Sashe 91
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
haka yasa Fannah ta bu蓷e Dukkan muryarta ta 茩walawa Sheikh kira. Yana cikin jacuzzi 蓷in babu alamar numfashi na fita a tare dashi sbd yadda yay kwance luff cikin ruwan, kamar a gabansa yaji saukar muryarta tana kiran sunansa, fisgo Numfashinsa yay da 茩arfi wanda yake 茩o茩arin barin gangar jikinsa nan da nan ruwan ya fara mutsi amma har yanzu ya gagara fitowa daga cikin ruwan sbd yadda ruwan ya shige masa cikin jikinsa. A karo na biyu ya 茩ara jin muryarta sai dai a yanzu a rarrabe ta kira sunansa da _"She....ikhhhh!!"_ wani irin zabura yay yana jin yadda santsin jacuzzi yake 茩o茩arin yadda shi amma ya tattaro dukkan wani karfinsa da jarumtarsa ya mi茩e tsaye, idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a saman goshinsa. Jikinsa na zubda ruwa musamman gashin 茩irjinsa dana kansa, haka ya jawo bathrobe ya sanya jikinsa, yana layi kamar 蓷an 茩waya idanunsa na rufewa ya nufi waje yana dafe bango a yadda 茩irjinsa da zcyarsa ke bugawa kawai yasan tana cikin matsala wani abu ya faru da _Zahraaansa_. Fannah ganin da gske Barrister yake sbd ta mi茩e a hankali ta tattaro dukkan 茩arfinsa ta hanka蓷a sa baya, ta fita da gudu zuwa downstairs. Mami waya take da dukkan alamu wayar mai muhimmanci ce tace "kar kaji komai, badai Barrister yay sign a file 蓷in nan ba? To da wannan za muyi amfani mu tirkesa, kuma munyi amfani da motar Company Sheikh ne, amma hakan ba yana nufin zamu 蓷ura alhakin kisa a kansa bane, a'a komai zai tafi akan Barrister wannan contract na yarjejeniyar kisan bashi ka bashi yay sign akai ba?" Daga can 蓳angaren Mutumin ya 蓷an saki dry yana murza kan motar yace "Exactly! Abin farin cikin files 蓷in Property Sheikh dake wajan Uncle e shine na kawowa Barrister matsayin contract 蓷in da yake nema, kinga muna da evedance wanda zamu tirke Barrister ya kaisa har gidan yari" Farin ciki fal ranta tace "Kana da brain wlh, Yayinda Barrister ya shiga hannu a nan ni kuma zan fara nawa aikin wajan ganin na mallaki komai na Sheikh, amma kayi duk yadda zakai Sheikh kada yasha super ok" Mutumin yace "Kada ki damu kin san waye ni, akan dukiya zan iya komai, amma kiyi duk yadda za kiyi Sheikh ya amshi cikin jikinki hakan shi zai bamu damar yin komai cikin sau茩i" Mi茩ewa tsaye tayi lokacin da ihun Fannah ya daki kunnanta tace "Ok kada ka damu kaji komai zai tafi successful" Jinjina kai yay yace "Where is my Cutie hope tana Lfy" tace "Yeah! She's fine I'll catch you later bye" Tana fa蓷in haka tayi hanging up na kiran. Sheikh na zuwa parlon Fannah na sakkowa daga upstairs idanunta a rufe abin mmkin kuma gaba 蓷aya kansa tayo hakan yasa ya daidaita tsaiwarsa gudan fa蓷uwa, Anut Amina gyara zama tayi tana kallon ikon Allah, Granny ta saki sbd Fannah hijab 蓷in jikinta ya cire daga ita sai wani crazy jeans iya cinyoyinta wanda suka 茩ara girma, ga half vest cibiyar ta a bayyana ne, wanda cikin jikinta ke sawa tai wannan shigar sbd bata son zafi ko ka蓷an, idanun Sheikh a rufe ya shiga mutsa bakinsa yana tasbihi da neman kariyar Ubangiji, sbd gaba 蓷aya kansa ya toshe. Fannah na zuwa ta fa蓷a jikin Sheikh wanda yay dai-dai da tsayawar numfashinta, haka kuma yay dai-dai ta isuwar Arjun da kuma Police 蓷in da Granny ta kira wanda mata ne suka shigo mazan suna waje. Barrister shima ya sakko downstairs 蓷in yayinda Mami ta fito idanunta yay faca-faca da hawaye. Shigar da ita jikinsa yay a ru蓷e kuma ya fara girgiza ta yana 蓷an buga kumatunta yana fa蓷in _"Wake up Zahraaah, don't do this to me ki tashi nothing will happen to you ok!"_ Ganin haka yasa Anut Amina mi茩ewa ta nufi wajan fridge ta 蓷auki ruwa mai sanyi, kar蓳a Sheikh yay yana 蓷aukan ta cak zuwa duguwar kujera, gaba 蓷aya suka tsora masa ido Arjun mmki ya hana shi tambayar abinda yake going on! Bu蓷e ruwan yay tare da shafa mata a fuska, amma ko mutsi ta 茩iyi hakan yasa Sheikh tsorata baya son nuna gazawar sa at all amma Sheikh itace weakness nasa, zai iya loosing control 蓷insa akan ta. Uwa ba gudan jininsa dake jikinta baya son rasa 蓷aya daga jikinsu domin su biyun yake kalla ya samu nutsuwa a zcy, mi茩ewa yay da ita a jikinsa da sauri Barrister yace "Stop Imam, Fatima is my wife not urs ka gane, kada ka sake 茩o茩arin yin wani abu a gareta, duk ko biyun you'll pay for what you have done". Ko tsayawa Sheikh bai yi ba yaci gaba da tafiya Barrister yace "Wlh Imam idan baka sauketa ta fa蓷a min cikin waye a jikinta ba zan tsine maka, ka bari na 茩arasa kasheta idan yasu tayi bayani a lahira" Cak Sheikh ya tsaya jin kalmar Abban nasa, a hankali ya sauke numfashi yana 蓷an taune le蓳ansa kafin ya juyawa gaba 蓷aya ya kalli mutanan Parlon har da police 蓷in cikin jarumta da cikar haibarsa da zallar murmushi a fuskarsa yace. "Ok Abba! Amma bari na fara taimakon ta ta samu numfashinta I'll explain you everything" yana fa蓷in haka ya sanya tattausan bakinsa a saman nata wanda ya ji茩e da yawo gaba 蓷aya Parlon suka 蓷auke kansu banda Mami wacce take jin zcyarta na bugawa, a sanyaye ya zare ribbon 蓷in kanta gashin ya bazo a saman fuskarta wanda ya haddasa rufewar bakinsu dake ha蓷e jikin na juna, cikin nutsuwa ya maida dukkan hankalinsa ya fara hura mata iskar bakinsa zuwa cikin bakinta yana Murza tsakiyar tafin hannunta, babu jimawa taja wani wahalallan numfashi tana 茩o茩arin sanya wani kukan yay saurin danne mata baki da nasa, cikin 茩amshi da kuma 蓷an蓷anon bakinsa yasa ta ha蓷e bakinsu domin ta tabbatar da abinda ta keji, a wahalarce ta bu蓷e idanunta wanda sukai ta sauke saman Kamila fuskarsa mai cike da haiba, idanunsu ya sar茩e cikin na juna, a hankali ya dinga juya tongue 蓷insa cikin bakinta Wheel idanunsa na cikin nata yana hango zallar soyayyarsa a cikinsa amma wani banzan dalili nata ya hana ta fahimci abinda yake ranta. Idanunta taja zata rufe ya 蓷an daki kumatunta hakan yasa ta 茩ara ware su a hankali ya fara bata wani hot kisses wanda ya da蓷e bai samu ba, Yadda yake mata ka蓷ai zai sanya ta fahimci yadda yay missed 蓷inta. Bakinta ta ware hakan yasa nata bakin ya 茩ara shiga cikin nata ciki so da 茩aunarsa wanda yake 茩asan zcyarta ta fara bashi wani lafiyayyan kiss mai tsayawa a zcy Sheikh ji yay yana 茩o茩arin zubewa sbd 茩afafuwansa dake rawa gaba 蓷aya ya manta da Mutanan wajan _Zahraaaah_ kawai yake kallo a gabansa dama bayansa, zai 蓷auki ko wanne abu wajan kareta bai damu a kansa ba indai Zahraaah zata samu kwanciyar hankali da nutsuwa harta kula da abinda yake cikinta. Arjun ya 蓷an saita murya kana yace "Buddy" sai kuma ya buga kujerar wajan, da sauri Fannah ta zare bakinta ta sauka jikinsa tana 茩o茩arin guduwa yay saurin ha蓷ata da jikinsa yana kifa fuskarsa a cikin gashin kanta. Granny bata son lokacin da tace "Muhammadur Rasulullah (S.A.W)" sai kuma ta sanya kuka. Arjun yace "Sheikh me kake haka ne? Kana cikin hankalinka kowa?" Fesar da iska yay idanunsa ya ware ya kalli Barrister hakan nan yaji baya jin nauyinsa kamar da, Barrister wanda ya kejin zcyarsa kamar zata fashe 茩arar yake 茩o茩arin rasa damarsa yace "Are you done? Yanzu explain cikin waye a jikinta?" Fannah kunya ta kamata tana jin kamar ta nutse a wajan, bata san me Sheikh ke ta茩a ma dashi ba, amma gaba 蓷aya ta nemi tsanar da tayi masa a yanzun ta rasa, jin Sheikh ya shafa jikinta tare da 蓷auko mayafin Anut Amina ya na蓷e mata jikinta dashi. Tsaiwarsa ya gyara yace "Da Zahraaah da abinda yake cikinta duk nawa ne, i love her kamar yadda nake son kaina da Rayuwata, zan iya bada raina da dukkan abinda na Mallaka akanta, mai Soyayyar gsky fansar rai yake bayarwa akan wanda ya keso bawai ya 蓷auki ran wanda yake so ba". Barrister wanda har huci yake yace "Imam ni mahaifinka kake fa蓷awa haka? Ni kake tarayya da matata ta sunna har kai mata ciki?" Lumshe idanunsa yay ya 茩ara bu蓷ewa akan Barrister yace "cikin Zahraaah, nawa ne kamar yadda tun a sali na sameta a kamilalliyar mace, wacce bata san kowanne Namiji ba sai Ni" Kan Barrister ya sara da 茩arfi saman ya da蓷e da zarga ashe Fannah ce dalilin samuwar 茩afar Sheikh? Kenan bai ta蓳a kusantar ta ba ko me? Kasa mgn yay sai cewa yay da yay Maam "arrest him, zanyiwa lawyer na mgn" yana fa蓷in haka yay upstairs yana dafe kai, Kasancewar 瞥an sandan mata ne hakan yasa 蓷aya ta fita ta kira sauran mazan suka nufi inda Sheikh yake tsaye. Arjun da Granny sukai saurin yin wajan Arjun yace "Officer stop muyi mgn anan basai anje gaba ba" wani kallo Officer yay Arjun yace "Malam kai zaka fa蓷a aikin mune? Babu wanda ya isa ya hana mu tafi dashi sai wanda akaiwa laifin" Fannah ta rikice a yanzu idan aka tafi dashi wa take dashi? Ta rasa mahaifinta ta rasa kawonta kenan bata da sauran wanda zai taimaka mata kuka ta saki Sheikh ya kalleta da idanunsa wanda suka 蓷an tara ruwa yace _"I promise to be everything to you! I will take care of you! I will stand by you a ko'ina a kuma ko Yaushe, zan maye maki gurbin koma you've lost, sannan i promise to be your family Duk da kina dasu, Don't cry Again come here Zahraaah Jewel"_ Da sauri ta nufi wajansa tana zuwa ta shige jikinsa ta saki kuka tana rirri茩esa mgn take son yi tace ya tafi da ita duk inda za'a kaishi kada ya barta za tafi samun nutsuwa idan yana wajan, Arjun ganin abun Babba ne ya fita waje idanunsa cike da waye tausayin su Sheikh wannan Soyayyar tasu Forbidden love ce wacce tarayya da junansu haramun ne, kai tsaye number Aliyou Eneye Ahuoyza Deen ya kira domin yay masa hanyar samun babbar lawyer nan Queen Maimunatou Moon. Officer ya fara janye Sheikh, da saurin Anut tace "Dan Allah Officer ku rabu dashi