← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 109

Sashe 103

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 5 min read

Sai data gama turare jikinta da turaren AL'AJABU wanda yake ratsa lungu da sa茩o na jikin mace, kafin ta 蓷auki wani tarare wanda tunda tazo gidan ba tayi amfani da shi ba, shima na tsugune ta saka ya turare mata 茩asanta, kafin ta 蓷auki wani lotion mai 茩amshi ta shafa a saman farar fatar ta mai taushi da kuma santsi.
Tana gamawa ta 蓷auki matte liquid lipstick ta shafa saman la蓳蓳anta masu kauri da taushi, nan da nan suka 蓷auki haske da she茩i ya 蓷auki ba茩in kwalli ta zizara a idanunta sai Idanunta ha 茩ara haske yay fari 茩wayar idanunta ya 茩ara fitowa sosai, Murmushi tayi ganin yadda take wani 茩yalli.
Wasu 茩ananan kaya ta 蓷auka masu black and red colour ta sanya, sket ne mai tsaga ta gaba sai riga mai hannu 蓷aya, 蓷aya hannun kuma ya sauka a 茩irjinta, gashin kanta dai-dai tsakiyar kanta, sai jikinta ya samu nutsuwa bai matse ba, ya fito sarari domin rigar iya 茩irjinta ta tsaya, ta 蓷auki parfume different colors ya fesa a jikinta kafin ta 蓷auki babban hijab ta sanya a jikinta, wayarta yay 茩ara taga sunan _Nurul hayat_ na yawo tai picking a hankali taji ya sauke zcyarsa yana sakar mata lallausan murmushi kafin tace ya marai-raice fuska Murya can 茩asa yace.
"Amincin Allah ya tabbata ga Mrs Imam Deedat Balarabe"
Saurin zubewa tayi a wajan tana jin muryarsa na saukar mata da kasala, kamar ba zatai mgn sai kuma tace "Rayuwata" ware idanunsa yay sosai sai kuma yaja ya rufe sbd tunawa da His Fairy da yay, itace silar komai da faruwar komai shikam zai iya rayuwa da ita har gaban abada, amma yanzu zyrsa ta Zahraaansa domin ba'a mgnar wanda babu shi a Duniyar baki 蓷aya, 蓷an sauti ya sakar mata kafin yace "Ina son ganinki en mata" kwa蓳e fuska tayi tace "Aini na huce en mata yanzu kada ka mata soon am going to be come a mother" jinjina kai yay yace "Sure?" Tace "Ehmn" ta蓳e baki yay yace "Har duniya ta tashi en mata kike a idanun Imam, Ohhh yaaahh maza zo nan inji 蓷umin jikin Matata" mi茩ewa tayi tace "On mah way" yace "Anahh UHIBBIKI" ita kuma tace "Ina sonka Mijina" a hankali ya 蓷ura wayar a bakinsa ya bada sautin "Muuu'ahhhh" da sauri ta zare wayar sbd wani iri da jikinta yay shi kuma ya 蓷an saki Murmushi yana fa蓷in "Shy girl" ya fa蓷a yana ajjiye wayar yaci gaba da danna system 蓷insa.

Tijama na kwance cikin halin ciwon daya kamata ta kalli Tu蓳e tace "Ko yanzu na mutu nasan Airah zatai alfahari dani, Ubangiji na zai alfahari dani" Tu蓳e yace "Yake Kakata ba zaki ta蓳a mutuwa ki barni ba, daman na maki al'茩awarin kawo komai cikin sau茩i, kuma in sha Allah saura ka蓷an Iyayensa su zo garesa, Tana farin cikin ta tuzarta Imam, bata san cewa nice na shiga jikinta na tunzurata ta aikata hakan ga Sheikh ba, domin hakan shi zai kawo komai cikin sau茩i" ri茩e hannunsa Tijama tayi tace "Congratulations Tu蓳e, Allah ya kare dukkan zcyar da take mai kyau kamar ta Sheikh, aiki 蓷aya ya rage maka wanda nake fatan Ubangiji ya baka ikon yi lfy cikin aminci da kwanciyar hankali" Murmushi yayi yace "Yake Kakata wannan aikin bani na fara 拼ar uwata Airah itace silar komai, ni kawai 茩areshi ne nawa" Tijama tace "Maza jeka tashi kaje ka 茩arasa naka aiki"

Yana zaune daga shi sai boxer mai kyau sai faffa蓷an jikinsa da yake a bu蓷e yaji ta shigo cikin bedroom 蓷in domin ta duba taga baya parlon, tun daga sama ya 茩are mata kallo har 茩asa, bai son lokacin daya mi茩e tsaye ba sai bu蓷e idanunsa da yay ya ganshi gabanta, "Uhm" kawai ya fa蓷a ya amshi tray hannunta ya 蓷ura saman carpet batai aune ba taji ya zare hijab 蓷in jikinta, baya yaja ya shigayi mata wani kallo kafin a bayyane ya saki wata wahalalliyar ajjiyar zcy then yace "Yasubuhanallah! You're lucky Imam, Uhm Tubarkallah" sai kawai yasa hannu ya cirata sama ta 茩an茩amesa abinda ba ta蓳a ji yayi ba shine wa茩a, yana juyi da ita yana fa蓷in.
_鈥淔atima Zahraaah kece a zuciya! Fatima Zahraaah madubin idaniya!! Fatima Zahraaah kece sanadi na faruwa, laifinki ban gani koda ruwa da iska! So yakan saka wasu harma su fara hauka! Dana tunaki sai naji sanyi a zuciyata! Buri na zuciyata na ganki a gida na muzamma miji da mata haka zai faranta rai na!鈥漘

SIRRIN MU isn't free contact to subscribe 08119237616 rayuwa babu tabbas koda yaushe zaka iya wayar gari ka jika a kabari dan Allah kada ka tafi da ha茩茩i na馃槶

Ya 茩are maganar yana sakinta tare da rungome ta tsam a jikinsa yana sakin dryar farin ciki, dai-dai kunanta yace "Thank you! Thank you so much Wify today I'm very happy just because of you, I love you my Moonlight, Ina sonki Kurratul aini" rungome sa tayi tana 茩ara shigewa jikinsa sbd cikinta daya tukareta" bai tsaya jiran mene za tace ba sureta sai gado ko abinci da yace ta kawo masa baibi ta kansa ba.
Zare ido ta shigayi sbd abun da taji yana mata, a hankali ya 蓷aga idanunsa da suka tara ruwa dai-dai kunanta yace "Hug me Zahraaah" 茩an茩amesa tayi sosai tana shirin sakin kuka ya sanya bakinsa cikin nata kafin yace "Now kiss me, kimin kuka Zahraaah, ina son naji kina screaming sbd ni, ohyyyah kiss me Kurratul aini" ya fa蓷a yana 茩ara ha蓷e bakinsu sosai, jikinsa duk rawa yake, ya shiga karanto addu'ar Saduwa da iyali kafin a hankali ya fara ratsa jikinta, zata rufe idanunta yay saurin zare bakinsa yace "No! Zahraaah look at into my eyes zaki 茩ara so na zan 茩ara sonki kada ki rufe idanunta mu kalli juna a lokacin auratayya shi ne zamu 茩ara sha茩uwa da juna, I love You Zahraaah"
Idanunta cikin nasa tace "I love You too Rayuwata, i love You to the rest of my life, I love you more most" idanunsa ne ya kawo hawaye Ganin hakan yasa ta shiga share masa hawayen da bakinta kafin ta ha蓷e bakinsu, duk yadda tasu daurewa abun kasawa tayi ji take kamar yanzu ne first night 蓷inta, lokacin daya samu nasarar ratsa jikinta ta saki kuka tana dukan 茩irjinsa...

SIRRIN MU isn't free contact to subscribe 08119237616 rayuwa babu tabbas koda yaushe zaka iya wayar gari ka jika a kabari dan Allah kada ka tafi da ha茩茩i na馃槶

NIMCYLUV 鉁嶐煆�
: The Accident
91-92
Chapter 103 · 0% Book details