Sashe 54
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama rubutawa ya ajjiye mata a 茩asan pillow yana sakin Murmushi shi ka蓷ai yasan abinda ke rasa game da ita, bakinsa yay ka蓷an wajan kwantanta yadda ya kejin sonta da 茩aunarta duk yadda zai fa蓷i soyayyarta a zcyarsa wlh yay 茩arya, shafa 蓷an tumbinsa yay kana yaja shekararrun 茩afafuwansa ya fice daga cikin 蓷akin, kai tsaye ya fice daga cikin gidan zuwa babban compound 蓷in wajan motarsa ya nufa Honda Amaze wacce ta kasance ash colour da gudu yaja motar zuwa wajan gate tun kafin ya 茩arasu gate keeper ya bu蓷e masa gate 蓷in da wani irin gudu ya harba motar zuwa kan titi. Kallon mutumin dake gabansa yay cike da damuwa yace "Alhj Kamal kafi kowa sanin wanene Hamdan tun kafin yanzo,then babu wanda yasan sirrina fiye da kai kusan dukkan abinda nake yi ba nayi sai da sanin ka wani abun ma shawararka tafi yawa, kace na 茩ara aure Finally na 茩ara amma ina ganin kamar matsala na shirin faruwa" Murmushi Alhj Kamal yay kafin ya kalli Barrister yace "Wai ina basirarka Barrister? Ina tunaninka tun kafin na iya shirya wani abu ka rigani iyawa sbd kai Barrister ne kasan hanyar da zaka sauya abu kuma cikin sau茩i ya tafi yadda kake so,abu nawa kakeyi wanda kaga ci gabansa sai wannan zai baka matsala?" Ya 茩are maganar yana kallon idon Barrister fesar da iska Barrister yay yace "Ba zaka gane ba, ina bu茩atar samun iyali masu yawan gaske,amma tunda na fahimci Saudat tana da nata manufar a kaina naji bana 茩aunar ha蓷a zuri'a da ita" Murmushi Alhj Kamal yay kafin yace "Yanzu yaranka nawa Barrister?" Kallon ban gane nufinka Barrister yaywa Alhj Kamal, dry Alhj Kamal yay yace "No! Is simple question ai answer me" kai tsaye Barrister yace "Guda uku Imam, then Fareeq then Bahaiyya why are you asked?" Baya Alhj Kamal yay kafin yace "Kana yaudarar kanka" "dame fa?" Ka fa蓷a ya 蓷aga kafin yace "Kawai na baka assignment go and searching 茩ilan ka fahimta, amma dole ka 蓷auki ma taki akan Granny" mi茩ewa Barrister yay yana fa蓷in "Mahaifiyar tawa kake tunanin zan iya yi mata wani abu to ko Sheikh dana Haifa bazan iya yi masa wani abu ba bare uwar data haifan" dry Alhj Kamal yay yace "I see" yana fa蓷in haka Barrister ya mara masa baya.
*Lebanon/Beirut*
Beirut Rafic Hariri international airport! A nan jirgin yay saukar ungulo da sauriè™ wasu manyan securities with soldiers suka fara sakkowa daga jikin private jet è“·in daya sauka a cikin airport è“·in, daga baya kuma wasu manyan mutane irin 拼an Majalisso da zuwa manyan sakarori na 茩asar, gaba è“·aya tsayawa sukai a gefen stairs è“·in jirgin suna jiran sakkowarsa, yana zaune a saman kujerar wacce ya ma茩ala belt a jikinsa, daily trust è“·in hanunsa a ajjiye a gefe kafin zame belt è“·in a jikinsa cike da nutsuwa ya mi茩e tsaye yana taka 茩afafuwansa, zuwa wajan jirgin, gaba è“·aya securities è“·in suka game tare da saita bindigoginsu sbd tsaro, magidancin mutumi ne wanda a 茩allah zai ya è“·aukan shekaru wajan 75 a duniya yana sanye da farar shadda white colour 茩al a jikinsa mai santsi wacce ake kira (London King) yay kyau sosai He's dark-skinned yet handsome, *GOVERNOR DEEDAT* kenan sauka ya fara cike da nutsuwa Lumshe idanunsa yay lokacin daya sha茩i daddaè“·ar iskar 茩asar sa, kafin ya fito tuni wata 茩aramar mota mai 茩yan gaske tai parking gabansa ba tare daya kalli kowa ba ya shige back seat ya zauna yana mai duban agogon hannunsa Iwc Schaffhausen, kewar iyalansa ita tafi damunsa a yanzu, kai tsaye suka nufi Government House, bai daè“·e a taron ba ya 茩ara shiga mota ya nufi gidansa dake *Hamra Street* unguwar manyan masu kuè“·i da kuma tarin ilimi wani tangamemen gida motocin suka fara tsayawa da gudu wani babban soldier ya buè“·e gate è“·in gaba è“·aya motocin suka fara shiga cikin babban compound è“·in, bai tsaya jira an buè“·e masa ya buè“·e murfin motar ba ya buè“·e da sassarfa ya nufi wani gate wanda yana dosar gate è“·in ya buè“·e da kansa, cikin babban parlon ya shiga babu kowa ciki sai 茩arar A.c wajan sides biyar ne a tsakiyar parlon upstairs 茩aramin parlo'n dake upstairs ya tsaya fuskarsa cike da farin ciki yace "Your Dad is back my lovely daughters" da gudu Anushka da Aditya suka mi茩e daga jikin mahaifiyarsu suka nufi wajan DEEDAT suna faè“·in "yeee Dad Oyoyo" dur茩osawa yay tare da rungome yaran nasa a jikinsa yana sakin Murmushi, kallon wacce take tsaye kasan yay ya mi茩e tsaye yana sakar mata lallausan murmushi yace "Madam come closer" tana dry tace "Wlcm back Ur Excellence" jawota yay ya haè“·a da twins è“·insa ya rungome yana jin farin ciki na ratsa zcyarsa.
Granny ta kalli Fannah dake zaune gabanta tace "to banda ke è“·in wazai kulamin dashi dan Allah? Nidai Barista ya gaman komai daya kawoki gidan nan, gashi sai na kwanta na runtsa sbd kina kula da Imamu,bawai gulma ba wlh Sausaz take ko Sandala banda sata da yawo babu abinda ta iya, kinga ke na faè“·awa balle ace gulma nayi" ita dai Fannah jinta kawai take domin tunda ta farka ba taji mutsin Malaminta ba,kamar Granny ta shiga ranta tace "Yooo shima baya zama gantalalle ba, ya tsiri zuwa ofis kamar dayi yake,ina dalili Ni Faè“·imatu salan yaja min zagi ace na sallama è“·a a duniya, kuma...," Saurin yin shiru tayi sbd haè“·a ido da sukai da Sheikh wanda yake murza Wheelchair è“·in sa, mi茩ewa tayi tana faè“·in "Lalle marhabin da Imamu,yanzu nake faè“·in shiru duk hankalina ya tashi" Murmushi kawai ya sakar mata ba tare da yace komai ba, ta gefen ido ya kalli Fannah dake zaune kanta a 茩asa, marai-raice fuska yay yace "Granny Am hungry ina jin yunwa sosai" tura Wheelchair tayi tace "Yoo ba dole ba, ace tun safe bakaci komai ba gashi kai baza kaci abincin kowa ba,sai yanzu dana samu kake cin na wannan 拼ar albarkar shiyasa tun è“·azo nace ta shirya maka akan tire, muje ka watsa ruwa saita mi茩a abincin ni zan le茩a gida Amina naji ance Huda ba lfy" ita kaè“·ai take mgnarta babu wanda ya tankata har suka isa cikin flat è“·insa, a gurguje ya watsa ruwa Granny ta bashi Three gauthier ko singlet bai samu damar sawa ba, ya dawo 茩aramin parlonsa da zama wanda yake mai kyau da tsari, yana zaune saman carpet ya mi茩ar da 茩afafuwansa yana jin daè“·in iskar dake kaè“·asa har wani bacciè™ ne ya fara è“·ibansa, tun kafin ta 茩arasa shigowa turarenta ya sanar masa da zuwanta, bakinta è“·auke da sallama kanta a 茩asa ta shigo, can 茩asa ya amsa ba tare daya kalleta ba, har gabansa ta tsaya kana ta ajjiye masa tray è“·in a gabansa dan ta lura yafi jin daè“·in cin abinci a 茩asa, bata san lokacin da bakinta yace "Sannu da zuwa" ba sai jin Muryarsa tayi a kunnanta yana faè“·in "thank you" buè“·e ido yay ya sauke a kanta ganinta zata fita yace "Mummyna" turo baki tayi nan da nan Idanunta ya ciko da hawaye ta fara è“·aga 茩afa tana saukewa wacce ita kanta bata san tayi ba cike da shagwa蓳a tace "Nifa bana so" muryarta ya kwaikwaya yace "Ni kuma ina so" zama tayi a wajan tare da saka masa kuka saurin danne dryarsa yay yace "Am sorry" tace "to bakai bane" waro idanunsa yay tace "Wayyoooo" è“·an haè“·e fuska yay yace "what" turo baki tayi tace "ba kaine ka zaron ido ba" lumshe idanunsa yana jin kasala na saukar masa yace "kefa uwace a gareni why are you acting like child?" Tace "Nima ban sani ba amma ni ban haifeka ba" yana è“·an jan sajen fuskarsa yace "Uhm Zahraaah" shiru tai masa gaba è“·aya attention è“·insa ya mayar kanta yace "Zahraaah!!" Ya kira sunanta a hankali kasa amsawa tayi yace "I think i fall in love" da sauri ta kallesa ya è“·aga mata kira Shiru tai masa yace "Amma ina jin tsoran ban iya soyayya ba ban sani ba ko zata soni" ji tayi zuciyarta na bada sauti 茩o茩arin daidaita nutsuwarta tayi tace "to" yana sauke numfashi yace "Ki è“·auka kece budurwa da nake so, zan gwada yin soyayya dake idan kince na iya then sai na faè“·a mata" kanta a 茩asa tace "Tayaya ni bangane ba kuma mene haè“·i na da budurwaka?" Murmushi yay yace "Akwai kefa uwace gareni sannan ita kuma sirikarki, kawai ki è“·auka ni saurayin ki ne ba è“·an ki ba, nima zan è“·auke ki matsayin budurwata ba uwa ba" tace "kana ganin ba matsala?" Yace "Yeah! Just 2week idan kikace na iya soyayyyar shkknan zanje na gayawa Rayuwar Sheikh Imam hamdan Balarabe" hawaye ne ya taro Idanunta tace "Your request accepted" yana rufe ido yace "丕賳鬲 噩賲賷賱丞 賵丕賳鬲 毓賯賷賱丞
丕賱賱賴 賷丿賵賲賰 賮賷 丕賱爻乇賵乇
賰賲丕 鬲賰賵賳 丿丕å…賲丕 賮賷 丕賱爻乇賵乇 賮賷 丨賷丕丞 "丕賱å®è³·ç¦º 廿賲丕賲 丨賲丿丕 亘賱丕乇亘賷"
Kallonsa tayi tace "me kace" ba tare daya kalleta ba yace
_"Kina da kyau da hankali, Allah ya dauwamar dake cikin farin ciki,kamar dai kika zama farin ciki a rayuwar SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE"_ ji tayi soyayyarsa ta 茩ara nunkuwa a zcyarta anya zata iya wannan game 蓷in, ba tare data ankara taji yasa hannu ya jawota jikinsa yana fa蓷in "Come closer my Kurratul aini....
It's 500 via 0116886423
Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
SIRRIN MU isn't free book..if you read for free馃ã—é¦ƒå¾“éˆ¥å¶æª§é””å¿¦ç… ä½›ç…†é”¯â‚¬å¶æª§é””å¿¦ç… ä½›ç…†é”¯â‚¬å¶æª§é””�