Sashe 2
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kan gadonshi ya kwanta ya rufe idanunshi gaba daya tasahi awani yanayi na daban bude idonshi yayi yadau phone din yayi dialing number Ahmad seda takusa katsewa yadauka yanafadin abokina ya akai ne yana maganar yana futar da wani nishi kwance yake rigingine se wata budurwa dake kasanshi tana tsotsan penis dinshi yana futar da wani nishi yana kara tura kanta Ammar ne yace Ahmad kanajina kuwa magana zamui dakai akan waccen bazan yarinyar Ahmad ne yace abokina mubari se gobe ina duty ne shiyasa bana cikin hayyacina Ahmad wai bazaka dena wanan iskancinnakaba ko kittt yaji ankashe wayar Allah ya shiryeka Ahmad nima ameen nace toilet yakoma yayi wanka saboda patreshia gaba daya tasashi wani yanayi, Ammar mutum ne me karfin sha awa ko yaya mace ta rabeshi yana iya futa hayyacinshi shiyasa baya kula mata saboda gujewa sabon Allah lokaci da dama zuciyarshi na rayamai yabiyawa kanshi bukata saboda yanada kudin da ze iya neman mata goma a rana daya kuma yanada surar daze ja hankalin yammata Ahmad yasha fadamai kawai yafara harkanan dayake ta neman mata amma sedai yace mai mata basa gabansa. da haka ya kammala shirin baccinsa ya hau gado yaja blanket rufe idonshi yayi kowanne bangare na zuciyarshi da abunda yake sakamai dahaka har bacci yadaukeshi Baba sannu da zuwa yayinda yakaraso cikin gida yawwa zuhura inna ce tace barka da dawowa malam amsawa yayi yana zama kan tabarmar dake gefe daya inna ce ta kawomai ruwa ta ajiyemai da abinci malam haruna ne yace zuhura ya makarantar amsawa tayi da lpy lau baba Masha Allah haka akeso baba zuhura tafada tana wasa da yatsun hannunta inajinki zuhura mene baba dama kudin watan makaranta ban biyaba harna wata uku shiru yayi sannan yace tom kibari karshen wata in an bani albashi sena baki kikai musu ko tace tom toya boko kinazuwa ko eh tace yace yawwa zuhurata kicigaba da kokari kinji amsawa tayi da to inna ce tace tashi kije ki gyaramuku gurin kwanciya tashi tayi tashiga daki inna ce ta kalli malam haruna tace malam wani tunani nake wanne tunani kenan tace anya malam bazan nemi ko wanke wanke neba tunda kaga dan albashin naka baya isarmu dubu gomafa iya kayan abinci yake siyar mana katse ta yayi da banyarda da wanan shawarar ba bazeyiwu kullum kina hanya ba kina barin yara a gida ki hakura kawai Allah ze kawo mafita to tace tana fadin Allah yakawomana mafita ameen yace zuhura futo ki dauke yaranna daga nan ki kwantar dasu to inna futowa tayi tadau halifa ta shigar dashi dawowa tayi tadau Amira tashinta tafarayi Amira tashi, inna ce tace kidauketa mana, Allah ina tayi nauyi dayawa malam haruna ne yace amira tafara nauyi ai, wanne irin nauyi kawaidai lalacine irin na zuhura kidauketa kikaita dakin, Allah ina bazan iya daukantaba tafada a shagwabe, malam ne yace batta nakaita to tace ta koma daki malam yarinyar nan tafiye lalaci wlh se kace wata sikila malam ne yayi dariya yace haba habiba sikila kuma kiga ya da kumarinta kice sikila tace ai yarce tafiya lalaci yanzu ace amira ta gagareta dauka, to ai tazama katuwa yar, malam kaima kake goyawa yarnan bayafa, yace ba dole nagoyamata bayaba, to ai shikenan inna tafada tana mikewa tashiga daki shima tashi yayi ya wanke hannunshi yadawo yadau amira yashigar da ita yadawo yashiga dakinsu 11:00 pm mamy ce zaune falo tanajiran shigowar jawad ba a dadeba se gashi yashigo yarone fari amma be kai Ammar ba yanada hanci shima sanye yake da kananun kaya da facing cap black hannunshi rike da makulin motarshi yana shigowa yaga momy a falo beyi tunanin ze gantaba tsayawa yayi mamy ce tace daga ina kake shiru yamata be bata amsaba jawad ba dakai nakeba ne in ina yafarayi am mamy dama dama naje birthday din abokinane to shine yacemun dan Allah na tsaya nadan jira agama mutafi tare shi birthday din 11:00 ake kaiwa ah ah dama dama dagamai hannu tayi tana fadin daga yau karna sake gani kakai 11:00 awaje amsawa da to yayi mamy tana kaiwa nan tabar gurin ajiyar zuciya yayi da batace zata hadashi da yaya Ammar ba dan yasan halinshi sarai Wanene amar Mahaifin ammar alhaji usman su ukune agurin mahaifiyarsu yayinda mahaifinsu kedamata uku hajiya zainab mahaifiyar alhaji usman tanada yaya uku alhaji nasir se alhaji usman se autarsu aisha se matarshi ta biyu hajiya maimuna tanada yaya biyar itace matarshi ta farko se matarshi ta biyu hajiya suwaiba se matarshi ta uku hajiya zainab wato mahaifiyar alhaji usman wato kakarsu Amar mahaifinsu mutum ne me tarin dukiya sannan former president ne ya raini yayanshi cikin so da kauna yabasu ingantacen ilimi dan kaf yaransa basuyi karatu a Nigeria ba haka kuma basa aiki a kasar sedai alhaji usman dake aiki anan kasa Nigeria shima ba kasafai yake zamaba dan kasuwane ba gasar da bashi da kamfanunuwa shiyasa ko ina ansanshi bayan yadawone daga karatu aka umarceshi daya futar da mata yayi aure to dama yanasan kanwar abokinshi Khadija wato mamyn su Ammar anan ne yasanar da mahaifinshi game da ita mahaifinshi yayi bincike annan yagano mahaifinta shine accauntan general of federation wato alhaji sunusi mamman, matanshi biyu hajiya zara'u tafarkon mahaifiyar mamyn su Ammar tanada yaya biyar Ibrahim se mukhtar se Khadija mamyn su Ammar se mufida sannan se dayar matarshi hajiya sakina tanada yaya hudu yusuf fiddausi maryam se Laila, anan ne akafara shirye shiryen biki inda akasa biki sati biyu aka kai lefe aka daura aure amarya ta tare agidanta na kaduna, Khadija macece kyakyawa ga gashi dan mahaifiyarta ta hada jinsi da larabawa haka shima alhaji usman farine amma bazaka sa shi sawun farareba yanada dogon hanci ahaka suna zaune yana matukar ji da ita haka kuma yana kula da ita yadda yakamata, a daga bisani tasamu ciki zokakaga murna gurin alhaji usman da sauran yan uwa yadauki son duniya yadorawa cikinnan ko futa kasashen wajen yadena yazauna wai ze kula da ita wata ranar alhamis tana zaune kan kujera ta Mike kafafuwanta yana mata tausa kamar an mintsineta tafarajin ciwon baya tafara cije lebe nan hankalinshi yatashi, kamata yayi yafutar da ita bakin mota yasata aciki ya hau ya fuzgi motar da karfin gaske sannu yake tamata harsuka shiga asibitin inda likitoci sukayo kanta suka shiga labour room yinkurin binsu yake wata doctor ta dakatar da shi haka yatsaya yanata safa da marwa gurin, wayarsa ya xaro daga aljihunsa ya shiga Kiran abokinsa mukhtar wato yayan khadija yasanar dashi halin da ake ciki annan ne yakira gida yana fadamusu hajiya zara'u ce ta tafi asibitin wato abokiyar zaman mahaifiyarta, takai kusan awa daya da rabi daga baya aka futo aka fadamusu Allah yasauketa lpy saboda murna ko tsayawa tambayar meta haifa beyiba yace zan iya ganinta tace ah ah semun gama gyarata ita da babyn hajiyya zara u ce tace likita meta haifa namijine likitan tafada dubu hamsin yaciro a aljihunsa yamikawa likitan karbatai tana washe baki tana kwararo gdy da addu a seda aka gyarata tsaf sannan suka shiga dan su ganta ita da babyn tabarakallah farine tass ga hanci irin na ubansa farin kuma yadauko na mahaifiyarsa nan suka koma gida kowa murna yakeyi yayinda kaka ninsa suketa dokin ganinshi daga na uwa harna uba kowa yana nunamai soyayya anan ne Khadija taroki alfarma asamata sunan mahaifinta beyi mata gardama ba akasamai sunusi ake kiranshi da Ammar, yafara girma inda suka koma London da zama dan haka anan yayi makaranta yana primary 5 Khadija tasamu cikin jawad inda akasamai sunan mahaifin alhaji usman muhmd ake kiranshi da jawad ta haifeshi acan kamarshi daya da mahaifiyarsa farine kuma se ya dauko na babansa inda yakasance ba faribane tass bawanda yasanshi a dangi kasancewar acan aka haifeshi seda Ammar yagama secondary yayinda jawad yake jss one a shekarne mahaifin Khadija alhaji sunusi Allah yamai rasuwa nan suka dawo Nigeria da zama amma shi alhaji usman yana zuwa kasashe Dan harkar kasuwancinshi seda ta jima bata samu wani cikinba daganan ne kuma tasamu cikin muhsin sunan yayan Khadija aka samai wato mukhtar abokin alhaji usman yayinda jawad yana sss 3 Ammar kuma yana level 4 daganan seta kara samun cikin nadra tayi murna da samun mace sosai anan ne akasamata sunan mahaifiyar alhaji usman wato zainab se ake kiranta da nadra bayan takai kusan shekara ukune Allah yayiwa mahaifin alhaji usman rasuwa sunji mutuwar nan ba kadanba yayinda Ammar yana school, a U.S.A ake fadamai so be dawoba saboda suna tsaka da exam, yanzu Ammar yana 27 years jawad kuma yana 21 muhsin kuma yana 14 nadra kuma tana 8, Ammar yakai kusan 6years a U.S.A inda yake karatun likitanci yayinda suka tafi tare da cousin dinshi Ahmad dan gidan wan mahaifiyarsa mukhatar kuma abokin babansa Ahmad yanada kanne biyu fauzu da ilham, tunda suka je ya hadu da patreshia inda ta makalemai wai a lallai se sunyi soyayya shikuma ya nunamata baya ra ayi amma still ta likemai yan mata dayawa suna zuwa gurinshi da tayin soyayyarsu amma ko kallo basu ishe shiba shiko Ahmad ba ruwanshi da budurwa tazo tace tana sanshi shi zeje yane mota tabiyamai bukata ya sallameta Ammar yayi yayi dashi yadena wannan dabi ar yaki sanadiyar hakane suka raba gida saboda yana kawo yan matansa cikin gidan su kwana, so yanzudai suna final year dinsu na gama karatu harsun fara shirye shiryen dawowa yayinda jawad yake level 2 jawad mutum ne me futuna shine zuwa club birthday dinner babu inda baya zuwa shidai barshi baya sex da mata sedai yayi romantic din mace kawai abokananshi sunsha zugashi wai meye amfanin romantic bakai sex ba kawai yafara shidai yace musu bazeba saboda inde aka gane agida se an kusa kasheshi especially yaya Ammar. Wannan shine ainahin labarin iyalan alhaji usman