← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 109

Sashe 29

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sirrin mu isn't free,you read for free馃し馃従鈥嶁檧锔�..

It's #500 via... 0116886423 sulaiman Na'ima s union bank evidence ga Niger 84506476..

Show evidence via WhatsApp 08119237616....
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: $$$$$2锔忊儯5锔忊儯-2锔忊儯6锔忊儯

Kwance ta samu Sheikh Imam hamdan Balarabe yana bacci a saman gadonsa, ga wata 茩atuwar mesa dake gefen sa ta na蓷e sa ciff sai 蓷aga kai take sama,ganin hakan da tayi yasa ta saki ihu ta tsorata ainun.
Da sauri kuma Sheikh ya bu蓷e idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, juyawa yay gefensa yaga babu Airah babu dalilinta idanunsa yaja ya rufe tunawa da ko sallar magrib bai ba yasa ya yun茩ura ka蓷an tare da jingina da frame 蓷in gadon.
Mami dake Parlo ta mi茩e da sauri ta nufi flat 蓷in Sheikh inda yake jiyo ihun Granny, a tsaye ta sameta jikinta duk rawa yake ga fitsarin daya 茩wace mata yana zarya a tsakanin cinyoyinta.
Da Mmki Mami ke binta kafin tace "lafiya dai?" Kuka Granny tasa tace "inafa lfy fisabilillahi!? Wacce lukutar masifa Imam ke shirin jawowa kansa ne ni Fa蓷imatu" Mami tace "Kamarya Mama ni ban gane ba" Granny tace "ba yanzu na gama gantali a gidan nan ina igiyar sa ba, lungu da sa茩o babu inda ban laluba sbd rayuwar babu gsky kana zaune da mutum amma baka san zuciyarsa ba, to dai duk gantalalin da nake ashe yana 蓷akinsa yana bacci,kuma...kuma" sai tai shiru ta kasa 茩arasa fa蓷ar abinda tayi niyyar fa蓷a sbd tsoron daya gama cika zuciyarta.
Mami bata 茩ara magana ba tabi gefen Granny inda take tsaye a doorway tana sharce majina, zaune ta samesa ya lumshe idanunsa yana shafa sumar kansa,zama tayi a hankali tace "Sweet" slowly ya bu蓷e fararen idanunsa masu kyau da 蓷aukar hankali ya sauke a kanta, murmushi ta sakar masa tana kama hannunsa tace "ka tayar mana da hankali, tun 蓷azo ashe kana 蓷aki abinka, at least ko fitowa Parlo kayi ko?". Ajjiyar zuciya ya sauke kafin yace "Mami,Granny fa?" Kansa ta shafa tace "what the you what?" Kwa蓳e fuska yay yace "i wanted to taken a shower" mi茩ewa tace "ok lemme help you sweet" ta fa蓷i hakan tana shigewa cikin bathroom 蓷in nasa warm water ta ha蓷a masa a cikin jacuzzi tare da ajjiye masa dukkan abinda zai bu茩ata, fitowa tayi lokacin tuni ya cire troser dake jikinsa daga shi sai boxers zaune ta samesa akan Wheelchair yana jiran fitowar ta, not too long ta fito fuskarta 蓷auke da Murmushi tana girgiza jiki, 蓷auke kai yana duban agogon 蓷akin nasa.
Saukar hannunta a saman 茩irjinsa yasa yay saurin kallonta ido ta lumshe hannunta ya zame daga 茩irjinsa da take shafa 茩wantaccen gashin sa, kasa ce masa komai tayi kamar yadda ya 蓷auke kansa yana tunanin sabon halin da step mother 蓷in tasa ta sauya.
Da sauri ta turasa zuwa cikin bathroom è“·in har gefen jacuzzie inda ta tabbatar zai iya sauka da kansa da sauri ta fice daga cikin bedroom tana haè“·a hanya, a Parlo ta samu Granny tai jigum kamar mai takaba.

Tana zuwa flat 蓷inta bathroom ta shige tare da zame kayan jikinta har zuwa pad 蓷in jikinta ta zare cije baki tayi sbd ruwan data gani kwance saman wandon, sai yanzu ta 茩ara tabbatar da 茩arfin so da kuma sha'awar data kewa Sheikh yaya zatai yanzu? Me zatai ta mallakesa tana jin ta kusa yin abun kunya soon, domin ba zata jure zama inda Sheikh yake ba,ko ra蓳arsa tayi sai taji 茩asanta na rawa komai ya kunce mata dole kota halin yaya ta mallaki Sheikh ya zama nata ita 蓷aya bata jin zata iya hqr dashi, wanka tayi tare gyara kanta ta sauya kaya zuwa wasu blue nightwear masu kyau, tana sane da cewa Barrister baya nan sarai amma hakan bazai hana ta fasa abinda tayi niyya ba, mi茩ewa tayi ta nufi gaban dressing mirror 蓷inta ta shiga fesawa jikinta parfumes masu 茩amshi, sweet tasa a bakinta ta shiga tsotsa tana imagine yadda zataiwa hjyar Sheikh, da sauri kuma ta sanya hijab tai waje a Parlo ta samu Granny ita da Sheikh da kuma Arjun suna Shira 茩asa虏, Sheikh yana sanye da fararen kayan bacci masu kyau rigar half ce wadon kuma ina laps 蓷insa ya tsaya fararen cinyoyinsa suka bai yana wanda suke 蓷auke da gargasa sunyi kwance lubb saman fatarsa, hannunsa ri茩e da plate 蓷in Apple yana sha a hankali gaba 蓷aya tunaninsa yana ga Airah su yake yasan halin da take ciki amma no way, Arjun duk yadda yasu su ha蓷a ido da Sheikh kasawa yay da sun ha蓷a ido sai yaji nauyi da kuma kwarjin Sheikh sun cika masa ido bisa dole yaja bakinsa yay shiru ba tare daya tambayesa inda yaje ba, Granny ba tunani ne fal ranta jin abinda Arjun yace sun dawo tana bacci shiyasa hata san da dawowarsu ba yasa taji hankalinta ya 蓷an kwanta ba kamar da ba, mi茩ewa Arjun yay yace "Granny sai da safe" Granny tana kallonsa tace "To Allah dai ya tashe mu lfy,amma kada ko 茩ara nisa da gida" yace "In sha Allah! Gobe ma za'a kai lefe nasan zaki ko?" Ha蓳a ta ri茩e tace "Yanzu da gske dai auren zakai ashe? Nifa na 蓷auka 茩arya ce kawai to Allah yasa Imamu a dan shinka" yace "Ameen Granny sai kizo da safe kiga lefan kafin akai gidansu Aliyah domin maza ne zasu kai" baki ta ta蓳e tace "Allah dai yay wadaran wanda suka tsiro da wannan iya shegen, mutane dai duk sun zubar da al'adar su ace wai lefen maza ne zasu kai? To wlh ada a kwalla ake kai lefen atamfa guda 蓷aya zuwa biyu aka cilla sun isa,sai kaga mata hamsin sunje kai lefe,amma yanzu sake zamani ne sai ace wai 茩auyen ci ne" Murmushi kawai yay yace "sai dai kinzo" ya fa蓷a idanunsa akan Sheikh yace "Gud night buddy" idanunsa ya 蓷aga ya kalli Arjun ya 蓷an sakar masa Murmushi yace "Olright Tasbahii alaa khaaiir" yana fa蓷in hakan ya sunkuyar da kansa yaci gaba da shan fruits 蓷insa, wajan fridge Mami ta nufa ta 蓷auki malt mai sanyi tasha, hamma Granny tayi tace "to nidai kada a shiga ha茩茩in idanu bacci na keji" mi茩a mata plate 蓷in hannunsa yay yace "You can go" ta ware ido tace "me kace?" Shafa kai yay yace "nace ruwa zan sha" tace "Au to" fridge taje ta 蓷auko masa gorar ruwa mai sanyi ta 蓳alle murfin ta bashi tace "muje na kai ka nikam na kaji da wannan sallamar ace sai sha biyu mutum zai bacci kai ba aure ba komai ba" hannunta ya ri茩e yana 蓷an sakin sound yace "No! Zanje da kai na" "ka tabbatar?" Yace "sure" Duk da bata san mene yace ba amma tana da tabbacin amsa ya bata, kansa ta shafa tare da 蓷ura tafin hannunta a saman kansa ta shiga yi masa addu'ar data saba shi kuma yana Lumshe idanunsa, tana gamawa ta shafa masa har fuskarsa tace "ka kula" yana sumbatar hanuntu yace "in sha Allah, jazakillah bilkhair Masoyiya" baccin da take ji yasa bata 茩ara yin mgna ba tai flat 蓷inta. Lumshe idanunsa tare da mi茩ar da 茩afafuwansa a saman Sofa bacci yaji yana fisgarsa yana ta tunanin why Airah bata zo ba? Ganin yadda yake rufe ido yasa mi茩ewa tace "sweet bacci ko?" Kai ya 蓷aga mata kamar 茩aramin yaro yace "Yeah!" Wheelchair 蓷in ta 蓷auko tare da gyara ta zata ta蓳a sa yay saurin cewa "No! Thank you" da kansa ya hau kujerar ita kuma ta tura masa zuwa cikin flat 蓷insa kwanciya yay bayan yayi addu'a yaja duvet zuwa waist 蓷insa,kallon Mami dake zaune gefensa yay yace "Mami what wrong?" Marai-raice fuska tayi tace "Sweet ban san yadda zan fa蓷a maka ba,amma Mahaifinka baya kyauta min" gaba 蓷aya attention 蓷insa ya bata yana 茩ara ware idanunsa yace "ban gane ba,me Abba yay?" Hawaye ta goge tace "kaga yana kwana a gidan nan yanzu" girgiza mata kai yay yace "A'a" tace "good to Aure zai 茩ara soon" manyan idanunsa ya bu蓷e sosai a kanta tace "Zai 茩ara Aure ban san dalilinsa na yin hakan ba, nace idan akan kula dakai ne na hqr da aikina zan zauna dakai,nasan a baya nayi kuskure rashin ko in kula da nake baka, amma yanzu na gane baka da uwar sata huce ni koda ba haka bane a gareka,Ni step mother 蓷inka ce,ina maka kallon 茒a kuma abaki na tunda zanyi sharing all my feelings to you, dole zan gaya maka abinda yake faruwa Rabon da Abbanka yay tarayya dani na manta, baya damuwa da damuwata bare yay min maganinta,ina da lafiya ni lafiyayya ce a koda yaushe zan iya bu茩atar mijina,nasan kai ba yaro bane Sheikh kasan irin wannan problems wasu ma kana solving nasu, me Barrister yake nema dani? So yake naje na nemi maza ko kuma so yake na dunga biyawa kai na bu茩ata da kai na? Am tied na gaji am sorry but na gaji da halin mahaifinka" ta 茩are maganar tana sakin kukan munafurci. Shiru Sheikh yay yama rasa mene zai ce tabbas hqrin mace iya wata hu蓷u ne ko Namiji zai tafiya ba'a son ya huce wannan watannin amma shi Abba meye dalilinsa na yin aure? Ko kuma danshi zai auren da sauri yace "i need to talk to Abba right now" tana sakin ajjiyar zcy tace "bazai picking call 蓷in ba wani time 蓷in ma wayar a kashe za kaji ta, wlh sweet na gaji ina bu茩atar mijina na gaji ko kuma na tafi gidanmu" ta 茩are mgnar tana kifa kanta a 茩irjinsa ta shiga rera kuka kai ka 蓷auka kukan har zuci take yinsa, shiru yay yana 蓷an buga bayan ta domin she's like mother to him koda bata kula da shi amma hakan bazai hana ya bari aci zarafinta ba, ajjiyar zuciya ta sauke tace "Ina sonka Sheikh dalilinka kawai nake zaune a gidan nan banda haka ta tuni nabarsa" ta fa蓷a tana rungomesa a jikinta ko kusa bai kawo wani abu a ransa ba hakan yasa shima ya rungome ta sosai a jikinsa tana fa蓷in "it's okay everything will be fine" lumshe idanunta tayi sbd farin ciki data ke ciki, cikin sau茩i zata mallaki Sheikh ya zama nata har abada zata nunawa Barrister kalan nata barikin tunda hakan ya za蓳a.
Chapter 29 · 0% Book details