← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 109

Sashe 48

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV 10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_* 4锔忊儯1锔忊儯-4锔忊儯2锔忊儯 Bayan tea 蓷in data fesa masa a fuska tsoran daya gama kamata yasa ta saki cup 蓷in a 茩asa, gaba 蓷aya bata tsammaci ganinsa ba hakan yasa da tai arba da shi gaba 蓷aya ta gigice still kuma idanunta na kansa, Sheikh ko mutsawa bai ba kansa a 茩asa tamkar bai ganta ba haka yay pretending yaci gaba da shan tea 蓷in cike da nutsuwa da kamala, a zahiri kuma idanunsa ne kawai baya gareta amma idon zcyarsa gaba 蓷aya ya karkata ne gareta shi har kusan bashi dry tayi sbd yanayin da yaga tsoro ya shigeta kamar wacce taga dodo, ganin ko takan ta baibi ba yasa ta sunkuya tare da 蓷aukan cup 蓷in ta ajjiye, shi kam tuni yaja Wheelchair 蓷in sa yay waje yana sauke numfashi domin baya jin zai iya 茩ara some minutes a wajan, babban parlo ya koma tare da zamewa ya zauna saman duguwar sofa ya lumshe idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya ganin zai fa蓷a wani tunani daban ya 蓷auki remote ya sauya channel zuwa Aljazeera ya fara kallo duk da cewa ba wani fahimta yake ba,amma dole ya sabarwa kansa dasu sbd ragewa kansa damuwa da kuma wani banzan tunani, yana kallon amma rabin tunaninsa yana ga kitchen 蓷in musamman da har yanzu hancinsa yake jiyo masa da蓷a蓷an turarenta kai 茩amshi da kuma sanyaya zcy. Yana fita ta dafe 茩irjinta tare sauke wata wahalalliyar ajjiyar, kasa aikata komai tayi sbd tuna yanayin da suka shiga shida ita a daren jiya, jikinta ne yay sanyi tana jin yadda zcyarta tayi mata nauyi har yanzu tana ganin girman abun da kuma muninsa,ko wacce mace burinta ta kai mutuncinta gidan mijinta ita gashi yanzu tayi auren duk da ba 茩aunar Barrister take ba kuma bata niyar dugun zama dashi,amma ganin Sheikh sai ya kure mata dukkan wani damuwar da take ciki Sheikh ya ta蓳a abinda Ubansa bai ta蓳a ba iya wannan kawai ya tabbatar so da kuma 茩aunarsa sun riga sunyi nisa a zcyarta,amma abu guda ke bata mmki mai yasa a aikata haka? daga ganin mace banda wani dalili ai ba zaka fa蓷a mata ba haka nan, wacece Airah? Tsaki taja ka蓷an sbd sunan Airah data tuna, da kyar ta lalla蓳a tasha ruwan tea 蓷in ko madara bata iya sanyawa ba. Barrister ne zaune a cikin office 蓷insa yana operating system 蓷insa wayarsa ta fara 茩ara alamar kira ya shigo tsayawa yay da abinda yake ganin sunan Uncle Sham yasa yay answering call 蓷in yana fa蓷in "Evening Uncle" gyara zama Uncle Sham yay shima yana cikin office 蓷in nasa yace "Barrister ykk ya kwanan amarya?" Murmushi jin da蓷i Barrister yay yace "Wlh Allahamdulillah" Uncle Sham yace "Ma sha kasan dalilin kiran ai ko?" Girgiza kai Barrister yay kamar Uncle na kallonsa yace "A'a saika fa蓷a" shiru Uncle Sham yay yana nazarin abinda zai fa蓷a can dai yace "Bisa al'adar kanuri dole idan miji ya kwanta da matarsa a sani sbd tabbatar da mutuncinta, hakan tasa kawonta yay min mgn ni kuma nai maka abinda kace shi zan fa蓷a masa" baya Barrister yay sbd tuna yanayinsa na juya shida Fatimansa duk sai yaji kasala ta saukar masa idanunsa a rufe yace "haka fa, na kwanta da matata kamar yadda al'adar su saukesu,banda abinsu ma waye zai samu kamar dai Fatima kuma yay burus da ita ai sai mara lfy" jinsa kawai Uncle Sham yake amma ba komai ya fahimta ba sauke numfashi yay kafin yace "Ok! Allah ya kyauta" yana fa蓷in hakan ya kashe kira idanunsa akan laptop 蓷in sa yana duba ayyukansa can wayarsa tayi 茩arar Kawon Fannah ya gani kamar dai bazai 蓷auka ba sai kuma ya 蓷aga yana fa蓷in "Assalamu alaika" da sauri Kawo Madu yace "wasalamu alaika Shamsudeen yaya ake ciki?" Mi茩ewa Uncle Sham yay gaba 蓷aya tare da 蓷aukan key 蓷in motarsa ya fita daga office 蓷in gaba 蓷aya yana tafe yana fa蓷in "Congratulations Allah ya sanya albarka a auren" Uncle Sham ya fa蓷a yana shiga cikin motarsa, daga can 蓳angaren Kawo Madu yace "Ma sha Allah! Allahamdulillah! Allah dai yay mata albarka dashi Hamdan 蓷in gaba 蓷aya" da Ameen Uncle ya amsa bai tsaya ya 茩ara jin wani abu ba ya kashe kiran gaba 蓷aya tare da yiwa motarsa key ya fita daga hospital 蓷in. Kawo Madu ne ya kalli matarsa mai suna Yagana yace "Ma sha Allah! Yarinya ta ri茩e mana mutuncinta" Yagana tana dry tace "kai amma dai nai farin ciki wlh,daman yarinyar badai hankali da nutsuwa ba" Jinjina kai Kawo Madu yay yace "Haka fa, kinga sunyi nisa damu dole za'a a hqr da farin gyalle a zummar shaida,tunda mijinta ya fa蓷i hakan shkknan sai kiji wajan Maman Fannah ki gaya mata" da sauri ta mi茩e tana 蓷aukan Lafayar ta ta 蓷aura tace "Ai babu zama wai an saci zanin mahaukaciya yanzu zani na shaida mata" yace "To Allah ya kiyaye" tace "haba dai kamar wacce zatai nisa" ware idanunsa yay waje yana fa蓷in "Kai amma dai a gaisheki idan Allah ya nufa sai kiga ko waje baki 茩arasa ba Ubangiji ya 蓷auki ranki amma ana Allah ya kiyaye wai ba nisa zaki ba" kallonsa tayi tace "Kayi hqr bari naje ma dawo ta ngd da addu'a" tana fa蓷in haka tai waje. Mama kolo na zaune da Ya Falta sai Yana dukkansu suna parlo suna cin abinci brabisko da miyan yakuwa wacce taji nama manya虏 masu yawa Yagana tai sallama, gaba 蓷aya suka amsa mata Mama kolo na fa蓷in "sannu da zuwa kece da rana haka?" Yagana ta zauna tana fa蓷in "Wlh Kawonsu ya tasu ni yanzu haka" Mama kolo tace "to Allah yasa dai lfy?" Murmushi kawai Yagana tayi ta fito da kwalin sabulo da ashana ta ajjiye gaban Mama kolo tare da ranga蓷a bu蓷e, farin ciki da kuma jin da蓷i yada Mama kolo sakin kuka daman tana da tabbacin tarbiyyar da tayiwa yaranta ba zasu tashi a banza ba, kusan al'adar su ce haka idan an samu yarinya a matakin budurwa dangin miji zasu bada kwalin sabulo da ashana matsayin tukuci idan kuma ba'a samu ba za'a dangwarar da kwalin sabulo a gabanki empty babu komai a ciki haka kuma shine shaidar 拼ar ki bata tare da mutuncinta, tun a titi tayi gantali dashi Yagana tace "Kawonsu ne ya fanshi dangin Mijin tunda basu kusa shine ya bayar a bada kyautar Fannah" sun 蓷an jima suna Shira tare da sawa Fannah albarka kana suka 茩ara yiwa su Ya Falta fa蓷a sosai daga nan tai masu sallama ta koma gida. 茦yakkyawar fuskarsa ta zubawa idanu tun bayan fitowar ta daga kitchen ta samesa yana bacci ya rungome pillow a 茩irjinsa,kasa tafiya tayi tai tsaye nesa dashi tana 茩ara jinjina kyawon halittar da Allah ya bawa Sheikh, kallon agogo tayi taga lokacin sallar Zhur ya kusa gashi har yanzu bacci yake, a jikinsa yaji ana kallonsa kuma ya tabbatar da itace domin babu kowa a gidan tun safe Granny ta tisa driver a gaba zuwa a asibiti dubiya, zuwan Arjun ne ma ya taimaka masa har yay wanka ya sauya kaya shine da zai tafi yace ya kawosa cikin kitchen 蓷in, sam ba bacci yake ba yay hakanne kawai domin ya bata damar 茩are masa kallo kamar yadda take so, slowly ta janye idanunta tana mmki kujerar guragun data gani kusa dashi, bashi da 茩afa ne kome? Zara-zaran yatsun 茩afarsa ta kalla babu wata alama da zata nuna bashi da 茩afa, tana nan tsaye taji alamar bu蓷e 茩ofar babban parlo cikin nutsuwa ta juya idanunta ya sauka a cikin na Mami gabanta ne ya fa蓷i da sauri kuma ta janye nata idanun, Kallonta Mami tayi from head to toe sai yanzu tasan dalilin auren 拼ar cikinsa da yayi, wato yaga manyan bombom da kuma shafaffan ciki wanda ya bawa 茩irjinta damar bai yana sosai,ga farin da take dashi domin da ita da sweet Imam bata san wanda yafi wani jar fata ba, rufe 茩ofar tayi tana takun 茩asaita ta 茩arasa shigowa cikin parlon,kamar yadda bata 茩ara kallon Fannah ba itama Fannah bata sake kallonta ba, fuskarta 蓷auke da Murmushi tace "Ohh my sweet darling Imam bacci a parlo kai da gidan Ubanka" ta fa蓷i haka tana 蓷auke kansa tare da zama a gefensa,kansa ta 蓷ura saman cinyarta da sauri shi kuma ya tashi zaune idanunsa a lumshe, fuskarsa ta shafa tana shafo jajayen la蓳蓳ansa tace "am sorry an barka kai 蓷aya ba mutane a gidan ko?" Da sauri Fannah ta kalli Mami lallai ma matar nan tana nufin ita ba mutum bace, sai kuma wata zcyar tace kika sani ko Mamansa ce, girgiza kai tayi ita 蓷aya ganin babu wata kama da suke da juna, a ganiye ya bu蓷e ido mai makon ya sauke ganinsa akan Mami sai kawai ya sauke a fararen hannunta wanda suka sha jan lalle mai kyau da tsari, idanunsa ya janye da baya jin zai jure kallon hannunta "Yaya jikin naka,i mean yaka kwana?" Da Mmki yake kallonta tayaya tasan ya kwana da wani abu? Ba tare daya kalleta ba Muryar very slow sbd kasalar data saukar masa yace "Allahamdulillah!" Mi茩ewa tayi tace "ya kamata kaje ka shirya time 蓷in sallah ya kusa nima bana jin da蓷i that is why bar wajan aikin na dawo gida da wuri" ta fa蓷i hakan tana jawo masa Wheelchair zuwa gabansa, zcyar Fannah ce ta buga da 茩arfi kardai tunaninta ya zama gsky tataya 茩yak茩yawan mutum zai zama gurgu saurin astagafirullah tayi a zcyrta, idanunta kuma ya cicciko da 茩wallar tausayinsa ga kuma soyayyyar sa data 茩ara shiga zcyarta, 蓷aga idanunsa yay suka ha蓷a ido zaro mata nasa idon yay tsoran da taji yasa ta saki 茩ara da sauri kuma tai flat 蓷in data kwana tana kuka, wani 茩awataccen Murmushi ya saki yana jan gemunsa tsaki Mami tayi tace "An kawo mana mahaukaciya dai" nan take launin fuskarsa ya sauya hanunsa yasa ya zame mata hannun daga Wheelchair da take 茩o茩arin turawa, gabansa ta dawo ta sanya dukkan tafin hannunta ta tallafo fuskarsa tace "My Sweet Imam me Maminka tayi maka kuma?" Banza yay mata yana zame fuskarsa zata 茩ara ta蓳a sa yace "Stop please" ya fa蓷i hakan yana danna abinda ke jikin Wheelchair kai tsaye ya nufi flat 蓷insa. A dai-dai inda sautin kuka yake fitowa ya
Chapter 48 · 0% Book details