← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 109

Sashe 102

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 7 min read

SIRRIN MU isn't free contact to subscribe 08119237616

NIMCYLUV 鉁嶐煆�
10/17/21, 10:25 PM - Mrym: Sheikh And Zahraaah
89-90

Dry Fannah tayi tace "Daka tsaya ai" ta fa蓷a tana lumshe idanunta tana jin yadda soyayyyar mijinta take Ratsa ko ina na jikinsa, Sheikh daban yake cikin maza, jikinta taja zuwa saman stool ta zauna cikin nutsuwa kuma ta 蓷ura Hannunta a cikinta tana jin yadda yake juyawa alamar yana cikin 茩oshin lafiya,ganin lokaci na shigewa ta mi茩e tare da nufar bathroom 蓷iinsa karo na farko kenan data shigar masa toilet banda 茩amshi babu abinda yake, 蓳angaren towel daban, haka ma na brush, da kayan gyaran kai ga mayukan shaving kala daban-daban, Murmushi kawai tayi domin ta gama yarda da waye Sheikh da kuma Abinda Ya keso, rigar jikinta ta zame ta rata ye saman hanger.
Warm water ta haè“·a mai zafi ta zuba bath perfume _summer Fragrances_ a cikin ruwan.
Tana gama ha蓷awa ta 蓷auki shaving oil ta 茩ara gyara jikinta inda tasan Sheikh yafi so da 茩auna, then ta shiga cikin ruwan ta zauna sai da ya huce ta 茩ara ha蓷a wani kamarsa sai da tayi haka 3times, kafin ta ha蓷a na wanka da tayi mai kyau, lungu da sa茩o sai da wanke tass Sannan ta 蓷auki handrayer ta fara gyara kanta ya bushe then ta 蓷aura alwala.
Kallon yadda ta cika tai 蓳ul虏 茩irjinta ya 茩ara cika tamkar wacce ta fara shayarwa hakan ya tabbatar mata cewa cikinta yay girma, towel ta 蓷auka ta 蓷aura kana tai waje tare da sanya hijab 蓷in ta ta nufi part 蓷inta.
A Parlo ta samu Anut Amina da mai aiki suna jera dinner, kallo 蓷aya Anut Amina tai mata ta 蓷auke kai domin ta tabbatar yau Sheikh zai 茩ara angwancewa a karo na biyu! Mami da kallo kawai tabi Fannah har yanzu tana jin tsanarta, Mi茩ewa tayi tana jan tsaki itama Fannah ko Kallonta ba tayi ba, Granny kakka蓳e kayan jikinta tayi tana fa蓷in "To mutum ba sai dai yaci kansa ba fisabilillahi? Ai duniya ba aljanna bace a toh! Kowa zai girbe abinda ya shuka"
Bahaiyya ce tace "Anut Fannah ina son kimin lalle irin na kwanaki" da sauri Granny tace "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) a dangin wa? Kuna da hala茩a da ita ne? Kul na 茩ara ji ban da dai rashin kunya irin ta 蓷an yanzu Uwarki da gama jaa mata tsaki yanzu kuma Kice tai maki turami (lalle)?" Fannah tai Murmushi tace "Granny ki barta mana" wani kallo Granny tai mata tace "Matsa can mara kishin zuci, har yanzu Mijinki take son cutarwa ke kinan zaki gwaninta" Shiru Fannah tayi kafin Granny tai magana 茩amshin turarensa ya kawowa hancinta ziyara, a hankali ta 蓷ago kanta suka ha蓷a ido ya kashe mata ido 蓷aya da sauri ta juya tai 蓷akinta tana sakin murmushi kunya ta kamata domin ta gama bayarwa Granny da Anut Amina sun gani.
Yana gaba hannunsa ri茩e da casbawa sai Arjun dake bayansa Fareeq kuma na biye da su ya sama wani abin tausayi sai janye jikinsa yake, shi kansa ko inda Mami take baya zuwa yama janye jikinsa gaba 蓷aya daga gare ta.

Zama Sheikh yay a saman kujerar yana motsa bakinsa yana tasbihi a hankali Arjun ma zama yay, Fareeq kuma yaja jikinsa can gefe guda, Arjun yace "Buddy yau da safe kayan da mukai order sun 茩arasu, abin mmkin kuma kayan da aka ri茩e maka na shekara da shekaru yau securities 茩asar Cameron sun saki kayan, bayan binciken da sukai ya tabbatar wani yaywa company naka za茩on 茩asa ya sanya mana hudar iblis a cikin kaya, to yanzu Finally komai yay dai-dai"
ya fa蓷a yana ciro wani file daga cikin aljihunsa ya mi茩awa Sheikh, 茩in kar蓳a yay sai juyawa da yay ya kalli Fareeq.
Sanin ma'anar kallon yasa Fareeq 茩arasawa wajan ya nemi waje ya zauna, Arjun ya 蓷ura da fa蓷in
"a 蓷aya company naka na art mun samu ri蓳anyar riba fiye da yadda muke tunani"
kar蓳ar file 蓷in yay ya duba kana a hankali yana lumshe idanunsa wanda suke cike da kwa蓷ayin ganin matarsa ya mi茩awa Fareeq, kallonsa Fareeq ya kasa kar蓳a kawai sai ya sakar masa a cinyarsa, yana maida hankali kan Arjun a kasalance yace
"Uhm! Kamar nawa" Arjun yace "ribar da aka samu ta contract è“·in zanan makarantar kwanan da akai, da kuma zanan masallacin da akai gaba è“·aya sune 25.10m"
Anut Amina ta mi茩awa Sheikh coffee kana ta bawa Arjun sai Fareeq, kur蓳a yay ka蓷an ya ajjiye yace "Idan ka 蓷auke ribar boarding school, ta masallacin akai gidan marayo, ka 蓷auki rabi a ribar makarantar kai shagalin suna wa matarka"
baki Arjun ya saki kafin yace
"Buddy kasan me kake cewa? Wajan 10m nayi me dashi?"
Mi茩ewa Sheikh yay yana fa蓷in
"Idan ka ban ni nayi me dashi, Fareeq zai fara zuwa sabon company as manager na mallaka masa company baki è“·aya"
da sauri Fareeq ya mi茩e bai san lokacin daya saki kuka yana nufar Sheikh ya rungome sa ba, bayansa kawai Sheikh ya bubbuga ba tare da yace komai ba, Granny tace
"Kai dai ka haifu wlh, Allah dai yay maka albarka ya baka zuri'a ta gari ya sauki matarka Lfy, toh! Wa kake dashi da zai maka wannan addu'ar ai sai ni è“·in"
murmushi kawai yay yana shafa sajen fuskarsa sosai addu'ar Granny tai masa daè“·i ya shige part è“·insa yana sakin wadataccen murmushi.

Arjun Mi茩ewa yay jiki ba 茩wari zcyarsa cike da mmki hali irin na Sheikh sam bai damu da Dukiyar da ake ta fa蓷a akanta ba, shiyasa a kullum Allah yake 茩ara sanya masa albarka a cikin kasuwancnsa, gashi dai a farko bai ta蓳a sanin a dadin 茩adarorin daya mallaka ba, amma a koda yaushe burinsa ya taimaki na 茩asa dashi, ya bawa addinin Musulunci gudunmawa.
Girma da 茩aunar Sheikh suka 茩ara yawa a zcyar Arjun, har bai san me zaiwa Sheikh ya wanda zai faranta masa ba, sai dai fatan cikawa da imani Allah kuma ya sada shi da Iyayensa cikin aminci.
Sheikh na shiga part 蓷insa ya zare jallabiyar jikinsa tare da shigewa bathroom ya sakarwa kansa shower a hankali ya shiga sauke ajjiyar zcy yana jin komai nasa na sauyawa, sai yanzu ne ya samu cikakkiyar nutsuwa amma hanyar yanzu akwai miki a zcyarsa wanda bazai ta蓳a goshewa ba sai sanda yaga Iyayensa idan yana da rabon ganin su.
Ware fararan idanunsa yay a cikin madubin bathroom 蓷in ya shiga 茩arewa kansa kallo a hankali ya furta _Sheikh Imam Deedat Balarabe_ ya fa蓷a yana 蓷an sakin murmushi.

Fareeq part è“·in Mami ya nufa jin tana waya yasa yaja ya tsaya domin yaji mene zata faè“·a
"Ok in sha Allah goben zanzo indai bu茩ata ta zata biya burina na sami abinda na keso kada na tashi a tutar babu"
Girgiza kai kawai yay jin 茩ara yasa ta juya tana kallonsa sai kuma ta kashe wayar tana fa蓷in "Fareeq ni kake gudu ko? Baka yarda da 茩addarar ba"
Kallonta yay kafin yace "Mami 茩addara fa kikace, 茩addara Allah ke kawowa bawansa amma ke da kanki kike 蓷urawa kanki masifar da zata iya fin 茩arfi ki nan gaba, na 蓷auka U can change amma naga alama You never changed ni nake wannan tunani, kowa yana son Allah ya bashi uwa ta gari amma ke banga alamar zaki zama uwa ta gari garemu ba, yanzu baki dubi Bahaiyya ita abinta da yafi muni ma and macace ita dole gori na rashin uba zai iya kawowa rayuwarta kutse musamman idan lokaci aurenta yazo, Mami wannan sam ba rayuwa bace daga yanzu baza ki sake gani ba"
Da sauri tace "Fareeq kada ka manta duk lalacewa ta ni mahaifiyarka ce, duk duniya babu wanda kake da shi sama dani wlh, ko yanzu na fa蓷i na mutu sai kafi kowa ba茩in ciki"
Fareeq yace "Wlh Yah Sheikh ya fi ke, kuma da ace zaki ci gaba da rayuwa a haka gwamma ki mutu na huta daki 茩are rayuwarki haka, Mami ki gane cewa hali fa na bin 蓷a ko jika ni dame kukeso naji ne, ban samu Uba na gari ba ban samu uwa ta gari ba, yanzu idan Allah ya jarabce ni da samun yara masu irin halinku nace me? Nace masu a wajan kakaninsu suka samu wannan mummunar halin? Wlh kun gama dani"
Yana faè“·in hakan ya fice daga cikin part è“·in idanunsa cike da hawaye a corner ya samu Bahaiyya tana rera kuka, bai ce mata komai ba ya kama hannunta suka bar gidan baki è“·aya ta nufi wani mall da ita.
Chapter 102 · 0% Book details