Sashe 27
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
########## 2锔忊儯3锔忊儯-2锔忊儯4锔忊儯 Ya 茩are maganar yana langwa蓳ar da kansa a saman wuyanta,ganin yadda duk ya shagwa蓳e yasa ta saki murmushin jin da蓷i domin farin ciki 茩arara ya bai yana a saman fuskarta. Zame kansa tayi daga wuyanta tana fa蓷in "take it easy, nasan Arjun bai maka haka dan yaci zarafin ka ba right? Then kafi kowa sanin soyayyyar da Arjun yake maka all this ya nayi ne domin lafiyar ka" Lumshe idanunsa yay yana 蓷an matsa hannunta, kasa ce mata komai yay duk da cewa ya fahimci so take yay mgn but he can't say anything sam baya jin da蓷in zuciyarsa. Zame hannunta tayi tace "da alama dai Sheikh ya manta harin da aka kawo masa last year a mosque ranar idin babbar sallah, da alama Rayuwata ya manta tuggun da aka ha蓷a masa na sace masa tayar mota, da alamar farin cikina ya manta maid 蓷in data sanya masa poison a cikin abincin ka, gaba 蓷aya wannan bai isa ka gane cewa Arjun domin lafiyarka yake wannan abun ba?". Da Mmki yake sauraran dukkan abinda take fa蓷a masa,idanunsa a rufe amma bai hana ta gane cewa yana mmkin maganganun data fa蓷a masa ba, tayaya tasan wannan abubuwan da yake 蓳oyewa? Yes! Yasan maid ta sanya masa poison a abinci amma ko Abbansa bai san da wannan mgnar ba daga shi sai Arjun suka sani kuma suka 蓳oye mgnar,kawai yaywa Abbansa bayani akan yana son zuwa waje ya huta! shine shida Arjun suka bar 茩asar gaba 蓷aya a can yay jinyar poison 蓷in daya sha. Numfashi ya sauke yana tuna abubuwan da suka faro a baya wanda suke dawo masa cikin kansa kamar yanzu komai ke faruwa. Ganin yadda take ta surutu ko tsayawa ba tayi yasa shi saurin kama hannunta yace "Enough please okay!" Gira ta 蓷aga masa tace "should I go with you or gida zaka?" 苼ata fuska yay yana 蓷an taune bakinsa yace "just go with me... Fannah dake tsaye kan Barrister kamar an dasa ta ko zama ta gagarayi sbd 蓷acin da zuciyarta take mata, ji take inama tai ta zabga ihu ko hakan zai sanya iyayenta su fahimci halin da yake ciki,wlh da Auren wannan suger Dad 蓷in ita kam gwamma mutuwar ta. Mi茩ewa Barrister yay yana sakin lallausan murmushi yace "zan tafi amma zan dawo zuwa dare before na koma Abuja" banza tai masa ko ajikinsa bai wani damu ba saima wani kallo da yake binta da shi na zagi gane baki da wayo, hannu ya mi茩a zai kama nata hannun da sauri ta juya tare da shigewa cikin gida,da Murmushi kawai ya bita kana ya juya zuwa inda yay parking motarsa slowly ya dinga tafiya kai kace wani saurayi ne wanda bazai huce shekara 30 蓷in nan ba, da haka ya shiga mota zuwa hotel 蓷in da ya sauka. Fannah ba茩in ciki da kuma takaicin tsayawa da Barrister yasa tun daga 茩ofar shiga parlon nasu ta saki kuka bai ta蓳a zuciya bata ta蓳a tunanin auren sa'an ubanta zai zama 茩addarar ta ba, sanin cewa idan tai kuka mai yawa kanta zai iya yi mata ciwo kuma iyayenta zasu fahimci bata aminci da za蓳in da sukai mata ba yasa ta share hawayen ta,banda sakin ajjiyar zuciya babu abinda take, a sanyaye kuma ta 蓷aga labulan parlon bakinta 蓷auke da sallama Murya kuma can 茩asa, Falta da Mama kolo mahaifiyarsu ne kawai zaune a parlon suna duba wasu new designer furniture a wayar Falta, kallo 蓷aya Mama kolo taiwa Autar ta ta, Falta kam da ido ta bita har zuwa cikin uwar 蓷aki, mi茩ewa tsaye tayi tace "Mama am coming" ko Kallonta Mama kolo ba tayi ba taci gaba da duba abinda take nema, kwance ta samu Fannah sai sakin ajjiyar zuciya take kana ganinta kasan bata cikin nutsuwarta dauriya kawai take, zama tayi gefen gadon tace. "Aiye ye" (Yadai) Shiru Fannah tai mata Murmushi kawai Falta tayi domin tasan halin 茩anwar tasu bata fiya son takura ba, ita kanta bata son wannan Auren,amma wanene ya san abinda gaba zata haifar? Allah ka蓷ai yasan abinda wannan auren yake nufi da kuma abinda yake 蓳oye a cikinsa,banda haka tayaya wannan 茩aton mutumin zai kalli Fannah yace ita ya keso?? Bayan gasu duk a gidan babu auren koda yake ance komai lokaci ne, shi kuma aure kamar layin malka蓷e ne idan ka kai ko kana wajan ko baka wajan tabbas zai zo kanka, ajjiyar zuciya ta sauke tace. "Chi'ne" (Tashi). A sanyaye Fannah ta mi茩e tana kallon yayar ta, Falta tace "Ayi wazo" (Mene ya faru) girgiza mata kai kawai Fannah tayi idanunta na 茩ara kawo ruwa sbd bata san mene za tace a yanzu ba,bata da ikon da zata bu蓷e baki tace bata son auren ko kuma tace Barrister bai mata ba,tunda ta riga ta aminci da magnar Baba Baa'na tun farko kawonta ma daya tambayeta ta tace masa ta amince so dan haka dole ta auro jarumta nutsuwa ta sanyawa zuciyarta. Hannunta Falta ta kama tare da fa蓷in "look! dear kin san iyayenmu baza su ta蓳a za蓳a maki abinda zai Cutar dake da hankalinsu da komai ba ko?" 茒aga kai kawai Fannah tayi tana jan numfashi "so You don't have to be worry about that, Aure ai ibada ce ko wanda ka aura kana so sai kiga kun samu sa蓳ani dashi ya dinga nuna maki rashin daraja kala-kala, wanda kuma ka aura baka so ya wanci anfi samun kwanciyar hankali da su,so kiyi addu'a neman za蓳in Allah tare istikaara, nasan zaki samu sau茩i a ranki". A hankali Fannah tace "Nagode Yaa Falta" kanta ta shafa tace "it's my pleasure 拼ar 茩anwata,keda kikaci sa'a kowa yana sonki a dangi ma,babu wanda zai bari aci uwarki yay shiru dan haka ki sake ki daina sanya damuwa a ranki domin bata magani just pray". 蓷aga kai Fannah tayi itama Ya Falta mi茩ewa tayi tana fa蓷in "kije kiyi wanka kici abinci zamu gidan Anty Yakura,daga nan zamu huce gidan kawo Modu" tana fa蓷in hakan ta fita a 蓷akin itama Fannah ta mi茩e tsaye tare da fara cire kayan ta, a gaban mirror ta tsaya tana kallon surar jikinta wai ace duk wannan baiwar da Ubangiji yay mata tsuhu ne zai mureta? Ita kam an gama da ita wlh, hawaye taji ya kawo idanunta da sauri ta share hawayen ta domin ta 蓷auki niyyar auren kuma ko dawa yake tafe ba zata ta蓳a amincewa dashi ba.... Zaune yake a gefen wata 茩orama dake guda na, time to time ya kan lumshe idanunsa shi kansa bazai ce ga inda yake ba, waje ne kamar jeji amma bashi da duhu sosai ga wata dadda蓷ar iska dake ka蓷a 茩wantaccen gashin 茩irjinsa wanda ya bai yana sakamakon rigar jikinsa da Airah ta cire masa. Gajiyayyun idanunsa wanda suke a 蓷an lumshe ya sauke a kanta tana cikin ruwan tana wanka sai dry take masa tare da watsa masa ruwan, ya kan蓷an murmusa bakinsa sbd sha'awar data bashi, sai ta 茩ara zama 茩aramar yarinya a idanunsa, Ta 蓷aure 茩irjinta da wani farin yadi haka ma waist 蓷inta, ajjiyar zuciya ya sauke ya shiga shafa 茩irjinsa zuwa wajan red nipples 蓷insa wanda suke da 蓷an tsini sakamakon brest 蓷insa da yake da girma, Murza Wheelchair 蓷in ya fara har zuwa ga蓳ar 茩oramar cikin nutsuwa ya zura dugwaye fararen 茩afafuwan sa cikin ruwan, sanyi da kuma da蓷in ruwan da yaji yasa ya 蓷an saki wani sound mai da蓷i, kallonsa Airah tayi tace "the you like it?" Juya idanu yay kamar bazai magana ba can 茩asa a taushashe yace "Yeah! Wajan very beautiful" "Olright get down" ta fa蓷a tana kama hannunsa tare da jawosa jikinta a hankali ta zamesa daga saman wheelchair zuwa 茩asa gefen ruwan gaba 蓷aya ruwan ya kawo masa sama har wajan waist 蓷insa, ha蓷a ido sukai ya kwa蓳e fuska yana 蓷an lumshe idanunsa cikin 茩asa da murya yace "kayana" da ido tai masa mgna "meye samesu?" Shima da ido yay mata nuni da ji茩ewar da wandon jikinsa yay, dry tai masa sbd ta lura yana da 茩yan茩yami bai son abu mai danshi, hannunsa ta kama ta 蓷ura a kanta ita kuma ta sunkuyar da kanta 茩asa ta fara zame masa wandon jikinsa, tana gamawa ta mi茩e tare da nufar wajan data ajjiye nata kayan ta shanya masa su, 茩afafuwansa ya fara wasa dasu a ruwan yana jin wani farin ciki yana lullu蓳e sa, gaba 蓷aya damuwar dake zuciyarsa wacce Arjun ya sanya masa ta kau, wasai ya kejin zuciyarsa,yana ta zaune babu Airah hakan yasa ya juya yana kallon wajan da yaji kamar tafiyar abu, 茩atuwar mesa ya gani zabgegiyar gske sai juyi take a saman ciyayin wajan,ware idanunsa yay domin ya tabbatar da cewa Airah ce wannan mesar ganin yadda mesar ke juyi tana cikurku蓷ewa waje guda yasa ya zare 茩afafuwansa daga cikin ruwan kamar yaro mai rarrafe haka ya dinga jan jikinsa zuwa wajan mesar, yana zuwa mesar tayo kansa tare da nan na蓷esa ciff ta kwantar da kanta a saitin 茩irjinsa tai lamo sai fasa kai take, Sheikh samun kansa yay da Mutsa ba kinsa ya shiga yin addu'a cikin nutsuwa yana tofa mata a kanta zuwa jikinta, well yana shafa kanta da hannayensa, almost 5minutes suna haka kafin jikin mesar ya 蓷auki rawa iska ta fara ka蓷awa lumshe idanunsa Sheikh yay bayan iskar ta lafa ya ware manyan idanunsa yaga tuni mesar ta koma AIRAH tana kwance jikinsa sai rawar sanyi take, ga jikinta daya 蓷auki zafi a rikice ya kalleta yana 蓷ago kanta daga jikinsa muryarsa bata fita sosai yace "Fairy..na! what..what wrong with you?" Girgiza masa kai tayi tace "babu komai kawai sanyi na keji" kanta ya shafa yace "okey! Just hug me nothing will happen in sha Allah!" Ya fa蓷a yana rufe ta da faffa蓷an 茩irjinsa tare da 蓷ura kansa a saman wuyanta, ri茩esa tayi sosai sbd wani sihirtaccen 茩amshi ha蓷i da 蓷umi dake ratsa jikinta. Ringing 蓷in farko Arjun yay answering call 蓷in da Granny take masa yana mannawa a saman kunnen sa tace "Haba Ranjun? Haka ake rayuwa fisabilillahi? To nidai babu ruwana ka daina ganin kai abokin sa ne ko ubansa bai isa ya ta蓳a Imamu na zuba masa ido sasakai yay abinda yaga dama ba, ha茩茩i nama ka蓷ai ya isheka bare na yaron da baiji ba bai gani ba,ka 蓷auke sa kuyita gantali