← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 109

Sashe 36

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 2 min read

SIRRIN MU isn't free book
Contact to subscribe
08119237616 ga 拼an Niger 84506476
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
3锔忊儯3锔忊儯-3锔忊儯4锔忊儯
He's cry like a baby tare da jijjigata cikin dukkan muryarsa mai taushi da kuma da蓷in sauraro wacce zuwa yanzu ta fara sauyawa sakamakon tension da yake ciki yake fa蓷in "Wake Up Wify! Wake up my Fairy, please don't do this to me Airaaa..hhh!" Yaja sunan da 茩arfi tare da wani emotional sound, 茩ara rungome ta yay a jikinsa tamkar zai tsaga 茩irjinsa ya maida ta ciki haka nan yake jin zuciyarsa, lumshe idanunsa yay yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da 茩arfi cikin muyarsa mai taushi ya 茩ara fa蓷in "No!! Noting will happen to you in sha Allah! Everything will be am telling you zaki ce na fa蓷a ohyyyah! Open your eyes Aljanata just look at into my eyes and tell me you're fine" haka ya wanzu yana surutai Airah kam babu abinda take ganewa ta da蓷e da komawa ga mahaukacin ta wanda kowa garesa yake kuma garesa zamu koma, shi ya halaccin mutum da aljan kuma shike da ikon 蓷aukan numfashinsu a lokacin da yasu kuma a lokacin daya ga dama, shiyasa ake cewa dukkan mai rai da buri yake mutuwa, Just like Airah Ubangiji ya 蓷auki ranta da muradai masu yawa gske wanda kusan rabin muradanta akan yadda zata dawowa da Sheikh Imam hamdan Balarabe farin cikinsa da kuma yadda zata dashi da mahaifiyarsa, yanzu babu muradi babu ita mene makomar Sheikh?.
Chapter 36 · 0% Book details