Sashe 81
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
dawo?" Daga can 蓳angaren yace "Uncle wlh bai fa蓷a ba" Uncle Sham yace "Ok naga jibi idi _that's why i am asked you"_ Arjun ya kwantar da kansa a shoulder Aliyah yace "Hkne banyi tunanin zai jima haka ba Nima" mi茩ewa tsaye Uncle Sham yay sbd baccin daya keji yace "Ok! Ba damuwa Allah ya dawo dashi Lfy" Arjun ya amsa da _Ameen_ kana suka ajjiye kiran. Uncle Sham na shiga bedroom 蓷insa ya huce bathroom ya watsa ruwa kana yay shirin bacci ya zauna ya nata jiran Anut Amina amma shiru, kwanciya yay yana addu'a Allah ya kaimu sayi mgnar. Sheikh na tsaye sanye da farar Jallabiya misalin 茩arfe 12:30 sbd yau shine zai jaa sallar _TAHAJJI_ a babban masallacin makka dake jidda, yay kyau sosai ya rufe kansa da hirami sbd 蓷an sanyin dake busawa da alama kuma yau rana ce mai muhimmanci ana sanya ran ganin dare mafi suyiwa wanda kowa yake fata da burin ya gansa wato _DAREN LAILLATUN KHADDRI_ gyara tsaiwarsa yay jin Fareeq shiru bai fito ba yasa walking slowly ya fara takawa zuwa bedroom 蓷insa kwance a samesa yana ta bacci cike da jin da蓷i, lumshe idanunsa kana ya nufi wajan fridge ya 蓷auki bottle water mai sanyi ya kwarara wa Fareeq, a firgice ya farka ya bu蓷e baki zai mgn yaga Sheikh tsaye ya ha蓷e hannayensa a 茩irji ya 蓷ura masa gajiyayyun idanunsa wanda kullum suke a lumshe, juyawa yay ya fara tafiya tare da fa蓷in "Get down my friend" yana fa蓷in haka ya fice, bacci cike idanun Fareeq haka yaje ya watsa ruwa ya 蓷aura Alwala kana ya sanya jallabiya irin ta Sheikh, cike da nutsuwa a jere suka nufi masallacin. Sallar raka'a goma sha 蓷aya Sheikh yaja bai idar ba sai wajan 3:45 kana ya shiga kwararo addu'a wanda da yawa sai da suka zubar da 茩walla, addu'a Sheikh Babu kalar wacce bai ba, yay addu'a tsakaninsa da Fannah sau ba adadi yana da tabbacin yadda zucyarsa ke azabtar dashi da soyayyar Zahraaansa abu ne mai wuya ace ita ba alkairi bace a garesa. Bayan an sallame mutane da yawa sun fita shikam tan茩washe 茩afafuwansa yay tare da bu蓷e Alkur'ani ganin hakan yasa Fareeq shima ya bu蓷e. Daga can 蓳angaren Governor Deedat ne yake ta sakin ajjiyar zuciya idanunsa akan Sheikh wanda tunda ya shigo masallacin yake kallonsa. mi茩ewa yay tsaye a hankali ya fara tafiya ya tsaya dai-dai kan Sheikh harya bu蓷e baki zai mgn sai kawai ya juya da sassarfa sbd sarawar da kansa yay masa. Yau ta kama jajiberin sallah 茩arama tun safe al'ummar gari suke ta kai koma, kowa yana Shirin zuwan 茩aramar sallah,masu amsar 蓷inki mayi masu siyo kajin miya nayi wasu kuma suna ta siyan kayan miya. Tun safe Granny ta kira wasu mata da zasu tayasu aikin Sallah dan haka cikin nutsuwa suka fara aiki sbd kada lokaci ya 茩ure masu. Bayan ansha ruwa Misalin 10:30 na dare Fannah na 蓷akinta daga ita sai 3gauther sai half vest a jikinta ta sanyawa gashin kanta ribbon tana kwance saman bed time to time ya kanji fa蓷uwar gaba. Barrister ne ya fito daga part 蓷insa waya ma茩ale a kunnansa yace "Haba Alhaji Kamal kafa san ko waye Barrister, wlh bazan 蓳ata shekaru na a banza ba, dan haka watch and see what will going to happen" Alhj Kamal yay dry yace "Wlh ina tausaya maka, idan baka tsaya ka fahimci abinda yake gabanka da irin wutar daza ta tashi to zaka kwana ciki" Barrister yace "Uhm kai ka sani ni nasan har gobe babu wanda ya san true colour 蓷ina" jinjina kai Alhj Kamal yay yace "Ina fatan haka sai goben" daga nan sallama sukai kai tsaye Barrister ya nufi part 蓷in Fannah tana kwance ta lumshe idanunta farar fatar ta sai 茩yalli, a hankali ta bu蓷e idanunta sbd 茩arar Kofar da taji da sauri ta mi茩e sbd ganin Barrister tsaye a kanta idanunsa sunyi jajir, kanta ta 蓷auke shi kuma ya sakar mata Murmushi tare da 茩arasawa inda take tsaye yana zuwa yakai hannunsa zai ri茩eta tayi saurin yin baya, tsayawa yay yana Kallonta cikin damuwa kana ya kalli cikinta inda gudan jinin sa ke ciki yace "Fatima kin san how long na kasance babu ke? Bana son nai maki ba dai-dai sbd jinina dake jikinki, amma ki sani a yau bazan bar 蓷akin nan ba sai na samu ha茩茩i na" kallonsa tayi zcyarta na bugawa ba tare da tace komai ba, idanunsa a rufe banda wutar sonta babu abinda yake 蓷awainiya dashi, da sauri ya 茩ara matsawa inda take yace "Nayi kewarki sosai nayi rashin ki rabu na dake tun first night 蓷in mu so allow me to enjoy my dear Fatima" ya fa蓷a yana 茩ara ri茩ota da 茩arfi wata gigitacciyyar 茩ara ta saki lokacin da Barrister ya ha蓷ata da jikinsa ya fara 茩o茩arin zame vest 蓷in data rufe kyawawan brest 蓷inta masu wanda suka 茩ara girma gwanin sha'awa, idanun Barrister har wani ruwa yake kawowa baya gani da jin komai sai Fannah dake gabansa, duk yadda tasu kwacewa kasawa tayi sbd 茩arfin Namiji dana mace ba 蓷aya bane bai rabu da ita ba sai da ya samu nasarar zame vest 蓷in jikinta ta 茩ara sakin 茩ara tare da sanya duka hannayenta ta rufe 茩irjinta dasu, wani lalataccen murmushi yay lokacin da idanunsa suka sauka akan matasan tsayayyun brest 蓷inta, wanda a zahiri wannan shi ne gani na farko da yay masu amma anasa 茩aramin tunanin ya 蓷auka ya da蓷e da sanin su, jikinsa har rawa yake da dukkan 茩arfinsa yasa hannu ya zare nata hannun tare mannata da jikin bango slowly ya kai bakinsa saitin nippy 蓷inta yana gaf da 蓷urawa yaji an turo 茩ofar da wani irin 茩arfi, da sauri ya 蓷aga kansa wanda ya gani ba 茩aramin gigitasa yay ba, amma meye nasa da zai shigo masa 蓷akin mata? Fannah najin Barrister ya saketa ga Kuma tsaiwar mutum da taji ko kallan gabanta ba tayi idanunta a rufe da gudu ta 茩ara inda mutumin yake tana zuwa ta shige jikinsa tare da rungomesa taki wani gigitaccen kuka jikinta duk rawa yake, da sauri Sheikh ya gyara tsaiwarsa sbd jin kamar zai yadda dashi sbd yadda ta fa蓷a jikinsa ba zato. Idanunsa da suke lumshe ya ware tare da sauke su akanta da sauri kuma ya 茩ara runtsa idanunsa bai san lokacin daya 茩ara shigar da ita jikinsa ba yay covering 蓷inta da faffa蓷an 茩irjinsa, kana ya sauke kallonsa akan Barrister suka shiga kallon kallo! Mmki ya hana Barrister cewa komai dan haka yabi ta gefen Sheikh ya fita a bunsa yana fita ya samu Fareeq tsaye a Parlo yana shan fresh milk. Ganin yadda take kuka sosai tana jijjagasa yasa a hankali ya saki wata wahalalliyar ajjiyar zcy yana mai 蓷an taune le蓳ansa tare fesar da iska daga cikin bakinsa kafin ya daidaita tattausan la蓳蓳ansa a saitin kunnanta cikin zazza茩ar muryarsa yace _"It's okay Fatima Zahraaah, I'm here nothing will happen to you je..wel"_ ya fa蓷a yana rungome ta a jikinsa, cak ta tsaya da kukan zcyarta na harbawa da 茩arfin gaske sbd Muryarsa daya daki kunnanta da sauri ta 蓷aga kanta ta kallesa taci Sa'a idannunsu ya sarke cikin na juna.