← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 109

Sashe 84

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 5 min read

zaman 3gauther 蓷insa yana tafiya cike da nutsuwa da kamala, gashi dai yau ranar farin ciki ce wacce ya kamata ace kowa yana farin ciki, sbd shan ruwa da akai _(茩aramar Sallah)_ cikin nutsuwa da kamewa ha蓷i da cikar haibarsa ya 茩arasa bakin fridge kana ya dur茩osa dai-dai tsayin fridge 蓷in ya 蓷auki bottle water mai sanyi tare da Apple guda 蓷aya, yana gamawa ya nufi babban Parlo, tunda ya 茩ara so wajan Fannah taji ranta ya fara 蓳aci hakan yasa ta shiga sakin tsaki tare sauke nauyayyiyar ajjiyar zcy Granny dake zaune ta 蓷ura 茩afa 蓷aya kan 蓷aya ga plate 蓷in farfesun kaza wanda yaji kayan 茩amshi sai tiriri yake akan cinyarta, kallon Fannah tayi tace "A'a Allah ya baki hqri, kyaci kanki yau naga jaraba, daman ance mace da ciki akwai iya neman mgn" Mami dake wajan ta saki wani shu'umin murmushi kana ta maida kallonta ga Sheikh wanda kwarjininsa ya cika mata ido "Yooo duk mai ji da masifar sa basai dai ta 茩are a kansa ba, fisabilillahi?" Ta fa蓷a tana kallon Bahaiyya da wacce take latsa wayarta da alama ita takewa tambayar, a hankali Sheikh ya 蓳alle murfin bottle 蓷in tare da kafawa a bakinsa ya fara sha yana lumshe gajiyayyun idanunsa Granny tace "Amina na nan zuwa ita da ko蓷a蓷蓷iyar 拼arta" Sheikh ya kalli Granny tana 蓷an shafa 茩irjinsa yace "Uhm! Ba kyau fa" ya fa蓷a yana zama kujerar dake farcing Fannah kana ya maida hankalinsa kan Film 蓷in da ake a telemundo na _When All Is Gone_ ta蓳e baki yay a ransa yana fa蓷in "Iskanci everywhere" kana ya sauya tashar zuwa CNN, ko inda fannah take bai kalla ba bare tasan cewa ya damu da ita, amma 茩asan zcyarsa wata iriyray azaba yake sha, sbd tafarfasar da take masa akan so da 茩aunar _Zahraaansa_ mi茩ewa Fannah tayi ta nufi kitchen tana tafe a hankali bu蓷a蓷蓷an hips 蓷inta na yawo ta cikin Laffaya data sanya golden da ratsin ruwan huda, 茩afarta fara tass domin ta da蓷e rabonta da lalle, daman niyyar ta idan taje gida Ya Falta ko Yana wasu suyi mata. Kitchen ta shiga idanunta yay raurau kamare zatai kuka, jingina tayi sbd sarawar da kanta yake mata, mgnar cikin ta fa蓷o mata, cikin sanyin jiki ta sanya lallausan hannunta a saman cikin tana son gasgata mgnar cikin amma tunaninta da zcyarta sun茩i bata ha蓷in kai, ganin tana son zaucewa yasa ta shiga ha蓷a lemon juice domin shine abinda tafi so a yanzu sbd bata wani laulayi. Granny ta kalli Sheikh tace "Shi Campanin zaka rufe? Bisa wanne dalili kenan?" Ta gefen idanunsa ya kalleta kana ya sauke 苼oyayyiyar ajjiyar yana 蓷an saita kansa idanunsa a hanyar kitchen 蓷in yace "Kawai fa, ana samun ku蓷i sosai amma bana ra'ayi?" Mami ta kalli Granny sai kuma ta sauya yanayi tace "na 蓷auka shine Company da Barrister yake kula maka dashi?" Bai ce komai ba ya mi茩e tsaye tare da nufar kitchen yana tafe yana fa蓷in "Granny bari na samu cup of coffee" yana fa蓷in haka ya shige cikin kitchen 蓷in rufe 茩ofar yay ganin bata juyawa ba yasa walking slowly ya nufi inda take tsaye, hucin numfashinsa mai fidda wani dad蓷an 茩amshin ya fara dokanta idanunta ta runtse, tana jin 蓳acin ranta na 茩ara yawa, cikin nutsuwa Sheikh ya danya hanunsa a ququnta tare da manno bayansa da nata, a tare suka fidda wani numfashi, Fannah kam ta 蓷auki al'茩awarin ko kala ba zata ce dashi ba, kansa ya 蓷ura a bayanta yana jin nutsuwa na shigarsa a hankali ya fara ware Laffaya jikinta ya 茩yak茩yawan bayanta ya bai yana rigace half vest a jikinta, slowly ya fara 茩asa da hannunsa zuwa ramin cibiyar ta, bakinsa daf da kunanta yace _"Zahraaah"_ ya fa蓷a yana fesa mata Numfashinsa a kunne tare da sakar mata fitananniyar sumbata 茩asan kunanta, Wheel hannunsa na yawo bisa cibiyar ta. Arjun yana tsaye a kitchen shida Aliyah tana ha蓷a masa tea yaji wayarsa tayi 茩ara alamar notification ya shigo, sassauta ri茩on da yay mata yayi kana ya 蓷auki wayarsa yana 茩o茩arin bu蓷e passward 蓷in Aliyah ta saki ihu sbd ruwan zafin daya zubu mata a 茩afa a rikice ya saki wayar ta fa蓷a jikin jug 蓷in shayin take ruwan shayin ya fara shiga cikin wayar. Drip guda uku aka sanyawa Kawo Madu sai manyan injection da akai masa, anso bashi gado amma Kawo Madu ya茩i yarda, ana gama yi masa dukkan retirement 蓷in daya dace ai masa aka samu ya farfa蓷o yaji Kwari, Sannan suka nemi kai taxci wajan 茩arfe goma na dare suka 蓷auki hanya, Kawo Madu ya kalli Uncle Sham kana ya ri茩e hannunsa yace "Shamsudeen ka kira min Imam ina bu茩atar ganinsa, babu da wani lokaci" jinjina kai Uncle Sham yay yace "In sha Allah ka kwantar da hankalinka" Kawo Madu ya kalli Baba Baa'na dake gaba shida driven taxci 蓷in yace "Lokaci yayi da Imam zai san cewa...," Bai 茩arasa maganar ba sbd salatin da Baba Baa'na ya saki shida drive, Uncle Sham ya 蓷aga kansa da sauri ya runtse idanunsa yana karatu sunayen Allah da kuma kalamar shahada, wata 茩atuwar tirela ce irinta babban Company tayo kan motar su Uncle Sham nan take kuma taxci 蓷in tai 茩ar茩ashin tirelar, lokacin da taxci 蓷in ta shige 茩asan motar ji kake wani 茩uuuuuuuuu tassss kawo nan su Uncle Sham suka fashe gaba 蓷aya.
Chapter 84 · 0% Book details