Sashe 83
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Sheikh ya zare Mami daga jikinsa yana mata kallon baki da hankali, sai kuma ya sauke 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya yana jiran yaji mene kuma zata faè“·a masa nan gaba, Mami kuka ta saki tace "My Sweet Imam wlh mahaifinka baya tsoran Allah! Baya kulawa da ha茩茩in Aure,Nima mutum ce kamar kowa amma bai damu da halin da nake ciki ba bai damuwa daya zauna dani ya kasance dani ba" sai kuma ta 茩ara sanya kuka tana nufarsa ya 茩ara ja baya still shanyayyun idanunsa na kanta, tace "Dan Allah My Sweet Imam ka taimaki rayuwata help me, ka taimaki mahaifiyar ji nake kamar zan bar duniyar" jajayen idanunsa ya juya mata wanda ya sanya Mami ta 茩ara zaucewa tama rasa mene zatai, Yau Sheikh ya zama na Musamman 茩aunarsa ta musamman ce take yawo a jinin jikinta, musamman yanzu da yake yawo bisa 茩afafuwansa sai cikar halittar sa tafi fitowa tare da bayyana! Kasa mgn Sheikh yay sai Kallonta da yake da ido, Mami ta zube saman e ta ri茩e 茩afafuwansa tace "Dan Allah My Sweet Imam ka taimaki Maminka, kai kawai nake dashi a yanzu kai ne kawai zaka iya bani abinda nake bu茩ata" da 茩yar ya samu ya fisgi Numfashinsa tare da buè“·e daradaran idanunsa waje cikin nutsuwa da kamewa yace "Me kike so? Me Abba yay maki?" Ya faè“·a yana lumshe idanunsa jine haka yasae Mami Mi茩ewa tsaye ta tsaya daf da Sheikh idanunta fess cikin nasa cike da soyayyarsa tace "Sweet Mahaifinka na daè“·e rabon dana kasance dashi! Ina bu茩atar Namiji yau è“·aya ka cikamin burina ka è“·auke min rashin mijina kuma mahaifinka,ka maye min gurbinsa pls Sheyykh" ta faè“·a tana 茩ara matsawa jikinsa, with much surprise Sheikh ya dinga kallon Mami yana son gasgata zan canta amma maganganun ta sun masa nauyi a kunne dama 茩wa茩walwa, cikin rashin fahimta yace _"Pardon?"_ Murmushi ta saki tace "Haba sweet na! Kamar ba è“·an zamani ba kaga abinda nake nufi" ta faè“·a tana 茩o茩arin rungomesa da sauri yaja baya yana zare idanunsa yace "kai! What? Ni kike tunanin zan aikata hakan God forbid!" Ya faè“·a tana taune le蓳ansa, cikin dakiya tace "Eh! Nasan kaima kana bu茩ata shekarunka sukai kai tarayya da mace, na maka al'茩awarin wannan zai zama *SIRRIN MU* our secret bazan ta蓳a bari kowa ya sani ba yau è“·aya" ta 茩are maganar taja shafa fuskarsa zuwa jajayen la蓳蓳ansa, iska ya fesar kafin ya è“·an buè“·e baki yace "Yasubuhanallah! Da matar uban nawa? Zina mafi muni? Da wannan ranar gwamma ba'a haifi Imam ba" soyayyarsa ta rufe mata ido tace "Wlh Sheikh saika kwanta dani, kasan how long dana kasance ina mafarkin samunka? Dan Allah kada kace a'a bazan iya hqr da kai" fiddo idanunsa waje yay yace "To fyaè“·e zaki min kenan ko?" Da sauri tace "Wlh indai zaka tsaya" hannunsa ya harè“·e yana è“·an sakin murmushi tace "ok go ahead" cikin sauri ta 茩arasu wajansa tana 茩o茩arin rungome yay saurin zare hannunsa ya zabga mata wani 茩yak茩yawan mari wanda ya kusa zata zauce tayi baya zata faè“·i ya ri茩eta yace "Nasan ne nake, koda ni è“·an iska ne na gwamma ce naje waje na nema da kuè“·i dana kwana da matar Ubana, ki è“·auka na ta蓳a aikata hakan to wannan 茩addara ce daga mai duka wanda babu wanda ya isa ya kaucewa 茩addarar sa, dan haka ina jan kunanki tun ina kallonki da raguwar mutunci ki fice ki ban waje" kuka ta saki sbd masifar dake damunta duk abinda Sheikh yake faè“·a ba abinda ta gane saima kunnuwanta da suke jiye mata wasu kalamai dana ban, cikin zafin nama ta tashi ta faè“·a jikinsa tare da qanqamesa ta shiga 茩o茩arin zura hannunta a wani ke蓳antaccen shashe da sauri yay ball da ita tare dasa hannu ya jata zuwa bakin 茩ofar Parlon sa yana fidda ta yasa key kana ya jingina da jikin 茩ofar yana fesar da numfashi tare runtsa idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyi ga wani zafi da suke masa. A hankali yaja jikinsa zuwa cikin bathroom yana jin wata kasala na shigarsa abubuwa da yawa sun masa yawa yama rasa wanne kalar tunani ya dace yayi, bayan ya watsa ruwa ya sanya Armless da 3gauther kana ya è“·auki ruwan zamè™, da gayan magarya ya buè“·e ruwan tare da kafa bakinsa ciki ya shiga karanta sururin karya sihiri, sai da ya gama kana ya jijjiga tare da ajjiyewa gefe guda yana jiran ya jigo yaje har inda take ya è“·ura mata idan ta茩i sha. Fannah na kwance ta kasa cin komai sai rarraba idanu take ko mutsin kirki ba tayi ta zama kamar wata statue, wayar tace tayi 茩ara sunan Ya Falta taga yana yawo da sauri ta è“·aga tare da mannawa a kunanta, daga can 蓳angaren Ya Falta tace "Autar Mama kina lfy" kwa蓳e fuska tayi tace "Ya Falta wlh duk a tsorace nake" Shiru Ya Falta tayi sai da Fannah tace "Lfy wai? Meke faruwa gaba è“·aya bni da nutsuwa dan Allah mene?" Kasa magana Ya Falta tayi sai kawai ta kashe wayar tare da ri茩e Yana suka shiga rera kuka, baki da hanci Fannah ta saki ta shiga juyawa wayar ta kasa fahimtar komai bare da kirasu, sa蓳anin hakan ba sai kawai ta kashe wayar baki è“·aya. Uncle Sham na sauka a airport ya è“·auki mai taxci zuwa unguwar su Kawo Madu basu daè“·e a hanya ba suka 茩arasa, bai ganin nawa ya bawa mai taxci è“·in ba ya nufi cikin gidan jikinsa na rawa duk da 茩o茩arin danne damuwarsa da yayi, yana shiga a tsakar gidan ya samu Baba Baa'na da Mama kolo sai matar Kawo Madu dake rusar kuka, dubansa yakai wajan Kawo Madu da yake ta faman suma an rasa mai yi masa komai, da damuwa a fuskar Uncle Sham yace "Yaya akai aka barshi a gida bayan yana cikin wannan halin?" Baba Baa'na yana share zufar yace "Wlh ya茩i bari ko ta蓳a shi ayi bare har akai sa wani asibiti, yace kai kawai yake son gani" Uncle Sham ya mi茩e tsaye yace "Yanzu ganie shi kuma bai san inda kansa yake ba" Baba Baa'na yace "meye abinyi to?" Kai tsaye Uncle Sham yace "A samu mai taxci yanzu mu huce asibiti" Baba Baa'na ya mi茩e kana ya kalli Mama kolo yace "Muje ina son mgn dake" Uncle Sham yay gyaran yace "Time is not our side, mu fara abinda yake gabanmu i think is better" Baba Baa'na yace "hkne bari naje muga" wayarsa Uncle Sham ya è“·auka ya shiga kiran Number Sheikh wacce Arjun ya tura masa amma baya è“·auka sai ringing take, tsaki Uncle ya sauke kana ya kira ta Arjun ya jita a kashe, Message ya shigayiwa Arjun da sauri kana ya tura yana gamawa ya cire sim è“·in ya sanya a cikin aljihun sa, wayar kuma ya ajjiye saman window. Baba Baa'na yana fita ya nufi Babban titi ya daè“·e tsaye kafin ya samu taxci ya shiga suka nufi unguwar da suke da zama, suna tafe amma tunani ne fal ransa, a wannan karan babu wacce take ransa kuma ta tsaya masa irin Mamansa _(FANNAH)_ tunaninta kullum yake damunsa, musamman da yake yawan mafarkinta tana cikin wani hali, dafe kansa yay ya shiga kiran sunan Allah yana jin kansa nayi masa nauyi a haka suka 茩arasa bakin 茩ofar gidan, yana shiga suka kana Kawo Madu tare da sanyasa cikin mota, matarsa tace zata sukace a'a ta zauna, juyawa tayi sai kuma ta dawo da sauri tana ri茩e hannun Kawo Madu ta saki kuka addu'ar da take son yi masa ta gagara faè“·in komai. Uncle Sham a gaba sai Kawo Madu da Baba Baa'na a baya a haka suka è“·auki hanyar zuwa babban prvt hospital. A can cikin jejin Sambisa Tu蓳e ne kwance cikin hali na rashin lafiya ko lafcecen hannunsa ya kasa è“·agawa sbd yadda ya kejin zafi da raè“·aè“·in ciwon na shigarsa, Tijama da jikinta ya fara janye wa ta kalli Tu蓳e tace "Yakai jikana, ka sani cewa idan har haka tashi ba ka taimaki wannan ahlin ba, to kamar baka cikawa 拼ar uwanka Airah burinta da muradin ranta ba, a yau komai zai iya lalacewa ba, wannan itace ranarka, wannan itace ranar! Ranar da zaka taimaki duban rayuwaka ranar da muke jiran zuwanta ka tashi kaje ka riskesu" ta faè“·i mgnar ta ri茩e masa hannu, numfashi Tu蓳e ya fisga da 茩arfi idanunsa na tsiyayar da 茩wallar ba茩in ciki da kuma damuwa da tarin tsanar kansa daya kasa cikawa 茩anwarsa muradinta wanda ta tashi dashi tun tana yarinya, kallon Tijama yay yace "Ya kaka ta! Ki sani a yanzu dani da gawa duk kusan abu è“·aya muke, babu abinda zan iya lokaci kawai nake jira, a yanzu wannan ahlin bamu suke bu茩ata ba addu'a da taimakon Allah suke nema" Girgiza kai Tijama tayi a karon farko ta shiga zubda 茩walla tace "Me kake nufi da haka Tu蓳e? Kana nufin Mu zuba idanu akan wannan lukutar masifar? Kana nufin Mu zuba idanu a rama zuciyoyi biyun da suka mace a 茩aunar junansu? A yanzu bana damuwa da halin da Fatima take ciki, domin tana tare da Sheikh zai iya magance mata komai da izinin Allah, Amma Sheikh wa yake dashi? Kana tunanin zai iya shallake abubuwan da suke shirin samunsa, abubuwa mafi muni daga wajan wanda bai zato ba bai kuma yi tsammani ba? Haba akwai duba akan wannan lamarin" Murmushin 茩arfin hali Tu蓳e yay yace "Haba Kakata, kada ki manta damu dasu duk Abu è“·aya yayi mu, Allah Ubangiji Subuhanahu wata'ala shi ya halarci mu, kuma nayi imanin duk zcyar da take da imani take kusanta kanta ga Allah ba zata ta蓳a tuzarta ba, al'茩awari guda nayi maki wanda ko shine 茩arshen taimakon da zanyiwa Sheikh Imam hamdan Balarabe Tabbas zanyi masa" Tijama ta kallesa tana sakin Murmushi tace "Tabbas wannan bawa na Allah bazai ta蓳a tuzarta ba, Sheikh Imam hamdan Balarabe zakai farin ciki farin ciki na har abada, gudan jinin ka zasu zama abin alfaharin ka, wata rana sai an samu Babban Malami kuma magajin mahaifinsa" Sheikh na kwance yay rigingine idanunsa na saman bedroom è“·insa, kana kallonsa zaka fahimci kamar tunani yake amma a zahiri 茩wa茩walwarsa a toshe take ya samu wani irin shock wanda bai ta蓳a samun kansa a ciki ba, Mi茩ewa tsaye yay yana gyara