← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 109

Sashe 106

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV 鉁嶐煆� 10/18/21, 1:33 PM - Mrym: Second To The Last Page 93-94 Hankali tashe Yakura ta shiga fa蓷in "Ke Indoo mene haka, mene ya faru daza ki shigo kamar an kuroki?" Kuka wacce aka kira da Indoo ta saki tana 茩ara ri茩e Yakura tana fa蓷in "Yakura an cuceni, an cuci rayuwar 蓷ana data Mijina, an sanya min tsanar abinda na haifa daga 茩arshe an mantar dani cewa ina da wani 蓷a a duniya bayan su Aditya, me suke nema dani ne? What i have done to them?" Murmushi kawai Yakura tayi tana kallon Sheikh wanda idanunsa ke 茩asa yana duba system 蓷insa, Fannah idanunta akan Indoo kana ta juya ta kalli Mijinta sbd zallar kamar da taga sun yi, Su Ya Falta da Yagana su kawai suke kallo. Sheikh a jikinsa yaji ana kallon sa jin hakan yasa ya kashe wayarsa a 蓷an sanyaye ya kalli Fannah ba tare daya kalli saitin matar da take kuka ba, bakinsa yake ta juyawa yana son yace wani abu amma ya gagara, sai kawai ya fara 蓷aga 茩afafuwansa ya suma tafiya zuwa waje, Fannah ce ta Mi茩e tana satar kallon jama'ar 蓷akin taga babu wanda yake Kallonta sai kawai tabi bayansa tana 蓷aga 茩afa da 茩yar sbd tsofan da cikinta yay, yana tafiya a hankali yaji ana binsa yanayin tafiyarta kawai yaji yasan ita ce, juyawa yana sauke kallonsa a kanta kafin ya juyawa gaba 蓷aya gareta hannunsa saman shoulder 蓷inta yace "Ke ba kiji nauyin jikinki ne?" Turo baki tayi tana marai-raice fuska tace "To ina zaka kuma?" Cikin idanunta ya kalla kafin yaja numfashi yace "To na mamajo ne da zan zauna cikin mata?" Girgiza kai tayi tace "Amma Nurul hayat naga kuna kama sosai da wannan matar fa" Juya fararan idanunsa yay sosai a kanta kamar bazai mgn ba sai kuma yace "Wa?" Tace "Wacce ta shigo yanzu mana, Allah Nurul kamar ko har tsoro ta ban" yana sakin Murmushi tare da matsa shoulder 蓷inta yace "kada ki firgita min twins dake shirin zuwa duniya Madam" hannu tasa ta shafa farar fuskarsa tare da jan hancinsa tace "Uhm to ina zaka" bakinsa ya 蓷ura anata hancin ya ciza ka蓷an tana lumshe idanunta yace "Waje mana" ma茩alesa tayi tace "Nima zani" "uhm" kawai yace yana sukutar ta cak yana mata dry har bakin 茩ofar shiga parlon nasu ya direta yana bata side hug yana sumbatar forehead 蓷inta yace "I'll be back Kurratul aini" Yana fa蓷in hakan ya juya cike da nutsuwa da Kamala yana tafe yana 蓷an bu蓷awa a haka yay waje. Fannah hawayen shagwa蓳a na zubu mata tai cikin Parlon da turtsetsen cikinta, tana shiga ta nemi waje ta zauna tana 茩ara satar kallon wacce aka kira da Indoo domin suma tunda suka tasu basu ta蓳a ganinta ba. Yakura tace "Yanzu Indoo kuma sai kizo duk a firgice kamar wacce aka kuro, yaushe rabon da mugana da juna kuma da kika tashi zuwa fisabilillahi sai kiyi mana haka, komai nutsuwa yake so" tana share hawaye tace "Haba Yakura, idan banyi kuka ba yaya zanyi? Na yarda da 蓷an dana Haifa tun yana zanin goyo, ban san cinsa shansa ba, balle tarbiyyar sa ba, kina tunanin ha茩茩in Allah bazai kamani ba da wufintar da kyautar da yaymin ba, 拼ar 拼ar amanace a garemu dole Allah zai tambaye mu su ranar lahira, yaya muka kula da tarbiyyar su?" Jinjina kai Yakura tayi tace "haka ne kina da gsky, amma ki fara nutsuwa nai mki bayani 茩ilan nasan abinda baki sani ba" shiru tayi sai a lokacin ta 蓷aga idanu ta kalli su Ya Falta da Yagana kana ta juyo da Kallonta zuwa ga Fannah, 茩uri tai mata da ido kana ta maida kallonta zuwa ga cikinta, a hankali ta sakar mata tattausan Murmushi, Fannah ta saukar da kanta 茩asa tana wasa da hannunta tace. "Nda wattu (Ina kwana)" Kallonta ta 茩arayi still idanunta na kan cikin Fannah tace "K3lewa silai (lafiya lou)" Fannah bata 茩ara magana ba sbd kunyar matar data keji, amma a 茩asan zcyarta tambayoyi ne masu yawa, me yasa take kama da Sheikh 蓷inta? Wanne yaro take i茩irarin ta tafi ta bari har haka? Then ita 蓷in Wacece daga ina take, da sauri ta ware idanunta musamman da 茩wa茩walwarta ta shiga tariyo mata wasu bayanai da akai lokacin zaman Court Sheikh, kallon matar tayi idan harta ha蓷a da zan can Court ta ha蓷a da na wannan matar yanzu waje guda hakan na tabbatar mata cewa wannan Mahaifiyar Nurul hayat 蓷inta ce, wani farin ciki mara misaltuwa ya gama Fannah, kullum tana kula da yanayin Sheikh yana da damuwa kawai dannewa yake sbd bai son nuna mata damuwarsa kuma bata huce rashin Iyayensa, Al-hakkamu kenan, gagara misali sai gashi Ubangiji ya dawo masa da Iyayensa a lokacin da basuyi zato ba kuma ba suyi tsammani ba. Shiru tayi kawai tana 茩ara satar kallon kamar kafin Yakura tace "Nda amfatoye?(Ya mutanan gida)" murmushin 茩arfin hali Indoo tayi tana kallon su Anushka da suka lafe a jikinta sbd babu wanda suka sani tace "Aslam da Ur Excellence suna waje" ha蓳a Yakura ta ri茩e tace "To maza shigo dasu" kafin ta kalli Fannah tace "Kira min Imam yanzu" dai-dai nan Mama kolo ta fito da bedroom tana ware idanun ganin Indoo wacce ba tayi tunanin gani ba. Sosai sukai farin cikin ganin juna kafin su zauna suna hira ta yaushe gamo Indoo yi kawai take amma hankalinta gaba 蓷aya yana kan Fannah su take tace Wacece amma ta gagara tambaya. Sheikh a hankali yake tafiya bawai haka kawai ya fito ba, tunda matar ta shigo ya kasa samun nutsuwa zcyarsa ta shiga bugawa da 茩arfi yana jin kunanta har 茩asan zucyarsa, hasali ma ji yake kamar yasan muryarta amma at where shine abinda bai sani ba, a daddafe ya isa waje inda ya ajjiye mota wacce ya samu lokacin da suka iso Barno. Aslam dake cikin mota a gaba kamar ance ya 蓷aga kai idanunsa ya sauka akan Sheikh dake fitowa yana dafe da kansa.. Da sauri ya 蓳alle murfin motar ya fito fuskarsa cike da farin ciki ya nufi inda Sheikh yake tsaye yace "Ya Sheikh kai ne da gaske? Gsky Am happy to see you, banyi tunanin 茩ara ganinta soon ba" Murmushin dole Sheikh ya 茩a茩aro yana kallon Sheikh, Governor Deedat Balarabe yana kishin gi蓷e a bayan motar hannunsa ri茩e da jaridar darly trust ta yau yana dubawa yaji Wayarsa tai 茩ara ganin sunan Maman twins yasa ya 蓷aga kiran yana sakin lallausan murmushi daga can 蓳angaren muryarta a 蓷an ma茩ale tace "Ur Excellence ka shigo" Jinjina kai yay yace "To rigimammiyya ta" dry tai ka蓷an kana ta kashe kiran, daga yafiyar tasa ta sirri ce yasa ko securities babu iya suke nan. Yana fitowa idanunsa ya sauka kan Sheikh dake kallon Aslam yana 蓷an fa蓷a蓷a fuskarsa, jin idanu a jikinsa yasa ya 蓷aga kansa sukai idanu hu蓷u da Deedat wanda yake tsaye kamar an dasa shi, kallon kallo aka shigayi kowa yana hango kamar kowannen su a fuskar 蓷an uwansa, Aslam yace "Papi, My lovely Dad kenan" Deedat Balarabe shine ya samu damar 茩arasawa wajan yana kallon Sheikh, Sheikh kam bakinsa ne yau nauyi komai masa ya tsaya. Dai-dai nan kiran Fannah ya shigo answering yay yana fidda numfashi ka蓷an yaji tace "Nurul kazo" bata jira abinda zai fa蓷a ba ta kashe wayar, juyawa yay hannunsa cikin na Aslam suka bi bayan Deedat Balarabe! Da sallama irinta bayan mutane Deedat ya shiga Twins najin Muryar Papi suka tashi da gudu suna ganinsa suka fa蓷a jikinsa ri茩e su yay sosai yana shafa kansu, yana jin Aditya na magana yay mata shiru. Daga cikin parlon akai masa iso ya shigo yana shiga Aslam ya shiga sai Sheikh a bayansu, idanun Indoo akan 茩ofa tana jiran taga me shigowar, Sheikh kasa bu蓷e labulan yay shikansa bazai ce ga dalili ba, amma haka nan ya samu kansa da kasa koda kwali motsi, mi茩ewa Indoo tayi ta nufi 茩ofar yana ganin hakan ya juya zai fita tai saurin ri茩e hannunsa tana fa蓷in "Shigo man...," Mgnar ta ma茩ale mata sbd zoben data gani a hannunsa ba zata ta蓳a zoben ba, tana haifar sa ta ma茩ala masa, amma kawo yanzu yaci ace zoben yay masa ka蓷an. Da sauri ta juyo dashi gabanta da mmki tace "Farin ciki na" bu蓷e ido yay wanda ya 蓷an janye sai yanzu ya fahimci inda ya santa ta kuma san muryarta. Bakinsa ne ya shiga motsa wa zai mgn Yakura tace "Imam ka shigo mana" hannunsa taja zuwa cikin Parlon yaja ya tsaya ji bazai iya kallon kowa ba sai kawai ya mayar da idanunsa kan Fannah ko kunyar Mutanan Parlon baiji ba. Gyara zama Yakura tayi tace "Allahamdulillah, Allah abin gdy yau Allah ya nuna mana wannan ranar da muke ta jira" duk suka kalleta banda Sheikh dake kallon Fannah ita kuma ta sunkuyar da kanta 茩asa tana wasa da yatsun hannunta. Yakura ta 蓷ura da fa蓷in "Dukkan abinda ya faru baki da laifin komai Indoo, sharrin ma茩iya ne wanda kawo yanzu sunga 茩arshen su Tabbas, mgnar 蓷an ki kuma ki sani yana 蓷aya daga cikin mutanan da Duniya take alfahari dasu, domin Allah ya dobi maraicinsa ya ha蓷asa da rayuwa ta gari kuma mai tsafta, Tabbas sai dai kiyiwa Allah gdy, domin duk ladan da Sheikh ya samu kina da naki kason a ciki" Da sauri ta kalli Sheikh shima Deedat ya kalli Sheikh kafin tace "SHEIKH!!!? Ban gane ba" Murmushi Yakura tayi tace "Tabbas Sheikh shine 蓷an da aka rabaki dashi kuma shine sirikinku miji a wajan 拼ar mu Fannah" ta fa蓷a tana nuna Fannah kallon fa蓷a Indoo tayi wato cikin jikin Fannah jikinta ne ko jikarta? Da sauri ta Mi茩e ta nufi inda Sheikh yake wanda kawo iyanzu shima ita yake kallo tana zuwa ta ri茩e hannunsa tace "Da gske farin ciki na kai 蓷an dana Haifa? Am so sorry Am sorry My love pls forgive me" ta fa蓷a tana rungomesa, Sheikh jin abin yake kamar ba mafarki da gaske Amminsa ce a gaba sa? Da gaske mahaifiyarsa tsaye a gabansa take ro茩an yafiyarsa? Tabbas ada yay fushi da ita amma tunda ya gane bata laifin komai, ya shigayi yin addu'a Allah ya karkato da hankalinta kansa ta dawo garesa, sai gashi Al'hakimu ya amsa masa addu'ar
Chapter 106 · 0% Book details