Sashe 96
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
SIRRIN MU isn't free contact to subscribe
08119237616
NIMCYLUVé‰å¶ç…†ï¿½
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Who Is The Killer
83-84
Gaba è“·aya cikin Court è“·in yay shiru idanun jama'a suka dawo kansu Deen, da Arjun da Anut Amina tare Mama kolo haè“·i da Yagana.
Gyaran murya kaè“·an Moon tayi wanda yasa Deen fahimtar abinda take nufi, zame hannunsa yay a nata daf da kunanta yace "All the best My Queen" yana faè“·in hakan yaja baya tare da nufar inda Muhammad Jalal Kabeer bobo yake zaune tare da Jalilerh.
Cikin nutsuwa Moon ta 茩arasa kallo guda tayiwa Alhj Kamal ta 蓷auke kai, kafin ta maida kallonta ga Sheikh, kusan numfashinta ne ya kusa tfy, duk yadda Mijinta yake da kyau da kwarjini amma 茩afar Sheikh Imam hamdan Balarabe Deen bai kama ba, ga wata nutsuwa kamala, da haiba uwa uba kwarjini wanda kallo 蓷aya Mutum zai masa ya cika masa idanu.
Shiru ne ya biyo baya, Arjun da Anut Amina suka nemi wajan zama, Mama kolo da Yagana suka zauna suma, Al'茩ali ya buga guduma Court tayi shiru, jin shiru yay yawa yasa Moon ta mi茩e kamar yadda Al'茩alin ya bata dama, gyaran murya tayi irin tasu ta matan manya da kuma sarauta tace.
"Sunana Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen, nice lawyern wanda ake a 茩ara Ngd"
Rubuceè™ Al'茩ali yay kafin ya è“·ago kai yace "Shin Lawyern wanda ake 茩ara tana da hujjar da zata kare wanda Court take tuhuma akan yima matar mahaifinsa ciki?"
Mi茩ewa Moon tayi tana gyara zaman rigar jikinta kanta a 茩asa tana duba wasu takardu kafin tace "Ya mai girma mai Shari'a kamar yadda kace tun farko tuhumarsa ake ba'a tabbatar ba, kuma wanda ake tuhuma ya amsa laifinsa da dukkan gskyar zcyarsa, to anawa 蓳angaren haka abin yake Tabbas cikin jikin Fannah Baba Baa'na cikin Sheikh Imam hamdan Balarabe ne..," ihun Court ta è“·auka aka shiga surutai, Barrister kallon Moon kawai yake hakama Alhj Kamal suna jiran suji ta inda zata kare Sheikh daga wannan abun, guduma Al'茩alin ya buga akai shiru da idanunsa ya kalli Moon yace "Muna jinki" gyara tsaiwa tayi tace "Uhm! Hujja ta farko tabbatar da cewa cikin jikinta na Sheikh ne" wata paper ta è“·auko wani ya kar蓳a kana wani ya amsa ya mi茩awa Al'茩ali, dubawa ya fara yaga gwajin halitta ne, kuma ya tabbatar da jinin Sheikh dana babyn cikin Fannah abu guda ne, ajjiyewa yay kana tace "Sai abu na biyu, wanda ake tuhuma bashi da laifin komai hasali ma ya samar da cikinne ta hanyar da ake so,hanyar da Addinin Musulunci ya sharaè“·anta" nan ma shiru tayi kafin ta juyawa sukai ido huè“·u da Barrister sai kawai ta è“·auke ganin yadda zufa ke wanke masa jiki, hakama Mami da Alhj Kamal, juyawa tayi idanunta ya sauka akan Deen ya kashe mata idanu, tare da jinjina mata hannunsa, murmushi tayi tace "Bisa dugun binciken dana fara tun jiya zuwa yau, to Allahamdulillah duk wani binciken da nayi ya tabbatar min da cewa Fannah Baba Baa'na halaliyar Sheikh Imam hamdan Balarabe ce, Ma'ana Matarsa ce ta sunna" a hankali ya shiga ware idanunsa yana sauke numfashi kaè“·anè™ bakinsa na mutsawa yana faè“·in _"Astagafirullah wa'atubu ilaik!! Astagafirullah wa'atubu ilaik!! Astagafirullah wa'atubu ilaik!!"_
Jajayen idanunsa ya sauke akan Fannah wacce itama shi take kallo zuciyoyinsu suka shiga bugawa a lokaci 蓷aya, yayinda numfashinsu ya fara daidaituwa dana juna, idannunsu a manne, suna jin mgnar kamar dirar mikiya, Sheikh taune le蓳ansa yay yana son ya tabbatar da abinda kunnuwansa suke fa蓷a masa amma ya kasa, wani 茩yak茩yawan shock ya kama Sheikh, ya kasa koda mutsi ya zama kamar wani statue.
Moon da take kallonsu tace "You have a right to that, kana da ikon kallanta as much as you can, Fannah is your wife" da sauri Barrister ya mi茩e tsaye yace "茦arya ne, wlh matata ce, 茩arya ne, nina na bada sadakin ta, Ni nace ina sonta ba shi ba, matatace dani aka 蓷aura mata Aure bada Sheikh ba" Barrister ya fa蓷a cike da tashin hankali jikinsa gaba 蓷aya gumi ya wanke sa, Al'茩ali ya buga guduma nan take Court tai shiru cikin bada umarni yace "Is an order Kada wanda ya sake mana magna idan ba haka ba yanzu hukunci ya hau kansa"
Gyara tsaiwa Moon tayi Idanunta na kan Sheikh tace "Ina son Court ta bani damar tambayar Sheikh Imam hamdan Balarabe wasu tambayoyi" kai tsaye Al'茩ali yace "Court ta baki dama" cike da 茩warin qwiwwa Moon tace "Sheikh da gske cikin dake jikin Fannah naka ne?" Jajayen idanunsa ya bu蓷e yana kallon ta kafin ya janye idanunsa ya mayar kan Fannah wacce tai lamo jikin Ya Falta tana sakin ajjiyar zcy sbd kukan da taci ta 茩oshi, ganin da gske bashi da niyyar mgn yasa a hankali Moon tace "Amsar ita zata tabbatar da abinda nake son fa蓷a a gaban jama'a" fesar da numfashi a hankali yasa tattausan hannunsa ya shafa fuskarsa zuwa gemunsa wanda yake ta 茩yalli, kamar bazai mgn ba sai kuma ya janye idanunsa yana fa蓷in _"Ya Allah"_ a zcyarsa, a fili kuma ya fidda wani emotional sound kafin a hankali yace "Da cikin da mai cikin duk Mallakin Sheikh ne" jinjina kai Moon kana ta bu茩aci ganin Fannah, a hankali ta tashi cike da tsoro sbd sam bata sama tsaiwa gaban mutane irin haka ba, bayan ta tsaya kanta a 茩asa tana wasa da yatsun hannunta jikinta duk rawa yake, Moon tace "Shin akwai wata hala茩a ta auratayya data ta蓳a shiga tsakaninki da Barrister Hamdan Balarabe?" Kasa mgn Fannah tayi sbd tambayar tayi mata girma, tsora mata shanyayyun idanunsa yay shima yana so yaji me za tace, domin shi gaba 蓷aya ya manta da wannan tunanin ya manta da cewa wani abu zai iya shiga tsakaninta da Abbansa, a karo na farko tsoro da fargabar abinda zata fa蓷a ya kamasa, addu'a yake idan wani abun ya fara kada Allah ya nufeta da fa蓷a, dan sam zcyarsa ba zata 蓷auka ba, a hankali Fannah ta girgiza kanta cikin sanyin murya wacce ta kama dishewa sbd kuka tace "Babu komai, tun zuwana gidan kawo yanzu" wata 苼oyayyiyar ajjiyar zcy Sheikh ya sauke yana rufe idanunsa wani sanyi ya fara ratsa masa zcy, jinjina kai Moon tayi tace "Idan Court ta amince zan fara gabatar da shaidun da zasu tabbatar da cewa Fannah matar Sheikh ce" Al'茩ali ya bada dama Moon ta bu茩aci ganin Arjun, cike da 茩arfin quiwwa Arjun ya tsaya kana ya gabatar da kansa a gaban Court matsayin mai bada shaida, wayarsa wacce ta samu matsala ya 蓷auko yace "A ranar da Allah yaywa Uncle Sham Kawon Sheikh rasuwa wayata ta samu matsala, kafin rasuwarsa ta riskemu ina tare da matata a kitchen naji shigowar sa茩o wayata, ban samu damar dubawa sbd wayar ta fa蓷a cikin hug 蓷in tea, tun daga rana na cire sim 蓷in na ajjiye ta, na duba ko zanga wanne sa茩o ne ya rage a cikin sim 蓷in amma ba komai duk sun zauna a wayar, to cikin ikon Allah yau na 蓷auko hanyata ta zuwa Court na fara biyawa police station kamar yadda Queen Maimunatou ta bu茩ata, bayan muntattauna da ita, zamu tawo Court 蓷in na samu kira daga matata, tace nai sauri nazo akwai hujja mai 茩arfi dazai kare Sheikh,jin hakan yasa na tafi Queen Maimunatou kuma ta shiga mota ta nufi Court, ina zuwa na samu wayata ta dawo dai-dai kai tsaye kuma ta nuna min sa茩on dake jiki" jinjina kai Moon tayi tace "Ko Arjun zai iya karanta mana sa茩on yadda kowa zai fahimta?" .
Wayar ya bu蓷e yace "ga sa茩on kamar haka;"
_Assalamu Alaikum, Mohd na turo maka wannan sa茩on ne a lokacin da nake jin kamar bazan iya samu damar fa蓷ar wani Sirrin da baki na ba, da farko ka kula da Imam bashi da wanda ya fika, sai Granny ita kuma wannan a Kullum 茩arfinta 茩ara jaa yake, Sheikh yana cikin magauta da ma茩iya, na san halinsa mai 蓷aukan 茩addara da rashi Yadda da mutum, amma kai tsaye bazai fahimci wanda suke son kaisa 茩asa ba, abu mai muhimmanci shi ne FANNAH ba Matar BARRISTER bace, matar SHEIKH, na bu茩aci abun ya zama sirri sbd na fahimci ita zata zama silar samun 茩afafuwansa Kuma Thank God ya samu lfy, haka kuma ya tabbatar min da Sheikh yayi tarayya da mace ne, ka gaggauta sanarwa da Imam wannan mgnar domin akwai gobarar da take shirin tunkaro sa, bayanin Auran sa da FANNAH da kuma bayanin cikakken Tarihin rayuwar Sheikh yana cikin Dairy na kasa Anut Amina ta 蓷auko maka, ka bata hqr sosai ta kula da Huda, ta 蓷auki 茩addarar rashi na, abu na 茩arshe kuma kamar yadda jama'a da kuma ko kuke tunani Sheikh ba 蓷an Barrister ba ne, na barku lfy realy miss you so much Arjun ka kula da Sheikh na baka amanarsa!_
Shiru Court tayi, Barrister ya susuci ga samu ga rashi, tayaya? Yaya akai Uncle Sham ya san da wannan Mgnar? Meyasa bai tunanin 蓷aukan mataki akan Uncle Sham tun tuni ba? Yanzu duk shekarun daya 蓳ata ya tashi a banza kenan ko mene? Da 茩arfi ya furta "Ina it can be possible" kallonsa akai a wannan karan hadda Sheikh a kallonsa, tunanin Sheikh da yawa amma ya rasa wanne zai fara, idan ba Barrister bane mahaifinsa to wanene mahaifinsa, mai yasa Fannah ta zama matarsa bayan bai ta蓳a ganinta ba bare yace yana sonta? Ko kuma 茩addarar ha蓷uwa da Airah ita ta ha蓷asa da Fannah, ada no one replace Airah in his heart, amma yanzu Fannah ta maye gurbin Airah ta samu matsayin da Airah bata samu, wannan da burin samu Allah ya 蓷auki ranta.
Al'茩ali ya bu茩aci ganin Anut Amina tare da Dairy, gabatar da kanta tayi kana ta fara buè“·e shafin Farko na Dairy inda aka rubuta. _鈥æ·USHE鈥漘