← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 109

Sashe 40

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Nimcyluv* 10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_* 3锔忊儯5锔忊儯-3锔忊儯6锔忊儯 Da wani irin speed Arjun ya juya kan motar zuwa wani lungu nada ban wanda ya 蓳ulle har babban titi, ganin sun bar area'n yasa Sheikh ya saki wata wahalalliyar ajjiyar zcy yana dafe saitin zcyarsa, haka nan fargaba ta riskesa ba tare daya san dalilin faruwar ta ba, baya yay tare da lumshe idanunsa a ransa yana ambaton Allah, sai da Arjun yay tafiya mai tsayi sannan ya samu gefen titi tare da parking motar, ta cikin madubi motar yake kallon Sheikh yaga ko a jikinsa jin kuma shirun yay yawa yasa Sheikh fesar da numfashi tare da ware narkakkun idanunsa wanda suka 蓷an janye ka蓷an sbd baccin safe da bai samu yayi ba,tsaki Arjun yaja hakan yasa Sheikh kallon madubin motar suka ha蓷a ido kallon da Arjun yake aika masa ka蓷ai yasa ya fahimci yana son yaji dalilin daya sanya yace su juya, 蓷auke idanunsa yay dan bashi da amsar da zai bawa Arjun, a karo na biyu Arjun ya 茩ara sakin tsaki hakan yasa Sheikh ya 蓷an ware la蓳蓳ansa da 茩yar ya samu damar fa蓷in "wlh ka 茩ara zaka fita,idan bani da 茩afa kasan ina da hannu i know how to drive" ta cikin madubin ya kallesa yasa yace "Ohhh! Really" yana fito da fararen idanunsa waje yace "sure" juyawa yay gaba 蓷aya zuwa back seat 蓷in da Sheikh 蓷in yake a kishin gi蓷e yace "why?" Shoulders 蓷insa ya 蓷aga yace "haka nan Buddy kawai hankali nane bai kwanta da zuwan ba" Murmushi Arjun yay da kallon ka rainawa kanka hankali arjun ya mi茩awa Sheikh yace "Why are you acting like a child Sheikh? Kasan me kayi? Why tun farko kazo kasan hankalinka bai kwanta ba?" Banza yay masa dan yasan abune mai wahala Arjun ya fahimci halin da yake ciki. Koda wasa Uncle Sham bai san cewa su Arjun sun juya ba har suka isa 茩ofar gidansu Fannah time 蓷in ango kawai ake jira da kuma danginsa, bayan sun yi parking Uncle Sham ya kalli Barrister yace "shall we go?" Ajjiyar zcy Barrister ya sauke yace "why not Uncle?" Bu蓷e 茩ofa Uncle Sham yay ya fito daga cikin motar shima Barrister ya fito daga cikin motar idanunsa a rufe sbd jirin dake 蓷ibansa, har wani duhu yake gani yana sanya da light blue 蓷in gezner yay kyau sosai kana ganinsa ba sai anyi mgn ba kasan cewa shine angon. Yanayin yadda ya kejin kansa wani iri ya sanya ya fara taka 茩afafuwan sa a hankali cike kuma da nutsuwa but bottom of his heart fargaba ce zallah ga kuma wani Irin bad Mood daya samu kansa ciki a daddafe yaci gama da tafiya shida Uncle Sham sai kuma wasu manyan abokansa, cikin jama'ar suka shiga nan aka fara mi茩a hannu ana gaisuwa, lokacin da suke gaf da isa tsakiyar rumfar da Za'ai 蓷aurin auren wani jiri ya kwashi Barrister yay Baya luuu zai fa蓷i da sauri Uncle Sham da wani Sha'aban suka tare Barrister tare da fa蓷in "Subuhanallah!" Da kyau Uncle Sham ya ri茩e Barrister yace "be careful" ya fa蓷a yana mi茩ar dashi ganin idanun jama'a na son dawowa garesu yasa Uncle Sham fa蓷in "ka shiga mota ka zauna you will feel better" Kawo Madu ne yace "A'a muje cikin gida dashi akwai special room sai ya huta a can" bai musu wani gardama ya amince har cikin gidan Kawo Madu aka shigar da Barrister cikin parlo mai kyau da kuma tsari ga t.v.da fridge da kuma a.c dake faman bada iska, bayan ya zauna Kawo Madu ya 蓷auko masa gorar ruwa mai sanyi tare da glass cup ya ajjiye masa saman table yana fa蓷in "Bari naje lokaci na hucewa kuma munfi son baka matarka ka huce da ita domin ko 蓷an rakiya baza mu baku sbd tafiyar nesa ce" da 茩yar Barrister yace "Ngd da karamci" waje Kawo Madu yay yana fa蓷in "haba an zama 蓷aya kai kuma Allah ya jisshe mu alkairi" wajan taron jama'a ya koma yana fita Barrister yaji wani sanyi ya fara ratsa jikinsa sai ya kejin kansa fresh ba kamar 蓷azo daya samu kansa a jiri ba, harya mi茩e zai fita wajan 蓷aurin auren sai yaji sanarwar har an 蓷aura Auren akan sadaki dubu 100k with sisin gold. Ajjiyar zuciya ya sauke a ta茩aice wani rabi daga cikin burinsa ya fara cika cikin 茩aramin lokaci kuma yaji so da 茩aunar Fannah na 茩ara shiga cikin zuciyarsa. Sheikh ne yace "The you have any problem with that?" Ta蓳e baki Arjun yay yace "kaga canta matse maka shegen iyayinka yay maka yawa, nidai dan Allah muyi mu koma kai wa'azin a kaimin matana am anger to see my wife wlh" banza Sheikh yay masa sanin halin Sheikh ba irin mgnar nan yake so ba yasa Arjun 茩ara fa蓷in "Finally zan kwana a jikin matata yau Wow akwai bacci mai da蓷i" a cikin ran Sheikh yaja tsaki yana fa蓷in "Meye ajikin matar har kake rawar jiki Allah yasa ba yarinya bace masu kwararaton tsiya" wata dry Arjun yay yace "ehyeee har kasan mace nada raki? Idan yarinyar ce ni bani naji na gani ba? Ka jimu da mutum kai da ka tare da Aljana fa" ha蓷e rai tamau Sheikh yay Arjun na shirin yin mgna wayarsa ya fara ringing ganin sunan Uncle Sham yasa Arjun fa蓷in "ka nemi amsar bayarwa" kana yay picking call 蓷in Uncle Sham na zaune a parlo shida wasu mutane sai kuma Barrister wanda yay garau sai wurga ido yake yaga ta inda matarsa zata fito "Mohd kuna ina ne haka?" Shiru Arjun yay kafin yace "Uncle ba ruwana Buddy ne yace mu juya" jim Uncle Sham yay kana yace "Ok bashi wayar" wayar ya mi茩awa Sheikh kamar wanda ba dashi ake ba ya 蓷auke kai yana kallon can sama ta cikin motar, sbd yanayin gari daya fara sauyawa hadiri ya shiga ha蓷uwa hakan yasa Sheikh ya fara tsorata sam bai son ruwa haka nan Allah yayi sa, calmly yay yace "sata speaker" sai lokacin ya tuna Sheikh bai ta蓳a ri茩e waya ba hakan yasa cikin sauri yasa a handsfree muryar Uncle Sham ta cika motar yana fa蓷in "Why Imam?" Shiru Sheikh yay yana bin wayar da kallo sai da Uncle Sham yace "Speak up" sannan ya sauke numfashi Murya bata fita sosai yace "Uncle kawai naji bana son zuwa" Uncle Sham yace "akwai wani abu ne?" A ta茩aice Sheikh yace "A'a" sanin halin Sheikh baya 茩arya yasa Uncle ya yarda da abinda yace kana yace "Ok ya kamata kuzo ko ruwa kusha kuma ko gaida Kawon Fatima" ta蓳e baki Sheikh yay yace "Who is she?" Murmushi Uncle Sham yay yace "Your Mother i mean your stepmother" lumshe idanunsa yay ba tare kuma da yace komai wai mother to Allah yasa ta zame masa uwar da yake fatan samu a kullum, Amma gani yake sam itama ba lallai ta bashi kulawar da yake bu茩ata ba komansa ya wargatse he missed his Airah ya rasa matarsa shiyasa ya kejin sa kamar ba mutum mai 拼an ci ba, ya rasa farin cikin sa a lokacin da zcy da kuma gangar jikin ta amince da ita, ya 蓷auki hakan a matsayin wata 茩addara amma meyasa tasa 茩addarar zata zo masa a haka? Mai yasa a duk sanda yayi sake ya samu abu sai ya tafi ya barsa? Wanne laifi ya aikata haka? Da sauri yay astagafirullah a zcyarsa kana ya 蓷aga kansa tare da sauke ganinsa akan Arjun yace "What again?" Arjun yace "burinka ya cika sai mu 蓷auki hanyar Abuja ko?" Fesar da huci yay daga cikin bakinsa kafin yaja numfashi yace "Olright bari nai driving" da sauri Arjun yace "ka rufan asiri da Granny" ko kallonsa bai ba yaja jikinsa har zuwa gaban motar ganin hakan yasa Arjun fita shi kuma ya koma mazaunin driver Arjun ya nufi seat 蓷in mai zaman banza, bakinsa ya mutsa ka蓷an tare dayin bisimillah key yaywa motar kana yay reverse da gudu ya har bata kan titi bakinsa 蓷auke da addu'a. Sosai Fannah take kuka kana ganinta kasan shagwa蓳a ya zauna mata ta ma茩ale mahaifinta tana fa蓷in "Abba ni bana son auren wlh, ko an kaini sai na gudu ni bana so dan Allah kabar ni na zauna daku" ya lura da gaske bata son Auren amma kuma harda shagwa蓳arta ta Auta 茩arshen haihuwa, banda abin Fannah duk wannan jikin nata wazai mata kallon yarinya da har za tace ko an kaita saita gudu rarrashinta ya shigayi yana fa蓷in "Sorry Mamana ai kullum 拼an uwanki zasu dinga zuwa Ya Falta ga Yana ke ai 拼ar gata ce" cikin kuka tace "Abba ni ba wanda na sani kuma ina zan dinga samun tea da daddare?" Murmushi yay mata yace "Shirme dai sai yaro banda abinki ai gidan mijin ki ne ko? So duk abinda kike so shi za kiyi" kuka ta 茩ara sawa tace "Abba to muje dakai" bashi ba duk Mutanan wajan sai da suka bu蓷e ido Ya Falta tace "A can fa akwai t.v kullum za kina ganin Tafsir" da sauri tace "Zanga Malami na da nake jin muryarsa?" Ya Falta tace "Eh Mai zai hana" nan dai aka dinga rarrashinta harta daina kukan sai ajjiyar zuciya kawai take saukewa, 茦anan Mama kolo ne suka yiwa Fannah wanka da Humrah kana suka shiryata cikin wani blue 蓷in lace mai kyau wanda akaiwa ado da touch 蓷in Flowers, kana aka 蓷aura mata farar lafaya mai kyau da kuma tsada sai 茩amshi take turare ya gama ratsa jikinta sbd tun ana saura sati biyu ta fara tsugunawa akan dorot ga gyaran jiki babu kalan da ba'ai mata ba, ga wata azurfa da aka sanya mata mai tsada da kuma bangles da aka saka mata a 茩afa (Mukarram). Kitson dake gaban goshinta ya sauka har wuya zallar 茩uruciyarta ya bai yana, har bakin motar Barrister aka sanyata sai a lokacin wani sabon kukan ya 茩wace mata tana tirjewa tana ba zata ba, da 茩yar dai aka samu ta shiga ta ha蓷e kai da gwiwa sai sakin ajjiyar zuciya take, addu'a sosai Kawo Madu yay masu tare da nasiha kana ya jaddawa Uncle Sham dole yau ango zai tare da Amaryarsa sbd al'adar su ce haka, Uncle Sham yana Murmushi yace "In sha Allah" da haka yaja motar suka
Chapter 40 · 0% Book details