Sashe 99
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabatar da kansa saurayin yayi, kana yay Shiru yana sauraran tambayoyin da Za'ai masa, Al'茩ali yace "Malam Adam, ka shirya faè“·in gsky ba tare da tsoro ko fargaba ba? Ka shirya zaka faè“·i gsky tsakaninka da Allah?" Wanda ake kira da Adam ya è“·aga hakan yasa Moon tace "Adam a tura ka ka saci motar Company Sheikh haka ne?" Kai tsaye ya amsa mata da "Eh" sai ta kuma cewa "A cikin wannan mutanan wanene ya saka wannan aikin?" Adam ya kalli Mami ya dawo ya kalli Barrister kana ya kalli Alhj Kamal, è“·auke ido yay yace "Duk cikinsu ba wanda banwa aiki ba, sai dai duk nai masu aiki ba tare da sanin cewa inawa wani daga cikinsu ba, Hjy Saudat tasa na sace motar bayan haka, Barrister yasa na è“·auko masa motar bisa dararjar kuè“·i masu yawa, dalilin hakan kuma na amince nace na è“·auko masa motar, Amma shi ya amshi motar ne yana son a è“·auko masa drugs a ciki (Muyagun 茩wayoyi) daga nan ban san komai ba sai da Alhj Kamal ya rikani ya bani motar ya gaya min abinda ya keso, wato naje na kashe masa wasu mutane, nayi shiru sbd ban san me zance masa, daga nan nace yaban lokaci ina ta tunani sai kawai nace masa bazan iya ba, dan haka na bar masa office è“·insa" kallo ya dawo kan Alhj Kamal nan Court ta bu茩aci ganinsa, tsayawa yay yana sunkuyar da kai kafin yace "Barrister aboki na ne, wanda bani da kamarsa, tunda na fahimci munufarsa na gane irin manyan kadarorin da yake hari na sauya tunani na, Nima na fara farautar abinda yake so, hakan sa muka haè“·a 茩arfi guda Shida matarsa Saudat,ita ta fara zuwa waje na a faè“·ar ta, tasan nasan komai naka, na Aminci mata sai na kawo mata bu茩atata, muka fara zumunci har aka samar da Bahaiyya, wacce ita è“·in jinina ce kuma 拼arta ce, lokaci guda na fahimci Saudat bata da imani tun sanda ta gaya min nufinta akan Sheikh, dan haka Nima na janye daga gare ta na fara aikina ni è“·aya, bayan an kawowa Barrister mota naje nace ya bani aro za'a shigo min da kaya, ba musu ya aramin,har yake bani file è“·in drugs è“·in da za'a kawo masa, kuma burinsa a yanzu ya amshi wani file dake wajan Uncle Sham, daga nan na nemi wani bayan Adam ya茩i na bashi kuè“·i wajan 5.6m haka yaje da motar yabi ta kansu Uncle Sham, daga nan ya è“·auko min file è“·in, ni kuma na bawa Barrister file è“·in ya samin hannu, domin na shirya è“·ura masa laifin kisan, tun daga ranar makashin da yay kisan ya fita hayyacinsa ya zama kamar mahaukaci, yana ta faè“·in ya shiga uku, Tabbas ni na sanya a kashe Uncle Sham da sauran Mutanan domin idona ya rufe kunne na ya toshe kuè“·i kawai nake gani da jin daè“·in rayuwa" nan aka shiga Allah wadai da Alhj Kamal Al'茩ali yay rubuceè™ kafin yay gyaran murya yace "Bisa dugun nazari da kuma hujjojin da Court suka samu akan wanda yay kisan dan haka bisa adalci a yadda hukunci yake a Muslunci Al nafs bin nafs, a hukuncin Shari'a kenan, In kuma a kotun turanci ne, Section 221 of Penal Code duk wanda ya kashe wani shine kashe shi ake yi inde da gangan ne, dan haka wannan Court ta yankewa Alhj Kamal da Barrister Hamdan Balarabe hukumcin kisa ta hanyar rataya, Barrister hukuncinsa akan Iyayensa daya kashe Alhj Kamal kuma akan kisan so Uncle Sham, wanda yay kisan kuma Allah ya fara yi masa hukuncin tun daga yanzu, Ina fatan wannan abun zai zama izini ga masu son ransu da son duniya fiye da lahira, ace idanun mutum ya rufe akan kuè“·i har ya kashe iyayensa, wannan duniya ina zata damu, Allah ya kyauta ya kuma shirya mana zuri'a" gaba è“·aya aka amsa da Amin wata 苼oyayyiyar ajjiyar zcy Mami ta sauke a zcyrta tana Allah wadai da hali irin na Alhj Kamal gefe guda kuma tana ba茩in rasa shi sbd Bahaiyya, Fareeq kasa zama yay lokacin da 拼an sanda suka nufi wajan Barrister yasu tafi dashi. Dishiè™ Sheikh ya fara ganin sbd wani bugu da zcyarsa ke masa, a hankali ya fara tari ba tare da kowa ya sani ba, Fannah ji tayi dama babu kowa a wajan tana son ta haè“·a ido da Malaminta taga irin farin cikin da zai yi, juya idanunta tayi taga bata ganshi ba hakan yasa ta sulale daga wajan tana dubawa a hankali, Anut Amina ma wajan Sheikh ta nufa sbd ganin ya茩i fitowa kusan a tare har suna karo da juna suka 茩arasa wajan, gaban Fannah ya bada sauti sbd ganinsa da tayi dur茩oshe yana tari cikin sar茩ewar numfashi, ga jini na zuba daga hancinsa, jikinta na rawa da wani irin sauri har tana ture Anut Amina kafin ta 茩arasa wajan jikin Sheikh ya saki Numfashinsa ya tsaya hannunsa dafe da 茩irjinsa dake masa zafi da raè“·aè“·i, baya Anut Amina tayi tana sakin salati gaba è“·aya hankalin jama'a ya dawo kanta da sauri Arjun ya 茩ara so ganin Sheikh haka ya firgita sa, Fannah kam zubewa kawai tayi a wajan ta kasa aikata komai sai rarraba idanu da take, motsin da taji yasa ta buè“·e idanunta hannunsa taga yana rawa yana Shirin ta蓳a fuskarta, sai a lokacin ta gane bai gama ficewa a hayyacinsa ba, runtsa idanunta tayi tana jin yadda yake son jan jikinsa kusa da ita amma ya kasa, buè“·e ido tayi sbd tattausan hannunsa da taji saman fuskarta sai a lokacin ta fashimci hawaye ke zuba daga cikin idanunta, dugun yatsarsa ya sanya ya sharce mata hawayen yana è“·an jawo fuskarta dab da tashi, cije lips è“·insa yay sbd wani irin azabar ciwo daya keji a zcyarsa, dab da kunanta yana è“·an fesa mata Numfashinsa mai è“·umi cikin 茩asa da murya da sar茩ewar numfashi yace _"Matata!!"_ shi kawai ya samu damar furtawa ya ri茩e hannunta gam yana faè“·in sunan Allah, daga nan Sheikh bai sake fahimtar komai ba, sai farkawa yay ya gansa a saman bed è“·in asibiti. Duhu ya fara gani hakan yasa ya maida idanunsa ya rufe a hankali ya shiga motsa bakinsa yana tasbihi ga Allah daya 茩ara farkar dashi a duniya, saukar numfashinta ya ji yana dukan saitin 茩irjinsa wanda yake a buè“·e slowly ya 茩ara try na buè“·e idanunsa sosai hasken room è“·in ke damunsa amma bisa dole ya buè“·e idanunsa tare da saukesu a saman drip è“·in dake ma茩ale a hannunsa. Sosai yay mmki domin bai tunanin a asibiti yake ba, kenan duk yadda yaso danne abun sai da yafi 茩arfinsa kenan, cikin ransa yake faè“·in _"Zahraaah my wife_, 蓳oye min ya 茩are, zaki kasance da Malaminki, yanzu ne ya dace kisan cewa soyayyyar Malami fiye take data sauran maza" a zahiri kuma wani 茩awataccen Murmushi ne ya su蓳o ce masa. Saukar numfashinta ya 茩ara dukan 茩irjinsa hakan yasa yay 茩asa da idanunsa,茩uri yay mata idanu ganin yadda take bacci amma sai marai-raice fuska take ga wasu gudun tun hawaye na bin idanunta wanda suka bushe. 茦yakkyawar fuskarta ya tsorawa idanu yana jin yadda so da 茩aunar Zahraaansa suke 茩ara ratsa zcyarsa, ganinta kawai kusa dashi yasa yaji ya nemi duk wani ciwo ya rasa. Ware idanunsa yay ganin kayan da suke jikinta ba sune wanda tasa a Court ba. Kenan kwana yay a asibitin ko mene? Agogon ya kala yana è“·an runtsa idanunsa yaga wajan biyar na Yamma. Kallonsa ya mayar gareta yaga yadda ta ri茩e masa hannu, lafiyayyiyan murmushi ya sauke ya mi茩a hannu da shirin shafa kanta yaji an murè“·a handle è“·in 茩ofar, janye hannunsa yay yana mayar da idanunsa a hankali ya rufe. Arjun ne da Ya Falta sai Moon a bayansu tana shigowa Deen ya shigo sai Oga Muhammad Jalal Kabeer bobo shida Jalilerh. Zama suke A hankali Moon tace "Till now yana bacci sannu Sheikh, yanzu dai no more damuwa". Arjun yace "Wlh idanunsa biyu haka yake ai" Bobo yace "Uhm Gulma yake da matarsa 茩ilan" mintsininsa Jalilerh tayi ya ri茩e hannunta yana bata kiss ba kunya. Sheikh yana jinsu yana ta laluban kalmar da zai faè“·a ne, jin Arjun na ta蓳a sa yasa ya buè“·e ido yana ya mutsa fuska.. Gaba è“·aya suka haè“·a wajan faè“·in _"Congratulations from, RELESED FROM JAIL"_ kamar zai kuka sbd haushin da yaji na katse masa hanzari da sukai bai damu da Ya Falta dake wajan ba ya sassauta Muryarsa yace "Barakallahu fiikuu, Shukkran, but kun shiga rayuwata". Deen yace "Hhh naka wasa ne, idan zakai soyayyyar ka miye namu, tun kafin kayi mukai wanda zan è“·agawa 茩afa cewa ya fini iya soyayyya _ABU_MALEEK_ " Bobo yay dry yace "Kai wannan ai makauniya ta gama dashi bashi da kunya sam" Murmushi Deen yay yace "Kasan garin da suka je ashe akwai wasu halittu kamar huro masu shan jini akai Sa'a è“·aya ya ciji makauniyar tasa, shi kuma Allah ya tsare sa shine daya koma masarauta ya killace ta ba tare da kowa ya sani ba yake bata jininsa take sha har taji sau茩i" Jalilerh ta zare ido tace "Mayya kawai ya aura wannan" Deen yace "Kaji 拼ar iya ba kiji ance cizonta akai" Jalal yace "Abin ya fara zuwa da raini kuma da babban likitan 茩ashi kake mgn bada Lawyer ba" Sheikh dai yana jinsu amma idanunsa na manne akan Fannah wacce ta fara mutsawa sbd surutun da ake, tashi tayi tana kwa蓳e fuska idanunta ya sauka akan na Sheikh da sauri tai 茩asa da idanunta sbd kwarjininsa da yay mata ga wata kunyarsa daya kamata. Moon tace "End of discussion abar dai Sheikh ya huta yaji è“·umin matarsa" Murmushi Sheikh yay yace "Yawwa Queen, tattara su" Mi茩ewa sukai gaba è“·aya suna masa addu'a ya amsa da Ameen yaywa Moon gdy. Fita sukai hadda Arjun da Ya Falta ganin hakan yasa Fannah ta mi茩e yana è“·an motsa bakinta so take ta tambayesa jikinsa amma ta gagara ganin yana niyyar tashi yasa tai saurin yin bathroom. Ba'a Sallami Sheikh a ranar ba sai washegari bai 茩ara sanya Fannah idanunsa ba sbd kullum Granny da Ya Falta suna wajan Mama kolo da Yakura da Yagana sun koma. Yana zaune a Parlonsa sanye da wani tattausan farin voyal mai manyan zane wannan karan ko