Sashe 92
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 2 min read
ka bari ai mgn a wajan nan ko me kuke so za'a baku" Officer yace "Mgnar babbace and nasan Sheikh yana da ku蓷in da zai babu da komai Amma Uban daya haifesa shi ne ya bada umurnin kamasa" Sheikh rungome Fannah yay sosai idanunsa na 蓷an tsiyayar da hawaye kana yay kissing bakinta da hancinta da goshinta da wuyanta, ya 蓷ura bakinsa a kunanta yace "I love You Zahraaah i love You! I love you so much please take good care of yourself and my unborn child" Yana fa蓷in hakan ya saketa yana jin Anut Amina na zura masa jallabiya tana sakin kuka, Officer ya ma茩alawa Sheikh sar茩a a hannu, ya fara jansa Granny ta kalli Officer tace "Allah ya tsine maka La'ananne mugu azzalumi, kai dai ba zakai albarka ba kuma wlh saika sakar min jikana" kuka Fannah take kamar ranta zai fita tana kiran sunan Sheikh Anut Amina ta ri茩eta mutuwar Uncle Sham ta dawo mata sabuwa da yana nan da wannan duk bai faru bazai ta蓳a bari a tafi da Sheikh ba. Suna zuwa ba茩in 茩ofa ya tsaya tare da juyawa ya kalli Fannah dake kuka yace "Just wait for me Jewel" yana fa蓷in hakan ya fita kai tsaye motarsu suka sashi Allah yasa motar a rufe take Arjun yabi motar yana fa蓷in "Don't worry Sheikh you'll be safe" yana fa蓷in hakan motar ta fita da gudu zuwa police station....