← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 109

Sashe 97

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read

Deedat da Hamdan yaya da 茩ani ne, amma sun ha蓷u ne ta hanyar Uba uwa kowa da tashi, Hamdan 蓷an stepmom 蓷in Deedat ne, tun suna yara Allah ya bawa Deedat baya ta tsara art ga kuma son mulki, dan haka tun a secondary school aka fara bawa Deedat mu茩ami, hakan ya fara damun Hamdan sbd shi mutum ne mai hassada da kuma 茩yashi, amma baya ta蓳a nuna tsanar Deedat yana barin komai cikinsa ya iya takunsa, mahaifiyar Deedat ta mallaki Property da yawa wajan iyayenta da suka rasu ya rage daga ita sai ni Shamsudeen da nake rubuta wannan bayanin, ni 茩anin mahaifiyar Deedat nan wato Khadijertou, a haka rayuwa ta fara tsayi Deedat ya manyanta, a haka iyayen sukai tafiya babu wanda ya dawo da rasa sosai Deedat ya shiga tashin hankali bashi da kowa saini, daman familyn ba yawa garemu ba, yawanci ba'a 茩asar suke ba, haka dukkan 茩adarorin Khadijertou ya dawo mallakin Deedat Balarabe, ya fara juya ku蓷i a lokacin ni kuma ina da aure matata ta fari amma ban ta蓳a haihuwa ba, ganin Deedat ya mallaki hankalinsa yasa nabar 茩asar, kwanci tashi Deedat ya zama shararran mai ku蓷i, hakan yasa ya nemi wata matashiya dangin Kanuri ya aura, watan ta biyu ciff da Aure, akaiwa Deedat 茩uruciya yabar garin baki 蓷aya, a hankali kuma aka sanya mota ta takashi, amma sam Deedat bai mutu ina ji a jikina yana raye, ya tafi yabar matarsa da ciki wanda bai san dashi ba, a lokacin ne kuma na dawo Nigeria da zama tare da sabuwar matata Amina sbd Allah yayiwa 蓷aya matar tasa rasuwa, ba tare da binciken komai ba aka sanarwa Hamdan cewa Deedat yay hatsari ya mutu motar da 茩one tare dashi, hakan yasa ya 蓷auki ragamar komai na Deedat ya barni ka蓷an daga ciki nake juyawa, kulawar matar Deedat ya dawo 茩ar茩ashin Hamdan ba wanda ya san tana da ciki, sai ita da Hamdan 蓷in, domin koni basu yarda na sani ba, kullum yana nuna mata sai ta haifesa lfy za'a sanar, lokacin da cikinta ya cika watan haihuwa a lokacin ta fara tsanar cikin sbd asirin da Hamdan yasa akai mata, dan haka tana haifar Imam ta tsallake ta barsa aka ransa inda tayi, sai Hamdan yay farin ciki ya bawa Saudat ri茩on Imam, daman tunda ya aureta ya shaida mata cewa Mahaifiyar Imam matarsa ce, daga nan kuma yaje ya 蓷auko Granny mahaifiyar Balarabe wato kaka wajan Deedat kenan, kana ya 蓷aure mata baki, bokan Hamdan ya tabbatar da cewa idan har bai 蓷auki mataki akan Sheikh ba to Tabbas shi ne zai kawo 茩arshen sa, sai 茩wace komai na dukiyar mahaifinsa Deedat, dalilin haka idanun Hamdan ya rufe yasa aka mayar da Imam gurgu tun yana zanin goyo, Saudat Granny sukaci gaba da kula da Imam cikin Aminci"

Shiru Court tayi kowa ya fara surutu, Granny kam kasa mutsawa tayi, kanta ya fara sarawa ta shiga tunanin abubuwa da yawa, Sheikh kam kansa motsi yayi, ya sunkuyar 茩asa tare da sulalewa a wajan ya shiga fidda numfashi idanunsa na janyewa tari na son kawo masa ziyara, da 茩yar yake fisgar numfashinsa sbd nauyin da zcyarsa yake masa, tabbatas an zalunci kamaninsa da mahaifansa.
Share hawaye Anut Amina tayi kana tace
_鈥淢AFARI鈥漘 lokacin da Saudat ta fahimci kaf Dukiyar Barrister ba tasa bace itama ta shiga 茩o茩arin ganin yadda zatai ta samu kasu fiye da rabi na Dukiyar, har kawo lokacin kuma bata son cewa Shaikh ba 蓷an Barrister bane.
Rashin, Barrister yayi abu baya tuna baya Deedat lfyarsa 茩alau, Yayinda kuma matarsa ta koma daginmu dake Niger da zama, wata rana naje Dubai yin oder sabbin kaya na company Sheikh kamar daga samu naga Deedat nai mmki sosai domin har lokacin bai tagayyara ba, ku蓷i da hutu sun zauna masa, daga nan kuma na fahimci yana da babban matsayi sai dai ban san matsayin mene ba,muna ha蓷uwa matarsa ya fara tambaya ko da nace muje ya koma Nigeria sai ransa ya 蓳aci hakan ya tabbatar da kurciyar da akai masa ta nan, ya amshi number na daga ya huce, kwana biyu tsakani ya dira a Niger sunyi farin cikin ganin juna sosai, babu wanda ya tambayi Imam, Deedat bai san da Sheikh matarsa kuma an saya mata mantuwa, daga nan suka sauyawa sabuwar Rayuwa haka kuma ban sake ganinsu ba har kawo yanzu dana rubuta wannan abun"
Chapter 97 · 0% Book details