai ya kada mata alamar eh, hannunsa yasa yana janye rigar jikinta, yana shafata, hade bakinsu tayi tana tsotsarsa, tuni yafara mantawa da bacin ramshi,
tana shiga dakin Hajiya ta tadda ta tana ninkin kaya, sallama tayi tashiga, amsawa Hajiya tayi tana fadin "ashe kun dawo"? "eh Hajiya mundawo" ninki kike yi"? "eh wai kayannan nake ninkewa" to kawo natayaki" daga dawowarki dakin kyaleni nayi" ah ah Hajiya kawo natayaki" mikamata tayi tana fadin "yau ko me suke dafamana iyayen naki" bansani ba Hajiya" nifa sha'awar tuwo ma nake" tuwo kuma Hajiya"eh mana kin iya ne" ban iya ba ko sanda muke gida Inna ce takeyi" to aikam yau zaki koya" tashi muje muyi" tom" daga haka suka futa, su Inna suka tarar suna shirya abinci kan dining, "ah ah yau kuma me kuka mana" Hajiya Mandi rice ce se farfesun kayan ciki" tab kuci kayanku bara naje nayi tuwo" Hajiya dakin fada ai da nayi miki" Inna Zuhura tafada" ah ah ki huta zanje nayi" "am Zuhura jeki part din Ammar kice yazo yayi dinner naga tun dazu be futo ba ko masallaci yau banga yafuto ba shida baya sallah a gida" tom" daga haka tawuce, tana zuwa tayi knocking kofar falour jitai shiru, hakan yasa ta tura ta shiga, bakowa a falourn haka yasa ta nufi bedroom dinsa tura kofar tayi ta leka, ganoshi tayi kwance kan bed yarufa da blanket, shiga tai, ta tsaya nesa da gadon tana fadin, "yaya Ammar Mamy tana kiranka" shiru be amsaba, se rawar sanyi hakorinsa na haduwa, matsawa tayi kusa da shi tana fadin, "yaya Ammar meke damunka" be bata amsaba se dai rawar sanyin dayake takaru, matsawa tayi kusa dashi tana yaye blanket din daya rufa, idonshi yayi ja sosai, hannunta takai taba kuncinsa, zafi zau kamar garwashi "inalillahi yaya Ammar baka da lafiya ai" toilet tanufa, tadauko ruwa da tawul tafuto, "yaya Ammar tashi" kada mata kai kawai yake alamar ah ah, ganin baze iya tashiba yasa ta yaye blanket din tana kokarin dagoshi, amma ina takasa "yaya Ammar katashi" dakyar ya yunkura yatashi, tawul din ta tsoma cikin ruwan ta matse tasamai a gishinsa, lumshe ido yayi, cigaba da samai tawul din tayi, har a kirjinshi, dayake ba riga daga shi se trequater, seda tasamai ruwa sosai ajikinshi, sannan jikinshi yayi sanyi, bude ido yayi yana kallonta, itama kallonshi tayi tamai murmushi, hannunta yakama yakalli cikin idonta yace, "thanks" murmushi kawai tayi wanda shima yasa yayi murmuahin, "lah namanta Mamy ta aikoni wai kaje kayi lunch" drower yanunta mata da hannunsa yace "magani" dasauri tace ok tana nufar gurin, janyowa tayi taga magunguna tadebo mai, pridge tanufa tadauko mai ruwa rakowamai, nuna mata wanda zata ballo mai yayi, ta ballo mai tabashu, tana bashi tace "bara naje se na fadama Mamy" saurin rike hannunta yayi yana fadin "no karki gaya mata zata tada gankalinta" shike nan Allah yakara sauki"ameen" daga haka tafuce, tana zuwa ta tarar da Hajiya har ta gama tuwonta aikam tazauna suka ci, Mamy ce tazo tana fadin "Zuhura ina Ammar din"? "na kira shi yana zuwa" bata idda rufe bakiba yashigo falourn, kallonshi Mamy tayi tana fadin, "kalau kuwa kake naga yau baka futoba ga dinner ma angama" bakomai Mamy kawai dai bansan futowa ne" ok to kazo kayi dinner" no Mamy bazan iya cin komai ba , coffee kawai nakeso" ok to ga Zuhura nan tahadama" tom ta amsa tamike, hado mai tayi takawomai, amsa yayi batare daya kalle taba, sha yakeyi cikin nutsuwa, tana gama cin abinci ta takwashe kayan tabar gurin, tana zuwa dakinsu ta tarar da Inna dasu Amira da halifa harsun kwanta, itama kwanciyar tayi,
yau Nafisa duk sonta da Ahmad ya kasance ta yau seda tagaji, gashi yau kamar ba feeling yake mata, hakan yasa taji jiki sosai, tunda yazo yake abudaya, bashine ya kyaketaba se 3:00 na dare, aikam dakyar tamike, tashige toilet, shikam yajuya yafara bacci, datai wanka ma bata koma kan bed din seta kwanta saman kujera,
yau dawuri suka tafi school dayake Friday ne dawuri zasu dawo, tana zuwa ajin ta tarar da kawayenta duk sun zo, zama tayi suka fara gaisawa , daya ce tace, "Zuhura wai guy dianan dayazo daukanku yayanki ne"? "eh yaya nane" amma fa ya hadu " dayar tafada, murmushi kawai tayi azuciyarta tana fadin, 'tab da yaya Ammar kuka gani ma inaga to futa hayyacinku zakuyi' "salamu alaikum" salamar da akayi ne ya dawo da ita hayyacinta, su Islam ne suka amsa, kalon Zuhura yayi yace "bakuwa biki gabatar mana dakanki bafa" bata kallesbj ba kuma batai maganaba, dariya abokansa suka fara suna nuna shi, hakan yasa yakoma inda suke, yana zuwa suka fara cewa"angayamaka bazata kulakaba amma kaki yarda" wani tsaki yaja ta daji bencin dake gabansa, Walida ce takalleta tace "kai ammafa Zuhura kinburgeni" ai irin wa'yannan ba a tanka musu sedai amusy shiru" gaskiya dai kumafa shiru yafi ciwo" malami ne ya shigo gakan tasa sukai shiru,
wai yanaso ya leka hospital dan yaga meke wakana, hakan yasa yayi wankanshi ya shirya cikin shadda ash colour ba karamin kyau yayi ba yasa hularsa kakar kayan yafuto, a falour ya tarar da Mamy tana shirya breakfast, gasheta yayi, ta amsa," yau futa zakai dawuri haka" "eh Mamy " to yau dai zamu je hada lefen Ilham kuma kai yakamata ka kaimu" no Mamy bazan iya ba Bala driver yakaiku" ok to kayi breakfast kafun katafu" nakoshi" daga haka yafuce , hanyar hoapital din yanufa, yana zuwa yashiga office dinsa yazauna, komai natafiya akan tsari, hakan yamai dadi sosau ganin kuma yadda ake kula da marasa lafiya cikin kulawa, ya yaba sosai hakanne ma yasa yace ze kara musu albashi.
se karfe 12:00pm Ahmad yatashi, yana tashi yayi maza ya shige toilet yayi wanka yafuto yashirya, se lokacin yaduba agogo yaga, 12:15pm "kash tatafi school bangantaba" karaf a kunnen Nafisa, hakan yasata cewa "wakenan"? ba tsoro yacemata "wacce zan aura" aure kuma!" "yes meya faru" kawai hadiye maganar dazatai tayi , tayi shiru, ok zan wuce gida yanzu " bazaka bari se yamma ba" ah ah yanzu zantafi" yana fadin haka yasa hannu aljihunsa yadauko rafers din dubu daya ya ajiye mata kan bed, yabude kofa yafuce, binshi tayi da kallo har ya fuce.