← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 109

Sashe 42

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 1 min read

masa sabun shiga kamar wacce aka cillo haka ta fa蓷o 蓷akin Sheikh a dai-dai lokacin kuma aka tsaki wata gigitacciyyar tsawa lokaci 蓷aya da ita dashi suka sanya kuka, tsoran daya shigeta yasa tai kansa da gudu tana neman wajan tsira idanunsa a lumshe yaji an 茩an茩amesa ana sakin kuka....
Chapter 42 · 0% Book details