← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 109

Sashe 13

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 6 min read

Duba da Wannan misalan da aka samar a cikin Alkur'ani da kuma hadisai zamu iya cewa mutum na iya mu'amala da Aljanu,domin wasu Aljanun har Auren mutum suke, za'a ga mutum baya sha'awar aure ko kuma bashi da sha'awa gaba 蓷aya,abinda nake nufi da sha'awa shine; ko yaga wani shashe na jikin mace ba zai ta蓳a ji mazantakarsa ta mutsa ba, bare har yay tunanin kasancewa da mace, zamu kawo misalan yadda ake gane Aljani ya auri Mutum ko kuma yana jikin mutum a ha蓷u bar mu ta gaba.
Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke mai 茩arfin gaske,kafin yaja baya ka蓷an shi ka蓷ai ya shiga sauke tattausan Murmushi ya nayi yana jan 茩wantaccen bear 蓷insa, cikin 茩asa da Muryar kamar mai ra蓷a idanunsa akan camera yace "Baiwar Allah fatan kinji amsar tambayar ki kuma kin gamsu? Allah ya kyauta ya kuma tsare mu daga sharin kafiran Aljanu".
Gaba 蓷aya cikin Masjeed 蓷in suka amsa da Ameen. Suna cikin mota Sheikh yana driving cikin 茩warewa ba tare daya saurar abinda Arjun yake magana akai ba, ganin Sheikh ya 蓷auki hanyar zuwa gida yasa Arjun marai-raice fuska yace "Haba Buddy bana ce zaka rakani zance wajan Aliyah ba?" 苼ata fuska Sheikh yay yace "Nifa ba za'a kai ni wajan da za'a dinga zabga 茩arya ba" dry Arjun yay yace "Au 茩arya ake a zancen? Malam just wait and see za kaji yadda ake fa蓷ar kalamar soyayya" shiru Imam yay Arjun ya ce "fara kai ni gida na 蓷auko mata gift 蓷inta" kallonsa Sheikh yay kamar zai magana sai kawai ya karya gwana, a compound 蓷in gidansu Arjun yay parking Arjun ya ce "ba zaka shiga wajan Ummi ba?" Girgiza kai Sheikh yay yace "kace ina gaisheta,nasan za ta ce sai na ci abinci ni kuma am full" kafin Arjun yay magana Ummi dake bayansa ta ce "Daman always you're full,kawai kace furar Granny za kasha"
Murmushi kawai yay mata kafin ya lumshe idanunsa yace "Evening Ummi" "how are you?" Ya ce "Allahamdulillah!" Daga nan ta shige cikin gidan, Arjun yabi bayanta yana ri茩e da hannunta, da kallon sha'awa Sheikh ya biso yana ji inama mahaifiyarsa ce Ummi.
Bayan sun isa gidan su Aliyah Arjun yay mata waya daga can 蓳angaren ta sauke ajjiyar zuciya kafin ta ce "fatan mijina ya sauka lfy?" Murmushi yay mata har cikin zuciyarsa yake jin 茩aunar Aliyah yana mutuwar sonta kamar ransa "Surprised?" Ware ido tayi ta ce "What a good news?" Cikin jin da蓷i ya ce "Tare muke da Buddy" saurin fa蓷in "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" tayi sbd yadda taji gabanta ya fa蓷i,cikin 茩arfin hali tace "Sure?" Da sauri ya ce "I mean my words Matata" mi茩ewa tayi tsaye tana gyara zaman rigar jikinta wacce ta amshi jikinta sosai, Aliyah fara ce sosai tana da 蓷an tsayi ba sosai Mahaifinta shine senator na lokacal government 蓷in su, ita ka蓷ai ce wajansa,sun ha蓷u da Arjun taje shopping shi kuma yaje siyowa Sheikh sabbin jalabiyoyi, a nan sukai exchange na number "come in" daga can 蓳angaren Arjun ya ce "No muna sauri lokacin shan furar Buddy yayi" ok kawai tace masa kana ta kashe wayar, parfume tasa masu 茩amshi ta gyara zaman veil 蓷inta, but 茩asan zuciyarta taoroy da far gaba ne, tun daga nesa Arjun yake kallonta yana jin kamar yaje ya rungome ta sbd yadda ya kejin 茩aunarta a ransa, fuskarta 蓷auke da Murmushi tai masu sallama, Amsawa Arjun yay yace "Ma sha Allah tawan kinyi kyau fiye da ko yaushe" cikin 茩asa da Murya tace "Fatan kana lfy kamar yadda zuciyata ta sanar dani?" Kallon Sheikh yay dake cikin mota ya lafe jikin kujera idanunsa a rufe sai 茩irjinsa dake 蓷agawa da sauri yace "Wow ashe haka zuciyarki take da fa蓷in gsky?" Shira suka ta蓳a kafin yace "Ga Buddy ko gaisa zamu huce" kallon cikin motar tayi a zuciyarta tana fa蓷in Tubarkallah ma sha Allah barakallahu ahhasanal kali茩in Ubangiji yay halitta a nan, da sauri Aliyah ta 蓷auke idanunta ta ce "kamar bacci yake" dry Arjun yay yace "haka yake fa, 茩ilan zaman ya damesa" cikin motar ya le茩a tare da bubbuga murfin motar yace "Buddy! Buddy!" Ware firgitattun idanunsa yay "What again?" Arjun ya ce "Ruhina ke gaidaka" kallon bayan Arjun yay kallo guda yay mata yay saurin janye idanunsa tare murza zoben hanunsa ka 蓷an yace "Ykk?" A fili tace "tab" Arjun ya kalleta ya ce "me" girgiza kai tayi tace "Ina lfy ya jiki?" Ware fararan idanunsa yay kafin yace "Lafiya" Wannan idan bai ji dakai da kuma miskilanci ba ai sai Allah ya tambaye sa da sauri Sheikh yace "me kika ce?" Rufe bakinta tayi tace "No ba dakai nake ba" a zuciyarsa yace "瞥ar ficika kawai" bayan sun gaisa Arjun ya bata tarkacan chocolate daya siyo mata, Sheikh yace ya gaji dole suka sauya waje Arjun yay driving nasu zuwa gida. Misalin 10:30 na dare Sheikh na zaune a parlour'n sa daga shi sai 3gauther fresh skin 蓷insa sai Shinny take ga yadda 6packs 蓷insa suka 茩ara bu蓷ewa 茩wantaccen gashin 茩irjinsa yana ta gyalli hanunsa ri茩e da mug yana shan coffee, idanunsa ba kan cenema yana Kallon Tafsir a Sunna t.v, bayan an gama tafsir 蓷in ya sauya channel zuwa zee world, samu yay ana film 蓷in johda &Akbar bai ta蓳a tsayawa yayi kallo ba,amma ganin film 蓷in na musulmai kuma na sarauta sai abun ya birgesa, lumshe idanunsa yay lokacin da yaga Akbar yay kissed 蓷in Johda, cikin ransa yake fa蓷in ko meye abin da蓷i a nan ohhhu? Yana nan zaune yana shan coffee kamar bai so amma gaba 蓷aya tunaninsa yana kan Airah shi ka蓷ai yasan yadda yake a zabtuwa da rashinta a 蓷an wannan lokacin da yay sabo da ita, tana 蓷ebe masa kewa fiye da tunanin mutum yana samu kwanciyar hankali da ita, at least ya samu wacce za tana rarrasbinsa zata rungomesa idan yay kewar Amininsa,tana 茩o茩arin bashi farin ciki shiyasa ya yarda da ita sosai ya bata dukkan yar darsa, ta riga ta samu gurbi a zuciyarsa baya jin akwai halin da zai shiga bai tuna da Aljanarsa ba, Aljana ta fi masa sauran mutane da yawa, Aljanarsa ta fi masa Amminsa ta fiye masa Abbansa, tayaya zai iya mantawa da ita, lumshe idanunsa yay yana jin 蓷aci a ransa yaushe zai samu freedom ne kamar yadda kowa yake dashi? Yaushe zai zama cikakken Namiji mai lfy? Yaushe zaiji feelings akan mace kamar yadda Arjun yake gaya masa a kullum, cije lips 蓷insa yay tare da fesar da numfashi, hanunsa ya shiga mi茩awa wajan table yana son ajjiye cup 蓷in hannunsa cikin rashin Sa'a 茩afarsa ta zame daga jikin Wheelchair, 茩ara ya 蓷an saki saboda tsoratar da yayi kafin ya 茩arasa 茩asa Airah tayi saurin taresa ya fa蓷a jikinta.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_

_it's #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn ta nan 84506476_

馃啌P
EPISODE1锔忊儯5锔忊儯-1锔忊儯6锔忊儯
Chapter 13 · 0% Book details