Sashe 98
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
Nan ma shiru Anut y tana share shawaye, Deen kam jin abun yake wani iri ace 蓷an uwanka na jini shine bai 茩aunarka, mai yasa ku蓷i keson hallaka jama'a ne, murmushi kawai yay sbd tunawa da Oga Damus da yay, Muhammad Jalal Kabeer bobo yay 茩asa da murya dai-dai kunan Deen yace "kana tunawa da tashin bom ne?" Harara Deen ya watsa masa yace "Yeah! Of course, kamar yadda kake tunawa da Governor Mubarak Yahya cibo, Jafar, right?" Taune baki Jalal Kabeer bobo yay yana Rungome Jalilerh yace "Forget the past amma serious sun cutar min da my Jalery?" Ya fa蓷a yana matse Jalilerh, Anut Amina ta 蓷ura da fa蓷in
_鈥淩EVENGE鈥漘
A lokacin da Barrister ya gane cewa a koda yaushe abubuwa na iya juya masa, kuma ya fahimci halin Saudat da abinda take niyya, kuma ya gane cewa 蓷a 蓷aya shi ne nasa a cikin yaran da Saudat ta haifa, sai ya 蓷auki niyyar 蓷aukan fansa ta hanyar 茩arin Aure ya samu wacce zata haifa masa yara masu yawa, cikin Sa'a kuma ya ha蓷u da Fannah, a lokacin da Barrister ya bu茩aci naje wajan Kawo Madu domin mu tattauna dashi nayi mmki sosai, 蓷an uwan wajan mijin 茩anwar mahaifiyar matarw Deedat ne, hkne nima 茩anwar mahaifiyar Mamana ta ce, Shira mukai sosai, kafin Kawo Madu ya gayamin cewa Fannah bata son Auren hakan yasa na gaya masa ra'ayi na ina son a juyar da auran kan Sheikh, daga nan nai masa bayanin komai, haka Kawo Madu ya Sanarwa da Baba Baa'na ranar 蓷aurin auren aka shaida 蓷aurin auren Sheikh Deedat Balarabe, da Fannah Baba Baa'na, domin nace kada a bayyanar da sunan wanda aka 蓷aura auran dasu, babban farin ciki na kuma babu abokan Barrister suna can waje shi kuma ya gidan Kawo Madu, aka 蓷aura aura na bada ku蓷in sadaki a aljihu na, ku蓷in Barrister kuma sunan a ajjiyewa kamar yadda ya bani, Abu guda ya ragewa Sheikh a yanzu shine sanin inda iyayensa suke, sannan kaf Dukiyar da Barrister ya tara ba ku蓷in sa bane ha茩茩in mallakar Sheikh ne, a nan na kawo 茩arshen Rubutu na Allah ya yafe min bisa 蓳oye wannan abun da nayi na barshi matsayin SIRRIN MU nida Kawo Madu da Baba Baa'na"
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai mutane suke faè“·a, Barrister kam tuni ya fara zaucewa, murmushi Moon tace Anut Amina tace ta zauna, Alhj Kamal ya mi茩e tsaye yace "Ina da mgn yamai girma mai Shari'a" Al'茩ali yace "an baka dama" Alhj Kamal ya kalli Fannah yace "Shin daman dai kina da ra'ayin tarayya da Sheikh, kuma mgnar baki ta蓳a haè“·a shimfiè“·a da Barrister ba 茩arya ne, Sannan..," shiru yay sbd salatin da yaji Granny ta tafka, zumbur Granny ta mi茩e ta nufi inda Alhj Kamal yake ta shiga tafa hannu tana faè“·in "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) wlh kai dai babu kai a ganin Annabi, ba kaji Imamu yace da cikin da mai cikin duk nasa bane? Kai dai anyi a sarar haihuwa ka zauna kaita giggilla 茩arya, to babu gantalalle irinka a nan" tana faè“·in hakan ta juya ta kalli Al'茩ali tace "Don Muhammadur Rasulullah maza a nan ka yanke masu hukuncin kisa, a fille kan salllamammu" Da sauri Saudat ta kalli Granny Alhj Kamal yace "Wa muka kashe da za'a kashe mu kuma? Ni meye nawa a ciki?" Moon tai Murmushi tace "Ka shirya kare kanka bawai kare wani abuba" guduma Al'茩alin ya buga kowa yay shiru kana yay rubuceè™ zuwa wani lokaci kafin ya è“·ago kai yace "Bisa 茩wararan hujjojin da wannan Court mai adalci ta samu ta wanke Sheikh Imam hamdan Balarabe bisa zargin sa da akai, sannan Court ta bu茩aci Barrister ya bawa Sheikh kuè“·i bisa 蓳ata masa suna da akai" Kuka Fannah tasa tana rungome Yakura farin ciki fal ranta sai shafa cikinta take, da zata iya da babu shakka wajansa za taje ta rungomesa.
Gyaran murya Moon tayi tace "Bayan nan Matar Uncle Sham na 茩arar Barrister bisa zarginsa da kashe mata miji da yay" da wani irin sabon tashin y Barrister yace "What? Wlh bani bane ban kashe kowa nayi niyya amma bani bane" gaba 蓷aya aka kallesa Al'茩ali yace "Kace bakai bane, kuma kace kayi niyya mekenan?" Sunkuyar dakai kansa yay kafin yace "Tabbas nayi niyyar kashe Uncle Sham, lokacin da zargina ya tabbata a kansa, na shirya yadda za'ai a kashe sa cikin ruwan sanyi a ranar da ya tafi Barno, amma wanda nasa yay kisan ya dawo yace ai sunyi Accident amma wlh bani bane" gyara tsaiwa Moon tayi tace "Idan akai bane kenan Matar kace Saudat tayi kisan kamar yadda ta fa蓷a jiya" Mami ji tayi cikinta ya juya da 茩arfi zcyrta ta buga bata son lokacin da tace "Kai Ni kuma yaushe na fa蓷a kuma?" Ka fa蓷a Moon ta watsa tace "Ai ko abin naku wasa ne, kun iya ha蓷a abu amma baku san Yadda zaku kare kanku ba, tun jiya na fara shiri na, jiya kinje Police station wajan Sheikh kin fa蓷a masa maganganu da yawa" daga nan Moon ta ciro wata na'ura ta bawa wani shi kuma ya bawa Al'茩ali, ana kunnawa Muryar Mami ta bayyana duk abinda ta fa蓷a jiya sai da kaji, Moon tace "茒an sandan daya rakaki wajanki ba 蓷an sanda bane, shiri na ne, ni Barrister/Queen Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen" wani fito Deen yay tare jinjina mata, dole Mami ta fito gaban jama'a tace "Zahiri ina son Mallakar Dukiyar da Barrister yake 茩wa蓷ayi, fahimtar ku蓷in bana kowa bane sai na Sheikh yasa na fara tunanin yadda zan mallaki komai nasa, shiyasa na fara shirin 茩ulla tarayya dashi amma duk yadda nasu ya茩i, sai na rabo dashi na fara binciken yadda zan samu komai cikin sau茩i, wata rana naje gidan Uncle Sham yana Tsaka da rubutu sai ya tashi yabar rubutun da yake ban tsaya tunanin komai ba na fara karantawa, a nan nagane cewa Fannah matar Sheikh ce, sai na shirya yadda zan lalata 茩usanci dake tsakaninsu bayan nayi haka kuma, na fahimci ina da ciki sai na shirya 蓷orawa SHEIKH cikin, ganin Fannah nada ciki sai hankali ya tashi naga kuma a koda yaushe asiri na shirin tunuwa sai na shirya yadda za'a kashe Uncle Sham, amma kafin hakan wani ya rigani domin Barrister yasa an sace motar Company Sheikh, bayan ya bada file ga wanda zai kisan ya sanya hannu, amma wlh Allah bani na kashe su, wlh bani bace Allah ko yarda dani" Barrister ba ya shiga rantsuwa, daga nan Moon ta kalli Alhj Kamal tace "Idan ba Saudat bace, ba kuma Barrister Hamdan bane, kenan Barrister Kamal ne ya kashe su kamar yadda ya da蓷e yana cin amanar abokin nasa, harta kaisu ka samun yarinya shi ne yanzu kaci Amanar Abokiyar hur蓷ar taka kuma kaci Amanar Abokin naka?" Rarraba idanu Alhj Kamal ya fara ya shiga rantsuwa dafe kai Moon tace "Ok Securities za kuga wani a outside ku shigo dashi" ba ta蓳a lokaci aka fita aka shigo da wani matashi saurayi Barrister! Mami! Alhj Kamal suna ganinsa suka mi茩e tsaye aka shiga kallon kallo...
Finally dai na warware dukkan wani 茩ulli da yake a littafi馃槰 let's see who is the killer.
SIRRIN MU isn't free contact to subscribe
08119237616
NIMCYLUVé‰å¶ç…†ï¿½
10/17/21, 10:25 PM - Mrym: Released From Jail
85-86