Sashe 63
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 10 min read
馃karku ce komai ysin ALLAH yayi zanyi posting sai 5 na fara typing It's paid book 08119237616.
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: _*SIRRIN MU* RAYUWAR *SHEIKH* DA *FANNAH* RAYUWACE WACCE ZA'A CE BASU TA苼A TUNANIN ZASU SAMU KANSU A CIKI BA, ZATA IYA YIWUWA ACE 茦ADDARA HA茒UWA DA *SHEIKH* YASA *BARRISTER* YA AURI *FANNAH* AMMA KU SANIN DUKKAN ABINDA ZA KUJI KUMA KU KARANTA ALRDY A HAKA TSARIN LABARIN YAKE SINCE BEFORE! BABU KUMA WANDA ISA YA KUJEWA TASA 茦ADDARAR SAI DAI 茦ADDARAR ABACE MARA TABBAS! KUMA ZATA IYA YIWUWA *SHEIKH* SAI YA KASANCE DA *ZAHRAAAH* SANNAN ZAI SAMU LAFIYARSA YA FARA TAKAWA KAMAR SAURAN MUTANE! *SHEIKH* MALAMINE AMMA BABU RUWAN 茦ADDARA DA MATALANTAKAR MUTUM SO THINK BEFORE YOU TALK *NIMCYLUV*
Da sauri Deedat ya 茩arasa inda take kwance cikin jini yana zuwa ya tsuguna ba tare da tunanin komai ya 蓷auke ta zuwa wani part wanda da alama shi ne part 蓷insa, ganin jini yasa Anushka sakin kuka tana ri茩e hannun Aditya, kasancewar Aditya tafi Anushka wayo yasa ta kama hannunta tare da nufar Parlo,har lokacin kuma Anushka bata daina kuka tana kiran sunan Ammi ba, ruwa Aditya ta 蓷auko ta bata tana sha tana fa蓷in _"Uhm! Ammi,Ammi ce"_ shafa kanta Aditya tayi tace _"Sorry baby!, Ammi ce?"_ kai ta 蓷aga mata ita kuma ta rungome ta tana rarrashinta. kwantar da ita Deedat yay saman wani bed madaidaici bayan ya samu jinin ya tsaya, dubawar farko da yay mata ya fahimci 茩aramin cikin dake cikinta ne ya fita, yaji ba da蓷i da kuma kewar 蓷an gudan jinin nasa amma lafiyar matarsa yanzu tafi masa komai dan haka ya tattara komai ya ajjiye dan baya bu茩atar abinda zai samu matarsa _She's in critical condition_ domin jikinta yay mugun hawa ya rasa wacce kalar damuwa ta sanya ranta dama zuciyarta, _Sharp Sharp_ ya 蓷aura mata drip ya 茩ara mata gudun a.c kana yaja 茩ofa ya rufe yana zuwa Parlo ya tarar da twins har sun yi bacci suna rungome da junansu, murmushi yay masu tare danna ball ba jimawa Nanny 蓷insu ta shigo Deedat tuni ya juya da sassarfa ya shige nasa part. Da Yamma yana zaune a Parlo ya kasa fita duk da aikin dake gabansa amma shi 蓷in Mutum ne mai mutuwar son iyalansa yana kashe dukkan abinda yake ya bawa iyalansa time 蓷insu _He just make them happy_ dan rayuwa babu farin ciki kawai damuwa. Kallon Aslam yay yace _"Your Mom Need You son_ so stay with us nayi cancelled aikin nan baka rasa komai na rayuwa ba" Aslam yace "Papi na ajjiye _as your wish_ aikin ban kuma zuwa office 蓷in" shafa kansa Deedat yay yace "Allah yay maka albarka, _i have a meeting_ so ka kula da mahaifiyarka da 拼an uwanka" jinjina kai Aslam yay yace "In sha Allah ur Excellencea Allah ya 茩ara baka yawan rai Papina" cike da so da 茩auna Deedat ya rungome 蓷an nasa yana jin wani iri a zcyarsa sakinsa yay yace "Ka Kula son ka tabbatar Ammi taci abinci" Aslam yace "Papi! Ammi tana da damuwa amma ta茩i fa蓷a kullum tana cikin ciwo" murmushi Deedat yay yace _"Don't worry_ akwai lokacin da basai ka tambaya zata fa蓷a maka damuwar dake ranta ok!" Yana fa蓷in haka ya shige part 蓷insa _not too long_ ya fito sanye da wata dakakkiyar shadda sky blue sai zanna bukar yay kyau sosai haiba da kwarjininsa sun 茩ara fitowa. Tana zaune ta rufe Idanunta taji 茩amshin turarensa ware idanunta tayi tana 蓷an saikin Murmushin 茩arfin hali kafin ta mi茩e tsaye tace _鈥漊r Excellence鈥漘 Murmushi ya sakar mata tare da ha蓷ata da jikinsa yace _"Finally my wife is back, so how the you feel now Madam AYSHART"?_ ma茩alesa tayi tana 蓷an sakin murmushi tace "Feeling better ur Excellence" peak ya bata a goshinta tare da ri茩e hannunta zuwa Parlo yace "Allahamdulillah! Matata ta samu kin kusa Governor Deedat da ransa" dry tayi domin tana 茩o茩arin danne damuwarta a gabansa tace "Uhm wai ma And ina zaka?" Yace "Zan fita nema kina zauna ne?" Kaita girgiza masa tace "Ni AYSHART bance ba, ina zaka kai nauyin mutanan daka 蓷auka kullum addu'a nake Allah ya baka ikon sauke nauyin dake kanka" hannunta ya matse yace _"I hope so.._ Amma mulki ba sau茩i" rungomesa tayi tace "Ina maka addu'a in sha Allah komai zai dai-dai" Aditya na ganin Ammi ta tashi da sauri tare da ajjiye Apple 蓷in da take sha Anushka ma ta mi茩e suna zuwa Ammi ta rungomesu, tana shafa kansu Deedat kuma ya kalli Aslam dake zaune sanye da Armless da 3gauther yace "Kai ka yafe rungomar?" Mi茩ewa yay yana sakin dry yace "Papi idan da twins bazan samu komai wajan Ammi ba" yana zuwa shima ta rungomesa Deedat kuma ya ha蓷a ya rungomesu baki 蓷aya yace "Kune farin cikin Deedat 茩aunar ku tada nai nisa da abubuwa masu matu茩ar muhimmanci a rayuwata, Allah yay maku albarka". Yana zaune saman Wheelchair yana yana operating system kusan dukkan abinda yake yi kawai yake amma hankalinsa na kanta yana lura da yadda walwalarta ta rago a kwana biyu, ga aiyukan cikin gida sun mata yawa har yanzu Mami bata dawo ba Granny 茩arfi ya fara janye wa Buhaiyya bata iya komai ba, Numfashi ya sauke lokacin da tazo ta gabansa ta shige cike da nutsuwa tana sanye cikin wata farar Laffaya mai kyau tai sharr da ita sai ramar dake fuskarta da kuma damuwa dan kana ganinta kasan cewa tana cikin y sa蓳anin shi dake 茩o茩arin danne damuwar dake fuskarsa, ta gama setting daining 蓷in ta dawo kanta a 茩asa zata shige kitchen domin 蓷auko masa furar da yake sha, yay saurin sanya 茩afarsa tare da ta蓷eta gaba 蓷aya tayi baya zata fa蓷i ya 茩ara sanya 蓷aya 茩afar tasa ya tarota cikin rashin Sa'a 茩afar tasa ta goce abinka da mara lfy tayo kansa gaba 蓷aya cikin sauri ya janye system 蓷insa ta fa蓷a jikinsa tana sauke numfashi tare da dafe 茩irjinta sosai ta tsoranta dan ta gaba bawa kanta sai taje 茩asa sai kuma taji ta sauka akan tattausan jikinsa dake fidda wani sihirtaccen 茩amshi, kasa kallonsa tayi kunyar abinda ya shiga tsakaninsu jiya yasa ta kasa sakewa yanzu haka ji take kamar ta nutse sbd kunya amma ta lura shi ko a jikinsa, shikansa idan ya tuna moment 蓷insu na jiya yana jin wani iri tsigar jikinsa duk ta mi茩e ga wani sabon fellings dake 茩ara yawa a tare dashi, Wasu scenes ne da suka kasa 蓳acewa a idanu da zcyar Sheikh da Fannah, _Everything happened majestically in a dignified And inspiring way._ iya jiya ya gama gane weakness na jikin Fannah _and he wish ace everytime, every second Every minutes_ ya tare da Zahraaah 蓷umin jikinta ka蓷ai na sawa yaji nutsuwa da 茩arfi a jikinsa ya 茩ara tabbatar _Physical relationship_ na 茩ara sanya so da 茩aunar juna. Fesar da numfashin yay kana ya bu蓷e idanunsa tare da saukesu a kanta bayan na kashe system 蓷in, ganin yadda ta shige jikinsa ya dashi fa蓷in _"Hello Mummyna"_ turo baki tayi gaba bata yarda ta kallesa tana 蓷an ka蓷a jiki tafe "Uhm ni ka daina" ta蓳e baki yay yana sassauta Muryarsa yace "Baki damu dani ba ko Uhm?" Da sauri ta girgiza kai tace "Uhm ni yaushe nace haka? Kawai ina.." sai kuma tai Shiru cije lips 蓷insa yay clamly yay yace "Kina jin kunyar Malaminki right?" Mmkin yadda ya fahimci abinda yake ranta tayi kamar ya 茩ara shiga zuciyarta yace "Ki daina Mmki, ina fahimtar komai na zcyar _Muhaddaserh_ shiyasa nake saurin gane naki tunda yanzu matsayinta kike har sai mun gama game 蓷in mu" zcyarta ce ta buga da 茩arfi domin harga Allah ta manta da wata game ta riga ta sakankance, kallonsa kawai take ta kasa cewa komai yace _"I love her so much har ban iya fa蓷in yadda zcyata take sonta, She's beautiful more beautiful ma, her lip's UHMMM sweetness and honey kenan"_ kamar zatai masa kuka tace "Itama kayi kissed nata _just like you did to me"_ ware manyan jajayen idanunsa yay waje yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da 茩arfi cikin dauriya yace "Kiss? Ke kuma? When?" Ji tayi ranta ya 茩ara 蓳ace tace "Eh! Juya mana a bedroom 蓷inka" wani 茩awataccen Murmushi ya saki yana jan 茩wantaccen beard 蓷insa yace "You're dreaming Mmyna, 茩ilan nai mafarkin ina shan sweet bakin _My Muhaddaserh_ ne" Idanunta cike da hawaye tace _"You mean u don't have any feelings for me"_ Yana lumshe idanunsa yace "Ni dai nace game And idan kikai winning why not na 蓷an cillaki a zuciyar Malaminki" bata san ya akai ba sai jin 蓷umin wani abu taji a saman fuskarta tattausan hannunsa a saman fuskarta ya tabbatar mata da hawaye take ba tare daya 茩ara cewa komai ba ya 茩ara jawota very close to him tare da copping face 蓷insu waje guda Murya na 蓷an rawa yace "Are you cry because of me Zahraaah?" Sai kuma yay Shiru yana Kallon yadda take shasshe茩ar kuka rufe idanunsa yay yana fesa mata numfashi slowly ya fito da tongue 蓷insa waje tare da 蓷urawa a saman fuskarta ya shiga share Dukkan hawayen daya fita daga cikin idanunta har lumshe idanunsa yake sbd wani 蓷umin hawayen da yaji saida ya shanye hawayen tasss sannan ya tsaya yana ri茩e hannunta yace _"May we live together in prosperity And blessings, Die together in love and Affection, blessings upon you blessings!.. May Allah's Rahma cover us forever"_ sam bra yadda Sheikh baya sonta kawai buga game 蓷in sa yake bada ita as he said bakin ta tura gaba tace "To kace kana sona" Murmushin 茩arfin hali yay yace "Noo! Meyasa zaki sani abinda ban shirya yin sa ba? Na fa蓷a maki akwai lokaci to ki bari lokaci ya bai yana komai da kansa" hannunta ya 蓷ura a saitin zcyarsa wacce take bugawa da 茩arfi yace _"This is your humble ba"_ kaita gya蓷a masa yace "Just pray" And he start kissing her tun daga 茦asan zcyarsa sautin sumbar ke fita tsut-tsut banda fitar da numfashi babu abinda suke sosai yake kissing bakinta da dukkan zcyarsa a wannan lokacin 茩asa controlling kansa yay zcyarsa ta gama 茩wa蓷aituwa da ita banda wutar so da kuma 茩aunarta babu abinda ke cin zcyar Sheikh Soyayyar da Malamin Zahraaah yake mata ta musamman ce yayinda ita kuma ta kasa fahimtar sunan MUHADDASERH shine cikon sunan FATIMA a cikin guda tara daya gaya mata. (Wannan shine sabin babun soyayyyar SHEIKH da FANNAH). Mami taja tsaki tana fa蓷in "Wlh kayan nasara ko asarar ku蓷i,Ni nan zcyata har wani numfashi take sbd damuwa ji nake kamar nai fiffike wlh" Kubra tai dry tace "Me kike ci na baka na zuba haka Saudat? Da kin koma gida fa shkknan yanzu dai dole mu 茩ara kwana domin motar ga zatai aiki yanzu ba" cikin damuwa Mami tace "Ba zaki gane ba ji nake kamar wani abu sai shiga tsakanin sweet Imam da waccen shigar yarinyar wlh sai naga bayanta 拼ar matsiyata kawai" Dry Kubra ta sakeyi tace "Ai 蓷an naki ne wlh yayi daga gani kuma nasan zai kawo wuta" Murmushi Mami tayi tace "Yeah! He's honey ba'a mgn amma wlh inajin sai anyi min 蓷inki har yanzu zafi na keji wannan shegen karan kamar Mutum ko Barrister ban ta蓳a ji abarsa ta shige can ciki ba sai wannan dabbar" Kubra tace "Hhhhh ai ina jiyo ihun ki fa, ai dai-dai dake kika samu tunda kin raina Barrister" Mami tace "Allah ina jin mutum ne ba kare ba abun is too much fa" a haka suka 茩ara hotel 蓷in dake kusa da inda suka sauka. Granny ce ta fito ri茩e da hand-bag tana kallon Fannah tace "To ni zan tafi sai na dawo" Fannah ta marai-raice fuska tace "Ayya! Granny nima zani fa,tunga naga Buhaiyya zaku" Granny na 蓷an kakka蓳e jikinta tace "A'a bana son sallama wannan ai gantali ne daga ganinki anga mai ciki bazan fita dake waje baki ya kamaki na shiga wajan Barista ba" Fannah jin kalmar tai wani iri wai ciki kasa magana tayi Granny tace "To zamu huce Nida su wancan yaran to mutane ne su dinga sanya sunaye ba da蓷i bare dada蓷awa, ke yama sunansa?" Ta tambaya tana kallon Buhaiyya tace "Fareeq" Granny tace "Yawwa! Shi fa yar kirki to ba gwaramin shi akan wajan gantallan diriban ba dan Allah? Tunda ai ba gama sanin tu茩in nasa nai ba" Fannah tace "haka ne, Allah ya tsare ya kiyaye" Granny tace "To ko dai na tawo baki da taura da magarraya ne naga ganki kamar kazar da 茩wai ya fashewa" mi茩ewa Fannah tayi tana sunkuyar da kanta 茩asa tace "Sai kun dawo Granny" Buhaiyya tace "Anut Fatima sai mun dawo" Murmushin 茩arfin hali tayi tace "Uhm Allah ya kiyaye" daga haka tai part 蓷inta Hanne mai aiki kuma ta fara shirya dinner.