Sashe 46
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 5 min read
tausayinta ma ya keji, Fannah kam bayan ta sanya kayan da sukai mata wani bala'in kyau kasa fitowa tayi sai da taji alamar ya fita, Sannan ta fito kai tsaye kwanciya tayi ta rufe idanunta cikin sauri ta bu蓷e su sbd Sheikh daya fa蓷o mata da kuma kukan da yake sai taji gaba 蓷aya jikinta yay sanyi menene dalin daya sanya yake kuka? Kodan ta hanashi ta蓳a jikinta a yadda take jin son sa 茩aunar sa ko rayuwarta zata iya bayar indai zai farin ciki da wannan tunanin bacci 蓳arawo ya 蓷auke ta. Mami ruwan zafi sosai ta shiga zafi da kuma ra蓷a蓷in bata keji yasa ta shafa versiline ita da sweet Imam 蓷inta ne bata da wata matsala sai da蓷in abinda daza taji amma Barrister ya wargatsa mata dukkan shirinta kuma wlh saita rama. Sheikh yadda yaga rana haka yaga dare sam ko runtsawa bai ba, da 茩yar ya nemi duvet ya rufe jikinsa. Da asuba Granny ta tura 茩ofar sosai tai mmkin ganinta a bu蓷e tunda ta shigo yake binta da kallo harta 茩arasu gadon tabi da kallo tace "Yaya haka Imamu? Meye duk ka hargitsa gadon fisabilillahi kamar dai wanda ya samu filin sukuwa?" Bai tankata ba abinda ya keji a zcyarsa bazai ta蓳a barinsa yay mgn, ji a matu茩ar sanyaye ya zuro 茩afafuwan sa 茩asan bed 蓷in tare da zura wasu Slippers 蓷in Berluti masu tsada sosai da kuma rashin nauyi, Warm water yasa Granny ta ha蓷a masa a cikin jakuzzie kana ta fita Lumshe idanunsa yay lokacin da ruwan ya ratsa cikin jikinsa ya shiga sauke numfashi wahala, har zuwa lokacin kuma hjyar nan inda take sai da ya sakar mata ruwan zafi sosai sannan ta dai-dai ta amma har yanzu mararsa ciwo take masa, da蓷in ruwan zafin yasa wani bacci ya fara fisgarsa da 茩yar ya lalla蓳a ya hau saman wheelchair dake bathroom 蓷in ya 茩arasa wajan shower ya 蓷aure raye jikinsa kana yay 蓷aura alwala tare dayin brush, bathrobe ya saka a sanyaye ya shiga buga 茩ofar Granny nice ta shigo ganin yanayinsa na yau yasa bata 茩ara yin mgna ba sai duk ta firgita tunaninta ya shiga bata ko Aljanar ce ta dawo, a gurguje ta gama shafa masa wani versiline mai 茩amshi a saman fatarsa kana ta 蓷auko kayansa ta bashi, abun yay mmki ya bata ganin bai yasa cire kayansa ba sai da ya juya mata baya Mmki duk ya cika Granny, bayan yasa Maroon 蓷in jallabiyar ta fesa masa parfumes 蓷insa mai 茩amshi, sosai ya 茩ara kyau ya fito a Sheikh 蓷insa har Parlo Granny ta kaisa tana jiran fitowar Barrister can kuma Fareeq ya fito shima sanye da Jallabiya kallonsa Granny tayi tace "To ina Uban naku kuma?" Fareeq yace "bai fito ba" ha蓳a ta ri茩e tace "Yau naga abinda yafi 茩arfina ni Fa蓷imatu wacce rashin kunya ce wannan yaushe ya zama gantalalle bani da labari? Sbd yana tare da matarsa shine ya茩i fitowa" da sauri Sheikh ya kalleta sbd ambaton matar da yaji tayi 茩asan zcyarsa ya shiga bugawa, gyaran murya yay hakan yasa Fareeq ya tura Wheelchair 蓷in zuwa waje. Sai wajan 6 na safe sannan Fannah ta shiga bu蓷e idanunta jinta kuma a jikinta mutum yasa ta hantsila da sauri jikinta na rawa tana tashi shima ya fara yana mata wani shu'umin murmushi da sauri tai bathroom shima waje yay yana jin kansa yau a fresh haba Saudat daman babu abinda take dashi take masa iyaye yanzu ya kejin ya sauke dukkan abinda ya tara a mararsa, da wannan tunanin ya haura saman upstairs ya nufi flat 蓷insa yana mmkin yadda gari har yay haske ba tare kuma daya sani ba, wanka yay kana ya shirya ya gabatar da Sallah yana gamawa ya fita zuwa downstairs, Mai aikinsu ya gani tana ta shirya breakfast, gaishesa tayi shi kuma ya nufi bedroom 蓷in da Fannah take,samunta yay har tayi Sallah ta koma bacci kayan daya kawo mata ya ajjiye kana ya shafa kanta yana jin soyayyyar ta na 茩ara ratsa masa zcy. Arjun kam ji yake kamar bai ta蓳a jin da蓷in rayuwa dama duniyar baki 蓷aya, sam bai bacci ba sbd kukan da Aliyah ta kwana ta nayi masa, sai wajan 9 na ya tashi ya shiga shiryawa domin buddy ya tsaya masa a rai yana son yaje yaga yaya ya kwana kafin ta farka daga bacci. Mami tun 7 tabar gidan zuwa wajan aiki shima Barrister ya fita sbd wani meeting da yake da shi. Tsaye take gaban dressing mirror tana kallon yadda idanunta ya kumbura sbd kukan da tayi, tana sanye da wata pitatte gwon 蓷in atamfa Holand Orange color wacce taji 蓷inkin fatan a sanya mata masu stones masu kyau, ga shape 蓷inta daya baiyana ta cikin rigar hips 蓷inta sun samu damar zama, bata saba sanya 蓷an kwali ba hakan yasa ta 蓷auki veil 蓷inta daya kasance milk kai Orange 蓷in Flowers ta 蓷ura saman kanta kitson dake gaban goshinta ya 茩ara fidda kyanta, yunwa ta keji sosai hakan yasa ta fito daga cikin bedroom 蓷in tana fidda wani 茩amshi na abin mmki,babban parlon babu kowa gidan shiru rasa inda zatai tayi su take ko tea ta sami tasha ko taji dai-dai, kanta ta 蓷aga taga wajan 12 na safe, abin abinda zcyarta ke gaya mata tayi hakan yasa tabi wata 茩ofa wacce take tunanin kitchen ne, tana shiga ta sauke ajjiyar zuciya sbd ganin da gaske kitchen 蓷in ne, 茩arasa shiga tayi ta fara duba flast 蓷in dake ajjiye saman stool 蓷in kitchen 蓷in, cikin Sa'a ta samu ruwan zafi ta 蓷auki mug ta zuba ta fara ha蓷a tea mai kauri sbd kayan tea 蓷in data gani, bayan ta zuba komai ta 蓷auki spoon ta fara juyawa, cikinta har wani ihu yake, 蓷auka tayi tare da jin gina da kantar kitchen 蓷in idanunta a rufe ta fara shan tea 蓷in tana hurawa sbd zafi, 茩amshin da taji kuma ta tabbatar ba jikinta yake ba, bata kawo komai ba ta bu蓷e idanunta kai tsaye Idanunta ya sauka cikin nasa wanda da alama ya da蓷e yana Kallonta, yana zaune saman wheelchair saika 蓷auka wani 蓷an sarki ne sbd yake da wani kwarjini da cika ido yana sanye da wata shadda white colour anyi masa 蓷inkin half body sumar kansa a kwance luff domin ko hula bai saba, hanunsa ri茩e da cup of tea yana juya a hankali tuni ya 蓷auke idanunsa daga kanta yay kamar bai ganta ba, sbd tsorata da kyansa da kuma kwarjininsa da kuma tuna abinda ya faru jiya yasa wani tari ya kawo mata ziyara tea 蓷in bakinta yay feshi ya sauka a saman fuskarsa....