Sashe 55
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai hutun 茩arshen mako lfy馃寶馃 10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *SM馃挒* Da sauri Fannah ta zare jikinta daga cikin nasa tana sauke numfashi tare da sunkuyar da kanta 茩asa tana jin yadda zcyarta ke harbawa da sauri, ta rasa wanne irin so da 茩auna ta kewa Sheikh,mgn yake amma gaba è“·aya hankalinta baya tare da ita, sosai take jin zafi da ba茩in cikin zancan budurwar da yay mata, bata jin zata iya wannan game è“·in sam ba zata iya abinda zai iya zama illah ga zcyarta ba, sunkuyar da kanta tayi 茩asa tana 茩ara jan numfashi ji take kamar ta fashe masa da kuka ko hakan zai sanya ya janye batun budurwar,ko dai za tace masa yay hqr da budurwar ne? Amma mene hujjarta? Akan wanne dalili zata hanasa? ko dai ta faè“·a masa abinda yake zcyrta game dashi, kai ina bazai yiwu ba ita è“·in ta haramta sam a garesa matsayin matar uba take a wajansa, ba tare data sani ba tace zube a 茩asan carpet è“·in ta shiga rera kuka kamar yarinyar goye, dukkan abinda take yana jinta kuma yana sauraran yadda take kukan, shi mmkin yadda kuka bai mata wahala yake ganin yadda take kukan da gaske yada yaji sam bazai iya jurewa ba idan yace zai jure jin kukanta to tabbatas zcyarsa zata iya bugawa, calmly yay yace "Zahraaah!!" 茦in amsawa tayi sai shasshe茩ar kuka da take, yana kallon yadda 茩irjinta ke up and down alamar kukan yaci 茩arfinta,cikin 茩asa da Murya yace "What i have done to you?" Ya faè“·a Sounding emotionally worried, girgiza masa kai tayi tana kuka shiru shima yay mata ba tare daya 茩ara ce mata komai ba, almost 30scnds tana kuka kafin ta gaji dan kanta tai shiru ta shiga sauke ajjiyar zuciya, Kallonta ya 茩arayi, He don't actually know the meaning of the feelings Amma yasan cewa yanzu yasan komai yana jin zai iya jajircewa akan abinda ya keji game da ita,Amma yasan it deeply hurts some hidden parts da ke 茩ar茩ashin zcyarsa, ciki yanayi na sarewa yace "Idan mgnar game è“·in mu ne ke saki kuka, I'll cancelled it" girgiza masa kai tayi kuka na son 茩wace mata tace "No at all" "then why are cry?" Ya tambaya ba tare daya kalleta ba,kanta a 茩asa tace "Kawai ina jin tsoro ne, i think dani dakai kamar zamu tafka babban kuskure ne" ya gane me take nufi sarai sai ya share ba tare daya tanka waccen mgnar ba yace "You can go" kamar zatai kuka ta kallesa tace "Abincin fa?" Yana ya mutsa fuska yace "Ni! Am okey zaki iya tafiya dashi" share hawaye suka 茩ara sakko mata tana sharewa tace "Amma ai ba kaci komai bafa" tashi yay ya zauna sosai ya kalli cikin Idanunta yace "Ai bakiso naci ba" girgiza masa kai tayi wani kukan na shirin 茩wace mata yay sauri cewa "Don't ever trying" haè“·iye kukan tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciya, ba zata gane ba da zata gane da batai wannan kukan ba domin ji yake kamar zcyarsa zata tarwatse sbd yadda kukanta yake ta蓳asa, Lumshe idanunsa yay kana ya 茩ara buè“·e su akanta cikin 茩asa da murya alamar rarrashi yace "Kin gama kukan?" Kamar wacce yace tai kuka haka ta 茩ara fashewa da kuka numfashinta har wani ma茩alewa yake, hannunsa yasa a hankali ya matsu da ita kusa dashi tare da è“·ura kanta a saman shoulder sa yace "Cry! Cry! Yi kuka idan hakan zai sa kiji daè“·i" hannu tasa ta ri茩esa sosai ta shiga rera kuka kamar ranta zai fita, yadda take kukan sauka rantse da Allah cewa wani nata ne ya mutu, bai kulata ba bai kuma hanata kukan ba sai bayan ta kawai da yake bubbugawa kamar 茩aramar yarinya, Shiru tayi ta shiga sauke ajjiyar zcy tana jan numfashi, è“·ago kanta yay yaga inda hawaye suka 蓳ata mata fuska, a sanyaye yasa tattausan hannunsa ya shiga share mata hawaye yace "Kin gama? I mean kin gamsu da kukan da kikai?" Kaita gyaè“·a masa yace "Sure?" Ta 茩ara gyaè“·a masa kanta, bai 茩ara magana ba ya goge mata fuskarta tass,kana yay baya ya kwanta jikin kujerar yana fidda numfashi tana jan numfashi tace "kaci abinci" a hankali ya buè“·e gajiyayyun idanunsa wanda suka sauya kala yace "Kina so naci ne?" Da sauri ta è“·aga masa kanta yace "Ok Promise me?" Tace "Me?" Yana kallon fuskarta yadda ta 茩ara yin jaaa sbd kukan da tayi yace "Har abada har gaban abada ba zaki 茩ara yin kuka ba,har sanda Ubangiji zai è“·auki ranki baza ki 茩ara zubar da hawayenki ba, Promise me Zahraaah!" Kallonsa kawai takeyi domin bata tsammaci abinda zai faè“·a kenan ba, hanunsa taji a cikin tafin hannunta ya 茩ara cewa "Promise me Zahraaah baza ki 茩ara kuka ba? hawayenki bazai 茩ara zuba komai daè“·i komai wahala, You're not my Mom anymore you're my girlfriend,dan haka kimin al'茩awari" bata san meke bin fuskarta ta ba ita dai kawai taji zafi da è“·umin abu na bin fuskarta hawayen daya goge ta 茩ara tabbatarwa kanta cewa wani kukan take "Cry again" ya faè“·a cikin damuwa da 茩onar rai me take nufi dashi ne? Ko kuma so take ta kashesa da kukanta sbd data san baya 茩aunar jin kukan nata, iska ya fesar Fannah kam ji tayi zcyarta ta tsinke har bata sanin sanda hawayen ke zuba daga cikin idanunta data tuna mgnar budurwar da yay sai taji hankalinta ya tashi Tabbas ita è“·in mai raunice a kansa tana masa son da baki bai isa ya faè“·esa ba, Muryarsa taji yana faè“·in "Ok Game è“·in ne baki so? To an fasa zanje da kaina na gayawa farin ciki na cewa ina sonta, be happy" kai ta fara girgizawa tana jaa baya sai kuma ta tashi da gudu tai waje tana toshe bakinta sbd sabon kukan da yazo mata, binta yay da ido yana jin babu daè“·i a ransa yay zai da sabuwar 茩addarar da taiwa rayuwarsa kotse ne? Mai yasa zcyarsa take son abinda bai dace dashi ba,mai yasa so da 茩aunar matar mahaifinsa nasa suke barazana da lfyar jikinsa ne, sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya yay tare dasa hannu ya ture tray è“·in abincin, kwanciya yay flat saman carpet tare da rufe idanunsa da tafin hanunsa sosai yake son yayi tunani akan sabon abin daya shifa'u rayuwarsa har yake son wargatsa masa dukkan wani jin daè“·insa. Fannah na fita ta shige bedroom è“·inta jikinta duk rawa yake a ranar kuka babu kalar wanda ba tayi ba, tunanin ya toshe ta gagara samawa kanta mafita bare ta samawa Malaminta mafita,zata iya tayashi neman abinda yake so indai zai farin ciki amma ita a wanne matsayi take haka zata 茩are Rayuwata bata wani 拼anci, shikenan ba zata ta蓳a samun abinda zcyarta keso ba?. Washe gari tun 7Am Arjun yazo suka nufi Company yana zaune akan kujera yana duba wasu files hannu yasa kana ya mi茩awa wani P.A baya yay tare da kallon Arjun yace "Mene?" Shima Arjun yace "Naga har wajan 6 baka da niyyar tafiya shiyasa nazu naga ko lfy?" Ta蓳e baki yay baice komai ba dan bashi da abin cewa Arjun yace "Wannan halin naka shike ban haushi kai idan bakai kayi niyyar mgn babu wanda ya isa kai masa" idanunsa a rufe yace "idan sauri kake ajjiye min key è“·in" da rashin fahimta Arjun yace "As how? Bangane ba zaman me zakai a nan?" Banza yay masa yaci gaba da duba tarin files da suke gabansa cike da damuwa da kuma tuhuma Arjun yace "Akwai matsala ne a gidan?" Nan ma shiru yaywa Arjun tsaki Arjun yaja tare da mi茩ewa fuuuu ya fice daga office è“·in yana mai jin haushin halin Sheikh, kamar yadda Sheikh bai tafi gida ba haka Arjun ya kasa tafiya nasa gidan yana kallon wayarsa na ringing cikin sanyin jiki ya è“·auka daga can 蓳angaren Aliyah tace "Me ajjiye min mijina a waje haka?" Murmushi yay mata kamar tana gabansa cikin son danne abinda ke ransa yace "My! Kinyi kewata ne?" Haè“·e fuska tayi tace "faè“·a ma 蓳ata baki ne now tell me mene ya tsayar dakai?" Ajjiyar zuciya ya sauke yace "Wlh buddy ne na kasa gane kansa,kallo è“·aya nai masa nasan cewa yana cikin damuwa,abinda yafi damuna yadda ya茩i tfy gida,bana son barinsa ban san mene zai iya faruwa dashi ba" jinjina kai Aliyah tayi tace "Ban san wanne irin haline da Sheikh ba,mutum sarai yana da damuwa amma ya ajjiye ta a cikinsa bai san cewa damuwa bata mgni ba?" Cikin damuwa Arjun yace "haka yake tun muna yara,yana tunanin zai iya handle dukkan abinda yake damunsa,na rabu dashi nasan idan abun yafi 茩arfin sa da kansa zai faè“·a min" wahalallan numfashi Aliyah ta sauke tace "Allah sarki! Allah yaye masa abinda ke damunsa ya kawo masa sau茩i" cikin jin daè“·i Arjun yace "Ameenè™ thank you My!" Tana dry tace "It's my pleasure abinda mijina keso shi nake so" "I love you so much you're the best ki shirya kimin wanka da kwalliya mai kyau" tace "I'll take care" kai tsaye yace "In sha Allah" da haka sukai sallama tare da katse kiran. Sai bayan Issh膩 Sannan Sheikh ya ajjiye komai ya murza Wheelchair è“·insa zuwa waje a reception ya samu Arjun zaune yana shan Cork sai p.a mi茩ewa tsaye Arjun yayi tare da kama Wheelchair yana faè“·in "Yap! Muna da aiki gobe sosai,dan haka ka fito da wuri zamu fidda sabbin designers na necklaces da ring da sauransu" cikin girmamawa p.a yace "In sha Allah before 7:30 ina nan" Arjun yace "Allah ya nuna mana goben" sanin halin Sheikh ko p.a yay mgn ba lallai ya amsa kawai yace "Sheikh na barka lfy" kamar yadda yay tsammani hakane ya kasance ko kallonsa bai ba bare ya sanya ran zai amsashi,a haka suka nufi motar Sheikh wacce Arjun keja, sai dai sukayi tafiya mai nisa a hankali Sheikh kamar bai son mgn yace "muje shopping" kallonsa kai yay ya è“·auke kai kana ya juya kan motar ya nufi Jabi Lake Mall, a harabar mall è“·in Arjun yay parking ya fito, kana ya buè“·ewa Sheikh 茩ofa zai è“·auko wheelchair è“·in Sheikh yace "No! Bazai naje ba go and buy new phone for me" da mmki Arjun yace "Phone?" Kai tsaye Sheikh yace "haka nace" jinjina kai yay yace