← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 109

Sashe 31

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washegari da safe Sheikh na zaune a saman Wheelchair yana sauraren abinda Granny take cewa, shi dai jinta kawai yake a hankali yake shan coffee 蓷in dake hannunsa, yana sanye da black 蓷in yadi wanda akai masa ado da red 蓷in zare yay masifar yi masa kyau, ya 蓷ura jar dara a saman sumarsa, idan kaga Sheikh a lokacin zaka 蓷auka yay irin 35yrs 蓷in nan a duniya sbd girmansa da kuma bu蓷ewar jikinsa, bayan ya gaba shan coffee 蓷in ya lumshe idanunsa, yana jin bacci na fisgarsa "To dai Ubanka yakai Toshi" idanunsa a rufe yace "meye hakan?" Tace "au kasan kanuri ya 蓷auko ko barebari zance maka ne? To a yaransu ne suke cewa TOSHI ku蓷in na gani ina so, nidai babu ruwana nace Allah ya sanya alkairi yasa muna raye za'ai,kaga aini ma haifesa bazan masa baki ba domin idan ya lalace ni ya lalacewa,to ba gwamma kawai nai masa addu'a ba" Murmushi Sheikh yay shidai baya ba茩in ciki da auren at least ko Granny bata nan akwai wacce zaiji mutsinta a gidan, dan haka yabi Auren da addu'a yace "Allah yasa albarka" Granny tace Ameen dai,Ni da kai ya za蓳awa matar auren ba,amma Fisabilillahi gu蓷e gu蓷e dashi yace aure zaiyi" Murmushi kawai Sheikh yake yana shafa sajensa yace "Granny zani airport" ta蓳e baki tayi tace "meye eyapass kuma?" Yana wata 茩asaitacciyar dry mai 蓷aukan hankali yace "yau su Fareeq da Bahaiyya zasu dawo jirginsu na gaf da sauka ma" ta washe baki tace "Laa! Kace yau zamu samu manyan ba茩i daga Turai, to sun gama bastas 蓷in ne?" Yana taune lips 蓷insa yace "In sha Allah!" Tace "To Allahamdulillah" tace "Au ban baka labari ba Barista har ku蓷in K3re sart2ye (kayan sa Rana) aka kai masa, wai ana son yin bikin da gaggawa, babu ruwana nidai nace gaggawa aikin she蓷anne, kuma Ankul 蓷inka yazo baka nan yace kaje ka samesa" da to kawai ya amsa mata. Yana zaune har Arjun ya shigo da addu'a Granny ta bisu har zuwa wajan mota Arjun yaja motar suka bar gidan, shirun da yay yawa yasa Granny fa蓷in "Ita kuma wannan lfy yau ko aikin bata fita? Badai kurarta akai ba" ta 茩are maganar ta nufar flat 蓷in Mami a parlor ta samu Mami zaune,da sauri Mami taja gefen veil 蓷inta ta rufe rabin fuskarta, ha蓳a Granny ta ri茩e tace "yau naga abinda ya daman ni Fa蓷imatu,ya haka Saudala?" Mami tai 茩asa da Murya tace "Kin tashi lfy?" Granny tace "Kamarya? Nace Kamarya ganina ka蓷ai ya isa ya baki amsa, keda baki da lfy ba gashi nazo dubaki ba" Calmly Mami tayi domin bata son duguwar magana tace "A'a Mama lfy nake,kawai ina hutawa ne shiyasa" Granny tace "naga alama kam, kisan abun dace ne wai Auren mace da ciki, Allah ya 茩ara lfy" tana fa蓷in haka tai waje tana 蓳oye dryarta domin sarai taga kumburin dake fuskar Mami, Mami kam tun sanda abun ya faru cikin dare kasa bacci tayi data kwanta zata tashi a firgice hatta sallah sai da gari ya hawaye tayi ta, Granny na fita Mami ta 蓷auki wayarta tare da kiran Fariha kiran farko ta 蓷aga cikin kuka Mami tace "na shiga uku Fariha yaya zanyi da cikar muradina,kince nai hqr da batun Sheikh wlh ji nake ko Aljanun zasu kashe ni bazan zama iya hqr da Sheikh ba sai na cikar muradin zuciya ta a kansa" Fariha ta sauke ajjiyar zuciya tace "yanzu me kikeso ayi a kai? Ni gsky ban goyi bayan kije wajan wani boka ba,domin suma da Aljanu suke aiki to kuma wanda za kiyiwa yana da Aljanun, amma akwai shawara ina ganin idan kika bita za'a dace" da sauri Mami tace "wacce shawarar fa蓷i ina jinki" Fariha tace "a fara raba Sheikh da aljanar data aure sa" share hawayen ta Mami tayi tas tana sakin murmushi tace "Tayaya? Wa kike ganin zan fa蓷awa maganar Aljanun nan har su yarda da magana ta?" Fariha tace "Uncle 蓷in Sheikh mana" Mami tai shiru tana na zarin maganar kafin tace "Kina ganin hakan babu matsala Uncle 蓷in zai amince?" Fariha tayi dry tace "Why not? Ke matsalar idan kina son abu idanunki rufewa yake billahi, babu wanda Sheikh yake jin maganarsa kamar Uncle 蓷in sa, kinga da zarar kinje masa da magnar kuma kikai masa bayanin komai zan yarda kuma zai nemi Sheikh 蓷in" tsalle Mami tayi tace "Good idea gaba 蓷aya kana ya toshe i don't know how to do, sai yanzu bari kiga na kirasa a waya domin ance da sanyin safe ake kama fara" Fariha tai saurin fa蓷in "Wait Hajiyata zuwa ya kamata kiyi idan kin 蓷auki abun da muhimmanci, kinga ni jiya harna rasa yadda zanyi idan naji damuwarki sai naji ba komai bace a kan tawa" shiru Mami tayi tace "kamar ya?" Fariha ta share shawayen daya zubu mata tace "Saudat what should I do? Abban Taufiq ya mai dani sakarya a cikin gidansa,ina tsoran ha茩茩i na ya kamashi wlh,bazan iya bin maza ba domin da ina budurwa banyi yanzu da nake da yara bazan iya ba,amma na kasa jurewa rabuna dana ha蓷a shimfi蓷a da Abban Taufiq good 2yrs kenan,Nima fa mutum ce juya nai kuka harna gode Allah sai dai fa nayi azumi, wlh jiya da abin yaymin yawa da kaina na biyawa kai na bu茩ata" da sauri Mami tace "What da kanki fa?" Kuka Fariha tasa tace "Yaya kike so nayi Saudat abin yay min yawa zuciyata ga take da bugawa wlh" Calmly Mami tayi tace "it's okay! Kiyi hqr komai zaizo 茩arshe nasa ke ba irina bace dasai na fa蓷a maki wani abu,amma akwai number wani likita da zan baki kiyi masa bayani idan ba wata matsalar ce daga gareki saiki fa蓷a masa,ko kuma kikai 茩ararsa idan ma auren za'a raba sai a raba mene a ciki?" Da sauri Fariha tace "A'a banda raba aure Saudat wlh ina son mijina, yana kyautata min babu abinda na nema na rasa sai ha茩茩ina na kwanciyar Aure" tsaki Mami tayi tace "kinga ina da abinyi idan fuskata ta sace nazo wajan aiki mayi magana" daga nan suka katse kiran da sauri Mami ta shirya zuwa gidan Uncle tana gama shiryawa ta sanya li茩ab, fita tayi taga ba taga driver, mai kula da Flowers ta samu tace "Isa driver fa?" Kansa ya sunkuyar yace "Hajiya ai ya fita tare da Granny" baki ta ta蓳e ba tare kuma da tayi magana ba ta shiga motar ta mai 茩irar Mahindra XUV7000 black color taja da gudu tabar gidan.

Yana zaune a saman kujera ya ma茩ala abun 蓷aukan sauti a kunansa kamar yadda ma'aikatan gidan Redio suke yayin program, lumshe idanunsa yay yana kallon yadda Arjun ke operating system cikin 茩warewa gefe guda kuma yana sauraran tambayar da wata take masa akan muhimmanci lemon tsami,shin da gaske yana rage sha'awa? Ko baya ragewa? Juyawa idanunsa yay domin idan da samu ya saba da irin wannan tambayoyin,shiyasa mutane da yawa suke masa kallon magidancin mai aure wanda ya tara iyalai da yawa.

Zama ya gyara shima Arjun yabar abinda yake ya shiga kallon Sheikh domin shima yana bu茩atar jin wannan amsar, sautari yakan yanka lemon tsami with black tea ya shafa domin kwantar da sha'awarsa, dan haka yanzu a shirye yake domin jin full impormation akan lemon tsamin, Sheikh yay domin yama rasa ta ina zai fara a karo na farko kenan yaji tambayar tai masa nauyin jin yay shiru yasa Arjun sanya wa茩ar larabci a tashar, kallonsa Sheikh yay da ido yay masa alamar mene yasa ka kashe? Dry Arjun yay yace "naga baka shirya ba, da alama lemon tsami yana da matu茩ar tasiri ga hajiyarmu" ya fa蓷a yana shafa wandonsa tsaki Sheikh yay kamar bazai mgna ba sai kuma ya sauke numfashi tare da fesar da iska yace "Banza 蓷an iska" dry Arjun yay yace "ba zaka gane ba sai ranar daka rakani 蓷akin Amayarta zaka tabbatar da cewa ni蓷in cikakken 蓷an iska ne" da sauri Sheikh ya saita speaker gabansa tare dayin stop na wa茩ar cikin 茩asa da muryar yana Lumshe idanunsa yace.

"Muhimmancin lemon tsami ga lafiyar maniyi
Lemon tsami yana gyara maniyi
Lemon tsami yana cikin muhimman 拼a拼an itace da likitoci suka ce suna da muhimmanci a jikin 蓷an Adam saboda sinadaran da ke 茩unshe a cikinsa.
Akwai nau'in lemon tsami daban-daban a sassan duniya amma wanda aka fi sani shi ne 茩arami mai tsami musamman a Afirka da yankin Asiya.
Mujallar lafiya ta Healthline a wani cikakken bayani da ta wallafa game da lemon tsami da amfaninsa ta ce lemon tsami yana 蓷auke da sinadarin Vitamin C sosai, kusan yana samar da kashi 20 na bu茩atar mutum.
Yana kuma 茩unshe da sinadarai na iron da calcium da vitamin B da Potassium da magnesium" shiru yay yana maida numfashi da sauri Arjun ya 蓷auki gorar ruwan sa daya tawo masa dashi ya tsiyaya masa a cup ya bashi a sanyaye ya kar蓳a tare da kafawa a bakinsa sai da ya shanye ruwan tas,sannan yaja kujerarsa baya ya shiga maida numfashi, gaba 蓷aya matan gidan redio'n da mazan tsayawa sukai da abinda suke suna sauraran abinda zai ce,bayan ya maida numfashi ya 蓷ura da fa蓷in.

Sannan lemon tsami yana kunshe da sinadaran da ke hanawa ko rage lalacewar kwayoyin halitta a jikin dan adam da ake kira antioxidants a Ingilishi.
Binciken ya bayyana cewa ci ko shan lemun tsami yana 茩ara 茩arfafa garkuwan jiki, yana kuma rage barazanar kamuwa da ciwon zuciya da kansa da ciwon koda da kuma inganta lafiyar fata" lumshe idanunsa yay yana shafa sajensa wanda yake a 茩wance yace "Muhimmiyar tambayar Shin Lemon tsami na tsinka maniyi?" Zaro ido Arjun yay yana 蓷an danne dryarsa gudun kada Sheikh yaji, kallon kai 蓷an iska ne Sheikh yaywa Arjun kafin ya 蓷ura da fa蓷in.
Chapter 31 · 0% Book details