Sashe 33
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayar Arjun ce ta fara ringing da sauri yay answering call 蓷in sbd ganin sunan Uncle Sham yana kira, cikin ladabi yace "Ina yini Uncle" daga can 蓳angaren Uncle ya gyara zama idanunsa akan Mami yace "kai da Imam kuzo yanzu" Arjun yace "Uncle bamu ka蓷ai bane munje 蓷auko su Fareeq ne" jinjina Uncle Sham yay yace "ok ki fara drng nasu a gida then zai kuzo nan is that clear?" Arjun yace "Yeah" daga nan gaba 蓷aya suka nufi gida bayan sun sauke su Fareeq suka juya zuwa gidan Uncle Sham, haka nan Sheikh ya samu kansa da fa蓷uwar gaba amma sai bai nuna a saman fuskarsa ba, yana zaune ya lumshe idanunsa yana yana sauraran bugun zcyarsa wacce bata fita sai da tunanin Aljanarsa.
A zaune suka samu Uncle a saman kujera idanunsa sanye cikin farin glass, ga laptop a gabansa yana operating akan aikin da yake wanda ya wancin dukiyar da yake kula da ita bata kowa bace face Sheikh, kusan fiye da rabi na Dukiyar Sheikh tana hannun Uncle Sham yana kula da ita, sam Sheikh bai kula da Mami dake gefe 蓷aya zaune a saman kujera ba,sai matar Uncle Sham mai suna Aunty Amina, Arjun ne ya zauna saman carpet bayan ya gaida Uncle da Aunt Amina, sbd shima bai kula da Mami wacce take ta rufe gefen fuskarta wanda ya haye lokaci 蓷aya ba. A sanyaye cikin kasalar data saukar masa yana 蓷an fidda numfashi a hankali ya 蓷aga kansa tare da duban Uncle da zararan gashin idanunsa,ya sauke ajjiyar zuciya tafi a irga kafin ya samu damar bu蓷e baki cikin 茩asa kuma da murya yace "Evening Uncle" Murmushin Uncle Sham yay zuciyarsa fass da ganin Sheikh cikin nutsuwa ba kamar sauran shekaru da watannin da kuma satittikan zuwa kwanakin daya 蓷i ba bashi da walwala.
"Imam my son kana lafiya?" 茦asa Sheikh yay da gansa sbd sarawar da yaji yay masa yana sauke ajjiyar zcy yace "Allahamdulillah!" Ya 茩are maganar yana jan manyan idanunsa wanda suke cike da bacci ya rufe, gyara zama Uncle Sham yay yace "Me kake shiryawa rayuwarka Didat?" Da sauri Mami ta kalli Uncle Sham sbd sunan da taji ya amsa na Didat sai kawai ta è“·auke kai tana tunani kalaè™, shiru Sheikh yay domin bashi da amsar tambayar da Uncle è“·in ke masa, up è“·in laptop è“·in yay yace "what i mean mene hujjarka ta茩in am Amincewa Auren yarinyar da Barrister yake faè“·a maka?" 茒an haè“·e fuska Sheikh yay ba tare kuma da yay magana ba sai kuma ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya wacce ta cika è“·akin, Uncle Sham yace "it's okay! Na fahimta, amma kasan zama haka a gareka bamai yiwuwa ba ne ko? Idan ta茩amar ka Mama na kula da kai wata rana dole zata gaza yayinda tsufa ya gama cinta,ko yanzu dauriya kawai take amma responsibilities è“·inka ya kusa fin 茩arfinta" shiru kowa yay yana sauraran abinda Uncle Sham ke faè“·a kana yace "me yasa baka son Auren ita Nanan?" Runtsa idanunsa yay da 茩arfi ya shiga sauke ajjiyar zuciya dan seriously baya 茩aunar ai masa mgnar wata 拼ar idan ba Aljanarsa ba, Uncle Sham ne ya 茩ara maimaita masa tambayar kansa a 茩asa idanunsa a lumshe yana yatsuna fuskarsa cikin 茩asa da Murya very slow yace "ban so ne Uncle" jinjina kai kawai Uncle yay cike da gamsuwa yace "ko kana so ba lallai ya yiwu ba" Anut Amina tace "why?" Yace "I don't think a Governor will give him his daughter hands in marriage, Duk dukiyar daya tara, cos shi kansa baya da labarin auren shima Young brother è“·insa wanda suke uba è“·aya ne yake son abun sbd lura da yadda yaga yarinyar tana 茩aunar Sheikh, dan haka ka manta da wannan mgnar, just forgot the past kawai ka fuskanci 茩alulaban dake gabanka ko zai sameka" cikin rashin fahimta suka kallesa gaba è“·aya kafaè“·a ya è“·aga yana maida idanunsa kan jaridar darly trust dake gabansa.
Tun daga bakin 茩ofa Granny ta sanya kuka tare da cire gefen mahaifinta tana fa蓷in "Assha, Assha Allah dai ya shiga tsakanin na gari da bugu" idannunsu suka bayar zuwa bakin 茩ofar harta shigo ta nemi waje ta zauna tana matsar 茩walla, Aunt Amina ce tace "Mama lfy dai ko?" 茦ara matsu hawayen tayi tana share hanci tace "inafa lfy Aminatou?" Uncle Sham ya 蓷aga kansa ya kalli Granny wacce take matsayin yayar mahaifiyarsa yace "Mama wanine ya mutu ne?" Kamar wacce aka fa蓷awa wani abu ta 茩ara rushewa da kuka tana matsar 茩walla tace "Inafa Shansu, wani abun alamara na gani a talabijin wai wani 茩aton mutum fisabilillahi ya 蓷aga uwar 茩afar sa ya danne mutum ana ji ana gani babu wanda yay mgn saima ihu suke,amma ai dai babu kyau cin zali na gaya maka gsky wancan har baki aka fasa masa nikam ina zan zauna gidan Sadia ina ganin wannan lukutar masifar fisabilillahi? Itama dai Sadia zama kawai ake da ita ba'a gama sanin 茩arfin imaninta ba wlh, nidai na bar mata gidanta babu ruwana" kusan rabin parlon sai da suka murmusa Uncle Sham yace "Hajiata kodai Resling film Kika kallah ne?" Da sauri Granny tace "Yawwa 蓷an albarka sisilin amma dai ko gantalallu wlh ita kuma Sadia badai na bar mata gidanta ba?" Jinjina kai Uncle Sham yay yace "haka ne" Arjun dai na zaune yana jin yadda ake gantalar da uwarsa murmushi kawai yake, Gyara zama Uncle Sham yay yace "Allahamdulillah daman su nake kowa ya taro nasu kiran Baffanka a waya to baya 茩asar baki 蓷aya,ina son na sani da gaske abinda Saudat ta fa蓷a gsky ne ko menene?" Tun zuwan Granny sai yanzu ya 蓷aga kansa ya kalli Uncle Sham ba tare kuma da yace komai ba yaja idanunsa ya rufe.
Granny dake kuka tai tsit tana son taji abinda Uncle Sham zai fa蓷a "Saudat tace akwai mutanan 蓳oye a jikinka haka ne" da sauri ya 蓷aga kai ya kalli Uncle 蓷in nasa kasa mgna yay sai ajjiyar zcy da yake saukewa, Granny ce ta muskuta tace "Wace Saudat kuma? Wacce gayyar ce?" Uncle Sham yace "gata nan gabanki ai Mama ita ta fa蓷a gama ciwon da suka ji mata nan, kuma tace kema an ta蓳a tsorata ki da mai kamarki" shiru Granny tai tana kallon Mami shima Sheikh sai lokacin ya juya ya kalli Mami suna ha蓷a ido ta janye nata idon tace "Eh Uncle gsky ne, shima kansa Sweet yasan da hakan kuma ina da tabbacin sune suka hanashi Aure domin a mgnarsu ta jiya sun tabbatar min da haka" kafin kowa yay mgna Granny ta fashe da kuka tana fa蓷in "kiji tsoran Allah Saudala kema uwa ce ki rasa sharrin da zakiwa jikana sai na Aljanun fisabilillahi? Kuma dai wlh Nima ina zargin haka sanin cewa Imamu malami ne yasa ban ta蓳a kawo tunanin wannan ba, to tayaya zanyi wannan tunanin do Allah? Tunda sai babu kyau zargi kuma wutar mai zargi daban take, amma nasha zuwa nemansa sai naga baya nan sai na koma 蓷akinsa na ganshi shida Ranjun yace wai fita sukai,wani lokacin ma harda Barista nake ganinsa,naita Mmki sbd nasan Barista ba zama yake ba, nasha zuwa ina samunsa yana bacci yana surutai shi 蓷aya yayta 蓷aga 茩afa kamar dai wanda akaiwa kaciya, to haka nan naje 蓷akinsa a ranar da nake gaya maka ya yini baya gida to wlh ina zuwa naga 茩atuwar macijiya a jikinsa, ina dalili ina mafari zaka jawa kanka masifa tunda kana da hanyar rabuwa dasu" Sheikh ji yay ransa ya 蓳aci haka nan jikinsa ya 蓷auki rawa jijiyoyin kansa suka fito a saman goshinsa lokaci 蓷aya duk gargasar jikinsa suka mimmi茩e tsaye, ya shiga fesar da numfashi yana jan ajjiyar zcy, sosai Uncle Sham ya ka蓷o da jin zancan Granny idanunsa akan Sheikh yace "is that true?" Shiru Sheikh yay idanunsa na sauya launi Granny tuni tai bayan kujera ganin abinda Sheikh yake, cikin tsawa Uncle Sham yace "dakai nake Imam haka ne? Gsky ne abinda Mama take fa蓷a ko mene? Da gaske ne akwai Aljana jikinka" idanun Sheikh akan Mami yaja ajjiyar zuciya ba tare daya kalli Uncle Sham ba yace "haka ne, kuma ina sane da ita a jikina rayuwa da ita ya fimin rayuwa da Iyayena tunda ta fisu 茩auna ta,bana jin kuma akwai abinda zai rabani da ita sai dai wata sabuwar 茩addarar" kasa mgna Uncle Sham yay sai kallon Sheikh kawai da yake, Arjun ma with much surprised yake bin Sheikh da kallo, sai yanzu abubuwa da dama suka fara dawowa kansa, wato Airahn da yake yawan fa蓷a ba kowa bace face Aljanar dake jikinsa, zanan da yay ba kowa bace a jiki face Aljanarsa, da yawan lokuta yana ganin Granny a jikin Sheikh ashe ba kowa bace face Aljanar dake jikin Sheikh, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wanne irin abu ne haka? Ta maza Uncle Sham yay yace "ita aljanar da ita zaka zauna har 茩arshen rayuwarka kenan?" Kai tsaye Sheikh ya bashi amsa da "Eh" Jinjina kai Uncle Sham yay ba tare da yay mgna ba ya 蓷auki wayarsa ya shiga latsawa harya fice daga parlon not too long time ya dawo ya zauna ba tare kuma da yace komai ba, cikin 蓳acin rai Sheikh ya kalli Mami ya jinjina kansa ita dai ko a jikinta tasan sai an cire Aljanar jikinsa sannan zata samu damar kasancewa da sweet Imam 蓷inta.
茦ara mi茩ewa Uncle yay babu jimawa ya dawo da wani babban Malami wanda yake 蓷auke da babbar jaka da kuma Kur'ani a hannunsa, zama Uncle yay fuskarsa a sake ya kalli malamin yace "Sit Malam" Zama Malamin yay kamar yadda Uncle Sham ya bu茩ata kallon tsaf yaywa Sheikh ya ganu gskyar lamarin, Sheikh wanda ya dur茩osar da kansa ya kalli Arjun yace "let's go" kafin Arjun yay mgna Granny dake bayan sofa tace "me kace?" "Malam ina son a cire Mutanan dake jikinsa yanzun nan" zama Malam ya gyara yana kallon Sheikh wanda yake zaune ko mutsi ba yayi sai sakin ajjiyar zuciya da yake.