← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 109

Sashe 72

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da raguwar 茩arfin ta tayi saurin mi茩ewa daga jikin Sheikh tana sunkuyar da kanta 茩asa sai raba ido take, Allah ya gani taji kunya sosai, Sheikh juyawa yay tare da basu baya ita da Arjun 蓷in, ji tayi sam ba zata iya tsaiwa a wajan ba sbd Arjun dake wajan, a sanyaye kanta a 茩asa tai waje tana mai 蓳oye sassanyar Ajjiyar zuciya, da kallo Arjun ya bita tana fita ya kalli Sheikh yace "Meke nan haka Sheikh? What is this? Ina ilimin naka pls?" Banza Sheikh yay masa shi kansa yaji kunyar ganin Arjun kawai daurewa yay sbd jarumtar sa, cikin damuwa Arjun yace "Gsky banji da蓷i ba wannan kuma ba dai-dai bane, wani ya dace yay hakan kai masa fa蓷a hawai kai kayi da kanka ba, a karo na farko ka 蓳ata min rai kuma indai baka sauya ba wlh zamu samu matsala dakai" jin surutun yana hawa kansa yasa a hankali cikin izza nutsuwa kamala ya mi茩e tsaye walking slowly ya nufi 茩ofar bathroom, sai da yaje bakin bathroom ya tsaya idanunsa a rufe a taushashe yay Calmly yace "What are you saying? Me kake nufi? Arjun i know what Im doing, Soyayya guba ce tana gaf da kur蓳ata zcyar Sheikh, ina yawan yi maka kallon shasha akan abinda kakewa soyayyya da bautar da kake mata..," shiru yay tare fisgar numfashinsa yana 蓷an shafa 茩irjinsa yace "Ashe nine shasha, domin yanzu ne nasan cewa soyayya halitta ce a zcyar ko wanne bawa, na so Airah sai nai tunanin ko sbd ba jinsu mu 蓷aya ba yasa nake sonta? A yau nasan cewa ba mutum ke fa蓷awa soyayya ba, soyayya ce ke fa蓷a kansa, Zan iya bada rai akan Zahraaah, i love her, soyayya ta kan bada rai amma muradi..." Sai kuma yay cije bakinsa ba tare daya iya cewa komai ya shiga fesar da numfashi, Arjun ne ya 茩ara su gabansa yace "I understand your feeling, amma Sheikh try to control your temper, kayi 茩o茩arin 蓳oye abinda ke ranka da Zcyarka, everything will be fine in sha Allah" rungome Arjun yay yace "In sha Allah, just pray for me" shima Arjun hug back ya bashi yace "I'll" Sheikh kam ya rungome Arjun ne sbd kada yaga hawayen dake shirin zuba daga cikin idanunsa, da sauri ya zame jikinsa Arjun yace "Gud night" ba tare daya jiyo ba yana shiga cikin bathroom 蓷in yana fa蓷in "Tasbahii alaa khaaiir" Yana fa蓷in haka ya shige bathroom 蓷in tare da sakarwa kansa ruwa mai sanyi, Alwala ya 蓷aura kana fito daga cikin bathroom 蓷in sanye da bathrobe jikinsa na 蓷igar ruwa, wasu fararan night wears ya sanya Panjams santsi, wandon iya laps 蓷insa, rigar iya west 蓷insa. Parfume ya fesa zafin da cikinsa ke masa yasa ya sanya bedroom sleeper cikin nutsuwa Kamar mai tausayawa 茩asa haka yake tafiya, ba kowa a parlo tuni Uncle Sham ya huce Arjun ma haka, kai tsaye kitchen ya nufa ba tare daya kunna hasken kitchen 蓷in ba, a wajan sink ya tsaya ya shiga juyawa Idanunsa yaci Sa'a akwai ruwan zafi a jug ya 蓷auki mug ya tsiyaya kana ya sanya laptop guda biyu, ya 蓷auki lemon guda hu蓷u ya matsa ciki, zama yay saman Sink a cikin duhun ya fara shan black tea 蓷in a hankali ya nayi yana rufe idanunsa, not too long ya fara hangota tana tafiya kamar wacce 茩wai ya fashewa, ta sanya white 蓷in kaya kusan Company 蓷aya da nasa ta 蓷ura baby hijab a kanta, idanunsa ya 蓷auke tare da rufe su yaci gaba da shan tea 蓷in, A hankali Fannah ta fara duba inda za taga lemon amma babu marai-raice fuska tayi sbd har yawon ta ya gama tsinewa sbd 茩amshin lemon da taji, ga 茩amshin turarensa daya adda beta tana da tabbacin jikinsa data shiga ne yasa taji haka, jingina tayi jikin Sink 蓷in tana maida numfashi, a hankali ya ajjiye raguwar tea 蓷in hannunsa tare da sakkowa daga saman sink 蓷in, mutsin da taji yasa ta fara 茩o茩arin yin baya cikin rashin za'a ta daki wani abu tai baya zata fa蓷in taji an tare ta fa蓷a tattausan jiki, jikinta na rawa ta fara 茩o茩arin kwace jikinta, rashin waye kuma yasa duk ta firgita dan a tunaninta ko Barrister ya 茩ara zuwa sbd yazo 蓷azo ta gudu bathroom har sai daya tafi ta fito, yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya cikin nutsuwa yazo gyara mata tsaiwa hannunsa ya sauka saman mararta, wani iri taji da sauri tace "Wanene, I'm scared ka barni, wayyoooo Malamina ga Aljani" wani tattausan murmushi Sheikh ya saki tare da zame hannunsa haka nan yaji ransa fess daya ta蓳a mararta, mug 蓷in ya 蓷auka kana ya 蓷ura mata a baki jin 茩amshin lemon yasa bata san lokacin data bu蓷e baki ta fara sha ba, da sauri har ri茩e hanunsa take sbd da蓷in tea da taji sai data shanye kana ya zame hannunsa tare da ajjiye mug 蓷in, tattausan hannunsa wanda yake fidda gumi yasa ya goge mata baki, turo baki tayi tace "To waye kai ne" sakinta yay kana a hankali yay waje da sauri tace "Zan 茩ara tea 蓷in" gemunsa taja cikin harshen larabci yace "Idan za kici Sheikh Bisimillah" yana fa蓷in haka yay waje cikin kamala, sandarewa Fannah tayi a wajan wajan domin harga Allah bata san cewa shi ne ba, sai yanzu ta fahimci 茩amshin turarensa da taji lumshe idanunta tayi tana jin Feeling 蓷in na sauka ba kamar da ba. Washe gari aka tashi a zumi na 13 Arjun na zaune a office 蓷insa shida p.a suna duba wasu sabbin aiki da aka basu, mi茩ewa Arjun yay tare da fita yabar office 蓷in kai tsaye office 蓷in Sheikh ya nufa, tura 茩ofar yay a hankali kana ya mayar ya rufe, Sheikh na zaune da wani lallausan voyal milk colour mai manyan zane, 蓷in kin riga da wando sai babbar riga, ya 蓷ura hirami a kansa saman hiramin ya 蓷ura zanna bukar jaa, a hankali yake mutsa bakinsa yana fa蓷in _"Astagafirullah wa'atubu ilaik, Astagafirullah! Astagafirullah! Subuhanallah! Walahamdulillah wa La'ilaha illallahu Allahu Akbar, Astagafirullah!"_ Mutsawar bakinsa shi zai nuna maka cewa Tasbahii yake, fararan yatsun hannunsa a saman keyboard 蓷in system yana operating system 蓷insa, Zama Arjun yay yace "Mrng Sheikh ya jikin naka?" Shiru yay kamar bazai amsa ba can kuma yace _"Sabahul khair"_ Ya fa蓷a ba tare daya 蓷ago kansa ba idanunsa cikin Fararan glass yaci gaba da abinda yake, Arjun yace "Wannan karan Bazan bika zuwa Oumara ba" shiru Sheikh yay ganin bashi da niyyar yin mgn yace "Mun samu sabon contract daga Governor of lebanon" idanun Sheikh saman system yace "Ka maida masa" Arjun yace "Why, mutumin nada kirki sosai kuma abin alfaharin a nan 茩asar yake bu茩atar ai ginin makarantar islamiyya" Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke yace "Wa kace?" Kai tsaye Arjun yace "Governor of lebanon Deedat" cak Sheikh ya tsaya da abinda yake yana son tuna inda yasan sunan amma ya manta, a gajarce yace "Accepted" rufe system 蓷in yay bakinsa yana ta mutsawa a hankali yace "Ka fa蓷awa ko wanne gidan t.v, Redio a duk inda suke idan suna bu茩atar 蓷au kan tasfir 蓷in da za'ai a ranar juma'a wanda yay dai-dai 15 ga watan Ramadan" da mmki Arjun yace "Why? Abinda baka son kowa yasan kai ne Sheikh Imam hamdan Balarabe" mi茩ewa Sheikh yay a hankali yana fita waje yace "Yanzu Duniya ya kamata tasan wanene Imam hamdan Balarabe" yana fa蓷in hakan yay waje gaba 蓷aya mutanan reception suka mi茩e suna gaidashi hannu kawai ya iya 蓷aga masu, Wata lafiyayyiyar Farar mota mai tintak ya shiga Arjun yace "Bari nai kaika nima gida zani" sai yanzu Sheikh ya 蓷aga idanunsa ya kalli Arjun yace "No thanks" yana fa蓷in hakan yaja 茩ofar ya rufe bakinsa 蓷auke ta addu'a yaywa motar key tare barin Company 蓷in baki 蓷aya kai tsaye wata court ya nufa. *Federal Court of Appeal* shine court 蓷in da Sheikh yay parking a harabar cikinta kansa ya 蓷ura saman string motar Shiru shi kansa bai san mene yake tunani ba ya dai biye umarnin zcyarsa akan yazo court a cire ha茩茩in Ubangiji a jikinsa ko ya samu nutsuwa, Ajjiyar zuciya ya sauke ya duba agogon hannunsa babu time juya fararan idanunsa yay kana ya fara 茩o茩arin bu蓷e motar, after ya fita daga motar a nutse ya fara taka 茩afafuwan sa zuwa cikin court. Ya Falta ce "Finally za muga Malamin Fannah" Yana ta ajjiye firar dangalin da take tana sakin murmushi tace "Dani dake ba'a san wanda tafi wani farin ciki ba, amma wlh Sheikh ya ha蓷u" Ya Falta tace "To ta ina kika san ya ha蓷u kuma tunda ba ta蓳a ganinsa kikai ba?" Yana ta kalli Mama kolo tace "Ai cikar kamalar Muryarsa ita ka蓷ai ta isa ka fahimci ha蓷uwar Sheikh Imam" jinjina kai Ya Falta tayi tace "Kuma fa haka ne, amma ina jin kam Balarabe ne wlh" Sai lokacin Baba Baa'na yace "Au sai Balarabe ne yake zama Malami ko ya iya Larabci?" Da sauri Yana tace "Ai Baba wlh Sheikh 蓷in ne ba duk mutum ba" mi茩ewa tsaye yay yace "Kawai dai kunci Sa'a Mijin Mamana ya baku t.v da sai naga inda za ku kallesa" Wayar Mama Kolo ce ta fara ringing Ya Falta ta 蓷auka tace "Laa Ya kura ke kira" Mama kolo ta amsa bayan sun gaisa da Yakura Mama kolo tace "Ya ba茩o a baki?" Daga can 蓳angaren Yakura tace "Gashi ya zama 蓷an gari yau muna 13, Daman Indo ta sanar min bayan babbar Sallah za tazo" da Murna Mama kolo tace "Haba dai yau Indo ta tuna mu Allah ya kaimu" daga nan sallama sukai Mama kolo taci gaba da aikin abincin bu蓷e baki. Kan Sheikh a 茩asa ya gama zayyanawa Al茩ali abinda yake tafe dashi, jinjina kai Al茩alin yay tausayin Sheikh ya kama sa yama rasa mene zai ce, Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke a sanyaye kamar mara lfy yace "Ni ba kowa bane face bawa na Ubangiji, Bazan ta蓳a samun nutsuwa ba idan ba'a fidda ha茩茩in Ubangiji a jikina ba, kada kai duba da wanene ko matsayina sbd matsayin da nake dashi bai hana na fatka babban kuskure ba" shiru yay yana sauke numfashi sbd kwana biyun nan mgn wahala take masa, Al茩alin ya jinjina kai yace "Haka
Chapter 72 · 0% Book details