Sashe 80
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sheikh jirginsu ya sauka a 茩asa mai tsarki, Yayinda suka fara ibada baji ba gani, kullum Sheikh yana hanyar ka'aba yana kaiwa Allah kukansa, domin shike da ikon yaye masa dukkan damuwarsa, a kullum ya è“·ura goshinsa a 茩asa addu'ar sa ta farko Allah ya sadashi da Amminsa, abu na biyu wannan babban al'amarin daya kunnu masa kai idan da alkairi tsakaninsa da Fannah Allah ya kawo masa komai cikin sau茩i, sannan Allah ya farkar da ita daga nauyayyen baccin da take, dan yana da tabbacin dukkan bala'in da ruwan rashin mutuncin da tayi masa bata cikin hankalinta, a hankalinta koda bata sonsa da gaske yasan ba zata jefesa da wannan munanan kalaman ba. Sosai ya 茩o茩arin wajan ya danne damuwarsa yaci gaba da ibada cikin dauriya da kuma jajircewa, ya barwa Allah komai fatansa è“·aya kafin ya koma 9ja Zahraaansa ta dawo cikin hayyacinta kuma zai ta addu'a bazai gaza ba. 苼angaren Fannah ta daè“·e da mantawa da rayuwar Sheikh rayuwarta take hankali kwance, ko sunansa taji an ambata tashi take tabar wajan, Barrister yin duniya yayi da Fannah akan ya kwanta da ita amma da zarar yay niyyar hakan sai yaga Fannah ta koma masa wata ba茩ar halitta mai ban tsoro. Mami itama a lokacin ta fahimci shigar 茩aramin ciki a tare da ita dan haka ta shirya yadda zata samu Sheikh cikin ruwan sanyi. Yau sun kai azumi na ashirin da è“·aya da Sheikh na zaune saman kujera sanye da farar Jallabiya hannunsa ri茩e da Apple yana gutsira a hankali, Fareeq na zaune shima yana danna wayarsa bell ce ta fara 茩ara alamar suna da ba茩o kuma shike kaè“·a bell è“·in, Fareeq ya mi茩e tare da nufar wajan 茩ofa bai tsaya jiran wani abuba ya buè“·e 茩ofar idanunsa suka sauka kan wani saurayi 茩yak茩yawan gaske fuskarsa cike da fara'a ya mi茩awa Fareeq hannu sukai musabawa yace "Sunana Aslam Deedat, ina son ganin Sheikh Imam hamdan Balarabe kamar yadda yay min appointment jiya da muka haè“·u a ka'aba" Fareeq yace "ok to bari a sanar masa ko" Aslam yace "Ok! No wahala" idanun Sheikh a rufe Fareeq ya 茩arasu yace "Yaah Sheikh kana da ba茩o wai Aslam Deedat" buè“·e gajiyayyun idanunsa yay tare da saukesu akan Fareeq yana son ya tuna inda yasan sunan amma abubuwan da sukai masa yawa a brain ba zai sanya ya tuna one time ba, jinjina kai yay yace "Ok yazo" juyawa Fareeq yay tare da komawa bakin 茩ofar ya cewa Aslam ya shigo, farin sosai a fuskar Aslam ya shiga ciki bakinsa è“·auke da Sallama, kasa zama yay sbd kwarjini da haibar Sheikh. Sheikh kansa a 茩asa dan bai è“·ago ba sbd bugun da zcyarsa take masa, sai da yaji shiru kana ya è“·aga kyawawan idanunsa zuwa ga fuskar Aslam, ba tare da yace komai ba ya nuna masa kujerar dake farcing tasa, zama Aslam yay kana yace "Barka da dare" Sheikh ya è“·auki Malt ya kai bakinsa kana ya zame yana è“·an fidda numfashi a hankali ba tare daya amsa Aslam ba ya mi茩a masa tattausan hannunsa yace _" Azunnu annaka bikhair"_ shiru Aslam yay dan bai san mene Sheikh yace ba gane haka yasa Sheikh ya è“·an è“·auke kansa gefe yana mai Istigifari a ransa yace "fatan kana lfy?" Murmushi Aslam yay yace "Lfy Allhamdulillah" jinjina kai Sheikh yay yace "Ma sha Allah!" Shiru sukai gaba è“·aya Fareeq kam idan ya juya ya kallo Yayan nasa sai ya juya ya kalli Aslam sosai yake son cewa wani amma sbd abinda ya bashi mmki amma ya shanye ya bisu kawai da ido, sunkuyar da kai Aslam yay yace "Daman alfarma nake nema a wajan ka, a cikin Alfarmar da kakewa mutane" Juyawa Sheikh yay ya kalli Aslam can kuma yace "Allah ya ban iko" kai tsaye Aslam yace "Ammina ke sonka wlh, kullum tana jin tafsir è“·inka, to abun ya ban banta dana da tun sanda taga an haskaka a t.v shkknan muka rasa kanta, abinci ba taci sosai ita dai Sheikh, to mgnar Gsky ba tayi niyyar zuwa Oumara ba amma tunda taji kace zaka Oumara shkknan ta cewar Papi itama zata dan dai kawi tazo ta ganka, dan Allah è“·an uwa Yayana kai mana alfarma ko zuwa ne Ammi tayi ko gaisa" tunda ya fara mgn Sheikh ya lumshe idanunsa yana sauraran mgnar Aslam kafin buè“·e ido yace "Kada ka damu, kaban number wayarta zan kirata, yanzu babu wani lokaci amma nai maka al'茩awarin da zarar ba koma 9ja akwai inda zani so daga nan zanzo har gida na gaisheta" sosai Aslam yay farin ciki yace "Ngd Sosai Allah ya 茩ara girma Allah ya baka abinda kake so" mi茩ewa Sheikh yay yana faè“·in "We Are family now kada ka damu" Aslam ya mi茩e zai mi茩awa Sheikh hannu shi Kuma Sheikh ya jawosa jikinsa tare da rungomesa ya masa gaisuwar larabawa" daga sukai Sallama Aslam ya tafi gida cike da farin ciki. Mama kolo zau ne ita da Ya Falta suna ta aikin miyar idi, Baba Baa'na ya shigo hannunsa ri茩e da ledoji manya, da Sauri Yana ta mi茩e ta amshi ledar tace "Allah ya saka da alkairi Baba wannan kaji haka" murmushi Baba Baa'na yay yace "wlh wani bawan Allah yaban hadda Zakka fa" Mama kolo tace "Ma sha Allah ya jikin Kawo Madu?" Yace "da sau茩i wlh,daman ina son muyi mgn dake" kallonsa tayi tace "wacce magana ce wannan da baza a barta sai bayan Sallah ba?" girgiza kai Baba Baa'na yay yace "kusan dole ce ji nake kamar akwai wani babban abu da zai faru dani" mi茩ewa tayi tace "ka sawa ranka nutsuwa kayi hqr zuwa bayan idi hankali ya kwanta sai muyi mgnar" kallanta kawai yay sai bai ce komai ba ya kalli Ya Falta yace "Ga mgani na amso è“·auki ki kaiwa Kawo Madu jikin nasa sai addu'a ciwon ciki Lokaci guda" mi茩ewa Ya Falta tayi jiki a sanyaye tace "In sha Allah! Allah zai bashi Lfy" ta faè“·a tana ficewa daga gidan ri茩e da maganin, tana zuwa gidan Kawo Madu ta samu matarsa na kuka sbd yanayin jikin nasa, kasa mgn tayi kawai ta bisa da ido. Granny ce ri茩e da magani tace "Maza shaa maganin mugun ji da mugun gani kenan, wannan cikin 茩alau zaki haifawa Barista shi" Ya tsuna fuska Fannah tayi tai wani fresh tai kyau sosai fatar jikinta ta murje ga girman jiki data 茩ara ta zama babbar mace, brest da hips è“·inta sun 茩ara girma sosai, tana sanye da wata red gwon mai kyau wacce ta haskata, shan ruwan ta kenan tayi sallar Issh膩 da ashan, girgiza kai tayi tace "Granny nace nifa ba wani ciki gare ni" ha蓳a Granny ta ri茩e tace "Mahammadur Rasulullah (S.A.W) ashe ma茩aryaciyya na zama bani da Lfy, to banyi gantalewa da zan faè“·i magana ace ba haka ba, ga nonowa nan sunyi sa蓳aè™ alamun shayarwa su nuna jikin ki? Maza amshi kisha tun ranki bai 蓳aci ba?" Kar蓳a tayi tana shagwa蓳e fuska idanunta ya cika da 茩walla duk ta zama wata shagwa蓳a蓳蓳iyya, "To basai kici kanki ba? Nidai magani ne dole kisha a to! Wa kike dashi a nan è“·in banda ni kuma?" Badan tasu ba ta amshi maganin ta fara sha, washe baki Granny tayi tace "Hamdalan kasiran 拼ar nan ko ke fa, ai shiyasa jiya da nai waya da Imamu nace ya haè“·u min kayan baby wlh, shima na lura yana son cikin" wani tiririn ba茩in ciki da damuwa ne ya tawowa Fannah ita gaba è“·aya ta manta da wani Sheikh kamar yadda bata yadda da cikin jikinta ba, jug è“·in maganin ta saki tare da mi茩e tai part è“·inta zcyarta a cunkoshe, Bahaiyya ce tace "kema Granny da wahalar da kai tunda bata son let her go" mi茩ewa Granny tai tace "Uwarki ce wahalalliya kaji min fitsararriyar yarinya bari naje wajan uwar taki naji idan ita take daki kimin rashin è“·a'a?" Tana faè“·in haka ta nufi part è“·in Mami a gaban dressing mirror ta sameta tana tauna 茩an茩ara, baki Granny ta saki tace "Ke kuma masifar data sameki kenan ko? Meye shan 茩an茩ara kuma?" Kallonta Mami tayi tace "Granny bake na nunawa Result è“·ina cewa ina juna biyu ba? 茦ilan shike sani ci?" "Ayyo! Naga alama shi cikin na Barista ne ashe" da mmki Mami ta kalli Granny sai kawai tai Murmushi tace "Soon za kiji mai shi" ta蓳e baki Granny kana ta fice daga part è“·in tana sababi. Fannah tsaye take gaban mirror tana ganin yadda cikin 茩aramin lokaci ta zama Babbar mace ta kyau na ban mamaki, hankali kwance take gudanar da rayuwar amma yau tuna mata da sunan Sheikh da akai taji ranta duk a 蓳ace, tsana mafi muni ta kewa Sheikh wacce bata san dalilin yin hakan ba, a hankali kuma ta sanya hannunta saman lafaffan cikinta tace "Tayaya zan samu ciki daga yin abu sai è“·aya?" Wata zyar tace _"Rabo mana Fannah_" dai kuma ta girgiza kai tace "It's impossible! Wlh dana haifi cikin she茩e gwamma ban zo duniyar ba baki è“·aya, daman yay amfani kenan dani wajan cimma burinsa zan shayar dashi mmki wlh zai san cewa mace goba ce tunda shi è“·an akuya ne ya saba bin mata, haka kuma banyi mmki ba daya nemi matar Ubansa 茩ilan shima ta haka yazo Duniyar" ta faè“·a tana sakin kuka wanda bata san dalilin yin nasa ba, tunanin abinda Sheikh yay mata har take jin zafin sa ta duba taga babu kawai ta tsane sa ne, ya ilahi ita inane zata sanya kanta, Tabbas akaci gaba da ambatar sunansa ba茩in cikin haka zai iya ajalinta baki è“·aya, saman bed ta faè“·a tana sauke numfashi data rufe ido cikakkiyar surarsa mai kyau da tsari ce take bai yana a cikin idanunta, kuka ta 茩ara saki tace "i hate him! I hate you Sheikh na tsanaeka wlh" Uncle Sham ne ya kalli Matarsa Anut Amina kana yaci gaba da Rubutun da yake a diary è“·insa, bayan ya gama ya mi茩e tsaye yace "Maman Huda let's talk pls" è“·an kallonsa tayi tace "Abban Huda, bari na bawa Huda magani to" jinjina kai yayi sai kuma ya koma ya zauna, Anut Amina kuma ta shige cikin è“·aki, wayarsa ya è“·aga ya kira Arjun, ba jimawa Arjun ya è“·auka suka gaisa Uncle Sham yace "Mohd yaushe Imame yace maka zai