Sashe 88
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read
tace "Mene Uncle? Mene ya samesa kada ka gayamin wani mummunan abu a kansa" ya faè“·a idanunta na kawo ruwa Mi茩ewa tsaye yay yace "Matsala suka samu da police amma Allahamdulillah komai ya daidaita In sha Allah, kici gaba dayi masa addu'a Allah ya kiyaye gaba yanzu addu'ar taki yafi bu茩ata" yana faè“·in haka ya fita daga è“·akin baki Granny ta saki kafin saka salati tana tafa hannu "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) shi Shansu meye haè“·in sa da wasu Polis fisabilillahi?" Anut Amina sauke ajjiyar zcy tayi sam zcyarta bata yarda da mgnar Sheikh ba, bai ta蓳a yi mata 茩arya ba hakan yasa kawai ta amince da zan can dan bata son 茩arya ta Sheikh è“·in. Fannah a gaggauce ta shirya cikin wata lafiyayyiyar abaya mai kyau wacce ta kwanta a jikinta, tunda ta fito Sheikh yake Kallonta kana ya kalli Barrister yaga shima ita yake kallo haka nan ransa ya 蓳aci, musamman da yaga yadda rigar ta kamata tai mata masifar kyau, ajjiyar zcy Barrister ya sauke kana ya haura upstairs domin è“·auko wayarsa, yana fita Sheikh ya mi茩e ya makawa Fannah harara ita kuma ta murguè“·a masa baki, bai damu da Arjun dake wajan ba ya shammace ta tare da è“·aga ta sama da sauri ta qanqamesa sbd tsoran da taji, Murmushi Arjun yay domin ya gama gane kishi ke damun Sheikh, tana shureè™ ya 茩arasa da ita è“·akin ta, tare da direta ya nufi wajan wrdrb è“·inta wani purple è“·in hijab ya è“·auko mata wanda zai sauka har 茩asan ta, fuskarsa ba walwala ya nufi inda take yana zuwa tace "Malam wai meye haè“·i na dakai ne? Bazan saka hijab è“·in ba Bashi nai niyya ba" bai kulata ba ya jawota jikinsa tare da zame Vail è“·in kanta, lumshe idanunsa yay sbd 茩amshin sumar kanta daya daki hancinsa, a hankali ya tura hancinsa cikin sumar kanta yana jin yadda take mutsi zata gudu amma No way to run, sbd gama è“·aya ya ri茩e ququnta da hannunsa, cikin nutsuwa ya fara fidda numfashi, yana sha茩ar 茩amshin dake fita daga cikin gashin, kanta ya è“·aga fuskarsa daf da tata ya manna mata sumbata a jajayen la蓳蓳anta, da hancinta kana fatar wuyanta Murya can 茩asa a tsakiyar kunanta yace _"Sabahul khair Zahraaah! Mrng Jewel nah"_ ya faè“·a yana jan fatar kunanta yana hura mata iska jikinta ne ya saki hakan yasa tai saurin rungomesa hijab è“·in ya saka mata, kana ya ri茩e hannunta ya è“·ura saman bakinsa yay kisses nasa, sai kuma ya maida hannun saitin zcyarsa yace "U belong to me Zahraaah, Only me kin gane ban ta蓳a nuna maki 蓳acin rai na ba, wlh billahil Azim kika sake kika zauna kusa da Abba uhm" bai 茩arasa maganar ba yaja hannunta zuwa waje. Barrister ya kalli Arjun yace "A'a ina Son yay?" Arjun yace "Wai Anut Fatima yaje kira sbd part è“·inta ta koma tana kuka" kafin Barrister yay magana Sheikh ya 茩arasu Fannah na bayansa sai turo baki take gaba, Sallama sukaiwa su Granny kana suka è“·auki hanyar airport a cikin jirgi Barrister ya zauna kusa da Fannah da sauri ta mi茩e taje kujerar dake farcing Sheikh ya zauna ganin haka ya rabu da ita, Sheikh yi yayi kamar bai san da ita a wajan ba. A haka suka 茩arasa Barno lokacin an gama shirya gawar su Uncle Sham a gidan su Fannah, domin tuni labari ya iske masu, tashin hankali ba'a saka masa rana Fannah kusan sumewa tayi lokacin da Tayi arba da gawar mahaifinta, cak Sheikh ya è“·auke ta daga wajan gaba è“·aya kana ya kira Yakura yayar Mama kolo wacce yaga ta fisu nutsuwa, yace ta kula da Fannah sbd Cikin dake jikinta, Yakura kallonsa kawai take sosai yay mata kama da wani ko wata amma ta kasa tunawa, yana tsaye akan Fannah da akaiwa allurar bacci tare da è“·aura mata ruwa wayar Yakura ta è“·auki 茩ara tana dubawa ta è“·auka tace "Indoo kinji labarin abinda ya samemu ko? Yau munga jarrabawa ta Ubangiji sai addu'a kawai?" Bai tsaya jiran me za tace ba sbd bugun da zcyarsa take masa yay waje da sauri, yana zuwa ya samu har su Anut Amina sun 茩arasu domin ance a nan Za'ai jana'izar baki è“·aya, Anut Amina na ganin Sheikh ta nufesa da sauri ta ri茩esa "Sheikh Mijina farin cikina, Duniya, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" sai kuma ta zube a jikinsa ba Numfashi, matan wajan suka ri茩eta shi kuma ya è“·auki Huda ya bawa Ya Falta ita, wacce tunda yazo take mmkin ganinsa a wajan, gaba è“·aya unguwar ta cika da mutane, lokacin da Sheikh yaga gawar Uncle Sham kasa mutsawa yay abun mmki ko è“·igwan hawaye bai ba, a haka ya zauna ya dinga kwarara masa addu'a na samun rahamar Ubangiji. Lokacin da za'a saka Uncle Sham ya kabari rufe idanunsa yay da sauri kuma ya rungome Arjun dake kusa dashi yana sauke ajjiyar rungomesa Arjun yay yana shafa bayansa, dan yasan duk abinda Sheikh yake dauriya ce sai bayan abun zai zauna jinyar kansa da rashin kawon nasa. Wacce ake kira da Indoo duk yadda tasu 茩arasu a lokacin kasawa tayi sbd rashin lafiya. A nan kuma suka bar Fannah.