Sashe 68
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gajiyayyun idanunsa wanda sukai jaa sbd yanayin damuwa da kuma a zabar da ya keji ya shiga buè“·e idanunsa yaga abinda yay wannan 茩arar, 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke lokacin da idanunsa ya sauka akan kwalbar parfume è“·in data faè“·o daga saman dressing mirror, idanunsa ya mayar kan Fannah yaga duk abinda take ta kasa kissing bakinsa a hankali ya sanya tattausan hannunsa ya shafa sumar kanta kana gently ya zare la蓳蓳ansa wanda suka ji茩e da yawon bakinta, sai a lokacin ya fahimci bacci ya fara è“·aukan ta a hankali ya mi茩e tsaye da ita yana tunanin yadda zai kai ta bedroom è“·inta ba tare da wani a gansa ba, walking slowly ya nufi royal bed è“·insa da ita yana zuwa ya shimfiè“·eta ya juya kenan zai shiga bathroom yaji ta tare ri茩e tafin hannunsa gam, lumshasshun idanunsa ya saukar a saman fuskarta yana nazarin abinda zai akan wannan lukutin abin daya tunkaro rayuwarsa, Yana son Fannah so bana wasa son da bakinsa yay kaè“·an ya faè“·esa, a hankali ya zare hanunsa daga cikin nata, cikin nutsuwa da kuma kamala ya fara tafiya yana gaf da shiga bathroom yaji ana buga 茩ofarsa,cak ya tsaya ya shiga juya fararen idanunsa. Daga can waje kuma Fareeq ne tsaye yana Shirin buga 茩ofar yaji 茩arar abu tsayawa yay domin a tunaninsa wani ne a cikin bedroom è“·in, jin shiru kuma yasa ya fara tunanin buga 茩ofar sai kuma ga Granny ta 茩arasu wajan tana faè“·in "Muna fikin Allah! Ni zaka munafurta rimiè™ na yarda dakai kilishin nan badan bana so ba bayar ka bawa Imamu shine ka tsaya zaka cinye? A'a wlh sam wannan ba rayuwa bace idan yau kaci Mama gobe kaci jibi kuma idan baka ci ba ai sai ka farar tunanin yagar fatar mutum, bawai cin mutuncin ba amma dai wannan kalan maita ce, bar iyayanka da gantali amma babu maye" Kallonta Fareeq yay kana ya haè“·e rai yace "Ai sharri kuma Granny? Kinga kilishin amma tunda kince haka wlh sai na cinye kinga jibin sai na fara yagar fatar jikinki" zare ido tayi sai kuma ta zare bakin zani ta shiga matsar 茩walla tace "Muhammadur Rasulullah! (S.A.W) Yanzu daga faè“·in gsky sai zagi? Wlh Ni bada wata manufa na faè“·a ba kawai idanunka na gani kamar na mayo" dry Fareeq yay yace "Keta shafa kinga kam dana fara maitar sai dai wata bake ba" kuka ta 茩ara fashewa dashi tace "Yanzu mai sunan indiyawa koza kaci naman mutum ai banda na tsofaffi" yana tafiya yana faè“·in "baki da labarin irin naku yafi daè“·i musamman kai masa gashi mai kyau" majina ta face tace "To wlh sai dai kaci gantalalliya uwarka Amma kurwata kurr" tana faè“·in haka ta nufi bedroom è“·inta daman Buhaiyya tuni ta shige part è“·inta sbd baccin data keji, Granny na zuwa bedroom è“·in ta è“·auko wata tsohuwar akwati ba jimawa ta za茩olo wata farar leda tace "Aini na manta da wannan mganin barbaè“·a kare mangul wlh yau zanga 茩arshen maita daman ai babu gama sanin halinka ba". Ta蓳e baki Sheikh yay bayan ya gama jin surutun Granny da Fareeq yay kamar ya fita sai kuma ya fasa, yana ta tsaye domin tsaiwar daè“·i take masa abinka da ba'a saba ba, cikin lafiya da kuzari ya 茩ara matsawa jikin 茩ofar a hankali ya è“·ura hannunsa a saman handle è“·in kana ya murza ka è“·an 茩ofar ta buè“·e, fararen idanunsa ya shiga juyawa ganin babu kowa a parlo yasa ya juya ya koma nasa bedroom tana kwance sai sakin ajjiyar zuciya take ta 茩wa茩ome pillow sosai ya shiga 茩are mata kallo sbd wani kyau data 茩ara a cikin idanunsa, ganin babu wani time yasa yaja 茩afafuwansa zuwa jikin gadon cak ya è“·auke ta yaji kamar wata baby babu nauyi, walking slowly gudan kada ta tashi ta茩i yarda tabar è“·akin. Bai tsaya ko ina ba sai cikin bedroom è“·in ta, wani dadè“·an 茩amshi ne ya dakesa wanda ya saukar masa da kasala yana jin yanayinsa na sauyawa da è“·an sauri ya kwantar da ita, ya juya zai fita yaji ta saka masa kuka a zcyarsa yake faè“·in _Ya ilahi yau Sheikh ka haè“·u da aiki_ sai kuma è“·an zaro ido waje a bai yana cikin tattausan Muryarsa irinta Malamai yace _"It's my responsibility"_ a hankali ya zauna gefen gadon da sauru kuma ya janye idanunsa sbd ganin saman 茩irjinta a bai yane, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke kana ya fara Musa bakinsa a hankali ya shiga karanta mata addu'a har ya gama ya shafa mata a fuska da jikinta sassanyar Ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da è“·umin hannunsa ya sauka a fuskar ta, duvet yaja ya rufe mata jiki kana yabar è“·akin da sauri, kai tsaye kitchen ya nufa sbd cikinsa da yaji ba komai mug ya è“·auka ya tea mai kauri kurba è“·aya yay ya ajjiye sbd è“·acin da yaji, jingina yay da jikin sink zcyarsa fal tunani ya dace ace ya samu sau茩i da kuma raè“·aè“·in daya keji amma zucyarsa kamar an è“·auki 茩aton dutse an è“·ura masa haka yake jinta, hannunsa ya zuba cikin aljihu ya nufi bedroom è“·insa kulle 茩ofa yay kana ya zame kayan jikinsa ya rage daga shi zai troser sam bai son kaya a rayuwarsa, gudun a.c ya 茩ara abun mamaki daya rufe idanunsa surar jikinta ke masa gizo damuwa ta fara yiwa Sheikh yawa domin yau è“·aya kawai 茩wa茩walwarsa na neman zautar dashi. Sharp-Sharp ya è“·aura alwala ya fara lafila yana ro茩an Ubangiji ya fiya da kuma neman za蓳i mafi alkairi. Zaune yake da wata farar Jallabiya mai kyau da santsi haè“·i da taushi ya è“·ura harami a kansa idanunsa cikin farin glass ya 茩ara kyau da girma haiba da kwarjininsa sun 茩ara bai yana kansu ga wata ilhama data 茩ara fidda asalin nutsuwar Sheikh Imam hamdan Balarabe, Murmushi mai sauti ya saki kana ya juya ya kalli Fararan yaran da suke nesa dashi kaè“·an, idanunsa ya sauka akan ta farkon kana ganin su kasan cewa twins ne. Littatin hannunsa ya ajjiye gefe kana ya mi茩e cikin kamala ya nufi inda suke zaune suna wasa da teedy, ta farko ta kallesa cikin murna ta Washe bakinta tace "Abbi!" Sunkuyawa yay tare dasa hannunsa gaba è“·aya biyun ya è“·auke ta yana faè“·in _"Mamana"_ gemunsa taja tace _"Abbi Ana uhubbka"_ sumbatar ta yay a saman goshinta yace _"Your Abba is always loving you Twin na_ " turo baki tayi tace "Abbi Ummi bata son mu" juya idanunsa yay yace _"Who tell you that?"_ fuska ta marai-raice tace "To bata goyamu ai" Murmushi mai è“·an sauti yay yace "Mamana baki girma goyo ba?" Cike da yarinta ta è“·aga masa Kai, bai tsaya jiran komai ba yace "Yau Abbi ya fanshi Ummi ki daina mita kinji Mamana" tana daga bayansa ta rungomesa tace "Jazakallah bilkhair Abbi" yana kallon è“·aya yarinyar yace "Barakallahu fikiii" mi茩awa yarinyar yay wacce take ta kallonsa ta mi茩e tana shirin zuwa wajansa taji an ri茩e ta, kallon matar data ri茩eta tayi ba tare da yay mgn tai masa kallon saura kwata tace "Wai sai yaushe zaka fahimta? Bana ce ban 茩aunarka bana son 茩ara ganin wannan mummunar fuskar taka ba, wlh wlh duk sanda ka sake bari naga fuskar ka sai na kashe kai na" tsaiwa ya gyara yana 茩ara kwantar da yarinyar da take bayansa gudun kada ta faè“·o tunda ba goyan ya iya ba, cikin 茩asa da Murya yace "茦arya kike _Zahraaah_ babu abinda kikeso duniya sama dani" cike da masifa tace "Sbd kaga Ubana ko? Wlh idan kaci gaba da tsaiwa a nan zai na tafka maka rashin mutunci zaka gane shayi ba ruwa bane, ka è“·auki gantalallun shegun yaranka ka 蓳ace min da gani" idanunsa ne yay jajir sbd 蓳acin rai wai Zahraaah ke zagar masa yara har tana dan gan tasu da kalmar shegu? Kuka yarinyar bayansa ta fara, è“·ayar ma ta saka kuka tana mi茩awa Mahaifin nata hannu ya è“·auke ta, wajanta ya nufa zai è“·auke ta Da Dukkan 茩arfinta tasa hannu ta hankaè“·a sa baya banda yay jarumta ya ri茩e kujera ta tuni ya faè“·i a wajan, tsoro yasa yarinyar bayansa shiè“·ewa daman ga Athmar dake damunta tuni da sume a bayansa jikinta ya saki, cikin 蓳acin rai ya kalleta yace "Zahraaah baki da hankali kisa zaki? 瞥ar da kika haifa zaki kashe?" Cikin tsawa tace "Kai ne babban mahaukaci sakarai kuma shasha" jikin sane ya fara rawa ya è“·aga hannu ya zabga mata mari tace "Kan Uba Imam ni ka mara" kai tsaye yace "Yes! Ko zaki ram...," Kaifin ya gama faè“·in abinda yay niyya ta è“·aga hannu ta zabga masa mari..... A gigice Sheikh ya farka daga baccin daya è“·auke sa jikinsa duk ya ji茩e da gumi hannunsa ya mi茩a ya shafi fuskarsa wajan data maresa, Innalillahi kawai yake faè“·a wanne Irin mafarki ne wannan Meke shirin faruwa tsakaninsa da Zahraaah, wannan yaran guda biyu yaran wanene? Kan sane ya shiga juyawa wani zazza蓳i ya kawo masa ziyara jin kansa yake kamar zai fashe wannan mafarkin ba 茩aramin tayar masa da hankali yay ba, idan akwai abinda zai tayar da hankali bai wuce rabuwa da Fannah, fesar da numfashi yay yana mai sauke ajjiyar zcy bala'i goma da ashirin ga ciwon da zcyarsa da take masa ga mafarkin da yay uwa uba wani fitanan abu daya fara kawo masa zira a karo na biyu yana mai 茩ara son jin è“·umin mace a kusa dashi, jin kiran Sallah yasa ya fahimci Subhi tayi har lokacin ya fara jaa, mi茩ewa yay cikin nutsuwa yana mai 茩arfafa jikinsa sam baya son damuwar zcyarsa tayi ta siri a jikinsa, bathroom ya shiga ya sakarwa kansa shower ruwa ya fara saukar masa sosai yake jin daè“·in ruwan yana ratsa shi, yana gamawa yay brush tare da è“·aura alwala, wani ma dai-dai cin towel ya è“·aura, bai tsaya busar da kansa ba ya shiga goge ruwan jikinsa wata Maroon è“·in jallabiya ya è“·auka sai farin hirami ya è“·aura saman kansa, yana gamawa ya buè“·e 茩ofa ya fita zuwa parlo zaune ya samu Fareeq da mmkin ganin yayan nasa da 茩afarsa tsaye kuma a gabansa ya kusa sumar dashi sai kawai ya saki baki yana kallonsa, Sheikh kallo è“·aya yaywa Fareeq ya è“·auke kansa, ganin kallon kuma yay yawa yasa ya è“·an fara tafiya raguwar ruwan kansa ya