← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 109

Sashe 101

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 10 min read

馃槰馃槰 this page dedicated to you Jewel馃挃馃か but am still angry rigimammiyya!

SIRRIN MU isn't free book
Contact to subscribe
08119237616

NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:25 PM - Mrym: Internal Love
87-88

Lumshe idanunsa su duka sukai kowa na sauraran yadda zcyar 蓷an uwansa ke bugawa, Fannah ware idanunta tayi wasu hawaye Masu zafi suka shiga sauka daga cikin idanunta zuwa saman fuskar Sheikh, sosai take jin so da 茩aunar Sheikh na ratsa dukkan wata 茩ofa da lungu na zcyarta.
Idan tace tayi Sa'a tana nufin tafi ko wacce mace dace da samun jini na gaban kwatance wanda yake rewa dukkan maza _(Bai kai My SHAMNERH ba)_ duk wata soyayya da mace ya dace ace ta samu to tabbatas ta gama samu, ta samu miji mai sonta da kuma 茩aunarta, ta samu Namiji mai kishinta da kuma tausayinta, ta samu bango wanda zata jingina taji da蓷i, Allah yay mata baiwa ya ha蓷ata da nagartaccen Namiji wanda ya san Aure dama ha茩茩in sa.
Bakinta yay 茩arya ya fa蓷i wani aibo a tare da Sheikh sam babu ko kalma 蓷aya da zata iya kwatanta da Malaminta dashi, bakinta yay ka蓷an wanda fa蓷in zallar so da kuma 茩aunar da take masa sai dai kawai ta fa蓷i abinda zata iya ta barwa ganganar jikinta saura tayi aiki a wajan Malaminta!
He kissing her mouth like bai ta蓳a saninsa ba, wani 蓷an蓷ano nada ban ya keji yana ratsa shi banda sauke mata numfashi da wani gurnani babu abinda yake gaba 蓷aya jikinsa rawa yake.
Bai san mene yasa jikinsa yake saurin bada shi ga Zahraaah ba, baya iya hiding all his feelings to her, yanzu dai yadda yake kissing bakinta ji yake kamar yanzu yasan Zahraaah, koda yake daman ance masu idan suna da ciki komai nasu sauyawa yake, To anan Zahraaansa ta samu wannan baiwar, sau è“·aya kaè“·ai ya san jikinta amma yana da tabbacin yanzu ya sauya a yadda ya sanshi.
Wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke tare da zare bakinsa daga nata sbd sauyin daya fara ki bazai iya 蓷auka wan long time ba tare daya nemeta ba, and bai shirya hakan yanzu ba, yazo ne kawai how is she yaji lafiyan babynsa, sauke numfashi yay a karo na biyu yana 蓷an sha茩ar 茩amshin dake fita daga wuyanta wanda kai tsaye yake shigewa cikin hancinsa yake bawa zcyarsa nutsuwa..
茒ago fuskarsa yay ya kifa a Tata, yana tura hannunsa cikin sumar kanta, Cikin 茩asa da Murya yace "Open your eyes Zahraaah!!" Kunya ce ta kamata sbd yadda yake narke mata kamar 茩aramin yaro, duk yabi ya shagwa蓳e kamar ba Sheikh ba..
Sassauta Muryarsa yay yana 蓷an bawa karan hancinta sumbata yace "Ohyaaaah!! Bu蓷e Muga" marai-raice fuska tayi tace "Kunya na keji" juyawa yay yaga shi ne ka蓷ai a cikin 蓷akin ta蓳e baki yana zama ki daina a fili kuma ya sauke nauyin mgnarsa yace "Kunyarwa?" Tana turo baki gaba tare da juya lip's tace "Uhm kai mana" "Niwa?" Ya bayar mata da mgnarta 茩asa mgn tayi yana matsa tafin hannunta tare goga mata Tattausan la蓳蓳ansa a saman fuskarta yace "Speak up, tunda na ajjiye kema You have to do that kinji Zahraaah Jewel" slowly ta bu蓷e idanunta tare da sauke su a kansa tana kallo kyautar da Ubangiji yay mata, domin samun Sheikh tsayin na miji ba 茩aramin kyauta bace da kuma dace da tayi.
Copping face 蓷insu yay a hankali ya kira sunanta yace "Zah...raaaaaah!!!" Har ranta taji saukar zazza茩ar muryarsa wani kalar sabon yanayi ya fara saukar mata tare da kasala, cikin 茩asa da murya dai-dai kunanta yace.
"Kin wadata zuciyata da farin ciki, kin haskaka rayuwata da haskenki, kulawarki a gare ni ta musamman ce, hakan ya sa nake jin kaina tamkar sarkin wata masarauta mafi girma da 茩arfin iko. Ina Son Ki, idan nace Ina Son ki kin zarce duk yadda kike tunani, Zahraaah Jewel Ke ce kaddarar da na jima ina tsimayin tarar da ita a rayuwata, zan kasance a duk inda kike, zan tsaya a duk inda kika tsayar da ni. Ina son ki, adadin son da kalmomi ba zasu iya siffantawa ba"
Tsayawa yay sbd nauyin da Mgnar tayi masa amma mgna ake ta rayuwarsa babu batun jan aji da tsayawa nauyin baki idan bai gaya mata yadda yake sonta ba wane zai fa蓷a mata, lips 蓷inta ya kama ya shiga tsotsa kana ya saki ya kama karan hancinta then neck 蓷inta ya gangara tsakiyar 茩irjinta numfashinta ne ya kusa 蓷auke wa a hankali tace "Sheeeee...ikhhh" sai kuma ta sakar masa kuka, tsayawa yay da abinda yake ya manna tafin hannunsa a saman 茩irjinta yana jin yadda yay missed nasu, bisa jagorancin zcyarsa ya 茩ara bu蓷e baki yana shigar da ita jikinsa yace.
_"Fannerhhh"_ cak ta tsaya da kukan ta shiga sauke ajjiyar zuciya wannan shi ne first time da taji ya kira sunanta, ji tayi kamar bayan shi babu wanda ya iya faè“·in sunanta, bata san lokacin data zagaye hannu ta rungomesa tana sakin dry, tare da jan gemunsa..
Gira ya 蓷aga mata tare da kashe mata ido Ya iyali ji tayi ya 茩ara tafiya da zcyarta komansa mai kyau ne, dai-dai kunanta ya 蓷ura bakinsa yana cizon fatar kunanta kafin yace.
"Ina jin labarin soyayya ne a da, tamkar tatsuniya, amma a yanzu bayan na haè“·u da ke, na gaskata soyayya wata aba ce wadda ke da tasirin sanya farin ciki a cikin zuciya. Ina fatan zaki kasance tare da ni, domin zama maganin damuwata na tsawon rayuwa? Ina Son Ki, Zahraaah Jewel My Soul"
Ya fa蓷a yana 茩ara sanye idanunsa cikin nasa, Wheel hannunsa suna 茩irjinta yana murzasu slowly yana jin wani taushi da tsantsin da suke dashi, hawayen farin cikin samun Zahraaah a rayuwarsa ne ya ganganro masa, da sauri ta manna bakinta saman fuskarsa ta shiga kwashe hawayen, cikin 蓷an shasshe茩ar kuka yace.
"Tun ranar da na fara ganin ki, na ji a jikina, watarana hannuwanki zasu zamo masharin hawayena, kuma zasu kasance ri茩e da ni na tsawon rayuwa, zuciyarki zata zamo makwancina na har abada. Na gode da irin kulawar da kike nuna min a kullum. Ina Son Ki Sosa" Rungome juna sukai a tare cikin Muryar kuka Fannah tace "Thank you God! Thank you for giving a good man, I can't life without you! Without what's my worth life if i get separate from you than I'll get separate from self (My world) because you are the one i most love Madly! You're the only one my eyes want to see, my ears want hear his voice, I LOVE YOU MORE MOST MY SHEIKH MALAMINA!!" 苼ata fuska yay yana 蓷an mirginawa gefe ganin hakan yasa tai saurin mirginawa itama tayi ta haye samansa ware idanunsa yay yace "Ke zaki fasan ciki, kin manta bake 蓷aya bace" kwa蓳e fuska tayi tace "Why are you sad? Meye na 蓳ata rai" girgiza kai ya tsora mata shanyayyun idanunsa masu narkar da zcyrta kafin yasa hannunsa ya shafi cikinta wanda yake motsi da alama shima yay kewar mahaifinsa yace "Naga da saura na tunda har yanzu an茩i bani special name Ohhhh Ohhhh!!" Sai yanzu taji kunyar fa蓷in sunansa da tayi tai 茩asa da idanunta cike da kunya tace "Am sorry, ban sakewa" tashi yay zaune tare da 蓷aga ta cak ko nauyinta baiji ya sauke ta saman cinyarsa kunya duk da kamata ta shiga 茩o茩arin rungomesa sbd ta 蓳oye jikinta, gaba 蓷aya ta shagala ta manta ba kaya jikinta naked take, matsawa yay Baya yana girgiza kansa tare dayi mata dry mai 茩ayatarwa wacce ta haddasa lomawar dimples 蓷insa tare da bayyanar teeths gave 蓷insa yace "Noo! Pls komai nawa ne, dake da cikin da komai na jikinki it's mine, koda wasa kada ki 蓳oyewa idona ganin komai a jikinki, now tell me wanne suna kika ban?" Wani iri take jinta sosai ta kejin idanunsa a 茩irjinta ajjiyar zcy ya sauke a hankali yace "Uhm" ya fa蓷a yana shafa 茩wantaccen beared 蓷insa mai kyau daya 茩ara tsayi bakinta ya shiga motsa wa cikin rawar murya da Kunya tace _"My hubby"_ lumshe idanunsa yay a hankali ya furta "No" turo baki tayi tace _"Excellency"_ nan ma yace "No" ganin yadda kallon jikinta kai tsaye ba shamaki yasa tai gaba tare da kwanciya jikinsa tana sa茩ale hannayenta a west 蓷insa tace "To fa蓷i me zance" cije baki yayi yace "A'a kawai sake wani" Shiru tayi tana tunani sai kuma tace _"Nurul hayat"_ rungome ta yay yace "Accepted i like it" tashi tsaye yay da ita a jikinsa yace "Lemme freshen up ki shirya kimin kwalliya, but ban son barba蓷e虏 蓷in nan just lipstick and perfume" towel ta 蓷auka ta sanya bata yarda yaga bayanta ba, shima bai shirya gani ba tace "To nima bana son Zahraaah 蓷in nan" yana yin waje yace "Ni ina so" yana fa蓷in haka yay waje haushi ya kamata wato ba takai matsayin bata special name ba, ya lalla蓳a yay mata wayoo shine zai gudu. Yana fita ya samu Granny zaune a saman danning table tana jin farfesun kaza wanda yaji kayan 茩amshi, bai ta蓳a jin kunyarta ba sai yau dan haka ya shiga sosa kai tare mazewa ya nufi part 蓷insa yana shiga Granny ta tashi harda gudu, part 蓷in Anut Amina ta nufa ta hanki tace "Ban baki labari ba, to wlh sai yanzu ya fito" dry Anut Amina tayi tace "Kema dai Granny shida matarsa" sakace baki tayi tace "To amma dai ai yaji kunyata fisabilillahi amma wlh ko a jikinsa, kai ashe haka Imamu yake? To wlh kakansa Balarabe yayo baya jin kunyar abinda yake so" Murmushi kawai Anut Amina tayi Granny tace "Nace anya ba korar Saudala za muyi ba? Tunda dai Mijinta kashe sa za ayi ita kuma meye namu da ita albarkacin Bareeq take ci" Jinjina kai Anut Amina tayi tace "A'a Granny ki barta Allah na sane da ita ai, ku raba zcyar da tasu da kuma zuwa wajan bokan da tayi ma ka蓷ai ya ishe ta" Granny tace "To basai dai yanzu taci kanta ba, ko dan Allah?" Anut Amina tace "haka ne kam" Mami na zaune ita da 茩awarta Fariha tace "Fariha komai ya lalace min gashi duk dukiya ta suna hannun Lubna" Fariha tace "Ya dai kamata ki gane Allah 蓷aya ne, kiyi hqr ki tsaya iya nan, gashi yanzu nida Abban Taufiq munyi dai-dai na 蓷auki duk shawarar da Anuty Ni'ima ta fa蓷a min, na samu kansa muna zaune cikin Aminci yanzu dana biye maki da yanzu kin halaka ni itama Lubnan ba son gsky take maki ba, yadda take bazawara haka take so ki zama Finally burinta ya cika" Shiru Mami tayi tace "Yanzu dai ki aramin dubu 蓷ari zani Sokoto Pls" Fariha tace "Wa Ni??? ALLAH yay min tsari tashi kibar min gida kada ki sani a halaka" baki Mami ta bu蓷e zatai mgn Fariha tai saurin fa蓷in "Dan Allah jeki Allah ya ganar dake" fita Mami tayi tare dayin gida ta 蓷auki niyyar zuwa wajan Lubna gobe.
Sheikh ne ya fito daga bathroom sanye da Maroon 蓷in jallabiya mai gajeran hannu tana da tsaga daga gaban wuyan rigar, ya 蓷ura farar hula wacce ake cewa tashi ka fiya naci irinta larabawa, tsayawa yay gaban mirror yana fesa parfume 蓷insa mai 茩amshi, turo 茦ofar tayi a hankali ta shigo babban hijab ne a jikinta har 茩asa, yana Kallonta yasan babu kayan arzi茩i a jikinta, Murmushi kawai yay yana tasbihi a ransa, 茩arasawa tayi ta amshi turaran ta 茩arasa fesa parfume.
Amsa yay ya ajjiye gefe guda, kafin yace "Bari naje Mosque ina son abinci mai kyau mara nauyi" jinjina kai tayi tana shafa 茩irjinsa tace "Alwala kayi ne?" Janye jikinsa yay yace "Uhm" hijab 蓷in jikinta ta cire wasu fitanannun 茩ananan kaya suka bayyana wando ne iya cinyarta sai half vest ko bra babu jikinta ta tufke gashinta ya sauka har bayyana, saurin rufe idanunsa yana jin yanayinsa na sauya juya yay zai fita tace "Ai sai na rama" zare ido yay yace "Ki rufan asiri kada ki warware alwalan nan" dry tayi tana 茩ara shafa hannunta a 茩irjinsa dake waje Numfashinsa ne ya tsaya yana jin tsigar jikinsa na tashi idanunsa a lumshe yasa hannu ya rungome ta tare da juyar da ita shi kuma ya jingina da jikin 茩ofar, bakinta dab da nashi tana 茩o茩arin ha蓷ewa a hankali ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar kafin ta sanya bakinta yay saurin janye jikinta tare da tura ta ciki ya fita da gudu yana kulleta a 蓷akin...
Chapter 101 · 0% Book details