Sashe 52
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 5 min read
yasa ta zube a gabansa tana sakin kuka ita harga baya son kalma uwa da yake fa蓷a mata, kukanta ya keji har 茩asan zcyarsa cikin rarrashi abinda bai ta蓳a ba yace "Enough! Stop cry friend" a karon farko tun shigowar ta ta 蓷aga ido ta kallesa tace "Why Mother? Ni ban haifeka ba kuma bazan haifeka" duk da halin da yake ciki sai da ya 蓷an saki Murmushi yace "Yasubuhanallah! Nida man nace kin haifeni ne? And guda nawa kike ma da zance haka,kinsa inta surutu" kwa蓳e fuska tayi cike da 茩uruciya tace "tace to bakai kace na zama Mamanka ba" 蓷auke idanunsa yay yace "A'a ba ruwan Imam,kawai nace ki zama part of me" da rashin fahimta tace "Sorry! I didn't get you" hannunta ya kama yana murza tafin hannunta sbd laushin da yaji kafin a hankali ya 蓷ura saman shafaffan cikinsa yace "May be you'll understand" zame hannunta tayi tace "Sorry!" Ta fa蓷a tare da tashi ta 蓷auki tray 蓷in tazo har gabansa ta ajjiye saman carpet, bai kulata ba ya zame ka蓷an tare da zama a 茩asan carpet 蓷in bu蓷e komai tayi ganin ya rufe ido tabi ha蓷a蓷蓷iyar fuskarsa da kallo, idan kyau ne an sallama masa yana da wani irin sihirtaccen kyau wanda kai tsaye ba zaka iya gane da wanne 茩abila yake kama ba kamar dai shi 蓷in ruwa biyu ne (Half -caste) ga wasu zara-zaran gashin ido da yake dasu (Eye's lashes) sai wani dugun hancinsa wanda ya tsaya dai-dai ma dai-dai cin bakinsa wanda yake da wasu la蓳蓳a masu kauri wanda suka kasance jajaye kamar wanda yake shafawa jambaki, sai sajensa wanda yaywa gefen fuskarsa 茩awanya, ji tayi yace "Idan kin gama kallon feed me" cike da kunya ta 蓷auke kanta tana 蓷an 蓳oye fuskarta a cinyarta, bu蓷e ido yay yace "Am your son ring? So kina da damar kallo na ai" turo baki tayi tare da shura 茩afa zatai birgima yay saurin ri茩e hannunta yana bin lallan da kallo yace "meye wannan?" Tace "We called it henna" ta蓳e baki yay yace "ki daina ba kyau" tace "to" spoon ta 蓷auka zata 蓷ebo abincin yace "bana ci da spoon" kallon ban gane ba tayi masa yace "Alrdy night yanzu ki ban ki tafi ki kwanta" bisa dole tasa hannun dan ba zata iya da gardamarsa ba laumar farko ya ri茩e yatsunta a bakinsa ita kuma ta kasa mgn sbd fa蓷uwar gaban daya sameta tasan abinda take ya huce 茩a'ida amma bata san lokacin da zcya da kuma 茩aunarsa suke rinjayarta ba, yatsun hannunta ya fara bi da kallo kafin ya lumshe idanunsa ba tare kuma saya sani ba ya tura yatsun duk a bakinsa ya shiga tsotsa, jikinta ne ya 蓷auki rawa sam ba zata iya da kalar nasa salon ba da sauri ta zare hannunta tai waje da gudu, da gajiyayyun idanunsa ya bita dasu a zcyarsa yana aiyana 茩uruciyarta, lumshe idanunsa yay daman ba wata yunwa ya keji ba. Tana fita ta nufi bedroom 蓷inta tare da fa蓷awa kai ta saki wani kuka wanda ita kanta bata san dalilin yinsa ba, sai da tayi kuka mai yawa kafin bacci ya 蓷auke ta,Mami kam ba茩in cikin Granny yasa ko fitowa bata sakeyi ba, shima Barrister gudun mgnar Granny yasa ya kwanta yana juyi a gadonsa yasu ya kwanta tare da Fatimansa amma dole sai hqr yana ga dole ya shirya masu wata tafiyar yabar garin da ita kawai zaifi masa. Washe gari 茩in fitowa tayi sbd bata son ha蓷uwa da Sheikh da kuma baban Sheikh, Bahaiyya da kanta takai mata breakfast Mami tun safe ta tafi gidan wata Aminiyarta Kubra. Sheikh ne da Arjun zaune a babban Parlo a hankali Sheikh yake mgn "Arjun try to understand me, ina son fara zuwa Company ne badan ka gaza ba,kawai zaman gidan" jinjina kai Arjun yay yace "I understood, when zaka fara zuwa?" Idanunsa a rufe yace "I think this week in sha Allah!" Murmushi Arjun yay yace "Buddy naga ka fara sauyawa ba miskilanci ba ha蓷e fuska meye labari? Nasan duk sanda kayi haka akwai wani abu" banza yay masa kana yay signing akan file 蓷in da Arjun ya basa "Ina Mom 蓷in taka?" Kamar bai gane abinda yake fa蓷a ba yace "Wa kke mgn?" Yace "Anut Fatima mana" ta蓳e baki bai ce komai ba. Mami ta kalli Kubra tace "Wlh zcyta gaf take da fashewa ina son sweet Imam fiye da yadda baki tunani, ina sonsa bana jin zan bari ko wacce mace ta ra蓳esa" dry Kubra tayi tace "Ke kam Saudat kina da son zcyarki kiso 蓷a kuma kiso Uba" Mami tace "Ba zaki gane ba, Ina kishin Barrister ne sbd wani Babban dalilin bana son ya 茩ara samun wata zuri'a bayan wacce yake da ita,kisan rabin ku蓷in Barrister na Sheikh ne, da zarar kuma na samu ciki da Sheikh kinga da ku蓷in Uban dana 茒an duk mallakina ne" Kubra tace "meye damuwar to?" Shiru Mami tayi sai kuma tace "Granny ne itace matsalar" mi茩ewa Kubra tayi tace "I have an idea". Wajan 11 na dare tana kwance sanye da kayan bacci sai 茩amshi take taji an turo 茩ofar 蓷aga ido tayi taga Barrister cikin kayan bacci da sauri ta rufe idanunta yana dry yace "Wake Up Wify nasan idonki biyu" ya fa蓷a yana zama kan bed 蓷in tare da zame duvet 蓷in data rufe jikinta dashi, Kallonta ya farayi nan da nan yaji yanayinsa ya sauya ita kuma da sauri ta mi茩e tsaye tare da sauka 茩asa, tashi yay har zuwa wajanta yace "nayi kewarki nayi rashin jikinki two days My Sweet" baya ta farayi tana fa蓷in "pls don't touch me" har inda take ya tsaya kafin yasa hannu ya jawota jikinsa da sauri ta 茩wace jikinta ya hau rawa idanunta suka firfito waje, yana matsuwa wajanti tana ja baya sbd ganin ya zama wata siffa mai ban tsoro ga wani manyan harshe da idanunsa da suke lililo a waje, ya zame mata kamar dodo ko Aljani wata razananniyyar 茩ara ta saki tare dayin waje da gudu, tsoran data bashi yasa ya nufi wajan 茩ofa ya rufe da key jikinsa na bashi aljanu gareta, tsakiyar Parlo ta tsaya jikinta ya 蓷auki rawa ta hau surutai ga parlon duhu babu kowa, baya tayi zata fa蓷i yay saurin mi茩a hanunsa ya fisgota zuwa jikinsa tana sauke jikinsa numfashinta ya tsaya, runtsa idanunsa yay da 茩arfi kafin ya mannata a 茩irjinsa...