Sashe 49
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
tsaya cikin 茩aramin lokaci kuma ya gane muryar mai kukan domin baya tunanin akwai abinda zai manta wanda ya shafe ta, runtsa idanunsa yay kana ya 茩arasa cikin bedroom 蓷insa. Bayan asar Arjun ne ke driving sai Sheikh dake gefensa yasha wata shadda wagambari amy color sai wula zanna yay kyau sosai, dawowarsu kenan daga gidan redio Arjun yace Sheikh dole sai yaje gidansa sannan zai kai shi gida, bu蓷e ido Sheikh yay sosai jin abinda Arjun yake cewa, sai da Arjun ya 茩ara fa蓷in "kai mata duniya ne,akwai sanya mutum nisha蓷i wlh,jiya ai ban san a wacce duniyar nake ba, yawo kawai nake saman gaji mare" ta蓳e baki Sheikh yay kafin ya kalli Arjun yace "Eh kam kusan abinda ka fa蓷a haka ne,amma ka kuji sharrin kace am telling you one day za kace na fa蓷a maka,am dan Allah enough ni bance ina son naji komai infact ban tambayeka daranka na jiya ba" dry Arjun yay sosai har yana kifawa kan staring motar yace "wlh that's what i wanted kuma finally naji" calmly Arjun yay yace "buddy ban san meyasa kake tunanin banza akan mace ba,amma na sha fa蓷a maka akwai wata rana daza tazo ka kasa gane kanka sbd mace" baya Sheikh yay tare da rufe idanunsa tunanin wacce ya gani matsayin Airahnsa ta fa蓷o masa, a hankali ya fara tuna ko wanne moment nasu na daran jiya yana loosing control 蓷insa idan har ya sanya idanunsa a kanta, shiyasa ya za蓳i barin gidan kamar daga sama yaji Arjun yace "Ya Mom 蓷inka?" Da ido Sheikh ya tambayesa "Wa?" Kai tsaye yace masa "your stepmom Fatima" shiru Sheikh yay yana karatu nanata sunan "Fatima! Fatima! Fatima!" A ransa kasa amsa yay kawai ya 蓷auke kansa cikin serious talking Arjun yace "she's very nice tana da hankali kuma zatai hqr tunda sa'ar Buhaiyya ce so kaga zata baka duk kulawar da kakeso,tunda ba wani waje za tana zuwa ba kaga ita da Granny sun isheka komai har zuwa sanda matarka zata amshe su" still shiru Sheikh yay zcyarsa ta lula tunanin wacce akace Fatima kuma itace matsayin matar mahaifinsa, fesar da iska yay tare da fa蓷in "impossible" idanun Arjun akan titi yace "meke nan? Har Shira za kunayi ku zama friends" da jajayen idanunsa ya kalli Arjun cikin kaushashiyar Murya mai amo yace "wlh ka sake min mgnar wata a nan ko a haka sai naje gida" ya fa蓷a yana nuna masa 茩afarsa shiru Arjun yay domin mgnar Sheikh ba 茩aramin dukan sa tayi ba,har suka 茩arasa gidan Arjun wanda yake 蓳angaren Hjy Sadia mahaifiyar Arjun, har Parlo Arjun ya shigar da Sheikh zuwa lokacin duk ba茩in da suka zo sun tafi tana kitchen taji yana kiranta "honey am back" ajjiye abinda takeyi tayi ta fito, kallon yadda take tafiya yay yana dry yace "honey da alama na maki aiki" marai-raice fuska tayi tana nuna masa Sheikh, Sheikh kam ko a jikinsa sun da蓷e basu aikata wani abuba, bai kulata ba yasa ya jawota yace "uhm i missed you a lot missed wify" ya fa蓷a yana kissing goshinta tsaki Sheikh yayi hakan yasa Arjun zame ta daga jikinsa yace "jeki kawo mana lunch" juyawa tayi Sheikh ya kalli Arjun yace "bani key 蓷in motar" yace "for what reason?". Washe gari da safe Mami na tare da Fariha tace suna mgn tace "wlh Fariha Barrister 茩aramin 蓷an iska ne zan nuna masa bani da kirki wlh wlh sai na wargatsa dukkan shirin sa badai nasan dalilin daya sanya yake haka ba?" Fariha tace "mene kuma ya faru?" "Am storage woman bazan masa kuka ba,amma wlh sai na rama" Fariha ta fita daga cikin littafin da take karantawa na SAI NA AURETA tace "nifa ban gane maki ba mekike nufi?" Cije baki tayi tace "Barrister ya 茩ara maimaita abinda yay min shekaranjiya ya kwanta dani out of ya kwanta da matarsa wacce giyar hauka yasa ya aureta" dry Fariha tasa harda tafawa tace "to meye abin damuwar? 茦ilan rabo ke kira, niba har addu'a nake Ubangiji ya karkato da hankali Abban Taufiq kai na ba,ke kuma kin samu kina wula茩anci" girgiza kai tayi tace "ba haka na tsara ba, ba kuma haka nkeso ba, dukkan plans 蓷ina akan 蓷an sa yake bashi ba" "to mene zaki i mean what a you going to do?" Mami tace "shiyasa nai maki mgn ai Shawara nake so kiban" ajjiyar zcy Fariha ta sauke tace "Haba Saudat idan kura na maganin zawo tayiwa kanta mana?" Cikin 蓳acin rai Mami ta mi茩e tsaye tace "ok zanje inda zan samu mafita kuma zakiyi mamaki wlh you'll be surprised" tana fa蓷in hakan ta fice tunda time 蓷in tashinsu kasancewar Friday ce. Gaba 蓷aya suna zaune a saman danning table Fareeq Bahaiyya Mami Barrister Fannah sai Granny wacce fitowar ta kenan daga falt 蓷in Sheikh, Kallonta Barrister yay yace "Ina son 蓷in?" Zama tayi tace "A'a nan kuma 蓷aya ina ruwanka dashi Fisabilillahi? Badai ka zama gantalalle ba wanda bai damu da damuwar yaransa ba,koda yake ai Sheikh 蓷in kawai kake ma haka ban san zcyarka ba,nidai ba ruwana kaji da iya ha茩茩insa kada kace zaka 蓷urawa kanka sabo,kuma yace ba zai zo ba da 茩yar na lalla蓳a sa nace yanzu zai aika takwarata Fa蓷imatu takai masa" zcyarta ce ta buga da 茩arfi hakan yasa ta 蓷aga kai a hankali ta kalli Granny sai kuma ta sunkuyar da kanta 茩asa, Barrister yace "ga Saudat takai masa mana" da sauri Granny tace "Wace kuma Sandal? Wani abune haka? To bazan bayar ba banyi jiya ba idan kuma rashin 蓷a'a zaka koyawa yarinya daga zuwanta bisimillah" shiru yay kawai ba tare da yace komai ba Bahaiyya da Fareeq dinner 蓷insu kawai suke ce idan da sabo sun saba da halin kakar tasu. SPAGHETTI WITH BEEF STEW ta fara zuba masa sai PLANTAIN PORRIDGE. With cup of coffee ta jera saman tray tace "tashi maza 拼ar albarka irin alkairi jeki kai masa ki tabbar yaci dan shima naga ya zama sallamamme bai damu da lfyarsa ba" dan dole ta mi茩e jiki a sanyaye hijab 蓷inta har 茩asa ta amshi tray 蓷in Granny tace "ai kin san pilat 蓷in nasa ko? Yoo keda gidanki ma ai dole ki sani jeki Allah ya tsara ya kuma tsune idon a sara" yana zaune gaban dressing mirror cikin nutsuwa yake bin jikinsa da wani lotion mai 茩amshi daga shi sai farin towel gama shafawa yay ya 蓷auki parfume ya fesa a jikinsa,yana shirin zame towel 蓷in jikinsa yaji an turo 茩ofar bedroom 蓷insa yasan itace tun tuni zcyarsa ta gama gaya masa zuwanta sbd harbawar da take masa, tsaye tayi bakin 茩ofar jikinta ya shiga rawa haka take samun kanta cikin wani hali.