← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 109

Sashe 24

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Love and romantic story ba'a fara komai ba馃拑馃徑馃馃徑 SARAUTA 馃憫 10/17/21, 10:23 PM - Mrym: &&&&&&&&&&& 2锔忊儯1锔忊儯-2锔忊儯2锔忊儯 "He made a very big mistake,wlh wlh billahi sai na sa masa dafin da zai gwamma ce bai aikata haka gareni ba,Ina da tabbacin bai san cewa nasan komai game dashi ba, shiyasa yake abinda yaga dama idan naso lokaci 蓷aya zan iya wargatsa duk rayuwarsu but bana da ra'ayin hakan, Imam he's mine, he always be my side" Kallonta kawai Fariha tayi domin ta riga tasan wacece Saudat dukkan abinda tace zatai babu wanda ya isa ya hanata,idan harta sama ranta son abu babu shakka bata hqr dashi sai ta cimma bu茩atar ta, bare ta da蓷e da sanin cewa Saudat na 茩aunar 蓷an nata "Tayaya zaki iya mu'amala da Uba da kuma 茒a?". zama Mami tayi tare da 蓷aukan yan kakkiyar Apple 蓷in dake saman plate tace "kai! kema dai ban san cewa da茩i茩iyar 茩wa茩walwa ce take ba sai yau,sam bakya jaa kamar bai brain 蓷in kifi,kinfa san wacece Saudat kin san abinda zan iya da wanda bazan iya ba right? to ki daina mmki domin ka蓷an daga cikin aikina kenan". jinjina kai Fariha tayi tace "Ba dai haka akaso ba wai 茩anin miji yafi miji kyau" Mami tace "A nan kuma 茒an miji ne yafi miji kyau da kuma tsari ina son Imam so mai yawa bana iya control kai na idan ina kusa dashi,dat why ban fiya zama inda yake ba,amma abu guda keban mmki da Sheikh". idanun Fariha a kan wayarta tana 茩ara duba bayanan da NIMCY ta tura mata tace "what?" Mami tai shiru kana kuma taja numfashi tace "kamar baya da lfy, za kiga sometimes nakan rungome sa da gayya amma baya nuna wani feelings a kaina" wata muguwar dry Fariha tayi tace "Ayi dai mugani idan tosa zata hura wuta". tsaki Mami taja domin taga sam Fariha bata 蓷auki abin da muhimmanci ba, mi茩ewa Fariha tai tace. "i think am going now, Abban Taufiq ya kusa dawowa" Mami na ta蓳e baki tace "iska dai na wahalar da kayan 茩ara,kiyi ta rawar jiki akan mutumin da bai damu da damuwarki ba". Murmushi Fariha tayi tace "To Mrs Hamdan zance? ko Mrs Imam zance ne? zan tafi sai mun ha蓷u wajan aiki" fari Mami tai tace "duk wanda kika kirani dashi is okey to me" daga nan sukai sallama da juna Fariha ta koma gidanta.. Numfashi ya kuma saukewa a karo na wajan uku kenan, Arjun dake driving kamar zai tashi sama ya juya ya kalli Sheikh yace "Buddy akwai abinda ke damunka,ban san mene matsayina da ba saka iya sharing all your feelings with me ba, ina da tabbacin bazan ta蓳a cutar dakai ba" tattausan Murmushi ya saki tare dayin baya ya 茩ara shigewa jikin kujerar motar, slowly yaja fararen idanunsa mai 蓷auke da blue eye balls ba tare kuma da yace wa Arjun komai ba yaja ba kinsa yay Shiru, ha蓷e fuska Arjun yay tare da dukan staring motar yace "Damn it, you're mad Arjun" idanunsa ya bu蓷e ya saukesu saman fuskar Arjun kana yasa hanunsa zuwa saman innocent face 蓷insa ya shafi sajensa,cikin 茩asa da murya kamar mai ra蓷a yace " Arjun the know what? Lot's of folks confuse bad management with destiny. Destiny is no matter of chance, it's a matter of choices, it's not a thing to be waiting for, it's a thing to be achieved. Our destiny changes with our thought, we shall become what we wish to become, do what we wish to do when our habitual thought corresponds with our desire. Be someone recognized for havinga beautiful heart so when you leave that memory of you lingers, Arjun soon or later you know everything da nake hading nasa, ka 蓷auka abunda nake 蓳oye maka wata sabuwar 茩addarar Sheikh Imam hamdan Balarabe ne, i knew everything will be ok!" Ya 茩arasa mgnar yana taune le蓳ansa tare sauke ajjiyar zuciya mai 蓷an 茩arfi, tunda ya fara mgn Arjun yake kallonsa wani murmushin takaici Arjun yay baice komai ba ya karya kan motar zuwa wani titin daban,kamar yadda Arjun bai mgn ba haka shima Sheikh bai mgn ba sai ma lumshe idanunsa yay a hankali ya fara Mutsa bakinsa ya shiga rera karatun Alkur'ani. Tunda suka shiga cikin Asibitin har suka zauna gaban likitan Sheikh bai 蓷ago kansa ba, Ba茩in ciki da takaicin abinda Arjun yay masa ya hanashi 茩wa茩茩waran mutsi, idanunsa sun ka蓷a sunyi jaaa sbd damuwa, Dr 蓷in ne yace "kun zauna a gabana babu wanda yay mgn" idanu Arjun ya 蓷aga yasan da Dr yasan waye Sheikh 蓷in da tuni ya nuna masa girmamawa,amma Sheikh bai damu sam daga ganshi ba,hasali ko hotonsa ya haramtawa media sawa, duk wanda ya san Sheikh sai dai ya sanshi ta zazza茩ar muryarsa, bayan ya gama wannan tunanin yace "Dr kai masa medical check-up" kallon Sheikh Dr yay yaga kansa a 茩asa mutum fari lafiyayye mai jiki ga kwarjini shi za'a ce za'ai wa medical check-up, koda yake daman masu ku蓷in nan haka suke babu dama suji wani ciwo sai su tafi ganin likita,shi dai ko ka蓷an bai ga alamun ciwo ga mutumin da ake mgn ba, gyara zaman glass 蓷in sa yay yace "meke damunsa da Za'ai masa medical check-up?" Arjun kai tsaye yace "kawai muna bu茩atar hakan,sbd rashin cikakkiyar lfy da rashin guzari da kwana biyu baya dasu" jinjina kai Dr yay yace "wannan bashi yake nuna bashi da lfy ba" kallon Dr Arjun yay yace "za kayi ne ko muje wani wajan?" Murmushi Dr yay yace "No! Zanyi as your wish" mi茩ewa Dr yay tare da danna wata belet cikin 茩aramin lokaci wasu likitocin guda biyu suka shigo, shima Arjun ya mi茩e yace "bari na kaisa room 蓷in" kafin Arjun yakai hanunsa Sheikh yay saurin fa蓷in "don't touch me Arjun Maleek Alhassan" gaban Arjun ne ya fa蓷i domin indai Sheikh ya kirasa da full name 蓷insa yasan ba 茩aramin bacin rai ya shiga ba, da sauri Arjun yace "why? Idan zaka iya jure ganin kanka a haka mu ba zamu iya ba,ya kamata kasan me kake kai ba yaro ba ne"shiru Sheikh yay sai huci kawai da yake fesarwa idanunsa ya jaa sosai duk jijiyoyin kansa sun fito saman goshinsa kamar zasu tsaga fatar jikinsa su fito,hannu Arjun ya 茩ara kaiwa zai tura Wheelchair 蓷in cikin 茩araji da tsawa Sheikh yace "don't ever trying to touch me, hhhhh badai da lfy ta da komai kake son cin mutuncin na ba? Ba wani abu ba ne idan kace ka gaji da 蓷awainiya dani,sam ba zanji haushinka ba bazan 蓷auke matsayin mai laifi ba,domin iyayen da suka haifan ma sun gaji da kula dani bare kai da kake aboki na, just go leave me Arjun leave me alone,na gode da 茩aunarka thank you so much, ciwo ne bani na 蓷orawa kai na ba kuma bani na za蓳i yadda za'a haifan ba" yana fa蓷in hakan ya danna abun dake jikin Wheelchair da sauri ya murza Wheelchair yana 茩ara mata gudu, Dr 蓷in ne ya kalli Arjun yace "Daman ba da saninsa za'ai masa ba?" Kasa mgn Arjun yay sai dafe kansa kawai da yay,mai ta蓳a ganin 蓳acin ran Sheikh Irin haka ba,abinda ya 蓷auka daban abinda shi kuma yake nufi daban, Dr 蓷in ne ya 茩ara fa蓷in "idan haka ne kayi kuskure,domin duk wanda akaiwa haka sai yay tunanin kamar ana zarginsa da wasu manyan cututtuka shiyasa aka kawosa nan domin a dubasa" waje Arjun ya fita Dr yay sauriju ri茩e sa yace "kada ka bisa ya riga yay fushi da better ka rabu dashi a yanzu" hannun Dr Arjun ya zame yace "Dr please" yana fa蓷in hakan yay waje da gudu tsayawa yay a compound 蓷in hospital 蓷in ganin babu Sheikh babu labarinsa sosai tashin hankali ya bai yana akan fuskar Arjun da sauri kuma ya shiga mota yay mata reverse da wani irin speed yaja motar yabar cikin hospital 蓷in... Barrister ya kalli ya kalli kawon Fannah da kuma mahaifin Baba Baa'na yace "Daman amincewar ku kawai nake jira na turo Magabata" kawo Modu yace "Wannan ba abin damuwa ba ne,mun gama bincike a kanka kamar yadda ka bada izini kuma mun yarda da dukkan nagartar ka, daga yanzu zuwa ko wanne lokaci sai ka turo iyayenka" Murmushin jin da蓷i Barrister yay yace "Ngd Sosai Kawo Allah ya 茩ara suttura" kawo yace "ba damuwa Allahu yasa Albarka a wannan ha蓷in" Barrister da Baba Baa'na sukace Ameen,daga nan Kawo ya mi茩e tsaye sukai Sallama ya shiga gidansa dake gefen gidansu Fannah, Baba Baa'na mi茩ewa yay yace "bari na turo maka sai ana hqr,kasan ance ka haifi yaro baka haifi halinsa ba" Barrister baice domin yasan ko Fannah zata zagi uwarsa da ubansa babu abinda zai sanya ya janye mgnar aurenta,bare 茩iyayyar mace bata tasiri, Baba Baa'na kai tsaye cikin gidan ya shige a Parlour ya samu Mama kolo mahaifiyarsu Fannah ita da Yana zaune suna gyara ganyan ugun wanda zasuyi miya dashi,zama yay yana kallonsu Yana yace "Sannu Baba" yace "yawwa kiramin Fa蓷imatu" ajjiye zogalan tayi tare da shigewa cikin 蓷akin su, a kwance ta samu Fannah tana sanye da wani farin lace mai kyau gashin kanta har wuyanta sai 茩amshi take 茩afafuwan ta har yanzu yana nan da jan lallen da baya barin fatarsu, idanunta a lumshe ta rungome pillow kunanta sanye da airpies tana sauraran tafsir wanda baya shigeta, kallo 蓷aya Yana tayi mata ta 蓷auke kai kafin tace "Kije Baba na kira" shiru Fannah tayi domin bata ta san me take cewa ba, cikin fushi Yana ta fisge wayar hannunta tace "Wlh kina wahalar da ganki a banza da wufi,wlh tallahi shima Mutumin nan bashi da aikin yi daya nace maki" Kallonta Fannah tayi kana ta 蓷auke kanta wata light blue 蓷in lafaya ta 蓷auka kana ta 蓷aura saman lace 蓷in, cikin nutsuwa ta sanya flat shoe ta fito,a gaban iyayen nata ta zauna kamar ba zatai mgn ba sai kuma tace "Gani Baba" Kallonta Baba Baa'na yay yace "Sannu Fa蓷imatu, Allah yay maki albarka" kasa amsa masa tayi sai Mama kolo sa tace "Ameen" Baba Baa'na yace "maza jeki ana kiranki waje,biyayyar da kikai min ka蓷ai ta isa ki samu abinda kikeso a nan duniya da kuma lahira" tuni idanunta sun cika da hawaye domin harga Allah bata 茩aunar
Chapter 24 · 0% Book details