← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 109

Sashe 8

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sheikh Imam bacci yake mai cike da nutsuwa da kwanciyar hankali, da zarar yay mutsi zai ji an 茩ara shigewa jikinsa ga wani 蓷umi dake ratsa jikinsa seriously zai ce ya da蓷e bai yi bacci mai da蓷i irinsa ba, bai tashi daga bacci ba sai da yaji muryar Granny saman kansa tana fa蓷in "Yau na ga abin da yafi 茩arfina ni Fa蓷imatu, wanne gantalallan bacci ne wannan Fisabilillahi? anayi ana nishi kamar bai zazza蓳in masharshara?" Bu蓷e idanunsa yay da 茩yar yana 蓷an dafe kansa da yaji yana masa ciwo kallo 蓷aya yay wa Granny yay saurin 蓷auke kansa tare da juyawa side 蓷insa,ganin babu kowa a gefensa yasa ya kalli Granny ya ce "Granny where is she?" Ke蓳e baki tayi ta ce "meye kuma Shaa? Kaga Imamu babu ruwana da wannan Ingilishin naka maza tashi ka shirya Ranjun yace min yana hanya,yanzu ya kira a sailolar dake palo" shiru yay kawai yana sauke tagwayen ajiyar zuciya ji yay ransa duk babu da蓷i saboda da rashin ganinta da bai ba, yana da tabbacin tafiya tayi bayan ta sashi ya yi bacci, Granny ta taimakamasa yay wanka tare da 蓷aura alwala, yana gaban dressing mirror Granny na shafawa fatara versiline "haka kurum baka san darajar fata ba kace a shafa maka wani losha,meye ma wani losha fisabilillahi" Shidai bai ce komai ba domin a karo na farko kenan yaji bai ji da蓷in yadda Granny ke shafa masa mai ba,ji yay gaba 蓷aya yana da bambanci da wanda Airah ta shafa masa da Asuba, comp ta 蓷auka ta taje masa sumar kansa ta kwanta sosai har saman goshinsa,kana tai hanyar wardrobe tana fa蓷in "Uhm kai kaji wani zance Imamu" idanunsu akan madubi yana kallon yadda jikinsa ya 茩ara bu蓷ewa sosai kamar wanda yake yin risilin, jin yay shiru bai magana ba yasa Granny ta ce "Idan bakai miskilanci ba ai sai Allah ya ka maka wlh, domin Ubanka Did...," Sai kuma tai shiru ta cikin madubin ya kalleta ya ce "Speak up Granny,meye Did...?" Girgiza kai tayi tace "A'a babu ruwana da gulma haramun ne wlh,daman wani zance nake som tsegun ta maka da naji Barista ya fa蓷a" gaba 蓷aya attention 蓷insa ya bata yana fa蓷in "Uhm" wani tissue 蓷in yadi mai masifar kyau ta 蓷auko masa mai manyan zane gashi shara shara domin komai na jikinsa ana iya gani,wajansa ta 茩arasa tare da sunkuyawa ta bashi boxer ya saka sbd daga shi sai pad,tun yana yaro haka ya tasu kakarsa ke masa komai, shiyasa ba yajin akwai abinda zai iya 蓳oye mata a jikinsa sai dai tsaraicinsa, farar singlet ta bashi ya zura a jikinsa bakinsa 蓷auke da addu'ar sanya kaya,sai kuma wandon yadin shima yasa rigar mai 蓷inkin Jamper ta bashi ya saka, sannan ta mi茩a masa babbar rigar kayan, girgiza mata kai yay ya ce "No! Granny ban so" Juyawa babbar rigar tayi tace "Wallahi baka isa ba,ba zan wahalar banza ba ka ga yadda kai kyau kamar dai 蓷an firazdat ko 蓷an sarki? Kai ma sha Allah" Murmushi yay mata yana 蓷aga hanunsa saboda parfume 蓷in da take saka masa, lokacin 蓷aya 茩amshin Arabian Ohud ya cika cikin bedroom 蓷in nasa, harami ta 蓷auko masa ya ce "bari sai Friday bani jar darata" wata hula ta bashi mai kyau tana 蓷auke da gashi,a saman sumar kansa ya 蓷ura kana ya sanya farin bluetooth da farin glass 蓷insa yay wani kyau he look like king of Saudi Arabia, ba茩in covert shoe ta saka masa a farar 茩afarsa, sai da ta gama masa komai sannan ya kalleta ya ce "Jazakillah bilkhair Granny" zama tayi ta ce "Ni dai amana zan gaya maka wlh,idan kaci kai da Allah babu ruwana da shiga hurumin Ubangiji" lumshe idanunsa yay ya ce "Uhm feel free what's is the matter?" Tagumi tai sai kuma ta ce "Barista ya kitsa abu babu shawara fa, wai Gwamna ya nemi a baka auran 拼arsa,kullum tana jin zantukan 茩aryar da kuke a redio,sai ta kamu da sonka hankalinta duk ya tashi hakan yasa Gwamna ya ce ta gaya masa tace ai Sheikh Imam hamdan take so, to ashe ma ya san Ubanka Barista shine fa ya ce da Barista yana neman sa a govmat house,to Ubanka dai ya yarda ni da waccan 蓳arauniyar kuma bamu amince ba" Kallonta kawai Sheikh yake sam bai mamaki ba domin Arjun ya fa蓷a masa cewa ana yawan kiransa ace Imam ake nema kuma macace,wani lokacin messages harta email 蓷in Arjun,to babu mamaki yarinyar ce, Granny tace "banda gantalewa ta yaran zamani yaushe mace take cewa tana son Namiji? To wlh zamanin mu sai an kaika 蓷akin mijin kake sanin wa kake aura,kaga ina da shekara 9 akai min aure hatta nono wannan a 蓷akin Mijin na samesa" wani 茩awataccen Murmushi Sheikh yay yace "Am hungry" Granny tace "Me kace?" Idanunsa ya mayar bakin 茩ofa ya ce "yanzu 12 past 23 yunwa fa" mi茩ewa tayi bayan ta gama gyara wajan kana ta tura Wheelchair 蓷in zuwa tsakiyar ha蓷a蓷蓷an parlour'n gidan, har gaban dinning ta ajjiyesa kana ta shiga zuba masa abin breakfast 蓷in, Arish ne da meat shawarma sai tea da yaji kayan 茩amshi da na'a na'a tai tashin 茩amshi yake, bisimillah yay yasa yatsun hanunsa guda hu蓷u ya fara cin meat shawarma bayan ya gama cin abincinsa Granny ta kawo karamin bowl ya wanke hanunsa ya goge da tissue kana yay hamada.

Bayan Sheikh yana mutane sallar zuhur Arjun ya koma cikin gidan su ya 蓷auko 蓷aya daga cikin sabbin motocin Sheik wata 茩arama mai ash color sabuwa dal, Arjun na mazaunin driver Sheikh na 蓷aya side 蓷in idanunsa akan littafin Zajid zaujain, sosai Arjun ke gudu da motar sbd yasan Sheikh bai son tafiya a hankali "Buddy wallahi aure nake sonyi na gaji a matse nake,Am tried pls daga nan mu huce gida ka tayani ro茩an Ummi ta barni nai auran tunda ina so" lumshe idanunsa Sheikh yay lokacin 蓷aya yaji tunanin Airah ya fa蓷o masa, Where is she? Shine tambayar da yaywa kansa, one day kenan yaya kenan idan ya kasance da ita na adadin sati guda kamar yadda ta ce? A haka suka shiga cikin gidan redio'n Arjun yay parking kana ya fita daga inda yake zaune,a back side ya 蓷auko wheelchair 蓷in Sheikh kana ya taimaka masa ya zauna, har cikin reception 蓷in gidan redio'n suka shiga,kowa ya ga Sheikh sai ya tsuguna ya gaishesa,hatta ga wanda suka girmi Sheikh babu a abin da ya siya masa mutunci face Iliminsa sa hqrinsa ha蓷i da taimako da kyautatawa talakawa, da sauri ya fara gabatar da program 蓷insa na LAFIYAR MU, Mutane da yawa sun bu茩aci ya bu蓷e masu wata 茩ungiya ko kuma gruop wanda zai iya yi masu wani bayanin idan yana free,wasu kuma sukace ya basu number wayarsa, Shi dai murmushi yay kawai domin yasan a redio kawai suke jin zazza茩ar muryarsa,amma shi gaba 蓷aya bai san yadda zai iya using da wata waya ba,ya wake dashi? Bashi da wanda zai nemasa a waya,a haka suka gama program 蓷in shida Arjun kana suka 蓷auki hanyar gidansu Arjun. Ummi ta ce "Haba Imam i don't think is nacessary,idan Arjun yay aure bazai samu lokacin kula da komai naka ba" wani abu mai 蓷aci Sheikh ya ha蓷iye idanunsa akan Ummi mahaifiyar Arjun yace "No! Ummi i trust Arjun zai iya komai nawa,yin aurensa bashi ke nuna zai 茩i kula dani ba" Murmushi kawai Ummi tayi tace "Imam ka manta da shirman Arjun fa,and think yourself mana,kalli condition 蓷inka,babu wanda ya dace da yay Aure sama dakai,yana da kyau ace kafin wani yay maka wannan mgnar kayiwa kanka" idanunsa ya lumshe kafin ya sauke numfashi yace "Try to understand us Ummi, the way mutum yace zai aure to let him do" Arjun yace "please Ummi i lover so much i need her i want marry her wlh ina sonta" harara Ummi ta watsa masa tace "kai dai Arjun anyi mara kunya,akan na hanaka shi ne ka 蓷auko bawan Allah yana cikin hutawarsa,wlh baka da kunya ka kiyaye ni Arjun" Murmushi kawai Sheikh keyi,shi ina ma yana da uwar da zata hanashi abu aida yaji da蓷i,he need mother new mother yana son yaji 蓷umin uwa mahaifiya,yana son yaji uwa ta rungomesa inda zai samu yayta kukan saman 茩afa蓷arta,baya da wannan 拼an cin bashi da uwar daza taji damuwarsa bare harta bashi shawara mai kyau,babu uwar da zata kwantar dashi zaman 茩afa蓷arta tasa yay kuka mai yawa ko yaji sau茩in zuciyarsa, tagwayen ajjiyar zuciya ya sauke kallon Ummi yay inda take fa蓷in "Shikenan yaje yay aure Allah ya sanya albarka,Amma Imam kai ka nemu matar Aure" zoben hanunsa ya kalla ya 蓷an murza ka蓷an yace "bana da interested Ummi" ganin yanayinsa ya sauya yasa ta rabu dashi, farin ciki sosai Arjun ya shiga rungome Ummi yay yana fa蓷in "thank you so much Ummi" murmushi tai tana shafa kansa tace "kuje daining ga lunch na jera maku" girgiza kai Sheikh yay idanunsa a 茩asa yace "Am full Ummi" Ummi ta ce "daman koda yaushe you're full" dariya Arjun yay ya ce "Rabu dashi Ummi,ko a gida yake baya cin abinci iyanzu sai dakakkiyar fura" mi茩ewa Ummi tayi tace "ta kwana gidan sau茩i ai,ina da fura wlh" kwa蓳e fuska Sheikh yay bai ce komai ba "Ummi ko kin dama bai zai sha ba indai ba Granny tayi ba" yana fa蓷in hakan ya nufi hanyar fita daga parlour'n yana tura Sheikh dake zaune saman kujera "To ai shikenan Allah ya baka lafiya Imam Ubangiji ya kawo 茩arshen wahalar" da Ameen ya amsa har suka fice daga parlour'n Ummi na zabga masa addu'a.
Chapter 8 · 0% Book details