Sashe 12
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read
_Assalamu alaikum,ina yiwa Sheikh Imam hamdan fatan alkairi Allah ya tsare sa ya kuma karesa daga sharrin mutum da aljan, Tambayata a nan shine (Shin zai iya yiyuwa a samu ala茩a tsakanin mutum da Aljan? Shin zai yiwu 茒an Adam ya yi ala茩a da Aljanu? Idan har zai yiwu yaya hukuncin yin hakan yake? Tambaya daga baiwar Allah zuwa bawan Allah ka sani ina tsananin sonka da 茩aunar ka,dan Allah ka amsamin tambayoyi na)_.
Fesar da numfashi yay nan take yaji wata zufa ta shiga karyo masa, lumshe idanunsa yay tunanin His Fairy kawai yake a wannan lokacin, Wannan amsar mai sau茩i ce garesa sbd ga babban misali a garesa,duk da kasancewar sa babban Malami amma hakan bai hana Aljana shiga jikinsa harta aurensa ba, fesar da iska yay kana ya gyara zamansa sosai cikin nutsuwa tare 茩arfin guiwa da kuzari ya manna idanunsa a saitin camera cikin zazza茩ar muryarsa ya ce.
"Amsa a Dunkule
Kur'ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani.
1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta sa 蓳anin mutum shi da kasa aka halicce shi.
2- Yana da ilimi da idraki da tantance Karya daga gaskiya, yana iya yin magana kuma yana kafa dalili.
3- An wajabta masa ayyuka (na ibada da dss) da kuma nauyaye nauyaye.
4- Wasu daga cikin su muminai ne salihai wasu kuma kafirai.
5- Za a tashe su ranar al茩iyama kuma za a yi musu hisabi.
6-Suna iya keta sararin samaniya su sato ji amma daga baya an hana su.
7- Suna kulla alaka da wasu daga cikin mutane kuma suna yin amfani da masaniyar da suke da ita na wasu 苼oyayyaun sirrika su halakar da mutane.
8-A cikin su akwai wa Danda suke da karfin da iko na gaske kamar yadda ake samu a cikin mutane.
Numfashi Sheikh ya fesar tare da sanya hannunsa yaja dugun sajensa wanda yake kwance luff,ya da蓷e bai mgna mai yawan ta yau ba,kula da hakan wani securities ya tsiyaya masa ruwa mai sanyi a glass cup ya mi茩a masa, amsa yay tare fa蓷in "Barakallahu fikaaa" bayan yasha ruwan ya sauke ajjiyar zuciya,cikin nutsuwa yaci gaba da fa蓷in.
9-Suna da ikon yin wasu ayyuka da mutane ke bukatuwa zuwa gare su.
10-Su aka fara halitta a doron kasa kafin a halicci mutane.
11-A cikin Kissar Annabi sulaiman (as) lokacin da Ifritu daga cikin aljanu ya yi da鈥檃war cewa zai iya kawo gadon BilKisu wajen Annabi Sulaiman (as) kafin ya tashi daga mazauninsa,Annabi Sulaiman (as) bai Karyata shi ba duk da cewa wannan maganar ba ta zo a cikin Kur'ani ba cewa ya kawo gadon ba,
Daga cikin abin da aka amabata a cikin a yoyin da muka kawo zamu fahimci cewa aljanni ba halitta ce irin ta tatsuniya da labarai ba, shi halitta ne samamme a haKiKa, mai jiki wanda za a iya yin ala茩a da shi, kuma wasu daga cikin mutane sun yi ala茩a da shi, duk da cewa a zamanin da an fadi wasu nau鈥檕鈥檌 na alaka daban daban tsakanin mutane da aljani, amma mu zamu takaitu da irin wacce muka samu a cikin Kur'ani da hadisi, da ita zamu isu don wannan kawai muka yarda da shi.
A nan za mu yi nuni zuwa ga yanayin ala茩ar da muka samu a cikin Kur'ani da ruwayoyi da kuma maganganun da aka nakalto daga wasu makiya:
A.Neman tsarin Allah daga aljanai; ya zo a Kur'ani mai girma cewa: {ha茩i茩a wasu mazaje daga mutane sun kasance suna neman tsari wajen wasu mazaje daga aljanu sai suka kara jefa su cikin bala鈥檌 da 鈥渨ahala鈥æ½[13].
Al鈥檃dar larabawa ta kasance duk lokacin da suka shiga daji mai ban tsoro (misali mai duhuwa) suna neman tsari daga aljanun wannan kwazazzabon, kuma musulunci bai hana yin haka ba kuma ya yi umarni da a nemi tsari daga shai蓷anun mutane da na aljan[14].
B.Tasarrufi da aljani; yin tasarrufi da aljani da yin amfani da su wajen yin hidima duk da cewa abu ne mai yiyuwa, sai dai malamai sun yi bahasi kan cewa shi ya halatta ko kuwa? Gwargwadon abin da suka yarda da shi, shi ne lalle ne kar wannan aikin ya zama ta hanyar da shari鈥檃 ta haramta, ko kuma ya zama sanadin cutuwar aljanu,Kuma lalle ne ya zama aikin da suke yi ba wanda shari鈥檃 ta haramta ba ne. kuma lalle yin aikin da shari鈥檃 ba ta yarda da shi ba ya haramta dai-dai ne da wasida ko babu wasida.[15]
An tambayi Marja鈥橧 Mai girma Sayyid Ali (as) Khamna鈥檌 kan hukuncin zuwa wajen mutanen da ke tasarrufi da rauhanai da aljanu wajen yi wa mutane magani tare da la鈥檃kari da cewa bisa ya茩ini su aikin alkhairi kawai suke yi, sai ya bada amsa da cewa: wannan aikin ba shi da mushkila a kan kansa da shara蓷in cewa ya zama yana yin aiki ta hanyar da shari鈥檃 ta halarta.