← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 109

Sashe 77

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

_丕賱爻賱丕賲 毓賱賷賰賲 賷丕 廿禺賵丞 丕賱賲爻賱賲賷賳 賰賲丕 毓乇賮鬲賲 兀賳 丕爻賲賷 丕賱卮賷禺 廿賲丕賲 丨賲丿丕 (亘賱丕 乇亘賷) 丕賱賷賵賲 賷賵賲 丕賱噩賲毓丞 丕賱匕賷 賷賵丕賯 佟佶 賮賷 卮賴乇 乇賲囟丕賳 爻兀匕賰乇 毓賱賷 兀卮賷丕亍 丕賱匕賷 卮睾賱賳丕 毓賱賷賴賲_
_(Assalamu alaikum ya ikwatul musulimina kamaa araftum anna ismii ashsheik imam hamdan balarabe alyaum yaumul juma'a yawaaqi 15 fi ramadhana sa'uzakkiru alaa ashiya'ul lazi shagalna alaihim)_ gaba 蓷aya wajan yay tsiit kowa yana sauraran abinda Sheikh zai ce, numfashi ya sauke kana ya kure damuwar ransa ya fuskanci mutanan gabansa yaga kusan rabi hausawa ne dan haka ya sauya akalar harshen sa zuwa Hausa yace "In sha Allah! Zanyi tuni da abubuwa guda Uku da muke yawan mantawa dasu kana muka gafala akansu.." Shiru da sauri wani securities ya mi茩a masa bottle ganin haka Arjun yabar wajan ba jimawa ya dawo 蓷auke da ruwan da Sheikh yake sha ya bu蓷e ya bashi, cikin nutsuwa yasha ruwan kana ya matsar da bakinsa sai tin kunan Arjun yace "kar ka kuskura ka 茩ara tashi" ya 茩are maganar yana 蓷an sakin murmushi. Gyara tsaiwa yay yace.

*ZINA*
锘庯夯賻锘犢庯话 锖嵸庯粺锘犢戀庯华購 锘嬞庯粻賻锘� 锘Y庯沪賿 锘� 锘з庯簰賽锘操戀� 锖戀庯粚賿锖庯哗購

Tsira da amincin ALLAH sutabbata ga ANNABIN dababu wani bayanshi

Salati da tsira da amincin Allah su tabbata bisa Jagoran Annabawa da Manzanni, Shugabanmu Annabi Muhammadu (锓�)tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa Ma蓷ukaka.

ILoLin zina da kuma Hukuncinta

Ya tabbata a cikin hadisi an tambayi Annabi
(锓�) a kan wane zunubi ne ya fi girma, sai
Manzon Allah (锓�) ya ce, 鈥淪hirka da Allah
alhali Shi ne Ya halicce ka.鈥� Sai aka ce 鈥榮ai
wane?鈥� Sai ya ce, 鈥淪annan kashe 蓷anka don
kada ya ci tare da kai.鈥� Sai aka ce 鈥渟annan
sai wane?鈥� Sai ya ce, 鈥淜a yi zina da matar
makwabcinka.鈥� (Bukhari). yadda ruwaito

Allah Maè“·aukakin sarki Ya sanya hukuncin
wanda duk ya yi zina kuma ya ta蓳a aure, a
jefe shi, namiji ko mace; idan kuwa bai ta蓳a
aure ba, sai a yi masa bulala è“·ari, sannan a
baquntar da shi a wani gari daban tsawon
shekara guda.

Duk wanda ya kalli hukuncin zina, zai ga
Allah Ya ke蓳ance shi da wasu abubuwa masu
yawa, saboda munin zina. Ga kadan daga
cikin abubuwan da hukuncin ya kunsa:

1. Kausasawa wajen ukubar mazinaci, ta
hanyar jefewa. Ko kuma bulala da
bakuntarwa shekara guda.

2. Hana jin tausayin mazinaci ko mazinaciya
yayin da ake musu ukuba. Allah Ya ce :

俦賱夭賾賻丕賳賽賷賻丞購 賵賻俦賱夭賾賻丕賳賽賶 賮賻俦噩賿賱賽丿購賵丕蹮 賰購賱賾賻 賵賻侔丨賽丿賺 賲賾賽賳賿賴購賲賻丕 賲賽丕蹮卅賻丞賻 噩賻賱賿丿賻丞賺 蹡 賵賻賱賻丕 鬲賻兀賿禺購匕賿賰購賲 亘賽賴賽賲賻丕 乇賻兀賿賮賻丞賹 賮賽賶 丿賽賷賳賽 俦賱賱賾賻賴賽 廿賽賳 賰購賳鬲購賲賿 鬲購丐賿賲賽賳購賵賳賻 亘賽俦賱賱賾賻賴賽 賵賻俦賱賿賷賻賵賿賲賽 俦賱賿亍賻丕禺賽乇賽 蹡 賵賻賱賿賷賻卮賿賴賻丿賿 毓賻匕賻丕亘賻賴購賲賻丕 胤賻丕贀卅賽賮賻丞賹 賲賾賽賳賻 俦賱賿賲購丐賿賲賽賳賽賷賳

鈥淢azin茫ciya da mazin茫ci, to, ku yi b农l茫la ga k玫wane 蓷aya daga gare su, b农l茫la 蓷ari. Kuma kada tausayi ya k茫ma ku game da su a cikin addinin Allah idan kun kasance kun茫 yin 末m茫ni da Allah da R茫nar L茫hira. Kuma wani yankin jama, a daga m农minai, su halarci az茫barsu.鈥� . (Annur : 2). .

Yi musu ukuba a gaban mutane, ba a
yarda a yi musu a boye ba, Allah Ya ce :

Duk waè“·annan abubuwa suna nuna mana
munin zina da rashin kyanta a Musulunci.
Imamul Bukhari ya kawo, a cikin ingantaccen
littafinsa, daga Maimun Al-audiy ya ce,

鈥淎 lokacin jahiliyya na ta蓳a ganin wani biri da
ya yi zina da wata biranya, sai sauran biran suka taru suka jefe su鈥�.

Mafi munin zina ita ce wadda mutum zai yi da mahaifiyarsa, sai da muharramarsa, sai wadda zai yi da matar makwabcinsa. Allah Ya kare mu.

ILLoLin Zina: Babu shakka duk mai hankali ya san cewa zina tana tattare da illoli masu yawa, waè“·anda suke shafar mazinacin ko
mazinaciyar, ko su shafi al鈥檜mma gaba daya.

1. Zubar da mutunci da jawo wa kai
qasqanci: Duk matar da ta yi zina to ta jawo wa kanta da danginta da mijinta 茩as茩anci, ta kuma zubar musu da mutunci a idon duniya. Idan har ta sami ciki ta haihu, sannan ta kashe 蓷an, to ta ha蓷a laifi biyu, laifin zina da laifin kisan kai. In kuma ta bar shi, to kuma ta shigar wa mijinta ko danginta, wanda ba ya cikinsu. Idan kuwa mai zinar namiji ne to ya lalata mace, ya jawo mata lalacewa da ta蓳ewa, wanda hakan lalata duniya ne gaba daya.

2. Zina ta ha蓷a dukkan sharri gaba 蓷aya: Saboda a cikin zina akwai rashin tsoron Allah; rashin kunya; rashin tsantseni; rashin cika alkawari; 茩arya da butulci da sauransu. Duk kuwa wa蓷annan munanan halaye a Musulunci.
Manzon Allah (锓�) yace Allah ya la鈥檃nci mai sake al鈥檃ura da mai kallon al鈥檃uran wani. Baihaqi ya ruwaitoshi
an kar蓳o daga muazu 蓷an jabal (r.a) ya
kar蓳o daga manzon ALLAH (锓�) sai yace
ranar alqiyama ranar hasara ce da nadama
ALLAH zai ta da al鈥檜mma daga 茩abarburansu siffa goma sha biyu (12).

Siffa na biyar daga ciki.

Za鈥檃 tashesu daga cikin 茩abarinsu suna
wari kamar dunge Mai kira yayi kira da fuskar ubangiji waè“·annan sune masu zina sun mutu batareda sun tuba ba, basuji kunyar Allah maè“·aukaki ba wannan shine
sakamakonsu makomarsu zuwa ga wuta.

Gaba 蓷aya wajan yay shiru wasu daga cikin matasa banda kuka babu abinda suke, sunkuyar dakai Sheikh yana jan numfashi a hankali wata zazzafar 茩walla ta sakko daga cikin idanunsa zuwa saman fuskarsa, yana jin wani 蓷aci a ransa ga wani zafi da zcyarsa ke masa, idanunsa a goge tass yana gyara tsaiwarsa, a hankali ya bu蓷e dararan idanunsa ya sauke saman camera da sauri Fannah ta janye idanunta sbd ganin kamar ita yake kallo tace "Anyi banzan Malami dai, kai har kana da bakin yin magana akan zina? Shiyasa ake cewa ka yarda da fa蓷ar Malam kada kai aiki da abinda yake aikatawa" girgiza kai Sheikh yay kana yace "茦addara!!! Ba abinda bata sanyawa wasu ba halinsu bane 茩addara ce wasu bata da madafa idan ta hau kan ka sai lokacin lokacin ta yay, kuma 茩addarar tana da nata lokacin wata rana zai zo kamar ba'ai ba, wasu iyayansu nada sila wajan abinda 蓷an su yay, wasu kuma 拼an matan su keda sila haka dai, Bayan zina sai.

*ZAKKA*
WACE IRIN DUKIYA CE ZAKKA TAKE WAJABA A CIKINTA?
Zakka ba ta wajaba a cikin duk abin da Musulmi ya mallaka domin amfanin kansa, kawai, komai tsadarsa kuwa. Misalin wannan shi ne gidan da yake zaune a cikinsa. Ba ta kuma wajaba a cikin motarsa ta hawa komai alfarmarta. Haka nan kuma tufafi da abin ci, da abin shansa.

shiru Sheikh yay tare è“·aukan ruwa yasha idanunsa cikin camera yace.
Dukiyar da kawai, Allah Maxaukakin Sarki ya wajabta fitar da Zakka daga cikinta, ita ce wadda ta tabbata, ba ta daga cikin abin da yake biyan bukatun mai ita, na yau da kullum, tana kuma kan wata turba ta qaruwa da havaka da bubuta, kama:

Zinari da Azurfa:
Zakka ba ta wajaba a cikin zinari da azurfa, sai idan sun kai wani matsayi na ywa, wato, nisabi, sa鈥檃nnan kuma sun cika shekara xaya cif ta shekarar Musulunci, wato kwana xari uku da hamsin da huxu.

Nisabin Zakkar Zinari da Azurfa Shi ne Kamar Haka:

Ba za a tava Zinari da nufin fitar masa da Zakka ba, sai idan nauyinsa ya tasar wa giram tamanin da biyar 鈥�85鈥欌€�. Ita kuwa Azurfa sai nata nauyin ya tasar wa giram xari biyar da casa鈥檌n da bayar 鈥�595鈥欌€�.

Dukiya da Kuxaxe: Dukiya da kuxaxe kowaxanne iri ne kuwa, da suke hannun mai su, ko ajiye a cikin bankuna.
Yadda Ake Fitar Musu da Zakka: Ana lissafa nisabin dukiya da kuxaxe dabra da kwatankwacinsu na Zinari. Idan qimarsu ta yi daidai da qimar Zinari ta Zakka, ko fiye da haka, wato nauyin kusan giram tamanin da biyar 鈥�85鈥欌€� xin can da aka ambata a kuma daidai lokacin da Zakkar ta zama wajibi; bayan ta cika shekara xaya ta Musulunci tana qanqashin mallakar mai ita. To, zai fitar da kasha biyu da xigo biyar 2,5% a matsayin Zakka.

Ga Misali: Kowa ya san farashin Zinari ba ya da tsayayyar alqibla; canzawa yake yi. To, da za mu qaddara cewa, farashin giram xaya na Zinari a daidai lokacin da fitar masa da Zakka ya wajaba, yana daidai da dalar Amerika ashirin da biyar 鈥�25鈥欌€�. To, a haka nisabin Zakkar dukiyar zai zama kamar haka:

25 鈥渇arashin giram xaya na Zinari wanda yake canzawa lokaci-lokaci) x 85 鈥渁dadin giram da aka mallaka, wanda ba ya canzawa) = dalar Amerika 2125 鈥渨annan shi ne nisabin dukiyar).

Dukiyar Kasuwanci:
Abin da ake nufi da dukiyar kasuwanci xin nan, shi ne duk wani abu da mutum ya tanada domin kasuwanci, wanda kuma ba a iya canza wa bagire, kamar filaye da gidaje manya da qanan. Kazè°©lika, da kayan abinci da waxanda ake saye don wani amfani na daban.

Yadda Ake Fitar Musu da Zakka: Mutum zai gano tare da lissafa qimar gaba xayan dukiyar nan tasa, ta kasuwanci bayan shekara xaya cikakkiya. Zai kuma yi amfani da farashi mai ci; wanda yake gudana a kasuwa a daidai ranar da ya shirya fitar da Zakkar dukiyar. Idan dukiyar nan ta kai nisabi, to, sai ya fitar da kasha xaya bisa huxu na kasha goma daga cikin xari, wato 2,5%.

Abin da Yake Fitowa Daga Cikin Qasa: Tsirrai da 鈥榊ayn Itace da Hatsi:
Allah Maxaukakin Sarki yana cewa: 鈥淵a ku waxanda suka yi imani! ku ciyar daga mai kyau abin da kuka sana鈥檃nta kuma daga abin da muka fitar saboda ku daga qasa鈥� [Baqara:267].

Sai dai Zakka tana wajaba ne kawai a cikin wasu kevantattun tsirrai; ba gaba xayansu ba. Ko kuma da sharaxin sai sun kai wani adadi kevantacce a idon Shari鈥檃h.

A wajen fitar da Zakkar wannan nau鈥檌 xin ma, ana la鈥檃kari tare da banbancewa tsakanin abin da aka noma ta hanyar ruwan sama, wato noman damana, da wanda aka noma ta hanyar shayarwa, wato, noman lambu. Haka kuma da tsakanin wanda aka shayar ta wasu hanyar amfani da wasu kayan aiki, da aikin kansa. Duk ana la鈥檃kari da waxannan abubuwa a cikin qimanta abin da yake wajibi na Zakka. Shari鈥檃h kuma ta yi haka ne saboda kula da mutunta yanayi da halaye da al鈥檃dun mutane.

Sharuxxan Wajabcin Zakkar Tsirai da 鈥榊ayan Itace:
Chapter 77 · 0% Book details