Sashe 16
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ni ne mijin ba ke ba,so ina da right 蓷in da zan kar蓳i hak茩i na a duk sanda naga dama,and you know what? Wlh kinyi ka蓷an kice za kiyiwa Hamdan Balarabe fariya da jikinki, lemme repeat myself aure zan 茩ara zan aure sabuwar harka mai jini a jika wacce ta fiki komai, zan auri farin cikin rai na zan zauna da macen da zuciyar Barrister Hamdan Balarabe ta aminta da ita, abun farin cikin kuma Kanuri ce inda zaki tabbatar tai maki zarrah, ta fiki komai ko zama kayi inda take sai ka tafi da dad蓷an 茩amshin ta, zan nuna maki bani da kirki tunda haka kike bu茩ata daga gareni,ina 蓷aga maki 茩afa nai maki zuro na sanya maki idanuwa na amma ke baki gani zuro ko??? Weldon Saudat..." Ya 茩are mgnar yana cilli da ita saman gado tare da pouting 蓷inta da yatsarsa ya ce "Badai akan ha茩茩i na kike wannan shirmen ba? To kije ba'a so akai kasuwa,kuma na gaya maki muna nan dake za kizo inda Barrister Hamdan Balarabe yake a lokacin zan nuna maki true color 蓷ina" Yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin 蓷akin yana dafe kansa tare da fesar da iska, mi茩ewa Mami tayi tana wani kalan murmushi mai nuni da dani kake zan can, hannunta gaba 蓷aya ta tura saman waist 蓷inta ta shiga girgiza wa wai kamar ita za'a ce wata mace ta fita komai? Lallai Barrister zai sha Mamaki, wacce kalar lukutar masifa yake son jawowa kansa? Murmushi tai tana shafa tsayayyun brest 蓷in ta Mami macece 拼ar gayun gaske bata yarda da raini da wula茩anci ba, tana daji da kanta irin matan nanne da kallo mutum bai ishesu ba, ga kallon raini daya zama 蓷abi'arta tana son ado da gayu sam bata yarda da 茩azanta ba tana jin kanta kamar 拼ar shekara sha biyar, kallon kanta tayi ta cikin mirror cikin sexcy voice ta ce "Weldon da sweetheart kayi aiki mai kyau,zan baka mamaki tabbas zaka gane ni ba irin matan da kake tunani bace,ina matar ba shike nuni daka isa dani ba, zan maka illa a zuciya Yes! Iove you so much darling but ba na da feelings a kanka since i was have my on children, ban san mene yasa ba amma dole zan nemawa kai na mafita kamar yadda kaima ka za蓳i yin aure, let's see my time talk us everything tana fa蓷in hakan ta 蓷auki wayarta tare da kunna data ta hau network, best group 蓷inta ta shiga wanda take samu zafaffan littafai masu shegen da蓷i, ganin writer 蓷in MOON tai mgn a grp yasa Mami fa蓷in "Hi my best writer" cikin few minutes Marubuciya Nimcyluv ta bata feedback,har mamakin writer 蓷in take sam bata da jin kai na sauran writers 蓷in Musamman yadda take zama cikin members 蓷inta suna hira. "Mrs Hamdan how are you?" Nimcyluv tai bata reply da haka, Mami na Murmushi tace "Allhamdulillah,ya hqr da jama'a? Naga kinyi mgn a grp akan sabon littafinki wanda zaki cikin dabuwar shekara how much? I want to pay the money" Wata marubuciya ce mai suna Real Smasher ta ce "A'a kaga manyan tun kafin time weldone 拼an ajin tubarkallah!" Dry sosai Mami tayi domin tana son taga tafi kowa, jin shiru yay yawa yasa "Anty Nimcyluv am waiting wlh idan ina karanta books 蓷inki ji nake kamar realty abin ke faruwa can You imagine halin dana shiga da akace Deen ya mutu,Wow! ga littafin UNCLE NE ba'a magana thank you so much my best writer" Nimcyluv ce ta fara typing cikin 茩aramin lokacin tai reply da "Oh! Yeah that's what i want, Ina magana akan book 蓷in WASIYYA ne but ba yanzu zai fita ba" Da sauri Mami ta ce "Anytime your welcome dear, ai ba jira cos i like your story and you too nasan akwai lukutar masifa a book 蓷in WASIYYA" daga nan sukai sallama Mami tai mata transfer na 50k tana 茩ara mata gdy... washe gari da safe misalin 10:30 mutan gidan suna zaune saman daining suna breakfast kasancewar weekend ne, Sheikh na zaune da wani tissue 蓷in yadi fari 茩al sai she茩i yake ya sanya hula jar dara mai gashi-gashi tai bala'in yi masa kyau, baka jin komai sai 茩arar spoon,fork,and knives gabansa chips and chicken ne sai 茩amshi suke, ga Arish with cup of coffee sai tiriri yake, Lumshe idanunsa yay yana jin zuciyarsa na masa zafi tunda yazo wajan ya gaidasu an garara samun wanda zaice Sheikh yaka kwana ko yaya jikinka? Bai samu wannan damar ba, tagwayen ajjiyar zuciya ya shiga saukewa tare da fesar da iska daga cikin bakinsa, he missed his Airah a lot "the you like the girl?" Shiru Sheikh domin bai ma san me ake cewa ba bare yasan cewa dashi ake,Mami ta ajjiye cup 蓷in hannunta tare da kallon Sheikh ganin yadda ya lumshe idanunsa yana jan 茩wantaccen beared 蓷insa yasa ta 蓷an ja idanunta itama ta lumshe kamar mai shirin yin bacci Barrister yace "My son" ya fa蓷a buga daining wata wahalalliyar ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke yana 蓷an zare fararan idanunsa masu 蓷aukan ido kallon Mahaifin nasa yay ba tare da yace komai ba,ganin haka yasa Barrister fa蓷in "You look so worry Son meke damunka?,what exactly making you sad?" Gently ya 蓷ago kansa yana 茩ara fuskar mahaifinsa juyawa yay suka ha蓷a ido da Mami tattausan Murmushi ta sauke masa, numfasawa yay yace "Me kace Abba?" Barrister ya goge bakinsa yace "Ina magana akan Nana wacce na keso na ha蓷aka Aure da ita" 蓳ata fuska Sheikh yay tare da danna abun jikin Wheelchair a hankali ta fara tafiya mmki sosai ya bai yana fuskar Barrister ganin duk son Sheikh da coffee ko ka蓷an bai sha ba, bare kuma yaci sauran abinci Parlour Sheikh ya koma da zama har wajan daya ajjiye kayan art 蓷insa cikin nutsuwa ya 蓷auki blue 蓷in color ya fara yiwa zanan coloring. Mi茩ewa Barrister yay shima yabi bayan 蓷an nada sbd yau yaga da sarauta ya tashi Mami dai murmushi kawai take saki ita ka蓷ai tasan abinda take shiryawa, zama Barrister yay a gefen Sheikh kafin yace "Wow who is she?? Zanan yay kyau" wani killer smile Sheikh ya saki sbd yabon Airah 蓷insa da akai, idanunsa a kanta yace "i have no idea why nake zanata,but she's very special to me Abba" Barrister photon Airah kawai yabi da ido kafin yaja numfashi yace "Ok let's talk dear za'a kai ku蓷in gaisuwar iyaye, sannan zaka shirya kai da Arjun kuje wajan yarinyar kafin nan Fareeq ya dawo sai kuje gaba 蓷aya" slowly ya janye idanunsa a kan Airah kana ya 蓷ura a kan fuskar Barrister ya ce "Why dole sai ni za tasu? Abba kuda koka haifan ma baku da cikakken lokaci na bare wacce kuke shirin 茩a茩abamin? Ban san da蓷in iyaye ko da蓷in shira dasu ba, kullum sai dai naga Arjun da Ummi suna Shira tana masa fa蓷a idan yay ba dai-dai ba,sannan ta jashi jikinta ta rungome, meyasa ni ban samu wannan damar a wajanku ba?ko dan kasancewata nakashasshe Abba, idan aiki yake saka haka Abba dan Allah ka hqr da wannan aikin ina da ku蓷in da masu isa mu cinyesu komai yawan mu,ina bu茩atar iyaye domin sune jigo a rayuwar ko wanne yaro,ban san tayaya zan gane idan nai abu kuskure ba ne,Granny kawai ke 茩o茩arin fahimtar dani, Granny a kullum shakarunta shigewa suke kenan wata rana zan iya rasa ta,i need your love and care ka bani lokacinka nai Shira dakai kaji damuwata ka rungume ni jikinka koda sau 蓷aya ne" ya fa蓷a idanunsa na cika da ruwan hawaye,Mami ce ta mi茩e tare da 茩arasawa inda yake ta zauna bata jira komai ba tasa hannu ta jawosa jikinta ajjiyar zuciya ya sauke yace "Mami..." Sai kuma hawaye 茩ara rungomesa tayi tace "it's okay sweet,ya isa kaga condition naka bayan halin da kake ciki ga lalurarka kayi shiru haka,i promise ban 茩ara barinka indai aiki ne zan ajjiye nawa" da sauri ya 蓷aga kai ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Really?" Tana wani 茩ayataccen murmushi tace "sure.." Lumshe idanunsa yay tare da zare jikinsa ya kwanta jikin kujerar kamar yadda Sheikh yake kallon zanan haka Barrister yake kallon zanan. "Look son kasan bazan maka abinda zai cutar da kai ba,hasali ma inayi ne domin ganinka cikin farin ciki kamar kowa,ina son dawo maka da farin cikin daka rasa ka aminci ka auri Nana,dani dakai zamu 茩ara hutawa manyan contract zasu 茩ara shigo mana ba tare da wani shamaki ba,kuma yarinyar nan ita tace tana sonka kaga babu maganar cutar dakai sai dai ta sanya ka farin ciki ma" shiru Sheikh yaywa Abban nasa ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa a hankali kuma ya saki Murmushi tare da shafa fuskarsa ya 蓷aga gira guda 蓷aya,gaba 蓷aya Barrister da Mami suka saki baki suna kallonsa Musamman dasu kaga ashe duk abinda yake mage yakewa, mi茩ewa tsaye Barrister yay sbd a yau ya keson zuwa Barno ya dawo, idanunsa akan Sheikh yace "Am going nan da 1week Baffanka zasuje ai mgnar aurenka da Nana,yadda nai al'茩awari dole na cika ba zaka sa na zama mutumin banza ba" Granny ce ta shigo parlour'n tana fa蓷in "A'a ya haka? Kamar dai dole? Me kake masa na rayuwa da zaka ishi yaro da mgnar aure? Tunda yace baya bu茩ata basai a rabo dashi ba fisabilillahi,kaifa barista ga da蓷e da zama sallamamme banda haka ina ruwanka da takura yaro akan wata Nana,Nano nace Nano bazai aureta ba,ban dama zamani yaushe na ta蓳a jin mace tace tana son Namiji banda lukutar masifa da rashin kunya da tai yawa a wannan zamanin,to wlh kul kadama ka fara bana son shirman banza". Mami dake zaune ta ka蓷a 茩afa tace "Ah to 茩ilan tunda kece zaiji maganarki,amma ni na gaya masa ya rabu da sweet ya茩i shiyasa nai shiru". Granny ta ce "idan ta 茩amarka ka haifesa kana da iko dashi to Allahamdulillah kaima ba daga sama ka fa蓷o ba ninai ciwon ma茩udarka kwanana goma a asibiti kamar bazan rai ba,ledar jinin nan haka na shanye goma sha biyar kamar dai mayya,kai nasha ba茩ar wahala kaga ni nake da ikon yi maka dole bakai ba". Barrister kallon Granny kawai yake kafin ya ce "Amma Mama haka za'a bar sa fisabilillahi? Kina