Sashe 74
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari_
alaminmu
ancinmu
page 60
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________Nafeesa na zune kan kujera shikuma Ahmad na kasan carpet, kallonsa tayi tace "Ahmad inason zanyi bako kozaka iya futa" "ina zanje kuma" "gidan ku mana ko baku da gida" "ni banason zuwa" "yanzu kuma nace kaje, oya tashi maza" mikewa yayi jiki ba kwari yakama hanya, yana futo takira c.p ta sanar dashi ze iya zuwa,
Mom da Daddy suna zaune suna hira, segashi yashigo ko sallama babu, kallonsa sukai, Mommy tace "baka da hankali zaka shigomana falour kai tsaye" dakatar da ita Daddy yayi, kana ya kalli Ahmad yace "malam Ahmad kashigo yau" "eh Daddy" "to ya Nafeesan" "tana nan kalu" mikewa Daddy yayi yakira Mom yace "kada kibarshi yatafi zanje gurin malam liman yacd ze bada magani da rubutu,abawa Ahmad yanasha duk asirin datayi mai seya karye" "to Allah dai ya taimakemu bazan barshi yatafi ba ka hanzarta" Mom tafada, daga haka Daddy yafuce, Mom nakomawa takalli Ahmad tace "Ahmad me kakeso kaci yanzu" "ohh Mom yanzu banajin yunwa" "ka tabbata" "eh" daga haka suka cigaba sa kallo, kiran Nafeesa ne yashigo wayarsa, hakan yasa yana rawar jiki ya dauka, "Ahmad banson kadawo dawuri kazauna sedan anjima" da to kawai ya amsa mata ta kashe wayar, Daddy ne yashigo da sallama, zama yayi musa da Ahmad kana yafuto da rubutu cikin leda yamikama Ahmad yana fadin "Ahmad karba kasha na kariya ne naga makiya sunyima yawa" beyi musu ba ya karba yafara sha, tass yashanye shi dauri biyu, jiyayi kamar
walwar sa takara girma, "yakamata kaje ka watsa ruwa kafun kawuce gida" "aikam Daddy inason nayi wanka bara naje bedroom dina" "ungo wannan maganin kazubashi cikin ruwan wankan sekayi" "Daddy meye hadina da wadannan abubuwan" "saboda Nafeesa tasoka mana" jin ance haka yasa yakarba yana shigewa, sudai suna fatan Allah yasa dai yayi amfani dashi dagaske, yana shiga bedroom din yafara rage kayan jikinsa, kana yashige toilet din, ruwan wankan ya hada, kana ya kwance maganin yazuba ciki, kana yashiga cikin bawon wankan, ya rufe idanunsa kamar yanason tuna abu, seda yadan jima idanunsa a rufe kana yabude, hayaki yafara gani nafuta daga jikinsa, amma sam bayajin zafi, tsorata yayi ganin hayakin karuwa yake, kuma daga jikinsa yake futowa, gashi shiba abun yayi ihu ba, haka yatsaya kallon ikon Allah har hayakin yafara raguwa a hankali yaga babu, ji yayi kamar mafarki yake, dan jiyayi gaba daya yanayin jikinsa ya sauya, yashiga karewa toilet kallo, ya tabbatar toilet dinsa ne, aikam ya dauraye jikinsa da sauri yafuce, kaya yadauka yasa, kana yafuce falour "Mommy nafuto ina Zuhuran" wata hamdala sukai suna godiya ga Allah da ya kubutar da dansu, "ikon Allah ba abunda yafi karfin ayar Allah Kur'ani maganin warakar duk ciwo" Daddy yafada cikin nuna shauki "Allah kaine arrahamanu al azizu al jabaru Allah mun gode maka" Mom tafada hannunta asama, "Mommy kuyi hakuri namuku ba dai-dai ba hanklina ne ya gushe bana ji bana gani" "ba laifinka bane Ahmad laifin waccar yarinyar ne Nafeesa" "Mommy ina Zuhura amma dana saketa bata tafi ba ko" "kaima kasan Ahmad bazata cigaba da zama ba" "Mom kizo mutafi kaduna mudawo da ita dan Allah nabata hakuri" "tokabari seda safe kaje yanzu kadan huta ko" "tom Daddy" daga haka yamike yawuce dakinsa, yana zuwa yazube saman bed din yana tunanin Zuhura dan gobe zetaka kafa da kafa yaje yabata hakuri su dawo su zauna,
LONDON
da sassafe ta tashi tayi wanka kana tafuce, yana kwance yanata bacci, kitchen tayi jin motsin aunty Aisha a kitchen din, gaida ta tayi ta amsa, kana tace "rabani da Ammar Zuhura karya ce na rabashi da amaryarsa, kin taho nan kina tayani aiki" "aunty ai bacci yake" "du da haka dai koya gaji dake ne, ai be gaji dake ba" murmushi kawai tayi dan ganin A'isha haryanzu bata fuskanci zamansu ba, bana soyayya bace, haka suka shiga aikin breakfast, bayan sun kammala aunty Aisha tace da A'isha "Zuhura tashi maza kije ki tashi mijinki kitaimaka mai yayi wanka ya shirya" batace komai ba tamike, "ok bara nahe na taya Daddy dinsu ya shirya" daga haka tafuce, gudun kattace batajeba, yasa Zuhura dole tashige, tana shiga taga bama ya saman bed din, kan kujera tasamu ta zauna, yana toilet yana wanka, se bayan yagama yafuto daure da tawul, bata kalleshiba, dan taga shima ko kallonta beyiba, gaban mirror yanufa yafara shafa lotion, harya gama yadau kaya yasaka, kana feshe jikinsa da turare, wayarsa yadauka da key din mota yafuce, mamaki ne yakamata ganin ko kallonta beyi ba, hakan yasa itama tamike jiki a sanyaye, yana futa falour ya tarar da aunty Aisha da mijinta se yaransu, harsun fara breakfast, karasawa yayi ya gaidasu suka amsa, aunty Aisha ce tace "Ammar ina matar taka kuma kafuto kabarta" Zuhura ce tafuto, karasawa tayi kusa da shi ta zauna, ta gaida mijin aunty Aisha ya amsa, aunty Aisha ta kalleta kana ta kalli Ammar, wanda ko kallon Zuhura beyi ba, hakan yasa aunty Aisha tagane tabbas a zaman Ammar da Zuhura akwai mishkila, basu jima ba, Ammar yamike dan ya wuce, sallama yamusu suka cemai adawo lafiya, har Zuhura, "Zuhura kije ki raka mijinki mana kika zauna" "ah ah aunty Aisha baya bukata ai" "haka ya cemaki maza kitashi ki rakashi dahaka zaki kula da mijinki" ba yadda ta iya haka tamike, tabi bayansa, jin tafiya a bayan sa, ya juya yana kallonta yace "da matsala ne" yafada yana kallonta, girgiza mai kai tayi alamar ba komai "to meyasa kika biyoni kinsan ba komai" "aunty Aisha ce tace nazo na rakaka" "ke bakison ki raka mijinki ba se wani yafadamaki" kasa tayi da kanta, "ok to naji koma ciki" saurin komawa tayi, shikuma yashige mota, aunty Aisha na window tana kallonsu, seda taga Zuhura ta taho kana tabar jikin window din "dole na gyara ma yaran nan zamansu" tafada tana zama a dining din, bayan Zuhura tashigo ta nemi guri ta zauna, shima mijin aunty Aisha tashi yayi dan ya wuce, suka fuce tare, kwashe kayan Zuhura tafara yi tana kaiwa kitchen, bayan ta gama tas tashiga wanke kayan, tana cikin wankewa aunty Aisha tashigo kitchen din, "kai Zuhura dakin bari me aiki tana nan zuwa" "ah ah aunty Aisha gara na wanke tunda ba abunda nake" "nikam Zuhura na tambayeki" "Allah yasa nasani" "wai ko kun shiga bedroom dinku keda Ammar haka kuke zaman kurame" shiru Zuhura tayi kana tace "aunty Aisha ai kinsan halin yaya Ammar bayason magana ko kuma a takura mai" "dan ammuku auren hadi baca akai kada kuji da
in auren ba" "to aunty Aisha yazanyi ni" "kekuwa kike da abunda zakiyi sekace ba mace ba" "aunty Aisha yaya Ammar fa basona yake ba shiyasa" "karki saurin yanke hukunci, idanma baya sonki ai ke zakisa yasoki" "nikuma aunty Aisha" "kwarai kuwa ke, kiyi kokari ki sauya mijinki ko kwayi rayuwar farin ciki" "to tayaya" "karki damu zan koya maki dabarun kula da miji" to kawai Zuhura tace, dan tasan Ammar dai ko me za'ayi mai baze sauya ba, haka suka cigaba da aikin tare, bayan sun gama suka dawo falour, suna kallo,
NIGERIA
"Ahmad ina zaka ne" Mom tafada tana futowa daga kitchen, "Mommy zanje na sallami Nafeeea ne" "amma karka yanke hukunci dawuri haka" "Mom ai wlh bazan cigaba da zama da Nafeesa ba" "to ai shikenan" Mom tafada shikuma yafuce, motarsa ya hau, yawuce gidan, bayan ya isa me gadi yabude mai gate ya shiga, falourn yashiga tana zaune tana waya tanata sheka dariya, tsayawa yayi akanta, hakan yasa tayi sallama takashe wayar tana kallonsa "kaikuma meyasa jiya baka dawo gida ba" "bansani ba uwa tace ke dazaki tsare ni da tambaya" mamaki ne yacikata tamike tana kallonsa tace "Ahmad ni kake fada ma haka" "angaya maki din, dalla malama bansan bata lokaci ki tattara duk abunda kikasan nakine ki fucemun daga gida na sakeki saki uku" hannu ta dora a ka tana fadin "nashiga uku Ahmad kayi hakuri ka rufamun adiri dan Allah kayi hakuri ka yafemun" "wa ni Allah ya sawwake kada ki bari nadawo naganki a gidannan idan ba hakaba zaki fuskanci mimmunan hukunci" daga haka yasa kai yafuce "wayyo Allah na Mommy ina kika shiga kika barni ga asirin danama Ahmad ya karye nashiga uku wayyo Mommy kidawo gare ni" haka ta dinga sumbatu tana ihu, harta gama hada inata inata tabar gidan, tana tafe tana juyowa tana kallon gidan, tana tunanin yazatayi ga ba Mommy dinta ba labarinta,
Ahmad nakomawa gida ya tarar da Mom zaune a falour, shima zama yayi, takalleshi tace "akawo ma abinci ne" "ah ah Mommy banga tacin abinci ba yanzu" yafada yana danna waya, "saboda me to" "Mommy wayar Zuhura nake kira kozata dauka, amma akashe ma bata shiga" yana maganar yana cigaba da kiran wayar Zuhura amma sam akashe, "Mom dan Allah ki taimaka kije ki bawa Hajiya da Mamy da Abba hakuri Zuhura tadawo gareni" "Ahmad kenan ka makara ai Zuhura bama ta
asar" "kamarya Mom ina ta tafi" "ranar da aka daura auren Ilham to itama aka daura nata da Ammar" zaro ido Ahmad yayi yana fadin "Mom Ammar kuma" "kwarai kuwa yanzu hakama basa kasar suna London" "nashiga uku Mom yazanyi na rasa Zuhura kenan" "kayi hakuri kayi addu'a Allah yasauya ma da mafi alheri" "Mom ba macen dazata kama kafar Zuhura Mom ina sonta" "toya zakayi nima kaina inason yarinyar akwai natsuwa" "Mom zankira Ammar yataimaka yabarmun Zuhura nasan bason yake ba" "haka yacema,wanne mahaukacin ne ze auri Zuhura ya saketa sedai kai din" "Mom nima kuskure ne nasan Ammar ze barmin ita" "karma kasawa ranka" "Mom kimin addu'a Allah yasa Ammar ya amince" ita dai Mom batace komai ba sema tausayin dan nata daya kamata,
LONDON
"kitashi Zuhura kiyi wanka kiyi kwalliya mijinki yakusa dawowa" "aunty Aisha abunda ko kallo na bayayi" "ke kikaso ai" "kamarya aunty Aisha" "aike Zuhura ko dan karairaye jikin nan bakya yi, da yar shagwabar nan tamu ta mata bakya yi, to taya zaki gane ko yanasonki ko bayasonki" "kai aunty yaya Ammar bayason haka" "matsalata dake tsoro, komai izzarsa indai kikai abunda ze jawo hankalinsa to wlh ze sauke izzar dayake maki" "aunty Aisha yaya Ammar fa ba irin mazan da kike tunanin bane" "kai Zuhura kina da mtsala, ki gwada ki gani mana" "tom" kawai Zuhura tace dan tasan da wuya yaya Ammar ya canja halinshi, mikewa tayi ta nufi bedroom dinsu, dama ta gyareshi tas yasha turaren wuta, toilet tafada dantayi wanka, dan lokacin 5:30pm tayi,
yana dawowa ya tarar da aunty Aisha ita kadai a zaune, yamata sannu da hutawa, shima tayi mai sannu da dawowa, kana yashige, bakowa dakin, a zuciyarsa yace 'ko ina yarinyar nan tayi' shiba abun ya tambaya ba ace yadamu da ita, kayan jikin sa yashiga ragewa, kana ya ajiye agogosa da wayarsa kan mirror, karar bude kofa yaji, hakan yasa yajuya yana kallonta, daure take da tawul iya gwuiwa, se wani a hannunta tana tsane dogon gashinta, ita sam bama ta lura dashi ba, shikuma ya shagala da kallonta, dagowar da zatayi idonsu ya sarke ana juna, sun jima a haka, seda ta tuna tawul nefa a jikinta kana tashiga, rufe jikinta dana hannunta, shima kawar da kai yayi yana hade fuska, yafada toilet din, ajiyar zuciya ta sauke, kana tayi maza ta shirya tasa atamfa riga da skirt sun amsheta sosai komai nata yafuto das, kana tafuce, aunty Aisha ce ta kalleta tace "wow masha Allah kinyi kyau sosai fa" "Nagode" "amma meya futo dake mijinki yadawo bazakije kuji dumin juna ba" zaro ido tayi tace "aunty Aisha da yaya Ammar din" tsaki aunty Aisha taja kana tace "to meye shiba fatace jikinsa ba ko wuta ce a jikinsa, dalla shige ki koma gurin mijinki ni ba abunda zanmiki dakikazo gurina" ba yadda Zuhura ta iya haka takama hanya
bayan yafuto daga wanka yaji wayarsa na ringing, hakan yasa yadauka, ganin Ahmad ke kiranshi, mamaki ne yacikashi yadau wayar, daga cikin wayar Ahmad yace "yawwa Ammar inata kiranka baka daukan waya ta" "sorry ina wanka ne" "Ammar wata alfarma nakeso ka taimaka mani" "Ahmad kadawo cikin hayyacinka ne" abunda taji kenan lokacin datazo tura kofar, hakan yasa tafasa ta tsaya jin an ambaci sunan yaya Ahmad dinta, "alhamdillah yanzu ina ita Nafeesar" "na saketa ai bazan cigaba da zama da ita ba" "hakanma kayi dai-dai" "Ammar ka taimakawa rayuwata ka dawomun da Zuhura gareni" "kamarya ban fahimce ka ba" "Please Ammar kasaki Zuhura tadawo gareni nasan ba sonta kake ba" "kayi kuskure Ahmad indai kana tunanin ba son Zuhura nake ba, son danakeyi ma Zuhura ko kwatankwacin son da kake mata bekai ba ina sonta Ahmad tun kafun kace kana sonta" "Please Ammar kataimaka mun kasaketa kamun wannan alfarmar matsayina na dan uwanka" "ban auri Zuhura dan in sake ta ba, na aureta ne dan muyi rayuwa har karshen rayuwarmu mu haifi yara da ita, dan haka kamance da wani batun saki" "Please Ammar kataimakamun" "no Ahmad bazan iya ba kamance da wannan maganar nima ina sonta" "shikenan Nagode Ammar ka nunamun matsayina a gunka" daga haka Ahmad yakashe wayar, durkushewa tayi kofar bedroom din tana hawaye tana fadin "dama yaya Ammar kana sona, amma kake mun haka, kake nunawa kamar baka damu dani ba, meyasa bazaka nunamun kulawa ba" takarashe tana kuka