← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 109

Sashe 75

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sheikh bai dawo gida ba sai da yaja mutane sallar Ash膩n, ya da蓷e cikin Mosque 蓷in yana azkar da addu'oi kafin gently ya mi茩e tare da nufar 茩ofar barijy masallacin, cikin Dattaku yake taka 茩afafuwansa cike da ilham da kuzari yana tafe yana magana 茩asa虏 tare da gyara zaman farin bluetooth 蓷insa a kunne yana jan 茩wantaccen sajensa yace "Yeah! Mafimushkilah Arjun" shiru yay yana sauke numfashi kafin yaja idanunsa ya rufe cikin ta茩aitawa yace "Uhm! Sure?" Daga can 蓳angaren Arjun na zaune da matarsa Aliyah tana bashi 拼ar 拼an itatuwa yana ci yace "Lemme freshen up, zan zo na maka bayani komai amma duk dukiyar da za'a bada zakkar ta Olrdy an shiryata kai kawai ake jira, then kace a kawo kaji guda dubu uku a ramawa mutane sbd wanda basu dashi, Nan ma nai mgn da gidan gonarka ba zamu iya ta蓳a kajin can ba sbd suna kanyin 茩wai ne, zan duba wani gidan gonar" fararen idanunsa Sheikh ya juya sbd footsteps 蓷in da yaji idanunsa suka sauka kan Barrister dake tafe yana waya "Ok! See you soon Arjun" yana fa蓷in hakan ya katse kiran dan har yanzu bai wani saba da ri茩e waya ba, Barrister ne ya sakar wa Sheikh murmushi yace "Son how are you? Kasha ruwa lfy?" Idanun Sheikh akan Mahaifin nasa kamar bazai amsa ba sai kuma yace "Allahamdulillah, jibi zan tafi Oumara" ya fa蓷a yana 蓷auke idanunsa dai-dai ta tafiyarsa yay data Sheikh yace "Ma sha Allah, nasu zuwa amma abubuwa sun min yawa" jinjina kai Sheikh yay ba tare da yay mgn ba "Ya kamata kaje waje ka huta Sheikh" nan ma shiru Sheikh yay sai kuma yace "Ok zani" ya fa蓷a yana tura kansa cikin Parlon tare da fa蓷in _"Assalamu alaikum"_ Granny tace "Mara ba lale, yau kam Imamu ka gajiyar dani wannan jan Sallah Kamar a filin tashin 茩iyama" fiddo idanunsa waje yay kana ya dur茩osa dai-dai 茩afafuwanta ya 蓷ura kansa saman cinyarta ganin haka yasa Granny yin shiru jikinta yay sanyi tace "Imamu kai dawa wane ya ta蓳a ka? Duk sanda kayi min haka nasan Zcyarka babu da蓷i damuwarka taje 茩arshe" Shiru yayi sai ri茩e hannayenta da yay cikin nasa cikin nutsuwa Granny ta Fara wargatsa masa sumar kansa ya shiga sauke tagwayen ajjiyar zuciya kamar wanda yake tsaka da jinya, sai da ta tabbatar ya samu nutsuwa tace "Allah ya tsare gabanka da bayanka, yooo ni duk wanda yace zai ci zalinka bashi da Allah ba? Dodo gudanawa kake fisabilillahi? Amma abi an sawa rayuwarka idanu, to! Ta Allah bata mutum ba idan mutum maye ne sai dai yaci kanka" ta fa蓷a tana tura kallabi gaba tace "Haka Yarinyar kallo guda nai mata nasan ciki gareta, fatana suzo bisa Aminci da kuma ishasshiyar lafiya ba kamar yadda mahaifiyarka ta kasance ba" Sai lokacin ya 蓷aga kai ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Granny AMMI!!" Shafa kansa tayi tace "kayi addu'a wata rana zaka kanta jikina ya fara bani ka kusa ganinta" mi茩ewa kawai yay ba tare daya sake mgn. Yana shiga Part 蓷insa ya watsa ruwa tare da sauya kaya zuwa 茩anana na shan iska, bayan ya gama wannan karan babban Parlo ya fito. Mami ta ri茩e wayar tace "Ai dani suke zan can daga Barrister har ita yarinyar nan badai jibi zai bar 茩asar ba to zasu gane ni Saudat ba kanwar sala bace" Fariha tace "Ke kam kina nan da halinki Ni yanzu Abban Taufiq ai gantalalliya ya mai dani" Mami tace "Mene ya faru kuma yanzu?" Cikin damuwa Fariha tace "Uhm! Wai warin hammata nake kinji masifa" dry Mami tayi harda fa蓷uwa daga kan bed tace "Kambu, gsky na miji a barshi, dame kike amfani?" Fariha tace "Wlh ni nama manta sunanta" Mami ta tsaya da dry tace "ki nemi alamun ba warin hammata ba ko ubansa kike wlh zaki daina, ke ko gumi fatarki ke ri茩ewa wlh ta daina, Alimun yana da kyau sosai ki siya ki ji茩a a jarka ko kwalba" cike da gamsuwa Fariha tace "Ok I'll try, Ya Nimcyluv kowa ta Fara ABU MALEEK?" Mami tace "A'a! Tace sai new year but payment is still going zaki y biya, tace kamar dai long story ne, kuma abin da蓷i na Sarauta" Fariha tace "Wow! Matar tayi ai, sai kika tuna min da THE NEW EMIR Musamman wajan kilisar nan, kin san a wajan Sarki ya mada umarnin tafiya da Saif zuwa 蓷akin duhu sbd ya fa蓷i a kilisar" Mami tace "Tabbas anyi haka, ai wannan Lil Prince 蓷in anyi gantalalle nidai kam Olrdy nai payment har 茩ari 10k na mata, domin littafin yafi ku蓷in data fa蓷a" Fariha tace " She's nice person bata da hayaniya, in sha Allah I'll send her my money, zan mata kyauta domin tana da hqr gashi ta iya tsara labarin sarauta" Mami tace "Hkan yayi bari nai wani babban aiki sai da safe" tana fa蓷in haka ta kashe wayar ta. Fitowa tayi da sauri taga Fannah ta ajjiye plate 蓷in abinci saman dinning ita kuma ta shige cikin kitchen da sauri ta nufi abincin ta barba蓷a magani tare da juya,cikin sassarfa tabar wajan. Bottle e Fannah ta 蓷auko tare da lemon juice ta dawo wajan dinning ba tare da tunanin komai ba ta 蓷auki spoon ta fara juya Abincin, walking slowly Sheikh yake tafiya har ya 茩arasu cikin Parlon yana 茩o茩arin zama yaji mutsu a dinning area Juyawa da sauri kuma ya 蓷an mi茩e tsaye yana ware idanunsa yana son tabbatar da abinda idanunsa suka gani, plate 蓷in abincin da Fannah ta keci yaga yana haya茩i, ganin haka kuma ya tabbatar masa da rashin ingancin abincin, tana 茩o茩arin sanya wani abincin taku 蓷aya biyu yayi yay fatali da spoon idannunsa har ruwa yake, kallonsa tayi tana 茩o茩arin yin magana ya sanya hannunsa tare da 蓷aga ta tsaye idanunsa a saman bakinta cikin saurin Murya yace "Kinci abincin?" Kallon ban gane mai kake nufi ba tai masa cikin tsawa yace "nace kin ci abincin?" Kaita 蓷aga masa alamar "eh" ta kasa magana sbd sauran abincin dake bakinta matsuwa ya wajanta ita kuma taja baya sbd tsoransa daya shigeta, har sai da suka je bango kana ta tsaya ba tare da yace komai yasa tattausan hannunsa ya tallafo ha蓳arta kana yay copping face 蓷insu waje guda suka shige sauke numfashi jin kamar wani zaizo yasa ta bu蓷e baki zatai magana yay saurin sanya lallausan softness lips 蓷insa cikin bakinta runtsa idanunta tayi jikinta ya saki gaba 蓷aya ta sakar masa nauyinta cikin nutsuwa Sheikh ya fidda tongue 蓷insa ya fara yawo dashi cikin bakinta yana za茩olo raguwar abincin bakinta yana mai dawa nasa, sai da ya kwashe tass Sannan ya zare bakinsa yana sauke numfashi, kai tsaye wajan ragowar abincin yaje ya zubar dana bakinsa ciki ba tare daya kalleta ba ya nufi cikin kitchen zcyarsa cike da fargaba. Daskarewa Fannah tayi a wajan sai fidda numfashi take some minutes tana tsaye kafin a hankali taja 茩afafuwanta ta nufi part 蓷inta, tana zuwa ta samu wayarta na ringing zama tayi tare da answering call 蓷in cikin 茩aramar muryarta tayi sallama da sauri Yana tace "Fannah Albishirinki" ware ido Fannah tayi kafin tace "Goro fari" Yana tace "Gobe Sheikh zai bai yana kansa ka masoyansa" 拼ar dry tayi tace "Shi Sheikh 蓷in kenan ko?" Da Murna Yana tace "Wlh da gaske fa, Wow ki kunna ko wacce channel kike so zaki samu sbd live ne a bun" dry Fannah tayi tace "To yaya kike tunanin zai kasance?" Yana tai jimm sai kuma tace "Nasan zai kasance kyakkyawa koda fatarsa ta kasance ba茩a" kai tsaye Fannah tace "bana jin ma zai zama ba茩i, yadda kike tunanin ya huce haka, kwarjininsa ka蓷ai sai ya zautar dake Yana" "To ke ina kika san haka?" Fannah tace "A'a kin san soyayyya gaske daban take, turawa kuma sukace _true love never end_ Tsaki Yana tai tace "Wlh ba kyau kina gidan wani kina zan can wani daban" Fannah tace "Shkknan na daina Amma wata ranar zaki gane cewa Allah 蓷aya ne, Yawwa Bayan Sallah zan zo nai missed gida sosai" haka dai suka ci gaba da hira kafin kuma su kashe wayar, dafe kanta tayi jin yana sara mata a hankali tai baya ta kwanta tana tunanin fal a haka bacci ya 蓷auke ta. Sheikh na shiga kitchen ya 茩ura wa plate 蓷in abincin ido a hankali ya zare fararen idanunsa dan bai son sanyawa zcyarsa zargi, bakinsa ya wanke tass kana ya 蓷auki Apple da Malt ya dawo ya zauna saman sofa tare da 蓷aukan remote ya 茩aro gudun ac, bai da蓷e da zama ba Arjun yay Sallama ya shigo da mita ya fara mgn "Allah sarki ni Mohd abin tausayi, wlh sai 茩arewa nake a tsaye" ko inda yake Sheikh bai kalla ba sai da ya 茩ara fa蓷in "Wlh ko damar kasancewa da matata bana samu, haba nikam na huru kawai ka ha蓷e min aikin nan waje guda yasin indai akai magrib na daina fitowa" lumshe idanunsa yay a hankali ya dinga tauna Apple yana jine yadda za茩in ta ke ratsa cikin bakinsa, 蓷auka Arjun yay shima yasa a baki yace "Kasan ance kayan kwa蓷ayi yafi da蓷i" cire hannunsa yay tare dayin baya yana hamdala sai da ya 蓷an nutsu yace "Uhm, hope ka gama komai?" Arjun yace "As your wish, kai kawai ake jira domin ko wanne gidan t.v da redio a shirye suke tuni an saki breaking news" jinjina kai Sheikh yay yace "Nima jibi jirgin mu zai 蓷aga" ha蓷e fuska Arjun yay yace "Ni dai gasky wannan karan ba zani ba, wanda nai Allah ya bada lada" ta gefen ido Sheikh ya kalli Arjune ba tare da yace komai ba ya mi茩e tsaye yace _"Tasbahii alaa khaaiir"_ mi茩ewa Arjun yay yace "Mace tasa kana neman zaucewa duk ka aro halin daba naka ba ka 蓷ura kanka" Murmushi kawai Sheikh yay kana ya nufi Masar part 蓷insa haka nan yaji gabansa na fa蓷uwa. Cikin dare Fannah ta farka da wani a zababban ciwon kai ga nauyin da kanta yay mata haka nan ta samu kanta cikin 蓳acin rai da kuma damuwa wacce bata san ta mecece ba. Washe gari ya kama Friday (juma'a) tun wajan 茩arfe 11 Mutane suka cika babban *Abuja National Mosque* mata da maza manya
Chapter 75 · 0% Book details