← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 109

Sashe 20

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 3 min read

Fitowa tayi daga bathroom sanye da kayan bacci komai na jikinta a bayyane, da kallo Barrister dake gefen gadon ya bi ta har ta shige ta nufi gaban dressing mirror ta shiga shafa humura masu 茩amshi sosai, mi茩ewa Barrister yayi tare da 茩arasawa wajan ta yana 茩o茩arin ri茩e tace "Kada ka fara, banga me zaka amfana min ba, banda gayyar siya mutum jiki duk infection ya kashe sa" cikin 蓳acin rai Barrister yace "look ba ihu nace kimin ba domin har yanzu My son Yana parloo shida Granny, just nazo KI ban ha茩茩i na" cikin fuskata tace "na 茩arfi ne ha茩茩in ka zo ka 茩wata" Kallonta yayi yace "kin san zan iya,vamma bazan hakan ba kawai ina baki shawara ki sauke nauyin dake kanki Saudat", "ok ka jira next but now am not in the mood" kallonta yayi yace "kamar ya you are not in the mood Saudat, look how erect i am" Ya nuna Manhood 蓷insa daya mik'e da cikin sleeping dress yace "Saudat wacce irin mata ce ke??", Cikin 蓷aga Murya tace "kai ma wanne irin miji ne?nafa san komai a kanka Barrister kar ka mai dani sakarai" jinjina kai yayi yace "Ok get ready am getting marriage soon", ware kafa蓷a tayi tace "dana fi kowa farin ciki" cikin zafin nama Barrister ya nufi inda take tsaye hana zuwa yasa hannu ya fincike rigar dake jikinta."Ni kikewa wula茩anci akan ina bu茩atar ha茩茩i na dake a kanki? Baki tsoran fushin Mala'iku?" Mami ta kallesa tace "ni fa bawai so ne ba nayi ba kai ne bana sha'awarka kwata bana jin wani feelings a kan ka" , cikin 蓳acin rai yace "ko ki so ko kada kiso wallahi sai na amshi ha茩茩ina yanzun nan" yana fa蓷in hakan ya cilla ta saman gado....

*Topic gareku mata*
Rashin sha'awar jima'i na yin tasiri a rayuwar mata da miji
Mata sun fi yiwuwar rashin son jima'i ninki biyu idan aka kwatanta su da abokan zamansu maza, in ji wani rahoto kan yadda ake jima'i a Birtaniya.

Rahoton ya gano cewa a yayin da mata da miji ke nuna rashin sha'awar yin jima'i a lokacin da suke kara manyanta, ita macen takan ji ba ta sha'awar yin jima'in saboda dadewar da aka yi tare.
A takaice, rashin isasshiyar lafiya da shauki tsakanin mata da miji yana yin tasiri wurin sha'awarsu ta yin jima'i.

*ABUBUWAN DA SUKE KAWO SAB'ANI WURIN JIMA'I TSAKANIN MATA DA MIJI*

mazaje su ne kawai suke yin jima'i domin jin dadi amma abin ba haka yake ba, a wurin mata ba wai ana nufin cewa mata ba sa jin dadi wurin jima'i bane.
Abin da ake nufi, shine ita mace bayan ta ji dadin jima'i akwai kuma abin da zai iya biyo baya wato shi ne daukar ciki da wahalahlunsa, saboda haka, kafin namiji ya iya buè“·e kafofin sha'awar mace sai ya sami karbuwa a zuciyarta tukunna,
rashin yin la'akari da wannan shi ke kawo rashin cin nasarar mijin wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji ya fara kokarin ta da sha'awar mace, ya kamata ya fara kokarin samun shiga zuciyarta tukunna ta hanyar yin amfani da maganaganu na soyayya masu sa zuciya nutsuwa.

bayan wannan akwai wasu abubuwan da su ke kawo sab'ani wurin jima'i, tsakanin mata da miji wadannan kuwa su ne:

Remain 1 page馃
Share do Allah Fisabilillahi
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_

Dan Allah kuyi SUBSCRIBE na youtube channel è“·ina mai suna *Nimcyluv T.V*

https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA

Last 馃啌P
EPISODE 1锔忊儯9锔忊儯-2锔忊儯0锔忊儯
Chapter 20 · 0% Book details