Sashe 51
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
NIMCYLUV 10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_* 4锔忊儯3锔忊儯-4锔忊儯4锔忊儯 Tsayawa tai cak tare da runtsa idanunta sbd sunan daya kirata dashi har tsakiyar kanta ta jishi, kasa juyawa tayi bare da amsa kiran da yay mata haka nan kuma taji ta kamu da 茩aunar sunan a ranta, a zcyarta take 茩ara maimaita sunan "Zahraaah!!" Very nice name dole tai accepted wannan sunan domin yay mata daè“·i a kunne dama zcyrta, shi kansa bai san sanda sunan ya fita daga bakinsa ba, kawai ya samu kansa da furtawa amma yasan ba aibu bane da hakan tunda sunanta ne, idanunsa akan mirror yana kallon faffaè“·an 茩irjinsa wanda yake è“·auke da chest beard wanda yake kwance sai she茩i yake,gaba è“·aya bedroom è“·in ya cika da 茩amshin turarensa wanda kai tsaye zaka è“·auka Arabia Ohud ne zallah,amma idan ka tsai da hankali ka za kaji 茩amshin Maison francis, baya yay ya kwanta akan Wheelchair da yake kai idanunsa a rufe amma yana sane da ruè“·ewa da tayi shi kuma yana farin cikin yaga da shiga ruè“·u idan ta ganshi yana son yaji dalilin hakan, hakan yasa yay calmly muyarsa very slow ga wani sanyi data 茩ara sbd kasalan data saukar masa kamar mai raè“·a ya 茩ara faè“·in "Zah..raaah" ya faè“·a a è“·an rarrabe kamar wanda bai iya magana ba. Kanta a 茩asa tana wasa da yatsun hannunta cikin rawar murya tace "ba haka sunana ba ai" ware idanunsa yay waje kafin ya ta蓳e baki bai kuma cewa komai ba taci gaba da tsaiwa a wajan, sai da ya gaji dan kansa sannan ya kalli cikin mirror ya hangeta tsaye kanta a 茩asa, lumshe idanunsa yay yana sauke numfashi da ajjiyar zuciya ji yake kamar ya dauwama yana Kallonta, babu bambanci tsakaninta da Aljanarsa shiyasa baya jin zai iya yi mata kallon matar mahaifinsa kamar yadda akace, ji yay bakinsa ya buè“·e har bai san lokacin daya furta "Can you help me?" Sassanyar Muryar mai daè“·i ta daki dodon kunanta,ji tayi saman ba zata iya yi masa musu ba sbd kwarjinin da yay mata gaba è“·aya ya cika mata ido cikar haibarsa, jikinta a matu茩ar mace walking slowly ta 茩arasa inda yake zaune ba tare kuma da tace komai ba, shareta yay kamar bashi ne ya kirata ba, yana ta zaune yana Kallonta ta cikin madubi da yaga zata è“·aga Idanunta sai ya janye nasa idon, almost 5mts tana tsaye sai da ta gaji a hankali tace "Gani" ba tare daya kalleta ba cike da nutsuwa yace "Mene?" Turo baki tayi cike da kuma shagwa蓳ar tasa sabayi a gida tace "To bakai ka kirani ba" cikin son ya jata da hira yace "sure?" Wani juya Idanunta da tayi ya sashi juyawa gareta baki è“·aya ba tare daya shirya ba, hannayensa ya harè“·e saman faffaè“·an 茩irjinsa ya è“·ura mata firgitattun idanunsa wanda suke saukar mata kasala, a wannan time è“·in kallon his wife yake mata matarsa Airahnsa slowly ya mi茩a tattausan hannunsa zai ri茩e nata sai kuma ya zame hannunsa yana sauke numfashi, idanunsa ya è“·auke baki è“·aya a kasalance Sheikh ya fesar da iska daga cikin bakinsa kafin ya sauke numfashi yace "Sit, let's talk" zamewa tayi a 茩asan 茩afafuwan sa ta zauna tana wasa da hannunta, janye 茩afarsa yay sbd tsigar jikinsa ta fara tashi, kamar wanda ka takura ya fara magana cike da nutsuwa yace "What's your name?" Bakinta na è“·an rawa tace "Fannah" ta蓳e nasa bakin yay idanunsa akan red henna è“·inta yace "Fannah isn't a real name..," sai kuma yay shiru kafin ya è“·ura da faè“·in "i think is Faè“·imatu, nasan ko a gida ba'a danne rago ance anya domin suna Fannerh ba" saurin kallonsa tayi komai nasa yana da bambanci wato har Fannah è“·in ma nasan dana banne bata ankara ba taji bakinta yace "To ai haka naji ana faè“·a" ta 茩are maganar tana è“·an kwa蓳e fuska, janye idanunsa yay daga kanta yana è“·an dun茩ule hannunsa,kasa mgn yay sbd shagwa蓳ar ta ba 茩aramin tafiya tayi dashi ba, a hankali yace "Meye ma'anar sunan Fannerh or what?" Watsa hannayenta tayi irin i don't know è“·in nan jinjina kai yay kafin ya rufe idanunsa yace "Imam Ali (AS) yace Manzon Allah (SA) yace: 鈥淎n kirata da suna FATIMAH ne, domin Allah mai girma da è“·aukaka ya 拼antata kuma ya 拼anta duk mai 茩aunarta daga wuta.鈥� a wahalarce ya 茩arasa maganar duk da cewa baya jin zai gaji da mgn idan akanta ne, yace "Dan haka sunayen ki suna da yawa kamar yadda Imam Hussain(AS) da Imam Jafarus-Sadiq (AS)suka lissafa sunayen a cikin hadisi" nan ma shiru yay yana maida numfashi da sauri ita kuma tace "To Malam yaya sunayen suke" Kallonta yay ta gefen ido sbd sunan da yaji ta kirasa dashi yasu Murmusawa sai kawai ya share yace "Fatima tana da sunaye guda tara ko wanne kuma yana nasa muhimmanci akwai SIDDIQA, MUBARAKA, 茒AHIRA,ZAKIYYA, RADIYA,MARADIYYA,AZ-ZAHRAH,FATIMA" shiru yana kallon wayar hannunta dake haske ganin sunan dake kan wayar yasa ya ta蓳e baki, itama kallon wayar tayi taga sunan Barrister na yawo harta gama ringing batai picking ba. Granny ce ta kalli Fareeq take tura abinci da sauri tace "Yaya haka kuma kamar dai ana yunwa,ai idan taro naje sai kasa a zagen, gsky ba kyau 茦arif ka sauya hali" Kallonta yay yana dry yace "Wlh Granny yunwa na keji tun safe banci abinci ba" baki ta kwa蓳e tace "Ita Aminan bata baku bane ko me?" Bahaiyya ce tace "Granny tuwon shinkafa tayi miyar wake with cow meat, shi kuma bro baya cin tuwo,kuma wlh ba kiji daè“·i ba" tura è“·an kwali tayi gaba tana ri茩e ha蓳a tace "Muhammadur Rasulullah! Au è“·an gidan uban waye kai? Nace Ubanka waye a Nijeriya fisabilillahi? To wlh tayi zcyar musulunci ma data baku abincin gantalalliyar uwarku ta zauna tayi mana, to wlh idan baka nemi yafiyar Amina ba babu ruwana domin kasata wahala" haè“·e fuska yay yace "To ba sis è“·ina taci ba, kinga anyi 50% kenan, kuma Ubana ai yafi 茩arfin kuè“·in tuwo wlh" tana ta蓳e tace "Ai haba?" Yace "Yeah! Ke baga shi nan kullum nama kike ci ba, ko kina cin tuwon ne?" Bakin zani ta zare ta fara matsalar hawaye tace "A'a wlh babu ruwana uwarka Sandala kake zagi bani ba,kuma ma ai Dacta yace na daina cin tuwo" dry Buhaiyya tayi sosai ba tace komai ba, Barrister dai na zaune rabin hankalinsa yana ga Amaryarsa, Mami ma hankalinta nakan Sheikh ta kalli Bahaiyya tace "Go and call your Anut" Daè“·i Barrister yaji sosai kamar Saudat ta shiga ransa, mi茩ewa Bahaiyya tayi Granny tace "Wazai cinye maki abincin?" Tace "Granny Mami tace na kira Anut Fatima" kujera ta nuna mata tace "Zauna nan, gulmammiya shine aka juya baki sbd an san munafurci ne,yau è“·aya bayan huta ba dg cewa ta kaiwa Imamu abinci shine za'a saka mata ido kamar dai zai cinyeta,ina itama uwace a wajansa ko badan ta kula da Imamun ka aureta ba bani da labari?" Barrister na mi茩ewa tsaye yace "Haka ne Mama" yana faè“·in haka ya haura upstairs yana dailing number ta. Haushi da ba茩in ciki ya ishi Mami itama ta mi茩e tare da aikawa Granny wata muguwar harara "Ato ba sai dai kuci kanku ba" Fannah take zube a 茩asan 茩afafuwan Sheikh tace "naji guda takwas kuma tara kace" baya yay fuskarsa na fidda annuri domin yaji daè“·in yadda ta sake dashi lokaci è“·aya yace "Ki ajjiye è“·ayan a gefe soon or later Zaki sani" è“·aga masa kai tayi ya haè“·e rai kamar bashi ke murmushi ba yazu yace "Ban so" juya ido tayi wanda yake 茩ara narkar da zcyar Sheikh tace "What?" Banza yay mata kafin yay mata nuni da kayan baccinsa, mi茩ewa tayi ta è“·auko masa da sauri ta juya masa baya sbd bata son 茩ara kallon naked body è“·insa musamman his chest, ganin duk jikinta na rawa sbd bata ta蓳a ganin mutum haka ba ta nufi 茩ofa da sauri zata fita yace "Ohhh Hello!" Tsayawa tayi cak tana rarraba idanu sai da ya gama sanya sleepwear white colour Comfort Apparel, sunyi masa kyau sosai,wasu milk è“·in high Res stock è“·in bedroom slippers ya sanya a 茩afarsa, yana jan 茩wantaccen beard è“·insa yace "What about my food?" Zaro ido tayi domin tama manta data kawo masa wani abinci tace "To ba gashi nan na ajjiye ba.." wani kallo ya wasa mata wanda yasa tai saurin mgnar yace "wane ya baki ki kawo?" Kai tsaye tace "Granny ce" jinjina kai yay yana lumshe idanunsa yace "And daga nan me tace?" Tana marai-raice fuska tace "tace ne na tsaya har kaci kuma.." sai tayi ta kasa 茩arasa faè“·ar abinda tayi niyya yace "Uhm speak up" hawayen Idanunta na sakko harga Allah bata skny zama kusa dashi sbd yana cika mata ido tace "wai kona baka kaci" yana fidda tattausan Murmushi yace "Then come back and feed me" baki ta buè“·e zatai mgn yace "You're like mother to me, uwa kuma babu abinda ba tayiwa yaronta,If she's still a live" ji tayi mgnarsa ta tsaya mata a rai wai babarsa 拼ar itace zata haifi wannan 茩aton how comes? Bata an 茩ara ba taji hawaye nabin fuskarta ita sam ba wannan mgnar take son ji ba, me yasa bazai bata wani matsayin nada ban ba ko Sister ko friend ko dai wani matsayin amma kalmar uwa babbace tai mata girma kuma ba zata ta蓳a zama uwarsa ba, mutsinsa taji kusa da ita da sauri ta juya zata fita yay saurin ri茩e hannunta da tattausan hannunsa wanda har wani gumiè™ yake fiddawa, shiru sukai gaba è“·aya da 茩yar yasa è“·aya hannunsa ya juyo da ita gabansa, ya zamana tai masa tsayi sbd tsayi Muryarsa a 茩asa yace "Zahraaah!!" Kasa amsa shi tayi sbd tension è“·in data shiga yace "Sheikh Imam hamdan Balarabe bai san daè“·in uwa ba, bai san yaya ake ji idan ana tare da uwa mahaifiya ba, bansan kalan jikin mahaifiyata ba bare naji è“·umin jikinta, kullum ina tunanin mene yasa tai nisa dani, amma bana da amsa na rasa dukkan wata kulawa ta uwa daya dace ta bawa yaronta ba" shiru yay yana fidda numfashi kafin yaja numfashi a kasalance yace "Zahraaah, you'll be my mother,my sister my friend, i want sharing all my feelings to you" 茩afafuwanta ne suka kasa è“·aukan rawar da jikinta yake mata hakan