Sashe 94
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Arjun ya juya tare da komawa cikin gidan yana zuwa ya samu Granny a Parlo tana fa蓷in "Haihuwar asara, to gidan na kawonka ne da zaka shigo mana? Yau naga sabuwar gantalewa fisabilillahi ni Fa蓷imatu, wlh gidan zan bari ba zan iya tsiya tunda ake 茩o茩arin kashe min jika nima kashe ni za'ai". Anut Amina ta kalli Arjun tace "Arjun yanzu da gaske sun tafi da Sheikh? Innalillahi wa'inna ilaihir" Arjun yace "Kada ki damu everything will be ok Anut Amina,bari na kira wata lawyer in sha Allah zata tsaya masa". Anut Amina tace "In sha bazai ta蓳a tuzarta ba in sha Allah". Lafewa Fannah ta sakeyi a jikin Anut Amina tana sakin ajjiyar zcy lokaci 蓷aya wani zazza蓳i ya kawo mata ziyara hakan yasa Anut Amina ta kama hannunta zuwa part 蓷inta. Tea ta ha蓷a mata mai kauri ta bata, da 茩yar Fannah ta samu tasha rabi, jikinta na rawa ta kwanta Anut Amina ta ware mata A.c 蓷akin kana taja mata kofa tai waje. Barrister yana shiga part 蓷insa ya rufe tare da sanya dry tace "Na san me nake, da biyu nayi wannan, na jefi tsuntsun biyu da dutse 蓷aya, you're lovely and smart hamdan, komai ya kusa zuwa 茩arshe komai zai dai-dai am going to be a richer old man hhhh!". Wayarsa ya dailing number Alhj Kamal ringing 蓷in farko ya 蓷aga daga can 蓳angaren Alhj Kamal yana zaune a office 蓷insa yana sauraran complain 蓷in wanda yake son Alhj Kamal ya shige masa gaba a shari'ar da za'ai wanda ake tuhumarsa da yinwa wata yarinya fya蓷e, Numfashi ya sauke yace "Barrister kira da rana haka meke faruwa?" Barrister ya saki Murmushi yace "Aiki zakai min" Alhj Kamal ya kalli mutumin kusa dashi yace "Excuse me sir" kana ya baya mutumin baya yace "Uhm aiki akan menene? Kuma wanne irin aiki?" Barrister yace "Zan kai Sheikh court, ina son ka zama lawyer da zai kareni har na samu damar kai Sheikh gidan yari". Wani shu'umin murmushi Alhj Kamal yay yace "Wannan ba damuwa ba ne ai, kawai ka shirya evidence masu 茩arfi wanda zamu ha蓷a mukai Sheikh 茩asa". Jinjina kai Barrister yay yace "Sai Mgnar Saudat cikin jikinta ba nawa bane, shima ina zargin na Saudat ne". Mi茩ewa Alhj Kamal yay tsaye kafin yace. "Ba abin mmki bane, idan harya tabbata cikin Fannah nasa ne to babu shakka wannan 蓷in ma nasa ne". "Haka ne kam, ba za'a 蓷auki lokacin zuwa Court ba, dan haka ka shirya" Barrister ya fa蓷a yana kallon files 蓷in gabansa. Alhj Kamal yace "Ko da gsky ko babu gsky irin wannan shirya 茩aryar mun saba ta, amma akwai abinda zakai min wanda shi ne zai zama gift 蓷in shari'ar idan munyi nasara". Barrister yace "kada ka samu zan maka komai" Alhj Kamal yace "Uhm kafa sanni Hamdan, nasan komai naka kada lokaci yazo kace ba haka ba" Barrister yace "Haba babu abinda zan iya 蓳oye maka a yanzu ai, kai dai kawai kayi aikinka nima zanyi nawa". Sallama sukai Alhj Kamal ya kalli mutumin gabansa yace "Yanzu kai da gske kai kayi fya蓷en ko bakai bane" kai tsaye mutumin yace "Da gske nine, amma babu abinda ku蓷i ba yayi shiyasa ma nazo wajanka domin kayi hanyar da za'a kori shari'ar baki 蓷ayan ta" Alhj Kamal yace "Banda 4m Mgnar zata mutu" ba 蓳ata lokaci yay masa transfer kana yay waje abinsa hankali kwance. Arjun kai tsaye gidansa ya nufa ya shaidawa Aliyah komai wacce cikinta ya tsufa, shiru tayi tana mmkin abin tace. "Dear da gske kuma cikin na Buddy ne?". Arjun fuskarsa ba walwala yace "Shine damuwar ai, da ace ba nasa ba ne abin da sau茩i, amma ya amsa yace nasa ne, nasan Sheikh tun ba yanzu ba baya 茩arya hakan baya give up akan abinda yake so, he love Fannah so he can do anything for her wlh". Cikin damuwa Aliyah tace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Meke shirin faruwa ne". Cikin damuwa Arjun yace "Wlh ba茩in ciki na rasa numbers da nayi a wayata yanzu wannan sim 蓷in ba komai bane a ciki, ina da try number King Aliyou Eneye Ahuoyza ta茩i shiga" Aliyah tace "His wife is my friend, since muna school, munyi boarding school tare da ita Moon 蓷in Dad ko?" Cikin farin ciki Arjun yace "Yeah! Queen Maimunatou Sarauniyar Nufaz (Littafin Moon)". Dry tai masa tace "Ga number mene gift 蓷ina?" Yace "Zan maki kiss guda 蓷ari yau, banda special abun, and zan siya maki littafin _ABU_MALEEK_ wanda kike ta naci nasan bazai fi 茩arfi na ba" Rungome sa tayi tace "Wow thank you so much ko iya littafin Anut Na'ima ka siyamin wlh ka biya, zanji Abu Maleek da 拼ar makauniyar sa, da kuma sauran matansa guda biyu" Mi茩ewa tsaye yay yace "Na茩i wayon kiss ne dai sai nayi" Yana fa蓷in hakan yay dailing number a wayar Aliyah yadda za tafi saurin 蓷auka. Lokacin da aka isa da Sheikh police station aka fara bincike ba ta蓳a lokacin Sheikh ya amsa yace da mai cikin da cikin nasa ne kuma duk mallakina ne, gaba 蓷aya police 蓷in suka tsaya suna kallon Sheikh yadda yake mgna a hankali kuma a nutse with confidence, nan take aka tura Mgnar court domin a yankewa Sheikh hukunci dai-dai da abinda ya aikata. Mi茩ewa tsaye yay yana lumshe idanunsa tare da motsa bakinsa yana tasbihi ga Allah, a yadda ya kejin sanyi a ransa yasan nothing will happen to him, no more separate with us in sha Allah!. 瞥an sanda biyu ne ri茩e dashi suna nufar 蓷akin da zasu kaisa kafin gobe a zauna zaman Court, suna 茩o茩arin sanya Sheikh ciki sukaji ance. "Tsinannu La'anannu, wlh kodai ko Haihuwar asara, shegu dakai kamar tankarar". Da mmki Suka tsaya suna kallon tsuhuwar shi daman Sheikh tuni ya fahimci muyar Granny yana dai tsaye idanunsa a lumshe yana jiran yaji wanne kalar zagi zata 茩ara. 茒aya daga cikinsu yace "Haba tsuhuwa wanne abune haka zaki dinga mana zagi a nan, kefa uwa ce, kin haifi kamar mu". Bakin zani ta zare ta fara sharce hawaye tace "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) wlh ban haifi gantalallu kamar ku ba, kaf zuri'a ta Babu 蓷an ta'adda" police 蓷in yace "Haba Baba mu ce maki akai 拼an ta'adda ne? Aiki muke kuma samu akai komai mukai masa akan aikin mu ne, bawai dan ya cancanci ai masa ba, kuma banda abinki ai shi jikan naki ya amsa dukkan laifin da ake tuhumarsa akai, kawai kuje ko fara shirin zuwa Court" Zare ido Granny tayi tace "Ko me? Koto ba, wlh billahi baku isa ba, sai dai na kwana a nan wajan" Bai 茩ara kulata ba ya tura Sheikh cikin 茩aramin 蓷akin da ake sanya marasa Gsky, Kuka Granny tasa Anut Amina dai lamarin yafi kusa fin 茩arfinta Suda suka zo belin Sheikh sai kuma ai Mgnar court anya wannan abun babu zamba ciki? Tayaya mutum kamar Sheikh za'a akaisa Court Fisabilillahi! Da 茩yar taja Granny zuwa waje ta nemi wani D.S.P yace mata "Hajiya gobe misalin 10:30 za'a zauna a court kawai abinda zance maku ko nemi lawyer" yana fa蓷in haka yay cikin office 蓷insa. Anut Amina lalla蓳a Granny tayi har zuwa mota kana ta shiga itama taja motar zuwa gida. Arjun ya saki ajjiyar zuciya jin an 蓷aga kiran cikin Muryar girmamawa yace "Allah ya taimaki Fulanin Nufaz ya 茩ara mata Lfy" daga can 蓳angaren Jakadiya ta kalli Moon wacce take zaune tana duba wasu files tace "Allah ya 茩ara girma da 蓷aukaka ya kareki daga sharrin mutum da aljan, me Nufaz gaba 蓷aya Giwa kike mai ban tsoro, kura mai kwarjini a idanun jama'a" murmushi Moon tayi tace "Meke tafe dake" kai tsaye Jakadiya tace "Kira ne daga Abokiyar ki, amma ba ita take mgn ba Mijinta ne" Amsar wayar Moon tayi kana Jakadiya ta fice, tana kara wayar a kunanta King Aliyou na shigowa hannunsa ri茩e dana babban 蓷an sa wanda ya kusa kamashi a tsayi. Gyaran murya Arjun yay yace "Assalamu alaiki Fulanin Nufaz Allah ya 茩ara Lfy,Mijin Aliyah ke magana" amsawa tayi idanunta cikin na Deen kafin tai 茩asa da murya tace "Uhm ya akai?" Arjun yace "Muna bu茩atar taimako ne akan wata Shari'a wacce za'a gabatar gobe" girgiza kai tayi kamar yana gabanta tace "Anya! Ba lokaci fa" kamar Arjun zai kuka yace "Taimakon Addinin Musulunci za kiyi, nasan idan kikaji wanda tsautsayin ya fa蓷a kansa zaki taimaka" handsfree tasa tace "waye?" Kai tsaye yace "Sheikh Imam hamdan Balarabe" da sauri King Aliyou ya kalleta tare da jinjina mata kansa tace "Ok akan mene?" Gyara zama yay shima yasa wayar handsfree ya shiga bata labarin komai na rayuwar Sheikh daga lokacin daya fara son Fannah har zuwa yanzu. Deen ya amshi wayar yace "Goodness! Ku shirya Evedance we'll be there in sha Allah!" Daga nan sukai Sallama farin ciki ya cika zcyar Arjun, tashi yay ya shirya tare da yiwa matarsa Sallama. Gajiyayyun idanunsa ta bu蓷e wanda sukai mata nauyin gaske tana jin kanta na sarawa kamar zai rabe gida biyu, cikin rashin kuzari ta 茩arasa bu蓷e idanunta tare dayin addu'a ta mi茩e zaune, jikinta taja ta Jinjina da frame 蓷in gadon Idanunta suka shiga tsiyayar da 茩wallar tausayin kansu Musamman Sheikh da abin yake shirin fin 茩arfinsa. Hannunta ta 蓷ura saman cikinta wanda ya fara girma tana jin soyayyyar cikin na ratsa ko ina na jikinta dama zcyrta, da ace zata iya zubar da cikin da Tabbas zata zubar domin ta 茩aryata Barrister, amma ta fahimci Sheikh yafi son cikin fiye da komai, ta hangi zallar so da 茩auna a idanunsa, shafa cikin ta fara a hankali tace "Am so sorry sweetheart! A kanka ake wahalar da mahaifinka pls help me to find a solution" ta 茩are maganar tana fashewa da kuka tana fa蓷in "ya ruguza rayuwarsa because of me, Ya rabb ka kawo min 蓷auki" turo 茩ofar akai tare da rufewa aka shigo, 茩arasa shigowa Anut Amina tayi ta zauna kusa da ita, hannunta tasa ta 蓷ago kanta tace "Haba Fatima mene hakan? Ba dai kiyi believe kina son Sheikh ba?" Da sauri Fannah ta 蓷aga kai, Anut Amina tace "Then why kike ta kura kanki, kin san mene zaki ki taimakawa Sheikh ai" Baki bu蓷e Fannah take kallon Anut Amina kafin ta girgiza kai tace "i