← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 109

Sashe 107

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 5 min read

sa a lokacin mafi bu茩ata a garesa, uwa uwa ce wani sanyi da nutsuwa yaji yana ratsa zucyarsa, a hankali kuma yaji hawaye suna bin idanunsa da sauri ya kifa kansa a wuyanta tare da juyawa ya shiga tsiyayar da hawaye, bayansa ta shiga bubbugawa tana fa蓷in "Don't cry my child, ban 茩ara barinka ka yafe min dear". Bakin Sheikh na rawa a hankali cikin narkar da Murya a marai-raice kuma cike da shagwa蓳a da nuni da yay kewarta fiye da tunaninta yace "Ammiiii!!" Da sauri tace "Yes! My child, I'm here nothing will happen to you again nothing" lafewa yay jikinta yana sha茩ar 蓷umin jikin daya da蓷e yana 茩wa蓷ayin samunsa dai gashi yau ya samesa, hannu ta mi茩awa Fannah cike da kunya ta 茩arasa inda suke tana zuwa Ammi ta ha蓷a ta rungome su a jikinta, kafin ta 蓷ura hannunta saman 茩aton cikin Fannah tana sakin dry tace "Wow! Zan zama Grandmother allahamdulillah! Allah ya inganta my dear" sun da蓷e jikinta shi dai Deedat kallonsu kawai yake shima yana son jin 蓷umin jikin 蓷an nasa amma kunya ta ha蓷asa domin shi ba kamar Ammi yake ba, yana iya danne abinda ya keji. Zama tayi tana tsakiya suna gefe da gefenta, ganin Fannah na ya motsa fuska yasa tai saurin fa蓷in "My dear me kikeso akwai inda yake maki ciwo ne?" Girgiza kai tayi tace "A'a Ammi" Kallonta Sheikh yay yace "You're lie Madam, 茩afarta ke zafi Ammi" Cikin tausayawa Ammi tace "Am Sorry 茩ilan kin kusa haihuwa ne" Ta fa蓷a tana mi茩ar mata da 茩afar taba matsa mata, Sheikh a hankali ya janye jikinsa ya 茩arasa inda Deedat yake idanu suka ha蓷a sai kawai ya zame kansa ya 蓷ura saman cinyar Deedat yana sauke ajjiyar zuciya. Shafa kansa kawai Deedat yay cike da so da 茩auna, twins suke lafe a jikin Sheikh sbd daman sun san shi a t.v da kuma wajan Amminsu. Gyara zama Deedat yay yace "Lokaci dana bar gida na fara yawo a titi daga wannan motar zuwa wannan motar a haka har na ha蓷u da wani mutum mai sanin darajar 蓷an adam, kai tsaye ya nufi Kasar Lebanon ina zuwa yasa akai min ta kardar shedar zama 蓷an 茩asar, ashe shi 蓷an siyasa ne, ba 蓳ata lokaci ya sani a harkar siyasa har na samu nasarar zama Governor, kullum cikin tunanin iyalina Ayushert nake, ban san halin da take ciki ba, amma ban ta蓳a tunanin dawowa gida ba, sbd na sani a ambaci sunan Nigeria ma, ana haka wata rana muka ha蓷u da Shamsudeen daga nan muka huce gida na 蓷auki matata Ayushert wacce bai farin cikin ganinta kuma ban sha wahalar tafiya da ita ba, muna zuwa zaman ka蓷ai ci ya ishe ta musamman da take cikin damuwa iya ke nan mganar jariri, hakan yasa naje gidan marayo na 蓷auko Aslam daga nan damuwarta ta ragu, bayan nan da wasu shekaru shi ne muka 茩arin samun albarka iyali ta twins, abin yay tsamari a jiya muna zaune naji Ayushert ta fasa ihu tana kiran My child gaba 蓷aya ta fita hayyacinta, da 茩yar na samu kanta a nan tayi min bayanin komai bayan tafiyata, nan nima na samu kai na a so da kuma 茩aunar 茩asata ta 9ja, shi ne asubar fari muka 蓷auki prvt jet zuwa nan domin anan tace zata iya samun wani baya nan" Yakura tace "Ikon Allah kenan, Allah kuma abin tsoro, a nan kuma ta basu labarin komai har rasuwar su Uncle Sham" sosai Ammi tai kukan rashin 蓷an uwanta kuma ta samu kanta da son ganin huda. Nan suka lalace suna hira abun ya fara damun Sheikh sbd yana son ke蓳ewa da matarsa, da daddare ya faki idanun mutane tana bacci ya 蓷aga ta cak sai hotel. Washegari suna tana zaune ne jikinsa daga ita sai bra da inner yana mata tofi yana shafa mata a cikin, duk ta shagwa蓳e masa yace "Ni kam na Banu, a haka za'a haifamin guda ashirin?" Turo baki tayi tace "tab sai dai wata ta haifa maka" Kallonta yay yace "Ok aure kike so na 茩ara kenan no wahala" da sauri ta kama fuskarsa tace "Wai har naji zcyta ta harba idan yara 蓷ari kakeso zan haifa maka amma ban jure ganinka da wata" ta fa蓷a da sucking bakinsa da tongue 蓷insa, Numfashi ya fesar me zafi Wayarsa tai ringing sunan Fareeq ya bayyana yana 蓷agawa yace "Ya Sheikh Mami, Mami ta haukace kuma ta haihu ba kaga abinda ta haifa ba, kuma yau za'a gabatar da ratayar su Abba" ya fa蓷a yana sakin kuka domin abun yay masa yawa. Sosai Sheikh yaji tausayi Fareeq kashe kiran yay ya 蓷auki duguwar riga ya sawa Fannah kana ya kira number Aslam ya fa蓷a masu su ha蓷u a airport. Ba jimawa jirginsu ya 蓷aga zuwa Abuja daga nan suka huce hospital tashin hankali Mami ce sai yagar gashin kanta ta keyi tana ci, haka gashin gabanta gaba 蓷aya ta jini ke zuba ta 茩asanta da kuma kanta, sai Ihu take tana fa蓷in ni nayi Kaza nayi Kaza kai har kwanciya nayi da 茩are, barin wajan sukai a nan Dr ya nuna masu Abinda ta haifa bambancinsa da kare ka蓷an ne, domin har fuskar jaririn irinta kare ne ga wanda jela a bayansa, tsoran daya kamata Fannah yasa ta saki ihu tana ri茩e mararta da sauri ya 蓷auke ta cak ya nufi labour room da ita....
Chapter 107 · 0% Book details