Sashe 105
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sheikh yabi jaririn da kallo cike da so da 茩auna, yana fatan shima yaga nasa haka, sun da蓷e sosai kafin suyiwa su Arjun sallama Fannah ji tayi kamar ta 蓷auke jaririn musamman da taji ance sunan mijinta aka saka, daga nan suka huce ganin Dr ya tabbatar da lafiyar Babyn a nan kuma yaga Twins sai kawai yaja bakinsa yay Shiru yaga abinda hali zaiyi zuwa Lokacin haihuwarta.
Yana driving yana jifa mata Murmushi suna shira samaè™, hannunta ri茩e cikin nasa tace "Yanzu idan na haifi Namiji wanne suna zaka sanya?"
Wani lafiyayyan murmushi yay sbd da蓷in da yaji yace "Ina fatan ace baby girl ce" kwa蓳e fuska tayi tace "Ni aboki nake so na samawa Mijina mai tayaka aiki" Kallonta yay sosai yace "Ke baki son Taimakon ne?" Girgiza kai tayi tace "Ina so mana, amma nafi bu茩atar naka" shafa sumar kansa yayi kafin yace "Uhm, da mace da namiji duk 蓷aya, duk wanda Allah ya bani ina so, idan namiji na samu in sha zai samu sunan SHAMSUDEEN sunan Uncle Sham"
Fannah tace "Wow Anut Amina zatai farin ciki sosai wlh, idan macace fa?" Jimm Yay kafin yace "Ayshatul-humaira" idanu ta buè“·e sosai tace "Wow i like the name, Allah ya kawota cikin Aminci"
Yana tsayawa a danja yace "Na sakar maki Ameen" Malt ta gani mai sanyi ana tallah ta kallesa sosai ya gane amma yay masa maza tace "Nurul hayat" buè“·e ido yay yace "Baza ki sha ba, abun kan titi" marai-raice fuska tayi tace "pls mana" ta faè“·a tana zura hannunta a aljihunsa yace "Ko biyar ba zaki gani ba, rabon da naga kuè“·i da idona na manta" da sauri ta buè“·e hand-bag è“·inta tunawa da kuè“·i ciki ta zaro è“·ari biyar ta baya mai Malt è“·in ya bata è“·aya" dai-dai nan danja ta masu hannu.
Ganin yadda take juya abun yasa "Gulma ta me ciki" dry tayi tace "Allah kuma naji ban son sha fa" wayarsa na 茩ara yace "Na You sabi" yana 蓷aga kiran yaji Muryar Bahaiyya na kuka tana fa蓷in "Ya Sheikh Mami" shiru yay kafin yace "what wrong with her" shiru yay sai kuma yace "Ok shiru to"
Juyawa motar yay ya nufi hospital Fannah da ido kawai take kallonsa har suka shiga hospital 蓷in, hannunta ri茩e cikin nasa suka isa emergency, da sauri Fareeq da Bahaiyya suka fa蓷a jikin Sheikh suna kuka, bai ya mgni sai jijjagasu kawai sa yay, kafin ya zare jikinsa ya nufi room 蓷in da take yana shiga ya rufe idanunsa sbd ganin Mami kwance a saman bed a na蓷e mata gaba 蓷aya kanta da fuskarta, ga hannunta 蓷aya a gutsire an na蓷e da bandeji, saurin juya yay fa蓷in "Subuhanallah!"
Fannah zata shiga yay saurin ri茩e ta suka nufi office Dr yace "Gsky ta samu matsala a 茩wa茩walwarta wanda ya shafi tunaninta, sannan hannunta ya fita sakamakon accident data samu, wanda hakan yake shirin ta蓳a lafiyar cikinta"
Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke yace "Allah ya bata lfy kayi komai ka nema mata nurse mai kula da ita"
Yana fa蓷in haka ya mi茩e Buhaiyya tace zata zauna wajan Mami, uwa uwace dan haka Sheikh ya rabo da ita.
Lokacin da labari ya samu su Granny hannu ta shiga tafawa kafin ta fara shasshe茩ar kuka tana sharce majina tace "Allah sarki Saudala Allah ya ji茩anki yay maki rahama"
Da mmki Sheikh ya kalleta baice komai ba Anut Amina tace "bafa mutuwa tayi ba" Granny tace "A'a wlh ba ruwana, meye bambanci hannufa ya fita fittt babu na danna kumfuta"
Da daddare Sheikh ya gama shirin kwanciya wayarsa tayi 茩ara ganin ba茩uwar number kawai ya share, 茩ara kira akai Fannah dake tsaye ta 蓷auka tare da manna masa a kunne, daga can 蓳angaren aka sauke ajjiyar zcy kafin ace "Assalamu alaika, Ya Sheikh Aslam ke mgn" Shiru Sheikh yay yana son tuna inda yasan sunan can kuma yace "Ohh Ykk?" Aslam yana kallon Ammi wacce tai shiru tana kallonsa yace "Allahamdulillah, fatan kaima Lfy kake" Sheikh ysa hannu ya jawo Fannah jikinsa yana zare rigar jikinta tare da tura hannunsa cikin 茩irjinta, yace "In sha Allah" Aslam yace "Alfarma nake nema dan Allah" Sheikh yace "Uhm" jin hakan yasa Aslam cewa "Ammina keson gaisawa dakai, ta damu sosai kullum cikin mgnarka take"
Mi茩ewa yay zaune yace "Ok to" da sauri Ammi ta amshi wayar idanunta na kawo 茩walla bakinta har rawa yake wajan fa蓷in "Farin ciki na!"
Da saurin Sheikh ya runtsa idanunsa yana jin kansa na sarawa shiru sukai kowa na jin sautin fitar numfashin 蓷an uwansa, kafin cikin 茩asa da murya yace "Am...Am..Ammi" da sauri Ammi tana kallon Aditya tace "Na'am Farin t na, kullum ina jin wa'azin ka wanda yake samun farin ciki da nutsuwa ,dalilin hakan yasa nake ce maka farin ciki na"
Kallon Fannah yay wacce bacci ya fara 蓷auke ta sbd abinda yake mata yace "Ngd Sosai Ammi Allah ya saka da alkairi" cike da farin ciki tace "A kullum addu'a nake maka kamar 蓷an dana Haifa aciki na, Allah ya tsarekae ya kiyaye ka daga sharrin mutum da aljan ya 蓷ura ka bisa ma茩iyan ka, ya kiyaye ka da kiyayewarsa" wani farin ciki da nutsuwa ya kama Sheikh wanda bai ta蓳a samun irinsa ba, sun da蓷e suna magana hadda su Aditya da Anushka.
Suna gama wayar ya ajjiye sai soyayyar Amminsa ta dawo masa sabuwa yay rashinta sosai, juyar da Fannah yay yace "Wake Up Madam, tashi kiyi aikin lada"
Kwanci tashi ranar suna yazo aka sawa sunan è“·an Arjun Imam, akwatina wajan biyar Sheikh yay tare da abin yaka Saniyya da rago, Fannah ma ba'a barta a baya ba ta haè“·awa Aliyah irin turarensu na kanuri.
After 2mnt
Cikin Fannah ya tsofa sosai, Sheikh ya dainae dadewa wajan aiki, har kuma lokacin Mami bata farka daga duguwar suman da tayi ba, itama cikinta ya shiga watan haihuwa sbd kusan wata guda ne dana Fannah.
Fannah na zaune ta mi茩ar da 茩afarta wacce ta kumbura sosai, Sheikh na matsa mata duk ta Marai-raice masa sai kuke kuke take ita cikin ya dameta, Kallonta yay yace "Mai ciki gani nan tafe" pillow ta 蓷auka ta cilla masa yay saurin cafewa kuka ta saki tana fa蓷in "Allah daga wannan bazan sake ba"
Dry yay sosai tsayawa tayi tana ganin yadda yay mata kyau zati da cikar haibarsa sun 茩ara fitowa sosai ya zama babban mutum, musamman yanzu daya 茩ara zama Sheikh 蓷in gaske, 茩asumbarsa ta 茩ara yawa sai she茩i take.
Yace "Da ganki za kizo inda nake kina fa蓷in pls Nurul hayat, just like Yadda kikai baya pls Malamina ka soni kamar yadda nake sonka" kunya ta kamata ta rasa yadda zatai sai kawai ta fasa ihu tare dasa hannu ta hau dukansa, sai da tayiwa dan kanta Sannan ya lafe jikinsa tana sakin kukan shagwa蓳a, rungome ta yay yana fa蓷in "It's Maman twins" ware ido tayi tace "Twins?" Ya 蓷aga mata kira yace "haka nake ji a jikina, kin san mijin naki kwarzo ne da kin sauke zaki da蓷a 蓷auka" wayarta ta 蓷auki 茩ara sunan Ya Falta ya bayyana ta 蓷auka Ya Falta ta saki kuka tana fa蓷in "Fannah Mama babu Lfy dan Allah kizo kada ta mutu" da sauri Fannah ta kashe kiran tana sakin kuka, nan da nan Sheikh ya siya masu online ticket 茩arfe 蓷aya na rana jirginsu ya 蓷aga zuwa Barno.
Suna zuwa suka samu Mama kolo tana bacci ansa mata ruwa sai Yakura wacce bata da蓷e da zuwa ba, Sheikh na tsaye bayan sun gaisa da jama'ar wajan, kamar daga sama su kaga mace ta shigo a firgice sai twins na biye da ita, Yakura ta mi茩e tsaye tana fa蓷in "Indoo" da sauri wacce aka kira da Indoo ta fa蓷a jikin Yakura tana fa蓷in "Yakura i want my child, na shiga uku Yakura i want my child to come back to me" ta fa蓷a tana sakin kuka...