← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 109

Sashe 73

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 5 min read

ne, kuma ina da tabbacin da hankalinka da komai ba zaka aikata hakan ba, something is feshin" Kalansa kawai Sheikh yay kana ya janye idanunsa daga kan Al茩alin, jin Sheikh yay Shiru yasa Al茩alin cewa "Kaje bayan ka dawo daga Oumara sai ka dawo before nan na tattauna da manyan Malamai" cak Sheikh ya mi茩e yana covering jikinsa da babbar rigar sa sai da yaje bakin 茩ofa yace "Ma'assalam" . A can cikin jeji Tijama ce da Tu蓳e suna zaune suna tattaunawa akan babban aikin dake gaban su, Tu蓳e yace "Yake Kakata ki sani a yanzu bana da hali ko ikon shiga jikin Bil'adam kamar Sheikh Imam hamdan Balarabe, musamman a wannan lokaci na ibada" Kallonsa Tijama tayi tace "Mai yasa kake son yin hani ga abinda yake halartacce?" Kai tsaye Tu蓳e yace "Ya kakata, kinsa na shiga jikin Sheikh na tilasta masa yin abinda bai niyya ba, yanzu zucyarsa cike take da 茩unci da kuma damuwa ina zamu kai ha茩茩in Wannan bawan Allah?" Sanda Tijama ta buga tace "Sheikh yana 茩udirin zuwa Court domin ai masa hukumcin abinda ya aikata kada ka sake hakan ta faru? Bashi da laifi ko ka蓷an idan akwai mai laifi bai huce mu ba, yanzu abu 蓷aya gareni kula da gudan jininsa da dake jikin yarinyar, Nima a yanzu bazan iya shiga jikinta ba sai ranar da akai sallar idi, daga yanzu zuwa ko yaushe wani abun na iya faruwa mudai bisu da addu'a" cike da tausayin bayin Allan Tu蓳e yace "In sha Allah! Allah na tare dasu Sheikh na iya kare kansa ita yarinyar itace abinji" Sheikh na zaune a Parlonsa domin yanzu ya daina zaman babban Parlo, idanunsa manne a sunayen Allan da suke jikin bangon parlon bakinsa na mutsawa yana fa蓷in _"YA RAHAMUU! YA RAHIMU! YA AZIZU! YA JABBARU!"_ sune abinda yake ta fa蓷a cikin ransa, Fareeq ne yace "Yah Sheikh ina son binka Oumara" shiru Sheikh yay masa dur茩osawa Fareeq yay dai-dai 茩afafuwansa yace "Dan Allah Yah Sheikh, ina son binka Nima ina da bu茩atu wajan Ubangiji" mi茩ewa Sheikh yay tare da yiwa Fareeq kallo guda ya 蓷auke kansa sai da yaje bakin bedroom 蓷insa yace "Mafimushkilah" yana fa蓷in hakan ya shige bedroom daman alrdy harda Fareeq 蓷in ya shirya tafiya da Granny amma yanzu ya janye na Granny sbd wani dalili, Fareeq yace "Nagode sosai Yah Sheikh Allah ya baka abinda kake so duniya da kuma lahira" sarai Sheikh yaji addu'ar Fareeq yanzu a nan duniya bu茩atarsa biyu ce Allah ya ha蓷asa da Amininsa sai kuma farin cikinsa _Zahraaah_ freshen up yay ya sanya Islamic Men Thobes (Jallabiya) Ash colour, jikinsa na fidda 茩amshi mai da蓷i ya zauna ba saman kujera dake jikin bed 蓷in sa ya shiga duba Azkar. Fitowa tayi daga cikin bathroom tana goge jikinta da towel kallon kanta tayi a mirror tana mmkin yadda skin 蓷inta ta 茩ara fari ga girman da 茩irjinta ya 茩ara, a kasalance ta shafa body lotion kana ta nufi wardrb ta 蓷auki wata farar Jallabiya ta mata ta sanya sai Milk 蓷in Laffaya mai White stones Laffaya tabi fatar jikinta ta kwanta lubb ta 茩ara kyau 茩uruciyarta ga fito sosai, jin ana kiran sallah yasa ta nufi waje karo suka kusanyi da Barrister tai saurin jaa baya kanta a 茩asa bata kallesa ba tace "Ina yini?" Murmushi yay mata ya tafi zai rungome ta tayi saurin yin gaba lallausan murmushi yayi shi ka蓷ai yasan me yake rayawa a zcyarsa, A parlo ta samu Granny da kuma Mami zama tayi tace "Ina yini Granny?" Washe baki Granny tayi tace "Kinsha ruwa lfy" Murmushi kawai Fannah tayi kafin ta kalli Mami tace "Anut ina yini?" Kallon Shegiya munafuka Mami tai Mata ba tare kuma daya amsata ba ta saki siririn tsaki, Granny tace "To mudai ha ibada muke ba? Ai sai dai Mutum kuma yaci kansa fisabilillahi, kana dai aikin lada kana zobe ladan ka" mi茩ewa Fannah tayi Granny tace "瞥ar tunda kin mi茩e 蓷auki tray 蓷in can ki kaiwa Imamu nasan bazai ci abinci yanzu ba" gaban Fannah ne ya fa蓷i ta kasa 蓷aukan try 蓷in Murmushi Mami tayi tace "Jeki kai masa mana, Nima na ha蓷a wani dambun mama nasan zai maki da蓷i" Granny tace "Allah gamu gareka" Fannah bata sake mgn bata da wani option dole ta 蓷auke try 蓷in ta nufi part 蓷insa, fitowar sa kenan daga 蓷aura alwala yaji sauyin bugawar zcyarsa 蓷auke kansa kana ita kuma ta turo 茩ofar a hankali ta shigo akan 茩aramin table ta ajjiye masa kamar zata juya sai yaji ta ba zata iya ba kewarsa ta dameta, koda wasa Sheikh bai kuskuren Kallonta ba yaci gaba da fesa parfume 蓷insa cikin nutsuwa ta 茩arasu inda yake tsaye tana zuwa tasa hannu ta amshi turaren ta fara fesa masa idanunsa ya Lumshe a hankali tace "Barka da dare,fatan Malamina ya sha ruwa lfy?" Ware idanunsa yay yana kallon 茩wantaccen gashin gaban goshinta yace _"Lailatan sa Isa (barka da dare)"_ shagwa蓳e fuska tayi tana shiga jikinsa tace "Me nai maka? Me yasa kake 蓳oye min?" Innalillahi ji yay kamar ta aza masa wutar dake tashi a jikinsa , hannu yasa ya zareta a jikinsa yana ware mata manyan idanunsa kamar mara lfy yace "Uhm Azumi dai ake" idanunta ya cika da hawaye da sauri ya girgiza mata kansa alamar kada ta fara "Why? Meyasa? Bayan ka koyan kasancewa dakai shine yanzu zaka hanani ra蓳arka ko sbd ka samu abinda kakeso?" Da sauri ya kalleta tace "Ehmn, kada kasa na yarda cewa abinda kake 茩wa蓷ayi daga gareni kenan shi yasa yanzu ka fara gudu n....," Da sauri yasa hannu ya jawota jikinsa ya rungome ta sosai bakinsa na rawa yace "Ki yafe min dan Allah, wlh Allah Ubangiji shine shidar Imam ban san yaya akai hakan ya faru ba, _believe me Zahraaah_ har gaban abada bazan ta蓳a gudun ki Anna UHIBBIKI ZAHRAAAH" ya fa蓷a idanunsa na sauya kala, ma茩ale masa tayi tace "To ka daina guduna sai na kwana na yini ban ganka ba" Jinjina kai yay tare da zare a jikinsa a hankali ya 蓷ura jajayen la蓳蓳ansa saman goshinta ya sumbata yace "Idan kika guje ni zan iya rasa rai" Murmushi tai masa tana jan gemunsa tare da nufar bakinsa zata sumbata yay saurin 蓷aukan dabinon Ajjuwa ya cilla cikin bakinsa tare da matsar da ita gefe guda ya juya da sauri yabar mata 蓷akin..
Chapter 73 · 0% Book details